Sashe 112
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Baiwar Allah Jemimah sun mata wayou, a gajiye ta koma dakin su ta je ta taso Deeja, ta dinga bubbuga kafadarta, cikin magagin bacci Deeja ta dinga zaginta, da ta saka naci aikuwa ta sanya
afa ta ingizata, gaba daya ta kundumo
asa daga kan katifar, cikin shesshekar kuka ta ce, "Allah Ya isa banza, don kin samu na zo tada ki, kuma wlh tafiya zamu yi mu barki, kuma saina rama." Ta fa
a tare da mikewa ta hau kan gadon, ta saita cinyar Deeja ta gartsa mata cizon da ya yi silar farkawarta ta fasa
ara, kafin ta dawo hayyacin ta, Jemimah ta watsa a guje ta nufi
akin Danejo dake a upstairs, ta bu
ofa ta shiga cike da zullumin kar Deeja ta biyo bayan ta.
Cikin san
a take tafiya,
an hasken bedside lamps ne kadai ya haskaka dakin.
Hawa ta yi kan gadon ta rarrafa ta nufi Azeeza dake a kwance gefen Danejo, saitin kunnanta takai bakinta, "Azeeza!
Azeeza!
Ki tashi ki ji wani abu." Takura mata ta yi da
yar ta farka, toshe mata baki Jemimah ta yi da tafinta, abun ka da matsoraciya ta zazzare eyes dinta kwata kwata bata iya ganin wanene ya toshe mata bakinta, saboda
arancin hasken
akin duk da ta samu lafiyar idanunta amma har yanzu in haske bai wadatu ba bata iya gani da kyau, sa6anin da ko da akwai haske sosai in dai dare ne bata gani.
"Ni ce fa, Jemimah, ki taso mu tafi, su Parveen sun samu wata kofa a baya sun fuce daga gidan nan..." Ajiyar zuciya ta sauke jin muryar Jemimah dake mata ra
Buge hannunta ta yi, "Ba inda zan je, ki kyale ni in ci gaba da yin baccina pls,"
"Dan Allah ki taso mu tafi, suna jiranmu, su suka ce in kira ki mu tafi." Da jin wannan maganar yasa ta mi
e, ru
o hannunta Jemimah ta yi, ko mayafi babu akanta sai zallar sumar kanta da ta rufe bayanta.
da taimakon Jemimah take iya ganin hanya, cikin san
a suka fuce daga
akin.
~________________________________
A bangaren su Owais, bayan da suka fito daga motocin su suka nufi main falo, fuskokin su
auke da murmushi.
Officers suna ganin Unaisah da Batool suka fara sauke ajiyar zuciya tare da godewa Allah da ya dawo da su lafiya..
Chief yana jiyo muryar wani officer yana fadin, "Allah ya ku6utar da mu da ya dawo masa da hurul aininsa, don wlh ba raga mana zai yi ba, yadda yake ji da yaran nan kamar ransa akan su har kurkuku zai iya sawa a kulle mu."
Murmushi Chief Owais ya yi tare da
an girgiza kan shi.
Ummi da Shureim ne a gaba sun saka Batool a tsakiyarsu, yadda kasan wadanda suka
auko kwai a cokali sai tattalinta suke, ko tari ta yi sai sun tambayi is she okay.
Haka Unaisah ma tana a tsakiyar Taj da Benazir, sun saka ta tsakiya, hannayensu tallabe da bayanta, Anila tana a gefen su.
Sheikh Imam da Chief Owais suna a biye da bay
an su.
A hankali
ofar falon ta zuge, suna shiga Unexpected suka yi arba da Chefs kewaye da
ofar, a tare suka hada baki gurin furta, "Muna yi maku barka da dawowa gida lafiya, Unaisah and Batool, mun yi murnar ganinku gaba
aya, shiyasa ma muka shirya maku dinner, Please ku biyo mu mu je..." Kallon juna suka yi bakin su a bu
e da mamaki akan fuskokin su.
Basu yi
asa a gwiwa ba, suka bi bayan Chefs din, kaitsaye suka nufi garden din gidan.
Suna shiga suka fara yin arba da sparkling light din dake haskaka arean gurin, shimfi
a aka yi masu ta alfarma, wata hadaddiyar carpet mai fa
i da laushi, daga saman ta kayan dinner ne..
Gaba daya farin Ciki ya hana su furta kalma, sai dai suka dinga bin Chief da kallo saboda sun san shine ya shirya komai don ya faranta masu.
"Chefs sun fa
a min tun safe baku ci komai ba, shiyasa na umarce su da su shirya maku dinner, tun da yanzu mun samu kwanciyar hankali, nasan akwai yunwa a tare da ku, Pls ku zauna ku ci..."
sun nuna farin cikinsu sun kuma yi mashi godiya, a zagaye da dinner din suka zazzauna.
Kowan nan su ya fara
aukar abunda ya ke son ci, a baki Ummi da Shureim suke ba Batool ta na ci, itama saita
ebo ta sanya ma kowannansu a baki, sheikh Imam dake kallonsu ya rasa ina zaisa ranshi don farin ciki, Benazir ma a baki ta dinga ba Unaisah tana ci.
"Sir, kai ba zaka ci bane?" Aneelerh ce ta tambaya tana duban Owais da ya yi tsaye yana
an daddana wayarsa.
Da fara'a akan fuskarsa ya dago ya dubeta, kafin ya bata amsa wayarsa ta yi ringing, ganin kiran daga CSH ne yasa shi saurin
agawa yasan kira ne me muhimman ci.
Ji suka yi ya furta, "Alhamdulillah, Alhamdulillah!
Meyasa tun da suka farfa
o baku kira kun sanar da ni bane?"
"Okay, pls karku barshi ya taho, ku ru
e min shi, nasan shi da kafiyar tsiya.." Ya fada yana dariya.
Bayan ya yi rejecting call din ya dube su, "Kira ne daga Combat Support Hospital, Omar da Salsalbeel sun farfado daga coma, sun samu lafiya tun jiya da daddare..
Hada baki suka yi gurin furta Alhamdulillah..
Juyawa ya yi da sauri ya nufi hanyar komawa parking space, yana 6ullowa ta gaba ya hango Security Officers sunyi gungu guda suna magana baisan me suke tattaunawa ba.
Nufar su yayi da
an saurin shi, suna ganin shi suka dare, a rude yake kallon yaran da yake ta ajiya a part
in Taj, daga kallon da yake yi masu yasa duk suka sha jinin jikin su.
"Tayaya akai kuka bu
e kofar kuka fito?" Tambayar da ya fara jefa masu kenan,
Da sauri suka nuna Sajeed da yatsan su, "Wallahi babu ruwanmu, Sajeed ne ya
ulla mana igiya ta baya, da ita muka kama muka sauko
asa"
Abun da ya faru bayan da mazan suka gudo, suna
arasowa gaban kofar shiga falon Chief security Officers suka ritsa da su, suka fara tambayarsu daga ina suke?
Waya bu
e masu kofa suka fito.
Suka yi shiru basu amsa masu ba, kwatsam suka jiyo takun tafiya suna juyawa suka hango
an matan dake 6ullowa ta bayan sashen Taj
ayan bayan
aya, hankalin Officers din ya
an tashi a rude suke kallon su har suka
araso, mazan na ganinsu suka
aura hannayensu a saman kansu alamar sun shiga uku, saboda rashin gaskiya sai suka rufe matan da fa
a akan don me za su biyo su.
Aikuwa Parveen ta tona masu asirin ta yadda suka samu hanyar fitowa daga part din Taj, ran officers din ya 6aci suka rufe su da fa
a kamar za su buge su, duk sun tsoratar da su.
Suna tsaka da korawa chief bayanin abun da ke faruwa suka jiyo ihu daga can nesa da su.
Gaban kowan nan su ne ya fadi, a ru
e Sarah ta ce, "Mun shiga Uku, Azeeza ce, wallahi ita ce, Kuma bata gani sosai idan dare ya yi, kada ta fa
o ta ji rauni..."
bata
arashe maganar ba, da gudu suka dunguma izuwa bayan sashen, tunkan su isa suka hango Azeeza da ta ma
ale a igiya jikinta nata kerma.
Ga Jemimah ta biyo bayanta, ba dan Allah Ya sa sun ji ihun su sun zo ba da tuni sun salwanta saboda igiyar tana gab da kwancewa.
Cikin zafin nama Chief Owais ya taimaka masu suka
arasa saukowa.
Ransa a matukar bace ya rufe su da fada ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, abun da ya 6ata masa rai, igiyar da suka
ulla yanzu da ta kwance sa'ilin da suke hawa ko ta subuce ma wanin su har rai zasu iya rasawa.
Kuka suka kama yi mashi suna bashi hakuri, bai sauraresu ba, ya dam
i damtsen hannun Sajeed ya wurga ma Officers shi ya ce "Ku sanya min shi a boot din mota dina, ba abun da zai hana in hukunta ka, saboda ka yi yunkuri aikata kisan kai.."
gaban Sajeed ne ya fadi rass!
A tsorace ya dinga masa magiya yana fadin ya tuba bazai
ara ba,
an uwansa ma suka dinga kuka suna rokon Chief ya yafe masa kada ya hukunta shi.
Bai saurare su ba, akan idon su Officers suka ciccibi Sajeed dake ta turjewa, su kansu sun yi mamakin
arfin shi, da kyar suka
aga shi sama suka nufi parking space,
an uwanshi suka bisu a guje, kafin ma su karaso tuni Officers sun jefa shi cikin boot din motar Chief suka kulle shi.
Bayin Allah ba yadda suka iya, dole suka ha
ura, basu ta6a ganin fushin Chief irin na yau ba.
Ko da suka matsa mashi akan ya yi hakuri ya yafe ma Sajeed, nuna su ya yi da yatsa ya ce duk wanda ya kuskura ya
ara ko da tari ne sai ya sanya shi a boot an tafi da shi, da jin hakan nan fa kowan nan su ya shiga taitayin shi.
Kafin tafiyar shi saida ya mayar da su part din Taj ya kuma kulle su.
A saman floor suka zazzauna suna ta kuka, sautin koke koken da suke yi ne ya farkar da Danejo da Deeja, kusan a tare suka fito daga dakunansu suka nufo su.
Hankalin Danejo ya tashi da ganin halin da suke a ciki, da damuwa akan fuskarta ta tambaye su meya faru?
Meyasa suke kuka?
Dakyar ta samu suka labarta mata abun da ya faru.
Ta ce Allah shi
ara in ma da
ari ya kara, Chief ya yi daidai da ya tafi da Sajeed saboda baya jin magana, dama ta na lura da take takensa na son guduwa daga part din.
Cikin shesshekar kuka su ka ce in bazata lallashe su ba, ta yi shiru ta barsu da abun da ke damunsu.
Tana murmushi ta ce ai basu ga komai ba, su jira Chief ya gama hukunta Sajeed zai dawo kansu ne, saboda suma sun bada gudummuwa gurin aikata laifin.
wani sabon kukan suka fashe da shi jin abun da ta ce.