Sashe 145
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwata kwata basu ji daga gare shi ba, kuma sun damu da su san a wani hali
an uwan nasu ya ke a ciki, saboda bai neme su a waya ba, ko sun kira wayarsa bata shiga, haka matarsa da
a'yansa duk basa samun su a waya, ko meya faru ta bangaren prime minister
Isod agents basu
yale kowa ba, sun bada himma, duk wani mai sa hannu a kurkukun
addara saida suka kama shi, da wa
anda ke a Nigeria da wa
anda ma ba a Nigeria suke da zama ba, sai da suka bi diddigin su, suka dinga yi masu
auki
ai suna dam
a su ga hukumar
asashen su.
Da bincike ya yi bincike saida suka gano mutane sama da
ari biyar wa
anda suka ta6a sadaukar da jininsu don biyan bu
atar kan su, gaba
aya suka gurfanar da wa
anda suka ta6a yin sadaukarwar a kotun
asashen su, bayan haka suka mayar wa dangin su da
a'yan su, sai gashi gaba
aya sun yi nasarar gano dangin fursinonin hannun su, wasu turawa ne, wasu larabawa, wasu
an yankin Asia ne, wasu kuma
an Africa ne.
haka suka dinga banka
o sirrin masu sadaukarwa ta hanyar amfani da littafin rijistar fursinoni
Idan muka koma bangaren
a'yan baba Obie suma Owais ya mayar masu da
a'yan family din su da suka rage.
Daga cikin jikokinsa na kurkukun
addara, da suke a raye, akwai Parveen
iyar Hajiya Saratu wadda Praveen ya sadaukar da ita, Azeeza da Jemimah
a'yan Sir Mubarak da Hajiya Turai ne, asalin sunan Jemaimah Naja'at ne sunan mariganya matar Sir Mubarak, bayan su sai
an gidan Prime Minister, Last born
in shi Omair, wanda aka fi sani da Danish wanda a yanzu baya a raye.
A bangaren Deen da matarsa Hajiya Jameela suma sun samu triplets cikin
an su da suka rage wanda Obie ya sadaukar.
Hanna, Hibba, Hawwa, babu wanda yasan
an uku ne saida Owais ya gano a cikin littafin rijistar.
A bangaren Abdul Razak da Her excellency Muhibba, suma Allah ya azurta su da samun twins cikin wa
anda Obie ya sadaukar, su ne Rubina da Mubeen, wani iko na Allah Hajiya Muhibbat kamar ta yi kaki Rubeena kamanninsu ya 6aci.
Senate Lateef shima ya samu
ayansa biyu daga cikin prisoners Yasmin da Sarah.
A bangaren Mr.
President shima Allah Ya azurta shi da samun last born
insa, bakowa bane face Javed wanda asalin sunan sa shine Hateem, kamanninsa sak da na
anwar Owais Hindu, launin fata ne ya bambanta su.
Abun da ya fi
aurewa Unaisah kai, jin cewa Deeja da Haris
a'yan kawun daddynta ne Abdallah Buzu da Hajiya Adama hakan na nufin
annan Uzair ne, in ba zaku manta ba, Haris ya
are Deeja da shekaru kusan biyu, ko a prison Haris ne tsaran Danish, kowa ya yi mamaki ashe
aunar da ke a tsakanin Deeja da Haris ta
an uwantakar jini ce.
Ita ma Hajjaty, Owais ya mayar mata da yaronta Naufal, gaba
aya lokacin da ya mayar masu da
a'yan a ranar da ya shirya musu walima a gidansa suka ha
u gaba
ayan su, ya bu
e littafin rijistar a gaban kowan nan su ya zayyana musu sunayen
a'yansu da Obie ya sadaukar da kuma wa
anda suka rage a raye, ya kira sunan su ya nuna masu iyayen su, murnar da suka yi a wannan lokacin bata misaltuwa, da
i kamar zai kashe su, daga su har iyayen nasu tsantsar farin ciki ne ya mamaye zukatansu, wata irin
auna mara maisaltuwa ta shiga tsakaninsu a
anin lokaci.
kwata kwata basu nuna
in amincewar su ga iyayen su ba saboda Owais ya riga da ya bayyana musu wanda ya sadaukar da su kuma sun halarci kotu sun gan su sun kuma ji hukuncin da aka yanke musu.
A ranar da U.S Armies suka yi masu bankwana zasu koma America, sun yi kukan rabuwa da su, gaba
aya prisoners tare da senior agents suka raka su Airport, U.s Armies sun ji zafin rabuwa da su saboda sha
uwar da suka yi da juna, ba zasu ta6a mantawa da su ba a rayuwar su, ta silar aikin da suka yi sun samu awards daga
asashe daban daban, tun kafin ma su koma America har president
insu ya yi masu al
awarin za a
ara masu matsayi idan suka dawo, Prisoners sun ji kewar rabuwa da su, suma baza su ta6a manta taimakon da suka yi masu ba, sune na farko da suka fara tsamo su daga dajin Evil Forest,
addara ce ta ha
a kuma ta raba.
Har bayan tafiyar U.s armies basu daina jimamin rabuwa da su ba.
*game Bukatar Kurkukun
addara Ya tuntu6i number din nan 08103884440*
*DAGA AL
ALAMIN BOSS BATURE
BAYAN WANI LOKACI
Kasantuwar gwamnati ta kar6e
adarorin Elders yasa suka fara tunanin barin Obie Estate kafin wa'adin da aka basu ya cika, sai da suka fara yin shawarar game da inda zasu mayar da iyalin su, da har sun fara shawarar zasu mayar da su
asar Canada su zauna a family House
in su, a ganin su zai fi masu kwanciyar hankali.
Momma ta ce shawarar su bata yi ba, tayaya zasu mayar da iyalan su Canada su kuma suna a Nigeria, duk da suna da halin da zasu iya zuwa duk
arshen mako su dubo su, amma ya za su yi da matasan
a'yansu da ke bu
atar kulawar su?
Suma kuma suna son su a kusa da su, ta ce amma su bata lokaci zata yi shawara da family
inta dana mahaifiyar su Sir Mubarak tun da sun ce su fa
a musu kome ake ciki za su taimaka musu.
Batare da sanin su ba, Momma ta yi shawara da families
in, ta bayan fage suka fara nema masu gidajen da zasu zauna, cikin Ikon Allah, suka gano wani sabon katafaren housing Estate da ba a jima da kammala shi ba, a nan cikin garin Abuja ya ke, da suka yi bincike sai suka gano mamallakin Estate
in bakowa bane face Deputy President Ahmad Musa.
Momma ce ta nemi alfarmar ha
uwa da shi, a ranar da ta je guest house
insa tare da Imam Malik suka ziyarce shi, da yake yanzu Imam Malik shine na hannun damanta, da shi ake komai.
ya yi masu kyakkyawar tarba cikin mutunta juna, bayan sun tattauna game da sabon Estate
insa, da yake yasan komai da ya faru kuma yasan su wa zata siya mawa, hakan yasa ya ce zai yi musu ragi saboda Allah saboda kuma zumuncin dake a tsakaninsa da Sharafuddeen, hasalima ba siyar da shi zai yi ba, ya yi sa ne saboda ya zuba
an haya a cikin sa amma dai zai bar musu shi.
alla Estate
in yana
auke da gida je sama da arba'in a cikin shi, tare da private facilities, bai kai Obie Estate ba, amma yana da girma ya ha
u saboda amenities
in dake cikin sa, komai da mutun zai bu
ata akwai a cikin estate
in, darajar sa ba ta kananun kudi ba ce amman duk da haka ya ce zai yi masu sau
Da yake harka ce ta arzi
i, basu nemi ragin yadda ya fa
a musu ba, nan take momma ta kira Elder Brother
inta ta fa
a mashi, ta kuma kira sarkin
arbawa ta sanar da shi, ba tare da 6ata lokaci ba dangin biyu suka ha
a masu kudin saidai wanda bangaren dangin momma suka bada sun fi yawa.
Bayan da suka gama ciniki, suka biya shi ku
in, ya dam
a musu takardun shaida da yarjejeniyar mallaka musu Estate
insa a gaban lauyoyin su.
Lokacin da ta kai musu takardun Estate din, sun yi murnar da ni kaina bazan iya misalta muku ita ba, ko sisin su babu a ciki.
dangin su sun faranta masu rai, sun gatanta su, sun nuna masu soyayya mara iyaka.
Abu
aya da ya rage musu kafin su koma shine kayan furniture
in gidajen, batare da 6ata lokaci ba Prime minister ya ce su bar komai a hannunshi, ba ya bu
atar su ha
a ku
in su zai ji da wannan.
Daga shahararren Companyn furnitures na kasar Canada ya yi musu Order na komai da za su bu
ata a cikin gidajen dama estate
in gaba
aya, kaya masu kyau da tsada, Cikin sati guda, ma'aikatan companyn suka gama yi masu jere, abun sai wanda ya gani.
Bayan da su sheikh Imam Malik da
an kungiyar su ta malaman ahlussuna suka yi masu safkar alqur'ani a cikin Estate
in, a rana
aya suka koma tare da iyalansu, Har walima saida suka yi.
Chief Owais bai bar Taj ya koma Jos ba kamar yadda Taj ya so ya tafi da
arsa tun da basu da mazauni a Abuja, Unexpected Chief ya gwangwaje shi da kyautar gida a cikin sabon Estate
insu, wayyo Allahna saboda farin ciki har
walla saida ya zubar, Unaisah ma ta yi murna saboda bata so ta tafi ta bar
an uwanta fursinoni.
Haka zalika Imam Malik da Dr Shureim sun samu kyautar gidaje a cikin estate
in daga momma, ita ta basu saboda bata son su rabu da su, ta ji da
in kyautatawar Imam Malik ga ahalinta, shiyasa ta janyo su kusa don a ci gaba da rayuwa a tare, sun yi murna sosai, zaman apartment ya
arewa Imam Malik dama hayar sa yake biya yanzu sau
i ya samu ya yi gidan kan shi, Shureim ma ya mallaki gidansa yanzu burin sa
aya da ya rage shi ne auran Aisha.
Chief Owais da kan shi ya nemi alfarma a gurin momma ya ce yana son gidaje biyu a estate din su a sayar masa, ta tambayesa me zai yi da su?
Ya ce mata zai siyawa Salsabeel da Matar Alhaji Musa, saboda ya ji a bakin Alhaji Ubaid cewa Hajiya Sarah tana shirin komawa America kuma baya son ta tafi da
anta saboda zumuncin dake a tsakaninsu da cousins
in sa.