Sashe 83
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Hatta kullan da ki ka yi wa kanki da zuwa asibitin da ku ka yi saida naji komai, naji dadi saboda haka ta ta cimma ruwa, na dasa bakin ciki a zuciyar mahaifinki, na jefa ku a tsaka mai wuya, na sanya maku fargaba da zullumi a zukatanku, amma hakan bai gamsar dani ba, saboda nafison In ga yana kuka da idanunsa, nafison in bar masa tabon da zaiyi silar da zuciyarsa zata buga ya mutu..."
wani kallo take binshi da shi me wuyar fassaruwa.
"Lokacin da Mahaifinki Ya kira shureim Har ya fa
a masa Ya gaya ma Iyayensa abun daya aikata ma yarsa sannan Su zo neman auranta"
"Bai san cewa Alhaji Ubaid baida Iko da kansa ba, na riga da na asirce shi ni nake juya shi son raina, sai abun da na ke so ya ke yi, ko shawara bai Isa yayi da wani ba in ba dani ba, bayan ya kira ni awaya ya sanar dani komai da ke faruwa, naji da
in yadda hajiya layla taki amincewa, shi kuma da naga yana goyan bayan ya aure ki, saina tunzura shi akan karya kuskara Ya amince shureim Ya aure ki saboda ba mutuniyar kirki bace ke, kin saba min maza, Kina amfani da fuska biyu, ko da naga zai musa min sai nace mashi ina da hujja akan maganata dama najima ina bin diddiginki saboda ina jin labarin fasikancin da kike aikatawa tare da Abokanaina hamshakan masu kudi, Kina jan hankalinsu da surarki, nace masa abun dayasa ma nake bibiyarki saboda bana so ki bata tarbiyar Benazir"
Kallonsa kawai ta ke yi saboda ya kashe mata bakin magana.
"Bayan mun gama yin waya da shi, Na tura mashi hotunanki da video, nasan za ki yi mamakin a ina na same su ko"?
Ya fa
a yana yin wata dariyar izgilanci.
Babu alamun zata firta kalma.
"Lokacin da nake kawo maku ziyara a gidan dana kama maku haya a germany, kin tuna lokacin da nake zuwa duk weekend in kwana?
Bai jira amsarta ba ya cigaba da maganarsa"tsakar dare nake farkawa a lokacin da na saisaici kinyi bacci, batare da sanin kowa ba nake shiga dakin ki, in hau har saman gadonki, saina na tabbatar da sihirina yayi tasiri akan ki tukunna nake rabaki da kayan jikin shi, in shafeki tass in kuma dauki videos dinmu da hotunan mu, Ummi ta haka nake kawar da sha'awarki dake addabata, Bani da abin kallo daya wuce wadannan hotanan na surar jikin ki, da su nayi amfani bayan na yi editing na canza wasu abubuwan da zaisa a gane fuskata a ciki, sai na tura ma Alhaji Ubaid da hajiya Layla a woyoyin su na tunzurasu akan cewa in har suka bari shureim Ya aureki zasu rasa takarar su sannan kuma mutuncin su zai zube a idon duniya...."
labari Ya shiga bata tun daga lokacin da ta kai ma Shureim babynsa da irin gallaza masun da iyayensa su ka yi.
jikinta har tsuma ya ke yi saboda ba
in cikin daya tokare Zuciyarta, ta karaya da jin irin Bakar izayar da iyayen shureim su ka yi masa shida babynsu.
"komai da suke aikatawa ni nake basu shawara ta bayan fage, Kuma Ina sane na kashe layin wayata saboda nasan shureim zai kira ya nemi taimakona, bayan haka ni ne nayi masa asirin da yaja har hankalinsa ya gushe ya binne Yarinyar da hannayensa...."
tiryan tiryan Musa ya zayyana mata komai babu abun daya boye mata na daga makircin daya da
e yana kulla mata.
Kamar numfashinta zai
auke saboda tsantsar 6acin rai da fusata, har batasan sa'adda ta wanka masa zafafan maruka akan kuncinsa na hagu dana dama.
har saida wuyan Shi ya nemi jirkicewa amma ko kadan Biji zafin marinta ba.
e hannayenta yayi a cikin nashi
Cikin sha
ar murya mai tattare da bakin ciki ta furta"meyasa kayi min haka?
Me nayi maka dana cancanci wannan
anyan hukuncin daga gareka?
Duk irin halaccin da nayi maka ka rasa da me zaka saka min sai da wannan?
Tsawon shekara goma sha takwas Ka ra bani da kowa nawa, ka shiga tsakanina da mahaifina, ka kuma raba ni da masoyina sannan Ka
auke min
ata?
Fusge hannayen ta tayi daga cikin nashi, Ta dam
i Kwalar rigarshi Kamar zata doke shi, Ta jijjigashi da karfi, hawaye na cigaba da wanke fuskarta tace"kai wani irin azzalumin mutunne?
Mugu mara tausayi mara Imani!
Kai mutunne Ko Aljan?
Kana da zuciya a kirjin ka kuwa?
Wallahi da bakin cikin da ka
unsa min da ka sani tun farko ka kashe ni"
ta fa
a tana bubbuga kirjin shi da hannayen ta.
Dukkan Ilahirin jikinta kerma ya ke yi "Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un, ka kashe ni musa!
Ka gama dani!
Na mutu! ta fa
a tare da dafe Kirjinta da yayi mata zafi.
wani irin jirin tashin hankali ne Ya
e6e ta tayi taga taga zata kife
asa yai saurin mi
a hannu zai ru
o ta, ta bangaje shi gefe
aya, ta dafe handsofa tana jan numfashi sama sama, duk wata addu'a da tazo bakinta karantata ta ke yi duk don ta samu sassaucin radadin da zuciyarta keyi mata wanda zafinsa yafi na
unar wuta.
"Zargin da su ke yi akaina ba karya ba ne, Ni ne Jan wuya na gidan Kurkukun
addara, kuma Ni ne na sadaukar da
ata Unaiza, da ita da yarinyar gurina Twins ne, ko mahaifiyarsu bata sani ba, a ranar data haifesu aranar na sa likitana Ya dauke Unaizah, na kaima Natasha ita don ta raineta, ban taba bari Unaizah tasan wani abu game da dangina ba, Ko sunana na asali, saboda Ina yi mata kallon sadaukarwar da na riga nayi, ni na hana Natasha ta fada bata ba ita ta haife ta ba, na garga
eta akan karta kuskura koda gigin wasa Unaizah ta gane ba ita bace mamanta ba, nayi mata kulle saboda bana son ma tafita harta ga abun da zaisa tasan wani abu game dani, hatta wayarta da laptop dinta sai abun da naso take gani a cikin su"
bai
are maganar ba, ta katse shi cikin karyayyar murya mai rauni tace "nayi danasanin sanin ka da nayi arayuwata, ban taba ganin fasikin mutun, mara imani, azzalumi irinka ba, ka cuci rayuwar mu, Ka zalunce mu, yar cikin ka ma baka
yaleta ba, wallahi kaji kunya Musa, jahilin addini jahilin rayuwa, dabba ma tafika Hankali, kwata kwata baka tsoron Allah. ...."
bata kare maganarba Ya daka mata tsawa Ko gizau batay ba saboda zuciyarta awuya take komai zata iya aikatawa.
"Ki iya bakin ki In har ba so kike In kashe ki ba.." murmushin takaici tayi"ay ni ka riga da ka kashe ni, me kuma ya rage? kuma bazan fasa Magana ba, ka bugeni sannan ka hanani kuka?
Bazai yiyu ba, Allah Ya isa tsakanina dakai, Na tsane ka fiye da yadda na tsani mutuwa ta, sannan inaso ka sani, ba mu ka cuta ba, kanka ka cuta, ka daina farin ciki, wlh rayuwarka ce take acikin bala'e da musifa, saboda Allah baya yafe hakkin dake a tsakanin bawa da bawa, ka dade kana sa6awa mahaliccinka, ina zaka kai
umbin zunubban dake akanka, ko ka yi tunanin wayon ka da dubarar ka ne zaisa ka zauna lafiya ko?
Sai gashi Yarinyar daka kafurtar ta mutu a musulma, kuma tayi silar tonuwar asirinka, kuma in sha Allah tun agidan duniya zaka fara gir6ar abun da ka shuka....."
yalewa yayi da wata shu'umar dariyar izgilanci, ko kadan baiji zafin kalamanta ba saboda yasan ya riga daya gama da ita.
Matsowa yayi dab da ita yakai bakinsa saitin Kunnanta"kome zaki fa
a akaina, bazan ji haushi ba, ke baki isa ki 6ata min rai na ba, kuma maganganunki baza su sa in karaya ba, saboda nayi nisan da bana jin kira, kiyi tunanin me zai biyo baya Idan mahaifinki Yaji irin rayuwar sharholiyar da kikayi a america tare dani?
A cikin shekaru goma sha takwas sau nawa Ina kwanciya dake, Ina biya bukatata da ke son raina"
runtse idanunta tayi cikin bakinci da
unci kamar ta ha
iyi zuciya ta mutu.
"Na sanya maki jarabar da ba za ki Iya jure sha'awarki ba, shiyasa kowani namiji yazo maki da bu
atarsa, kike bashi ha
in kai, ko ya baba Imam zaiji idan yaji wannan?
Ga hotunanki da videos dinki da na ajiye awayata! baki tsoron In tura mashi yaga kayan takaici?
Watakil ma zuciyarsa ta buga Ya mutu..."
fashewa tayi da kuka mai cin rai...
Cikin halin Ko in Kula Yace"ba yadda za ki yi da ni Ummi, Na riga dana gama morarki, duk da haryan zu banji na koshi dake ba, zan hakura da ke amma ba zan ha
ura da abu biyu ba!
Zan barki da ranki sai dai ba zan taba bari Ki auri wani da namiji ba har ki koma ga mahaliccinki, abu na biyu zan barki da ranki saboda na samu abinda na ke so..."
wani sabon kukan Ta 6alle da shi tamkar ranta zai fita
"Ya Allah kafi kowa sanin wacece ni, ni baiwarka ce mai tsananin tsoronka, Mai jin tsoron sa6a maka, mai gudun duk wani abu daka haramta, me yi maka biyayya, Ya Allah ban ta6a nufin wani da cutarwa ba, amma ni anyi min cutarwar da bazan iya jure ra
in ta ba, Amma ba zan tambayi meyasa ka jarabce ni da wannan mugun bawan naka ba, saboda nasan duk wata kaddara data same mu arayu mai kyau ko mara kyau, daga gare ka ne, kuma ba dan baka son mu ba ne, face don ka jaraba imanin mu, kuma kai ka
ai kasan hikmar dake a cikin kowace jarabawa da ka yi mana, Ya Allah ina ro
on ka da tsarkakan sunayen ka, Ya Allah ina ro
onka don son da kake ma fiyayyen halitta Annabi muhammad SAW ka bani hakuri da juriyar cinye jarabawar nan"
yayin da ta ke yin maganganun nan yana atsaye gaban ta, ya goye hannayensa Kan kirjinsa, Ba yabo ba fallasa ya ke dubanta.
"Ka fadamin Ina
ata take?
Ina son ganin ta, ina son in san Tana araye ko ka kashe ta"?