Sashe 129
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ka yi ha
uri Uncle, nasan dole ka ji zafin mutuwar Uzair.." Bai
are maganar ba, Uncle abdallah ya katse shi cikin raunanniyar murya ya furta, "Bakomai Taj, dukkan mai rai mamaci ne, nagode daka fa
a min.
Allah Ya ji
an Uzair, Allah ya gafarta masa, Allah ya kai rahama
abarinsa." Amsa masa ya yi da ameen ameen,
"Su kuma wa
anda suka yi silar mutuwar shi Ubangiji Allah Ya wula
anta rayuwar su, in sha Allah zasu ga sakayyar abun da suka yi masa.." Shiru suka yi jigum kowa da damuwa a cikin ran shi.
Har na tsawon mintuna babu wanda ya tanka a cikin su.
"Taj, dagaske kun kama Elders kamar yadda na ji a labarai?"
Jinjina mashi kai ya yi, "Hakane Uncle, mun kama su, yanzu haka suna a cikin cell na headquarter
in mu."
"Alhamdulillah, na ji da
i da Allah ya fallasa asirin su.
Don Allah Taj kada ku raga musu, ku azabtar da su har sai sun tsani rayuwar su..."
Murmushi Taj ya yi, "kar ka damu Uncle, yanzu haka idan ka gansu saika tausaya musu saboda raunukan dake a jikin su.." Ya fa
a da zolaya, wani kallo Uncle Abdallah ya yi masa.
"Allah Ya kiyaye inji tausayin su, ai sai dai ma inyi masu Allah shi
ara.."
ar dariya Taj ya yi.
"Idan muna fira da kai, sai in ji kamar yayana ne Zahir saboda komai naku iri
aya, na yi rashi Taj, Allah ya ji
an shi da rahama." Zuciyar Taj ce ta karaya tunawa da mahaifin nasa, "Ameen" ya amsa..
"Allah Ya ji
an Yahanasu da mama, Allah Ya kyautata makwancinsu."
hawaye ne ya ji sun ciko idanunsa.
Amsawa ya yi da, "Ameen don son Annabi."
Shiru suka yi na wani lokaci, still ya lura da akwai abun da Uncle
in nasa yake son sanar da shi, kamar yana jin shakkar fitarwa ne.
"Uncle, idan akwai abun da kake son fa
a min pls kada ka ji komai ka sanar da ni, a yanzu bani da tamkarka kaima haka."
jinjina kai Uncle Abdallah ya yi, "Ka fa
i gaskiya Taj, da akwai abun da nake son sanar da kai, duk da ina jin fargaban yadda zaka ji abun a ranka, amma zan sanar da kai saboda inaso ka taimaka min, ita ka
ai ce damar da nake da ita."
an numfashi kafin ya
aura da cewa,
"Shekarun baya da suka gabata, Hajiya Adama ta ta6a yin matsananciyar rashin lafiya kamar bazata rayu ba, bayan da likitoci suka duba ta sai suka gano ta samu matsalar da sai anyi mata tiyata zata samu lafiya, kuma in har ba ayi saurin yi mata ba zata iya rasa ranta, ni kuma a lokacin bani da halin da zan iya biyan ku
in da suka bu
ata, bani da wani wanda zai tallafa min saboda iyayen mu ba hali gare su ba, yayana ma baida kudin da zai iya taimaka mun da su, shima fama yake yi da iyalin sa, ita ma haka iyayenta ba masu
arfi bane, hasalima talakawa ne sosai, ko kafin in aureta nasha wahala saboda basa bama talaka auren ya'yan su sai masu arzi
i, sun mayar da su kamar jarin su saboda Allah ya yi su da kyau.
Taj ba irin wahalar da ban sha ba gurin fafutukar neman ku
in da zan biya a yi mata aiki, amma na kasa tara adadin ku
in da suke bu
ata, ranar da na koma asibitin don duba lafiyarta, sai na tarar babu ita a
akin da suka kwantar da ita, ko da na tambayi nurses sai suka ce ku
in gadon da muka biya sun
are, in har ina so su mayar da ita dole saina biya wasu kudin.
Hankalina ya tashi matu
a, na shiga nemanta, da
yar na ganota a bakin wata bishiya ta asibitin kwance a
asa, sai kuka take yi ta daddafe cikinta, wasu bayin Allah ne suka kewayeta suna tambayarta ina
an uwanta?
Wa ya kawo ta asibitin?
Bata da kowa ne.?
Cikin sauri na je na daukota na koma da ita asibitin, na dinga ro
on su akan su taimaka mini su mayar da ita zan biya kudin zuwa gobe, da
yar na samu suka amince zasu mayar da ita, amma suka garga
e ni akan in har ban kawo ba zuwa gobe, babu wani uziri da zasu kar6a daga gare ni, bayan da suka mayar da ita kan gado, na baro asibitin na fara tunanin me zan siyar dan in biya ku
in aikin nata?
Na duba na hango bani da komai, a lokacin ko gidan kaina ban mallaka ba, a gidan haya nake da zama, kadara
aya da nake da ita, mashin
ina, a ranar da nake shirin zuwa in siyar da shi, kwatsam sai ga kira ya shigo wayata da ba
uwar number.
Da farko
agawa na yi, anata kira sai daga baya na yi picking na kara a kunne tare da yin sallama.
Mutumin ya amsa min bayan mun gaisa na tambaye shi wanene saboda bangane me magana ba, na ga ba
uwar number.
Yace min eh dama yasan bazan gane shi ba, saboda ban san shi ba, amma shi ya sanni, maganar gaskiya ya ganni a asibiti ne, shima a lokacin ya je duba marasa lafiya, dama ya saba zuwa bada tallafi a asibitin, toh ya ji komai dake faruwa hatta matata da suka sauke daga kan gado duk yana a wurin yana bibiyar mu saboda mun bashi tausayi, shiyasa ma har ya kar6i contact
ina agurin nurse.
Na ce Allah sarki, na gode sosai da nuna damuwa akan mu.
Ya tambaye ni na samu ku
in da zan biya kudin aikin nata ne?
Nace masa a'a, ban samu ba, yanzu nake shirin zuwa in siyar da mashin
ina duk da kona siyarma ba isa zasu yi ba, amma inason in fara biyan rabi don suyi mata aikin daga baya na cika.
Yace min kar a yi haka, idan na siyar da mashin dina ni kuma da me zan dinga yawo?
Ina ma amfanin siyarwar bayan ku
in ba isa za su yi ba, abun da za'a yi shi zai biya kudin komai harma da jari zai bani."
Na yi
ar dariya na ce nasan ma wasa yake yi min, saboda nasan babu mai iya yi min wannan taimakon, duba da yadda taimako ya yi
aranci."
Yace min wallahi da gaske yake yi, idan ina so in tabbatar da abun da yake fa
a zai bani address dinsa in neme sa.."
Bayan mun yi sallama da shi, sai ga sa
on address ya shigo wayata, a lokacin hankalina bai kwanta da shi ba saina
i neman shi, bayan da na tafi kasuwa don siyar da mashin
ina aka rasa samun wanda zai siye shi da daraja, sai tayin wulakanci da ake yi min, ga shi lokaci yana ta gudu har marece ya yi ina ta neman wanda zai siya da kirki ban samu ba, a
arshe na sha wahalar banza na dawo gida, da na ga bani da mafita saina yanke shawarar kiran mutumin don in fa
a masa zan zo.
Bayan mun yi waya, na shirya na tafi gidan da ya yi min kwatance.
A falo muka zauna ni da shi, ban iya ganin fuskarsa ba saboda ya saka mask, ya kuma sanya glass a idanunsa, bayan mun gaisa na gabatar masa da kaina.
Ya ce min ai ya gane ni, kar inji komai in saki jikina, ba kaina ya fara tallafawa marasa
arfi ba, ya saba zuwa asibiti duba marasa lafiya har ma ya biya ku
in jinyar su, da ya fa
i hakan saina ji hankali na ya kwanta sosai, ya ce min sai dai ya ji ku
in da za'a yi mata aikin suna da yawa, zai biya rabi kyauta amma rabin zai bani a matsayin bashi, cikin sauri na ce na amince amma idan har yana da aikin da zan yi masa ya fa
a min in ya so cikin ku
in aikin sai ya dinga zare bashin da ya ke bina.
Ya yi murmushi ya ce min bashi da aikin da zai bani amma in har na amince zan bashi duk abun da ya ke so a matsayin biyan bashin toh zai bani.
Na ce masa bangane me yake nufi ba?
Ya ce min kar in damu ba wani abu bane, kawai yana son mu yi yarjejeniya in har ya bani ku
in komai ya bu
ata zan bashi.
Da ya ke a bu
ace nake na amsa mashi da na amince in dai ina da abun, nan take ya shiga
aki ya dauko jaka ya mi
a min tare da cewa in
auka miliyan biyar ne a ciki, na ru
e a lokacin na ce masa sun yi yawa bazan iya kar6a ba, kuma bani da hanyar da zan iya biyan shi, sai dai ya rage ya bani daidai ku
in da nake bu
ata, ya ce dama ce a gare ni, in yi amfani da ita tun kafin in rasa, da jin haka sai na yi masa godiya , daga bisani muka yi sallama na tafi.
Washe garin ranar, bayan da na je asibitin na biya kudin aikin ta.
Cikin sa'a bayan an yi mata aiki ta ji sau
i kamar bata ta6a yin ciwo ba, bayan da suka sallame mu muka dawo gida, ban ta6a fa
a mata game da yarjejeniyar kudin dana kar6a bashi ba.
Taj wlh sai da nayi danasani, ni bansan da mugun nufi ya shiga rayuwata ba, ban yi bincike akanshi ba, saboda ku
in nake cikin bu
ata bani da yadda zan yi Taj, tun bayan da ya ban ku
in ban
ara jin
uriyar shi ba, nama manta da batun bashin da na ci, da kudin na fara neman na kaina ina
an ta6a kasuwanci harma na samu aiki a companyn kasuwanci.