Sashe 104
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayyo Allah mun shiga uku! ..." Cike da ba
in ciki Jan ido ya fa
Jan le6e ya ce, "Ha
amamman banza, dama haushinshi nake ji, ya cika izza da ji da kai, gani yake kamar ya fi kowa a cikinmu, komai shine kan gaba, in har bashi ya bada shawara ba babu wanda ya isa ya fa
i ra'ayinsa a bi.."
Jan ido ya ce, "Inda na gode ma Allah bamu ka
ai abun ya shafa ba, shi da ya ja mana yafi mu shiga cikin bala'e nasan i warhaka yana can hannun evils yana kar6ar tsumagiya...." Duk da halin da suke a ciki hakan bai hana su
yalkyacewa da dariya ba.
"Dukkan mu mun yi asarar iyalanmu, dukiyoyinmu da kuma mutuncinmu, yanzu me ya kamata mu yi kafin su ritsa da mu?" Jan le6e ne ya tambaya tare da zu
unnawa
asa ya dafe goshin shi dake sara mashi..
*"Babu wata mafita da ya wuce mu ha
asa mu binne kanmu, idan ba haka ba tayaya zamu fita, bayan sojoji sun yiwa kurkukun
awanya!"*
"Wannan wace irin banzar shawara ce muna da makamin da zamu ha
asar ne?
Ko kamanta bamu da sihiri a yanzu...?" Ya fa
a tare da juyowa ya dubi Jan ido dake ta zazzare idanunsa...
Cikin rawar murya ya ce, "Don ubanka bani ne na yi magana ba!"
Gabansu ne ya yanke ya fadi, zuciyarsu ta shiga harbawa fat fat kamar zata tsaga kirjinsu, tsoro ya hana su juya su ga wanene a cikin hall din bayan sun kulle
ofa kafin su shigo.
Kuskuren da suka yi shine kwata kwata basu lura da inda suka shigo ba, kawai sun ja kofa sun datse sun juya baya suna ta sambatunsu...
"Congratulations, You're Under arrest!" Muryar Chief Owais ce ta ratsa kunnuwansu, A razane suka juya suna kallonsu, su biyu ne shi da Commender James, abun da ya faru lokacin da suka shiga hall
in sun gan su saboda sun biyo su, sai dai basu bi ta
ofar da su suka shiga ba, saboda sun ga akwai wata kofar ta bayan hall din.
Su biyu suka yi masu rubdugu, wani irin bugun mutuwa suka yi masu, idan Chief ya jibga sai ya tilla ma Commender James shi kuma ya jefa masa na hannunshi, haka suka dinga musayar su, saida suka ha
a musu jini da majina akan fuskokin su, Chief bai iya bugu cikin fushi ba, lahanta sassan jikin mutun yake yi, sai da suka faffasa fatar jikinsu, wani naushi da Chief ya sakarma
an Iya a bakinsa nan take ha
oransa biyu na gaba suka babbako jaga jaga da jini suka fa
asa, ya dinga buga kanshi jikin bango,
an iya ya dinga fasa ihu da azaba ta ishe shi, ya rasa meke masa da
i gaba
aya ya fita hayyacinsa .
James da ya lura Chief ya kusa kashe shi..
Cikin sauri ya jefar da Jan ido gefe
aya ya nufe shi ya na kokarin raba shi da shi..
Cikin fushi yake fadin ka barni james!
Ka
yale ni! ka barni in kashe fasi
in mutumin nan..."
yana magana muryarsa na rawa saboda 6acin rai, shatun jijiyoyinsa sun fito ru
u ru
"Owais, ka dawo hayyacinka mana, kashe shi ya sa6a ma doka!"
Da
yar ya 6am6are Chief Owais daga jikin
an iya, aikuwa ya koma kan Jan le6e abokin kakansa ya sha
i wuyansa kamar zai tsinka shi, cikin harshen turanci yake fadin, "Owais ka sakar min wuyana ni fa ne Benjamin abokin kakanka, ka yi mini rai, kada ka kashe ni, na tuba Owais ka
yale ni..." Yana fitar da huci ya ce, "In
yaleka ka ce!
To ai ko shi kakanka nawa ba
yalesa na yi ba balle kai da ban ha
a ala
ar komai da kai ba, banza da
i.."
Ya fa
a tare da watsa masa yawu akan fuskarsa, kafin ya shiga kai mashi naushi a tsakiyar cikinsa, jini har ta baki yake amansa, ya dinga kurma ihu yana ambaton Jesus,
Commender james ya ce, "Baka da hankali! ai ko shi jesus din bai ce a aikata zalunci ba, banza dakiki..."
Sai da suka raunata duk wata ga6a ta jikin su, suka ha
a masu jini da majina akan fuskokinsu, Jan le6e tuni ya sume,
an iya da ya kasa tsayuwa akan
afafunsa aikuwa ya yi taga taga cikin rashin sa'a da rashin sani ya fa
a cikin kaskon wutar da ke a bayan shi ya yi zaman yan bori a kanshi, wutar dake ci balala ta kama mazaunansa ya shiga kwarma ihu, ra
i ta ko'ina a jikin shi, da sauri Owais ya dam
o gaban rigarshi ya fusgo shi daga kan kaskon wutar ya maka shi da
asa, ya yi saurin janyo wani madaidaicin carpet dake a
asan hall din ya shiga kakka6e masa wutar da ta kama rigarsa.
Saboda bai son ya mutu yanzu batare da ya gir6i abun da ya shuka ba, tsabar radadi yasa har zawo
an iya ya saki a cikin gajeran wondon shi, da
yar ya samu ya kashe mashi wutar, nama dai ya soyu (
Fito Owais ya yi,
Nan take sojojin da suka kewaye hall
in suka shigo da igiyoyi a hannunsu, biyu daga cikin su suka
aure su kamar mushen dabbobi gaba
aya sun sume, a haka suka cuccu6esu tare da fucewa da su.
Yanzu mutun
aya ne ya rage su kama wato Jan Wuya da basu san inda ya boye kanshi ba...
Bakomai ne yafi damun Owais ba fa ce rashin ganin su Unaisah da bai yi ba, har sojoji ya tura su dudduba ko'ina na kurkukun su gano su amma har yanzu ba labari, Ya Salam!
Daurewa kawai ya ke yi.
Fucewa suka yi da sauri suka nufi Cikin kurkukun, bayan sun raba kansu kaso uku, wasu suka bi straight, wasu sukai dama wasu suka bi hagu..
*JAN WUYA, Alhaji Musa,
aramin su babban su, Big boss, duk shi ka
Tun lokacin da Evils suka wurgo shi cikin tafki ya nutse can ciki, kuma nan take ya farfa
o saboda taurin rai irin nasa bayan azabar da ya sha, da yake dai lokacin mutuwarsa bai yi ba shiyasa ya rayu, zuciyar nan tasa ta yi ba
irin saboda 6acin rai da fusata, ya ji ba
in cikin da bazai iya misalta shi ba, duk irin izzar dake gare shi wai shine yau Evils suka tu6e ma kaya, suka zane shi da bulala kamar jaki? kamar ba su san shi ba?
Ya Ilahi!
Ya gaza yarda da komai da ya faru, kamar a mafarki yake jin kan shi, bai ta6a muzanta irin na yau ba, duk da mawuyacin halin da yake a ciki hakan bai saka ya saduda ba, shai
aniyar zuciyar nan tashi sai tunzura shi take yi akan ya nemo wadanda suka ci amanarshi ya kashe su don ba zai
yale su ba.
Abun ya matukar
ona masa rai, wutar ba
in cikin dake ci a cikin zuciyarshi sai
ara ruruwa take yi.
Bakomai ne ya fi karya masa zuciya ba face cin amanarsa da Mark ya yi, duk irin yardar da ya yi da shi, Ko p.a
insa bai yarda da shi kamar yadda ya yarda da Mark ba, ya yi danasanin sanin shi a rayuwar shi, kuma ya ci alwashin sai ya azabtar da shi, kuma ba zai fasa mummunan kudirin nan nasa ba.
Bai damu da raunatar da jikinsa ya yi ba, cin amanar da aka yi masa yafi radadin raunukan da ke a jikinsa..
Yayin da yake wannan zancen zucin yana a bakin tafkin ruwan, rabin jikinsa a cikin ruwa, da
yar fa ya samu ya yi iyo har ya fiddo da kanshi.
Sai nishi ya ke saki kamar mai jin kashi.
Fuskarsa duk shatun bulalan evils.
yar ya tattara sauran karfin da ya rage mashi ya fito daga cikin ruwan tun6ur, rashin kuzari ya hana ya yi tafiya, saida ya dafe bango, kwata kwata bai damu da babu sutura a jikin shi ba, saboda
arfin hali irin nashi ya dinga jan
afar shi yana tafiya zuciyar shi na ci gaba da tunzura shi, yadda kasan zai iya ta6uka abun kirki.
Kwatsam, ya soma jiyo harbin bindigu a cikin kurkukun, ru
a ya yi ya soma tunanin ko dai ba daidai kunnansa suke jiyo mashi ba, kamar ta6a66e ya sanya hannu yana bubbuga kunnansa, bai gama farfa
owa daga ru
un da ya shiga ba a dai dai zai karya kwana, unexpected ya hango gungun sojoji suna ta aikin dasa bomb a kowace kusurwa ta gidan Kurkukun
addara.
Ga kuma muryar Chief Owais da ke basu umarnin su shiga sa
o da lungu su gano Jan Wuya da su Unaisah.
Gaba
aya ya shiga rudani, ya rasa gane meke faruwa da shi?
Wannan wata irin bakar rana ce da bai ta6a zaton zuwanta ba?
Abun da ya
aure mashi kai tayaya akai sojoji suka san suna anan har suka kawo masu farmaki!
Lallai ba karamin tuggu aka shirya mashi ba, dole ya nemi mafita kafin su rutsa da shi.
Mantawa ya yi da raunukan jikinsa, ya Juya da sauri yana
angyashi ya koma hawa na biyu na bene ya dinga neman inda zai 6oye kan shi, fa
awa ya yi cikin pharmacy
insu wanda bayan
ofar gaba da akwai kofar shiga tiyata room a cikinsa, jikinsa na 6ari ya kulle kofar yana haki.
Zuciyarsa ce ta raya masa bai tsira ba anan ma, Idan kuma Bomb ya tashi da shi fa?
Cike da 6acin rai ya naushi
ofar tare da kifa goshin shi a jikin ta.
_"Idan muka ro
i Allah ya taimake mu, ba kaitsaye yake taimakonmu ba, ba ganinsa muke ido da ido ba, sai dai ya yi mana hanyar da taimakonsa zai iso gare mu, ba na ce zan gwada maka yadda addu'ar wanda aka zalunta take tasiri akan wanda ya zalunce shi ba?