Sashe 33
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin faduwar gaba suka ji, lokaci
aya yanayinsu ya sauya zuwa tsantsar tashin hankali da fargaba, a hanzarce suka
arasa gabansu kusan atare suka zube kan gwiwowinsu suna fuskantar su.
Cike da tashin hankali suke tambayar su meya faru da su?
Meya sanya su yin kuka?
Meke damun su?"
Hakika sun razana da ganin halin da iyayensu suke a ciki, basu ta6a ganin rauninsu irin na wannan ranar ba, ko magana basa iya yi sai dai suka dinga bin su da raunatattun idanunsu da suka galabaita.
gaba daya gumi ya wanke jikin su kamar babu iska a wurin.
Magiya suka dinga yi masu akan suyi masu magana su fada musu meke faruwa amma babu alamun zasu tanka musu.
Labbansu duk sun faffashe sakamakon cizon su da suka dinga yi cikin fitar hayyaci, sunyi zugudum kamar hotuna, daga wanda ya zabga tagumi da hannayensa biyu, sai wanda ya langwa6e kansa jikin door room din baba Obie, Sir Mubarak ya dage sai tauna farcensa ya ke yi da hakoransa baima san yana yi ba, tsabar damuwa ne da fusatar zuciya ke addabarsa..
"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un!
Na shiga uku!
Daddy!
Uncles!
Meke damunku?
Meya saka ku zubar da hawayenku?
Baba Ya mutu ne?" Ziyad ne ya fa
a arude tare da tallabo fuskar Senate da tafukansa yana kokarin tursasa masa don yayi maganar.
"Dan Allah ku fa
a mana abunda ke faruwa?
Hankalinmu ya tashi da ganin halin da kuke aciki, pls daddy ka fa
a min!
Me ya jefa ku a halin da kuke aciki ?
Ina baba Ya ke?
Me kuke yi a kofar dakin sa, ko dai ya mutu ne?"
Cikin shesshekar murya Captain Yaseer Ya fada tare da dafa kafadun daddynsa da tafukan hannayensa.
"Uncles pls, kuyi mana magana, dan Allah kuce wani abu!
Gaba
aya bakwa acikin hayyacin ku, yanayin ku ya nuna kuna acikin mawuyacin hali na damuwa, idanunku sun kumbura alamar kunsha kuka, wai meya faru ne??" Zayn ne ya fada yana rarraba idanunsa akan fuskar Hateem da Sharafudden, kusan atare suka sadda kawunansu
asa batare da sun tanka ma shi ba!
Zaid Ya ru
o hannayen mai girma Sharafudden acikin nashi cikin raunanniyar murya ya furta, "Mun shiga uku, pls Uncle ku yi mana magana ko hankalinmu ya kwanta, wai meke damunku ne?
Gaba
aya kun raunata babu wani mai walwala acikin ku?
Idan baba Ya mutu ne ku fada mana..."
Cikin sanyin jiki Justice Ya tallabo fuskar mahaifinsa, "Dad ka yi min bayani pls, meke damunku ne huh?
Meya faru?
Ni ban taba ganin ku a mawuyacin hali irin na yau ba, dan Allah daddy ka fadamin kada zuciyata ta buga don bazan juri ganinku acikin wannan halin ba.."
ba irin magiyar da basuyi musu ba amma shiru basu tanka musu ba."
hakan ya
ara jefasu cikin damuwa har ta kaiga sun fashe da kuka, suma ubannin nasu wani sabon kukan ne ya 6alle musu, aka rasa me lallashin wani, suna kuka suma suna kuka yayin da suke fuskantar junansu, Hakika zuciya ta karaya, tayaya zasu yi ma
anasu bayanin abun da kakan su yake aikatawa?
Wani hali zasu shiga idan suka ji?
Ya zasuyi da rayuwar su?
Yaran da basu san wani abu wai shi tashin hankali a rayuwarsu ba, tun da suka taso nasara da gatanci suka sani basu taba neman wani abu sun rasa ba, wannan ne karo na farko da zasu fara fuskantar mummunar jarabawar rayuwa mai wuyar gaske, amma duk bama wannan ba tunanin da yafi tsaya musu a
ahon zuciya ya'yansu da suka rayu tsawon shekara da shekaru cikin u
ubar rayuwa har suka mutu basu san su wanene iyayen su ba?
Ba don addu'o'in da suke ta nanatawa a cikin zukatansu ba, da tuni zuciyarsu ta daina bugawa saboda depresssion din dake barazanar yi musu illah.
A lokacin baba Obie Ya da
e da yin shiru, shiyasa suka
ara rikicewa basu san awani hali ya ke a ciki ba yana a raye ko ya kashe kan shi!
_______________________________
"Jazz meke damun ta?
Ko ta suma ne uhm?
Mom Turai ce ta fa
a tana duban shi, yayin da ya ke tsoma mayafin khala da ya cire a cikin bucket mai
auke da ruwan sanyin daya
ebo, A hankali ya ke matsa mata shi a saman kanta da wuyanta har izuwa kafafun ta.
Girgiza mata kai ya yi, "Bata suma ba, but she needs medical attention, da bukatar a yi gaggawar kai ta asibiti..."
Har ta bu
e baki zata yi magana kenan, Unexpected suka jiyo sautin koke koke da sallallamin da ake yi..
A sukwane suka mi
e tsaye suna duban hanyar da suke tsammanin daga nan koke koken ke fitowa kafin suyi wani motsi,
an aikin gidan suka shigo agurguje cike da tashin hankali suke ambaton Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un!
Sai faman yarfa hannayensu su ke yi sautin muryoyin su ma da
yar su ke fita saboda tashin hankalin da suke a ciki..
Har suna ha
a baki ita da Jazz gurin tambayar su meya faru?
"Wayyo Allah!
Inna lillahi!
Aunty Saratu!
Tana a
akin Hajjaty rai hannun Allah kwance cikin jini, dan Allah ataimaka kada ta rasa ranta, wlh bamu san meya faru da ita ba, fuskarta duk ta 6aci da raunuka.." Kaitsaye maganganun
an aikin suka dira acikin kunnuwan kowa dake a bangaren kasantuwar da
araji suke yin maganar.
Lokaci
aya hankulansu da ya gushe suka dawo jikin su, arude suke nanata sunan Saratu da suka jiyo a cikin kunnuwan su.
Especially twins wadanda tuni sun jima da barin gurin, duk da rashin kuzarin Jikinsu hakan bai hanasu mi
ewa ba gaba dayansu suka baro part din baba Obie tsabar saurin su
arasa har suna bangaje junan su, kafin su iso falon tuni Jazz da Turai da yan aikin sun nufi
akin Hajjaty aguje.
Tunkan su karasa ga dakin suka soma jiyo koke kokensu,
Lokacin da suka shiga dakin kusan suman tsaye suka yi, sa'ilin da idanun su suka sauka akan fuskar hajiya Saratu, Turai ce ta kwantar da kanta saman cinyoyinta sai kuka ta ke yi kamar ranta zai fita twins ma kukanne ya balle musu..
Cikin raunanniyar murya Hateem ya furta.
"Who's she?" Ya fadi hakanne saboda bai gane fuskar wacece ba, sakamakon jinin da ya wanke fuskarta.
Cikin shesshekar kuka abla tace"Aunty Saratu ce, bamusan me ya faru da ita ba, ni ce
azu na zo duba jikin hajjaty da bata da lafiya, ina shigowa na taras da mutun kwance a
asa cikin jini ga glass ya sossoke fuskar ta, wlh na yi zaton hajjaty ce amma dana duba ta dakyau sai nagane aunty Saratu ce saboda launin fatarsu ba
aya ba, na yi mamakin ganinta adakin hajjaty saboda bata ta6a takowa sashen yan aiki ba...."
Ta karasa maganar tana matse kwallar ta, hankalinsu idan ya yi dubu toh ya tashi, abin da ya ru
ar dasu shine meya kawota dakin yar aiki?
Meya faru da ita?" Wa kuma yayi mata wannan
anyan aikin?
Saboda sun gane buga kanta aka yi a jikin mirror tun da gayanan sunga madubin ya zube
asa..
"Ina ita wadda ke
akin??" Zayn ne ya tambaya a fusace fuskarshi sharkaf da hawaye, amsa mashi suka yi da basu ganta ba.
Sharafuddeen bai tsaya bata lokaci ba, ya yi hanzarin matsawa ya sanya hannayenshi biyu ya ciccibi hajiya saratu ya daura akan kafadarsa ya juya a gaggauce ya fuce daga dakin su twins dake ta kuka kamar ransu zai fita gani suke kamar hajjaty ce ta yi mata haka, dama sun tsaneta basu kaunarta, bayin Allah sai bin bayan sharafuddeen suke yi kamar jela.
Sune har bakin Entry Hall, Yana fitowa da ita ya nufi Escorts dinsa dake sintiri agaban motocinsu, tunkan ya karasa ya daka musu tsawa a rude suka dube shi da hannu ya yi masu alamar su bu
e mashi mota, a hanzarce suke bude backseat na daya daga cikin motocin su, jiki na bari zayn ya fara shiga ya zauna yana ta kuka, bayan daddy Sharafudden ya shigar da ita cikin motar, zaid ya shiga suka saka ta atsakiyar su.
gaba daya suka kankameta suna cigaba da kuka.'
In weak Voice Prime minister Ya ce, "Twins ku daina kuka, baku ga halin da take a ciki bane?
Addu'arku take bukata, kuyi hakuri In sha Allah zata ji sau
i, kuma koma wanene yayi mata aika aikar nan zamu kama sa ne sannan ya karbi hukuncin abun da ya aikata" ya fada yayin da yake datse murfin motar, kalaman shi sun
an tausasa zuciyar su..
Umarni yaba escort din da zaiyi driving dinsu da ya kai su Asibitin Villa, batare da 6ata lokaci ba escort din ya shiga driver's seat ya zauna tare da yiwa motar key ya ja ta da matsakaicin gudu ya bi titin da zai fitar da shi daga estate din..
Motar su bata kaiga fita daga estate
in ba, sai ga Jazz ya fito kafadarsa dauke da Khala, gaba daya hankulansu suka
ara tashi ganin ta, sam sun manta da ita saboda gushewar da hankalinsu ya yi, umarni Sharafudeen yaba wani Escort din da ya bu
e wata motar, bayan Escort din ya bu
e, Sharafudeen ya kar6i khala daga hannun Jazz, a mazaunin baya na motar ya shigar da ita cikin kulawa ya zaunar da ita tare da jingine kanta jikin seat, basu barta ita kadai ba jazz ne ya shiga cikin motar ya zauna daga gefen ta Hajiya Turai ma ta shige ta zauna cike da fargaba, Jazz ya daddafe ta a jikin shi duk da baisanta ba ya ji ajikin shi tana da alaka da baba Obie..'
Akan Idonsu Motar ta fuce daga eatate din tabi bayan motar da aka dauki hajiya Saratu tare da wasu motocin na securities..
Acikin Mota Twins sai magiya suke yi ma mommynsu, akan kada ta mutu ta barsu ta taimaki rayuwarsu, Idan suka rasa ta basu san ina zasu sa ransu ba, kwata kwata bata acikin hayyacin ta, bata san ma wake akanta ba..
Kafin su karasa Villa, Mai girma Sharafudeen ya kira gimbiya malika a waya bayan tayi picking ya sanar da ita game da zuwan su Hajiya Saratu ta ce ai su har sun shirya zasu dawo nan saboda ba
in da suka yi sun tafi.