Sashe 31
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wallah baba da ace ka yi hakuri tun fil azal ka yi rayuwarka cikin talaucinka da sai ya fiye mana kwanciyar hankali, shi arziki da daukaka na Allah ne, sai wanda ya so yake bawa, watakil ma kana
aya daga cikin wadanda Allah ya tsaga da rabonsu kaine baka sani ba, ka biyewa son zuciyar ka baba, gayanan ka jefa rayuwarmu a halaka, bayan haka jin dadin duniya
alilan ne baba, gaba dayanmu mutuwa zamu yi, komai muka mallaka anan gidan duniya zamu barshi, lahiri itace dawwamammiya, wlh da wannan masifar daka jefa mu a ciki wlh gara ace mun taso rayuwarmu a matsayin musakai marasa gata a duniya da dai irin wannan rayuwar, baba yanzu da ka
aukakamu ya zaka yi da mu? sai da ka bari duniyar tasan da zamanmu ana yi mana kallon mutane masu daraja da
ima, masu martaba a idon duniya, yanzu idan suka ji miyagun laifukan da kake aikatawa me kake tunanin zai biyo baya?" Ya jefa mashi tambayar yana kuka yana girgiza kai.
kafafunsa ne suka gaza
aukarsa ya zube kan gwiwowinsa, idanunsa sun rune jawur, kumatunsa sun yi jajir, duk ya faffasa labbansa da ha
oransa, gemunsa ya ji
e sharkaf da ruwan hawayensa, Ko'ina na jikinsa zufa ce take tsattsafo masa kamar babu A.c a falon.
Wlh ya sada
as bai ta6a zaton zai ji kunyar zunubban da yake aikatawa ba sai yau da Khala ta fallasa asirin sa a gaban ya'yansa mafi soyuwa a gare shi.
Dukkan ilahirin jikinsa kerma ya ke yi, ga wani irin azababben zazzabi da ya lulllu6esa, mutumin da sai ya yi shekara da shekaru bai yi ciwo ba saboda
oshin lafiyar dake gare shi to yau dai hada matsanancin ciwon kai, bazama a raza ciwon zuciya na farat daya ba saboda depression din da ya kama shi, gaba
aya suka zauna kewaye da shi kamar malami da almajiransa kuka hada majina, sun kasa tsayar da kan su.
yar ya iya furta, "Idan na ce ku yi hakuri ban yi maku adalci ba, iya cutarwa na cutar da rayuwarku, ban cancanta na ci gaba da rayuwa ba, nasan a halin yanzu da kuka gano wanene ni kun tsane ni fiye da komai na duniyar nan, don haka na mi
a wuyana a gare ku, nasan na aikata maku ba dai dai ba, Ku yanke mini duk wani hukunci da kuka ga ya dace dani, ku azabtar da ni, sannan ku kashe ni, idan ba haka ba, Ni zan kashe kaina, saboda bazan iya cigaba da rayuwa da abun kunyar da na aikata muku ba..." Yana fa
a yana kuka ha
i da tari.
Sama sama khala dake a kwance kan Sofa take jiyo maganganunsu, baiwar Allah ita kadai tasan halin da take a ciki, ta tona masa asiri burinta ya cika sai dai bata yi farin ciki ba, saboda halin da ya'yan shi suka shiga shiyasa kafin ka fara aikata wani abu mara kyau ka fara tunanin makomarka da kuma halin da zaka jefa wanda ya yarda da kai abun yana da ciwo.
"Ku kashe ni, in har baku kashe ni ba mutane bazasu
yale ni ba, ku kashe ni kawai nafi so na mutu a hannunku, ko dan saboda ku dauki fansar abun dana aikata maku, ku kashe ni na ce, in ba haka ba zan kashe kaina..."
Zumbur ya mi
e jikinshi na kerma, Lokaci daya gabansu ya fadi ganin jinin da ya wanke gaban wandon shi.
Har suna ha
a baki gurin ambaton sunanshi, Allah sarki duk da abun da ya aikata hakan bai hana su
aga hankalinsu a kanshi ba,
"Mu kai shi asibiti kada ya rasa ranshi!" Sharafuddeen ne ya yi maganar a ru
Har sai da baba Obie ya dube shi da raunatattun idanunsa,
asa
asa da murya ya ce, "Duk abunda na yi maka baisa ka daina damuwa da ni ba Sharafuddeen....?" Girgiza kai ya yi, "Ku yi hakuri bazan je asibiti ba, ku barni a gida, in ma mutuwace ta riske ni a cikin ku...." Yana
arasa maganar ya shallake su ya juya a hanzarce ya nufi part
insa, da gudu suka bi bayanshi kafin su
araso tuni ya shige
akin ya ja
ofa ya datseta ta yadda ba zasu iya bu
eta ba.
Yanke jiki ya yi ya fa
i kan floor ya dinga birgima yana bubbuga goshinsa kan floor har saida ya fashe jini ya 6alle masa, daga waje suna juyo kururuwar azabar da yake fitarwa mai kuwar gaske kamar zai fasa dodon kunnuwansu.
Da iya
arfinsu na karshe suka dinga bubbuga
ofar hadi da ambaton sunan shi da karfi.
Chief kamar zai 6alle
ofar da kafa
arsa ya dinga bangazarta duk da ra
adin da ya ke ji.
"Baba ka bu
e mana
ofa, bamu gama magana da kai ba, baba kada ka mutu kabar mu, baba dan Allah ka bu
e bamu gaji da ganin ka ba, akwai tambayoyin da baka bamu amsoshinsu ba, baba! baba!!, zamu iya yafe maka amma ka bu
e mana kofar, baba pls, baba pls, idan ka tafi ka barmu a cikin wannan mawuyacin halin daka jefa mu ya kake so mu yi da rayuwarmu!
Ka taimaka mana baba, ka fitar damu baba..
"
Ba irin bugun da ba su yi ma kofar ba amma ta
i 6allewa, a karshe da suka galabaita a gaban kofar
akin nashi suka zazzauna suna cigaba da yin kuka kamar masu zaman makoki.
Gaba
aya abun da ke faruwa
an aikin gidan basu sani ba, saboda anyi masu iyaka da shiga falon dama
a'ida idan za'ayi family meeting ba'a bu
atar bare agurin shiyasa kwata kwata basu le
o ba kuma basu ji sautin koke koken da ake yi ba, saboda akwai tazara tsakanin sashen su da main falo.
_____________________PRAVIN
Tun lokacin da khala ta fara fallasa asirin su, cikin rawar jiki ya bar falon batare da sanin kowan nan su ba, bai nufi ko'ina ba sai sashen yan aikin gidan.
A lokacin Hajjaty tana a
udundune cikin bargo har ta samu bacci ya
an dauke ta, kwatsam ba zato ba tsammani kamar daga sama ta ji an cakumeta, ta fasa
ara tana kokarin kwache kanta cikin ru
u da tashin hankali, kwata kwata batasan wanene ba saboda bargon da ya lullu6e fuskarta, a saman kafa
arshi ya sa6e ta, tana kuka tana ihu tare da ambaton sunan pravin don ya kawo mata
auki, juyawar da zai yi keda wuya ya yi arba da hajiya Saratu dake shugowa
akin afujajan nan take gabanshi ya yanke ya fa
i ya zazzare idanunshi yana kallon ta kamar yadda take kallonshi da tsantsar tashin hankali akan fuskarta..
Numfashinta na fita da hucin bacin rai ta ce,"Munafiki, Gidan ubanwa zaka kai ta eye?
Yan iska maciya amana, wato Kun da
e kuna cin amanata, yanzu da ka ga asirinka ya tonu shine ka lalla6o ka saci jiki ka shugo don ka dauki kwartuwarka don ku gudu ko?" Ta fa
a tana zare idanunta.
Tsawa ya daka mata har saida ta razana, muryarsa na rawa ya ce, "Ki matsa ki bani wuri in wuce tunkafin in yi maki illah!"
Cikin fusatacciyar murya ta ce, "Illah kuma ta nawa?
Ka bani mamaki pravin, Ka karya min zuciyata, munafuki dama na da
e ina zargin Hajjaty ashe tare kuke aikata fasi
anci, wai a haka na aure ka na haifa maka
a, Ka cutar da rayuwata pravin, hakkina da na ya'yanka bazai ta6a bari ka gama da duniya lafiya ba wlh, kuma na rantse babu gidan ubanda zaku je, mayaudaran banza, dole ku gurbi abun da kuka shuka..."
Bata
arasa maganar ba, sakamakon naushin da ya sakar mata akan kuncinta, nan take gefen bakinta ya fashe ta fara bleeding, azabar zafin da ta ji ne yasa ta dafe gefen bakin, da mamaki ta furta,"Pravin! yau da hannunka ka dake ni?
Inna lillahi..!
" Rai a 6ace ta yi kukan kura ta ha
a su duka biyun da shi da Hajjaty ta hanka
a su gaba
aya suka kife
asa, bargon jikin Hajjaty ya warware baiwar Allah tuni ta jima da sumewa sakamakon buguwar da kanta yayi dama ya lafiyar gwiwa.
Ransa ya 6aci matu
a, a harzu
e ya yun
ura ya mike Ya nufi hajiya Saratu batai aune ba, ya dam
eyarta da hannunshi ya jata ta karfi ya nufi mirror tana ta kokarin ta kwace kanta sai dai ta kasa saboda raunin da zuciyarta ta yi yasa ta kasa ta6uka komai.
Yana isa gaban madubin ya buga kanta jikin shi nan take madubin ya fashe, duk ya sossoke fuskarta, tuni ta fara bleeding, kukan ma ta kasa yi saboda zogin azabar da ya ratsa sassan jikin ta, ya
ago da kan nata ya wurgar da da ita a galabaice ta kife kan floor ta mirgina numfashinta yana ta kokawar
aukewa.
Hakan bai masa ba sai da ya take yatsun hannayen ta da tafin
afarsa duk ya murjesu suka faffashe jini ya soma tsastsafowa.
kwata kwata babu imani a zuciyarsa, ga idanun nan nasa sun ka
a jawur kamar an watsa barkono a cikin su, Ya na huci ya furta, "Allah ya isa tsakanina da ku, Dangin matsafa masu arzi
in jini, Duk ubanku ne ya ja min shiga halin da nake a ciki, shine mugun da ya sa na jefa rayuwata cikin halaka ina zaman zamana lafiya, dama ni ban ta6a son ki ba, dukiyarki ce tasa na aureki da kuma kwa
ayin surar jikin ki, Kin da
e kina ba
anta min rai ke ga mai arziki
iyar
aruna, ki yi ta min gorin arzi
i don ina zaune a gidan ku, to ai ga irinta nan, yanzu ai kin gane arzikin naku bana halal bane ko?