Sashe 161
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Knocking kofar tayi"Ukhty Batool Bu
e mun
ofa, Nayi missing naki, Inason ganin ki"
A cikin kunnanta ta tsinkayi muryar Unaisah daga waje, tana a zaune kan couch ta yi kuka har ta gaji, jikinta sai kerma ya ke yi saboda zazza6in daya kamata.
taji dadin jin muryar Unaisah saboda tayi kewar ganinta, sai dai batajin zata iya hada ido da ita..
"Nasan kina jina Batool, Dan Allah ki bude min
kofa kinji"?
Magiya ta dinga yi mata, dakyar ta samu Batool ta bu
e mata kofa..
Kallo daya da Unaisah tayi mata sai da taji tausayinta ya kamata, daga gani ko wanka batayi ba, rigar jikinta ta yamitse kamar wadda aka kwato daga bakin kura.
bataji dadin halin da batool ta jefa kanta ba saboda kawai tana son irin rigarta?
Ruko hannunta tayi suka koma ciki, a saman gado suka zauna suna fuskantar Juna.
Ummi da shureim suna daga waje suna sauraron su.
"Meyasa bakizo gidanmu ba?
Kin barni da tunanin wani hali kike a ciki ." ta fa
a tana dan jifarta da harara.
Duk ta kame kanta, kamar wadda tayiwa sarki karya fadawa suka turketa.
"Um..
Bana jin da
ine, amma kina araina.."
"Meke damunkine Batool?Dubarki dan Allah, daga gani ko wanka bakiyi ba.." ta fada tana bude Lunch box din data kawo mata.
"Ba abunda ke damuna.."
"Okay Aunty Ummi ta fada min baki ci abinci ba, ga lunch na kawo maki, abincin da mommy tayi ma daddyne na debo maki"
murmushi ta danyi fuskarta ba walwala.
"Naji dadi ya dawo lafiya, da anjima zan shiga na gaida shi, bari na wanko bakina"
"Kina nufin ko brush baki ba" daga mata kai tay, ta sauko ta shige toilet, ajiyar zuciya Unaisah ta sauke a ranta tana mai mamakin ta.
Jim ka
an ta fito ta dawo kan gadon ta zauna, Unaisah ta soma bata abaki tana ci..
Duk akan idon su Aisha, jikinsu yayi sanyi sosai..
Saida taci ta koshi tana ta santin abincin, daga bisani Unaisah ta karasa cinye sauran data rage..
Ta daura lunch box din gefe
aya.
Ruko hannunta Unaisah tayi a cikin nata, idanunsu a cikin na juna..
"Bayan rigar aurena sai me kikeso nawa"?
Gabantane Ya fadi wata irin kunya ce ta kamata adabarbarce ta furta"um..waw..waya fada maki?
Ni bance ina son rigar auren ki ba, cewa kawai nayi kalarta nakeso ba taki ba.
"
murmushi Unaisah tayi"meye na daga hankali aciki?
Tambayarki nayi kawai ki bani amsa, banaso gobe ki ga wani abu nawa a
urarren lokaci kice kinaso kwara ki fadamin tun yanzu in sani.."
"Unaisah karki.." ummi data dauko maganar bata karasaba, Dr shureim Ya toshe mata baki"pls, kibarsu suyi magana atsakanin su"!
Cike da takaici tayi shiru
"Kada kiji komai Batool, tun da har kika nuna kina son gown dina, ni kuma na bar maki ita har abada, nama haramtawa kaina sanyata, koda zan rasa suturar da zan sanya ne aranar aurena.."
"Wallahi bazai yiwuwa ba, Batool bazata sanya rigarki ba, sai dai ita kada taje bikin, kima daina wannan maganar bame yiwuwa bane.." cikin fushi ummi ta fada ranta ya baci
"Shashasha Unaisah har tafiki hankali da wayou bayan ke yakamata kifita saboda kin girme ta da shekaru biyu amma saboda kawai ki kunyata mu a idon duniya shiyasa kika nace akan rigarta kikeso to wlh ba zaki sanyata ba..."
balbaleta da fada tayi ta inda ta shiga bata nan take fita ba.
Dr shureim yace"ummu batool, ki bar su suyi magana atsakanin su please.."
"Aunty Ummi, Uncle Shureim pls, ina neman alfarma agurinku, kada ku hanani kyautatama yar uwata, idan har ban bata rigar nan ba wani abu da ba'a fata ya faru zanyi danasani ne,.."
bata
are maganar ba ummi ta katse ta"Unaisah, koda zata hadiyi zuciya ta mutune ba zata saka rigarki ba.."
bata kare maganarba dr shureim yaja hannunta suka fuce daga dakin.
Batool ta fashe da kuka tana fadin"unaisah banaso, bazan kar6a ba, ki tafi kawai ki bani guri, na tsani kaina, na bata ma iyayena rai, kowa haushina yake ji, bansan meke damuna ba, bansan meyasa nake jin haushin inga kin fini da wani abu ba.."
tallabo fuskarta Unaisah tayi ta soma lallashinta dakyar ta samu ta shawo kanta.
"Yanzu fada mun bayan rigar me kikeso?
Karki wani damu da su ummu, ni nasan ta yadda zan shawo kansu...
"
ajiyar zuciya ta sauke, idanunta sun kankance saboda kukan da ta sha.
"Inasan komai da zaki sanya ranar auranki, Jewelry dinki, da takalmanki, da irin make up din da za'ayi maki"
gaban Unaisah ne ya fa
i arude ta
an zare idanunta tana kallon Batool, cike da fargaban kada ta furta tana son mijinta a
arshen zancen ta.
Cikin sauri ta katse ta"ki kwantar da hankalin ki, za'ayi maki komai irin nawa.." farin cikine ya cika zuciyar Batool.
"Nagode sis, yanzu na kara yarda ina da yar uwa maison farin cikina, wadda zata iya sadaukar da komai saboda ni.."
murmushin ya
e Unaisah tayi zuciyarta cike fal da zullumin kada nan gaba tace tana son mijinta, ba zata iya bar mata shi ba saboda shi kadaine madadin danish a duniyar nan, kuma bazata iya bari Batool ta zama kishiyar ta ba, saboda tana jin tsoron kishin batool tun ayanzu tana gasa da ita inaga idan su ka auri miji
aya"?
Sau uku Batool tana kiran sunanta bata amsa ba, ta lula duniyar tunani.
"Unaisah!
" ta fada tare da bugun kafadarta, a
an firgice ta
yafta idanunta tare da duban Batool.
"Me kike tunani ne"? washe baki tayi"bakomai sis dina, Ina fata babu sauran abunda kikeso ko"?
"Idan kin bani kayan auran naki, ke wanne zaki sanya"
"Karki damu, zan za6i cikin kayan da nake da su in sanya"
"Amma baki tunanin yaya Owais zaiyi magana idan yaga baki sanya kayan daya siya maki ba ni na sanya?
Kuma mutane ma zasu tuhume ni.."
"Karki damu Batool, ai babu wanda yasan kalar rigar, mu ma awaya muka ganta baza asan tawa bace.." murmushi Batool tayi"amma bana so ki sanya wasu kayan da suka fi nawa kyau, nafison komai namu iri daya.."
daure fuska Unaisah tayi ganin ta fara wuce gona da iri.
"Batool, tun da na baki rigar, ni naji bazan sanya wata bridal gown dinba, idan bakiso in fi ki kyau Ki bani ankon ki in sanya kinga sai in saje da yan matan amarya, ke kuma ki zama amarya!
Ina fata hakan ya yi maki" ta tambaya babu fara'a akan fuskarta
Shiru tayi da alamun rashin jin dadi akan fuskarta, sai tayi abu yazo yana damunta.
"Kiyi hakuri idan na bata maki rai"
Girgiza kai Unaisah tayi"baki bata min rai ba" yanzu ki tashi mu tafi gida, kinsan yau daren biki ne, yan matan amarya zasu ha
u saboda su yi final rehearsal na rawar dinner da za'ayi bayan biki"
"Toh, zan yi wanka, Ki jira ni" amsawa tayi da toh, ta zauna shiru tana jiran ta..
Saukowa Batool tayi daga kan gadon ta nufi gaban dressing mirror nata, ta wutsiyar ido Unaisah ta hangota yayin da ta ke kokarin boye robobin kayan matan data satar mata a cikin drawer chest.
auki roba daya wanda na wanka ne, tayi sauri ta shige toilet da shi.
Murmushi tayi tare da dan girgiza kanta.
Lamarin Batool na nema ya
aura mata hawan jini, yanzu ta daina tunanin hassada take da ita ko gasa, cos in har gasa ta ke yi da ita meyasa batason tafita da wani abu?
Ita kawai burinta komai nasu ya zo
aya kada
aya yafi
aya
~_____
______
______
_______
_____
_______~
Da marecen Ranar bridemaids su ka ha
u gidan biki, abayan gidan suka yi Final dance rehearsal.
kowa dai ya ci burin zuwan ranar auren Unaisah, ni kaina jiran ta nakeyi, dani da readers dina, kai hatta alkalamina a
agare ya ke daya rubuta.
har sai wuraren
arfe goma tukunna kowaccen su ta nufi gidan su da ke a cikin Estate din.
kasa runtsawa tayi saboda zullumi da fargaban ranar daurin auran nata, gani take data runtse idanunta, safiya zatayi, ita kuma bataso hakan ya faru, da tana da halin da zata
ara kwanakin da tayi sai dai ita kanta ta
agu data ga ranar nan da ta dade tana jiran ta tunkan ta mallaki hankalin ta, tarasa meyasa take jin kamar batayiwa Danish Adalci ba idan ta auri wanin sa?
Amma in ta tuna baya araye kuma dan uwansa zata aure sai taji sanyi aranta.
Yayin da take wannan tunanin tana a kwance kan gadonta tayi rubda ciki, babu haske a dakin saina laptop screen dinta data kunna tana kallon wani shortdrama mai taken Let me taste your husband, ta daura chin dinta saman pillow.
su biyu su ke yin kallo daga bisani Batool ta 6ingire da bacci, tana a gefenta ta rufe masu rabin jikinsu da duvet.
Abun da yafi damunta, yadda zata fahimtar da iyayenta game da rigar auranta da zata ba Batool, duk da tasan ba lallai su nuna bacin ransu ba tunda Batool ce amma dole suji ba dadi.
Mutun
aya da take ganin ya kamata ta sanarmawa shine Chief, tasan bazaiji dadi ba ya sayi abun da kudin shi don ta sanya ya ji dadi, fisabilillahi kuma sai yaga taje gidansa babu rigar?
Me zata fa
a masa idan ya tambayeta, sai dai batajinma zata iya fada mashi saboda tasan a karshe zaice zai siya mata wata ne, ita kuma bataso
wara ta nemi wata mafitar.
Bacci ne ya fara cin karfinta ta fara gyangyadi tana ganin biji biji a idanun ta, a hankali ta fara yin hammar bacci tana lumshe idanunta.
Phone ringing dinta ne Ya katse mata kallon, agajiye ta rufe laptop din ta tureta gefe, ta janyo wayar tayi picking ta kara a kunne..
"Na kira ne don na tuna maki, daga yau ne, ina fata kin fara bankwana da kowa, cos daga yau kin gama kwana a ko'ina sai a gidana" duk da baccin dake nema yaci karfinta sai da taji dadin muryarsa.
"farin ciki kake yi don zaka rabani da iyayena"?
"Yeah, ina farin ciki zan daukaka darajarki, in aureki, mu raya sunnar manzon Allah SAW, mu kuma hayayyafa kamar yarda iyayenmu suka yi, ko bakison kiyi koyi da su ne"?..