Sashe 159
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba irin addu'ar da banyi ba akan Allah ya yaye min son shi, ya mantar dani tunaninsa amma har yanzu babu abun daya sauya mommy..."
kasa
arasa maganar tayi saboda kukan daya kwace mata.
Da sauri Benazir ta rungumota a jikinta, taja ta suka zauna kan couch, ta
amate cike da tausayin ta, take jin kukanta a cikin kunnanta.
"Meyasa baki fadamin ba tuntuni? tayaya zaki zauna da damuwa aranki baki sanar dani ba?
Kina da tamkatane Unaisah"?
Cikin shesshekar kuka tace"saboda inajin tsoron abun da zai biyo baya, kuma banaso daddy yaji, saboda tunkafin rabuwa na da Danish ya nuna baya sona da shi, yaya owais ne zabinshi, shiyasa nake kokarin inga na cika mashi burin shi amma abun yaci tura..
"
"La'haula wala'quwata Illah billah"
ta fada tana shafa sumar kanta, batasan ya zatayi da ita ba! ta razana da jin abun da ke damunta, al'amarine mai girman gaske son wanda baya araye.
"akwai wanda ya san da maganar nan"?
"Batool ka
ai na taba fadamawa"
"Kashh,! baki kyautamun ba Unaisah, Idan matsala ta same ki irin wannan ni ya kama ta, ki fara sanarmawa, ni na haifeki, ni nasan ciwon kanki, duk duniya babu wanda zai fahimceki kamar yadda ni zan fahimce ki, zanfi kowa rufa maki asiri"!
"Nagane kuskurena mommy, zan dinga fada maki..."
hankalin Benazir ya tashi sosai jin yadda jikinta ya
au zafi, ko a tarihi bata taba jin soyayya makamanciyar wannan ba, tayaya wanda ke araye zai dinga dakon soyayyar mamaci?
Lamarin akwai
aure kai duk da ba abin mamaki bane tunawa da halin data ta6a shiga lokacin da taji abun da ya faru da taj kusan hauka ta yi ita.
"Kina kallon hotunansa ne ko akwai wani abu dake tuna maki da shi"?
"Babu, saboda azabtuwar da nakeyi yasa na goge komai nashi daga kan wayata, Amma na kasa goge momeries dinshi dake a cikin brain dina, mommy, in zai yiwu, ki kaini asibiti su goge min memory dinshi ta yadda zan manta da komai nashi, Idan ba haka ba bazan iya zaman aure da waninsa ba, zanjama kaina zunubi ne.."
Ta razana da jin abun da tace, aru
e take kallon fuskarta da ta 6aci da hawayen ta, cheeks dinta sunyi jawur..
Benazir ta rasa ya zatayi da ita?
Da me zata iya taimaka mata?lamarin yafi karfin tunaninta, bata taba ganin hoton Danish ba amma daga labarin da Unaisah ta taba bata na irin rayuwar da sukayi a tare yasa taji inama ace har yanzu yana araye, saboda taji dadin kyautatawar da yayima Unaisah...
"
Numfasawa tayi a hankali ta ce
"Unaisah, na tausaya maki, i feel your pain, wlh da inada halin da zan iya cire maki son shi daga cikin zuciyarki da nayi, sai dai bazan iya ba, sannan bazaiyiwu muje asibiti don acire maki tunaninsa ba, kinsan bame yiyuwa bane amma tun da har kin fahimce son shi jarabtarkice to kiyi hakuri Unaisah kiyi hakuri, ki cinye jarabawarnan da hakuri da addu'a."
Nasiha mai ratsa zuciya Benazir tayi mata sosai har saida taji tayi shiru ta daina shesshekar kuka, tukunna ta samu kwanciyar hankali..
"Zan tayaki da addu'a Allah ya yaye maki abunda ke damunki Unaisah.."
"Ameen mommy, nagode da kulawarki a gare ni.." bata kare maganarba, Muryar Taj ta katse su"Ummu Unaisah naji shiru bata fito ba?
Ko bacci takeyi ne"?
Daga murya tayi"a'a na iske ta ta shiga wanke ne, Yanzu zamu fito.."
"Tashi ki shirya, pls kada ki bari ya gane akwai abunda ke damunki kafin nasan yadda zamuyi da tattoo din nan"
in a cool voice ta amsa da toh, dakyar ta mi
e ta nufi wardrobe dinta, ta dauko kaya ta sanya.
Lokacin da suka sauko down a saman Sofa suka iske taj yana kallo a plasma tv Ya daura kafarsa daya kan daya.
Takun tafiyarsu ne yaja hankalin shi ga kallon su, murmushi yayi tare da mika mata hannu.
Da sauri ta nufeshi ta kwantar da kanta saman kafadarshi"sannu da dawowa daddy, nayi missing dinka, ya gajiyar tafiya ya ka baro uncle Muhsin din?
Ina fata ya samu lafiya"?
"Alhamdulillah My Angel, nayi missing naki nima, Muhsin yana gaishe da ku, jikinshi da sau
i fatan na same ku lafiya, Ya shirye shiryen biki" cike da jin kunyarshi tace"Alhamdulillah."
Kallonta yayi da kyau"masha Allah daughter, umminta me kike batane naga ta sauya min tayi kyau kamar lu'u lu'u ..."
Dariya Benazir tayi"Sirrin mune na mata, kaima lokacin da zaka aure ni ba haka ka rude ba duk ka susuce da ganin yadda nayi kyau..."
bata
are maganar ba ya galla mata harara afakaice kasa kasa da murya yace"meye haka pls"?
Yar dariya tayi"me kuma ya rage Tajo, ai daga gobe ta wuce Unaisah zatasan komai.."
ta fada tana
age masa gira.
throw pillow ya janyo Ya wurga mata tayi saurin cabe shi a hannun ta
"babu wani boye boye Tajo, daga gobe ne"
"Ummu unaisah ki daina!
Aa wai meke damunki ne"!
Bushewa tayi da dariya, Unaisah data langwa6e kanta saman kafadar shi tayi shiru tana sauraron su.
"Wai ya maganar sadakinta ne?
Ko yayi tunanin kyauta zamu bashi ita ne?
Naji shiru tun satin da aka sanya bikin naketa jira inji ance ga sadakin Unaisah amma shiru kakeji wai malam yaci shirwa"
"Mun yafe masu sadaki, salatin annabi za'ayi don auren yayi albarka ko Unaisahna" ya fa
a tare da leken fuskarta.
murmushi tayi tare da jinjina mashi kai.
"Hmm Yanzu mutun yayi magana ace ya yi sa6o, ko ya kafurta amma taj meya kawo wannan maganar?
In albarkar aure akeso nima in na saka mata ya wadatar ko"
yacewa su ka yi da dariya gaba
ayan su cike da nishadi su ke yin firar su..
*AGIDAN DR SHUREIM
A hankali Motar shi ta kunna kai cikin harabar gidansa, a tsanake ya ke yin driving yana bin karatun alqur'anin da ya kunna..
Bayan yayi Parking din motar ya kasheta, A hankali ya fito as usual sanye da arab dress dinsa..
Fitowa Ummi tayi daga cikin gidan, ta nufe shi da sauri tana karasowa sukayi hugging din juna kamar sun shekara basu hadu ba..
Dagowa tayi ta sumbaci kuncin shi"Welcome back habibina, ya kake ya aiki?
Ina fata kana lafiya?
Ta fa
a tare da kar6e jakar hannunsa..
Fuskarsa dauke da murmushi yace"mar'atussaliha, Alhamdulillah Ina lafiya, fatan na same ki lafiya.."
"Lafiyalou"
o hannunsa tayi a cikin nata"mu shiga daga ciki.."
A bedroom dinsa suka tsaya ta taimaka mashi ya rage kayan jikin shi.
"His excellency, wanka ko abinci wanne kafi bukata in taimaka maka da shi .." ta tambaya tana kallonsa yayin da ya ke a zaune gefen gadon sa.
"Ke" ya bata amsa a takaice
Kayataccen murmushi tasakar ma shi" ta matsa kusa da shi bai aune ba yaji ta fara kissing nashi sai da tabari ya fara hawa kan network tayi saurin raba jikinta daga na shi.
"Nasan akwai gajiya a tare dakai da kuma yunwa, bari na kawo maka abinci..." wani marayan kallo ya bita da shi yana hadiyar yawu.
Kashe mashi ido daya tayi ta juya yabi bayanta da kallo mai cike da shauki, har saida ta bace ma kallonshi tukunna ya jingine kansa jikin pillow, yana mai kara godewa Allah daya mallaka masa ummi amatsayin matarsa, dadinta yakeji fiye da komai na duniyar nan, idan yana atare da ita mantawa ya ke yi da komai.
Har ta shigo bai dawo daga duniyar tunanin da yake yi ba, a saman table ta daura tray din hannunta mai dauke da lunch dinsa.
"Mijin so, am back, ka tashi in ciyar dakai girkina" murmushi yayi tare da mikewa ta janyo table din agabansa.
Yana niyar bude baki yayi magana tayi saurin daukar glass na juice ta kafa mashi abaki ya dan kur6a yana jinjina kanshi alamar yayi dadi.
Abaki ta dinga bashi abincin yana ci.
"Ina Batool ne?
Batasan na dawo bane?
Ko ta tafi gidan Bikin ne"?
Girgiza kai tayi"a'a bataje ko'ina ba, may be tana a bedroom din ta"
"Taci abinci?
"Nayi nayi da ita tace min bata jin yunwa, dana matsa mata sai tace min da anjima idan ta shiga gurin Unaisah zasuci a atare"
Shiru ya danyi jimm kafin yace"kira min ita"
"Okay Sir" aje spoon din tayi ta juya tana tafiya da rangwa
a dagangan take yi don ta rikita shi.
Murmushi yayi tare da dan girgiza kan shi..
A cikin kunnanta ta tsinkayi shesshekar kukan Batool, wani irin faduwar gaba taji, da karfi ta shiga bubbuga kofar dakin ta"babe!
Babe!
Me kike ma kuka ne?
Zo ki bude mun kofa!
Shiru taji ta daina kukan kuma babu alamun zata bude kofar.
"Babe!
Kina jina kika shareni?
Ba zaki bude min kofa ba"? ta fada da damuwa akan fuskarta.
Dakyar ta samu batool ta bu
e mata kofar dakin, bin ta da kallo tayi, idanunta sunyi jawur sun kumbura, Cheeks dinta sunyi jajir alamar tasha kuka, sumar kanta duk ta hargitse
Hankalin ummi idan yai dubu to ya tashi.
Dafa kafadunta tayi"meke damunki?
Baki da lafiya ne?
Waya ta6a min ke?
Meyasa ki kuka.."?
Duk tabi ta rude..
Cikin sanyin murya batool tace"babu komai, bana jin dadi jikina ne" girgiza kai ummi tayi"ban yarda ba batool, dole akwai abunda ke damunki, Mu shiga ciki ki fada min.." ta fada tare da jan hannunta suka shiga ciki ta zaunar da ita gefen gadon itama ta zauna.
"Kada ki boyemin Batool dina, ki fadamin abun da ke damunki zan taimaka maki mu nemi mafita"!
Kasa sanar da ita tayi saboda tana fargaban yadda zata dauki abun idan taji.
Amma ya zatayi bata da mafita..
lallashin ta ummi ta soma yi tana lalla6ata don ta fa
a mata.
Har saida taji zata iya sanar da ita.
"Ummina, bana son kayan da aka raba mana na yan matan amarya, ni bazan sanyasu ba, nafison kalar rigar da Unaisah zata sanya a ranar bikin ta..
"
kasa karasa maganar tayi ganin yadda Ummi ta saki baki sototo alamar mamaki ya kamata..
"Nasan zaki fahimce ni shiyasa na fada maki, wallahi in har ban samu kalar rigar Unaisah ba, ba zanje gidan bikin ba ranar auran ta.."
une tsantsa akan fuskar Ummi"batool kinsan me kike fada kuwa?