Sashe 130
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci
aya Allah ya bu
e min kofofin samu, na mallaki gidan kaina, na sayi mota, a lokacin Uzair ya zama matashi na dawo da kai gidana, kwatsam! wata rana sai ga kiran mutumin nan ya zo yasa akai masa sallama da ni, bayan na fito na yi mamakin ganinsa still fuskarsa da takunkumi, bayan mun gaisa na yi masa iso muka shiga ciki, a bayan gidana muka zauna ya ce ya ji shiru kona manta da bashin shine, nace masa ban ta6a mantawa ba, da abun nake kwana a raina, saboda ina son in sauke hakkinsa dake a kaina, don haka yanzu tun da mun ha
u ya fa
amin da me zan biya shi?
Da bu
ar bakinsa sai cewa ya yi, "
a yake so in biya shi da su." Na yi zaton zolaya ta yake yi, na yi dariya na ce don Allah ya daina zolaya ta, mu yi magana ta gaskiya, da me zan biya shi bashin, ya kuma ce min rai yake so, dana fahimci dagaske yake sai na ce masa ai ba a biyan bashi da rai, ban ta6a ji ba, kuma ni ban da ran da zan biya da shi, bama zai ta6a yiwuwa ba, in dai zan biya sa sai dai in biyasa da abun da ya bani ko ya fadi wani abun daban!
Girgiza kai ya yi da kakkausar murya ya ce, "Na manta yarjejeniyar mu ne?
Idan nasan ba zan iya bashi abun da yake so ba meyasa na kar6i ku
insa?" Raina a 6ace na ce, "Amma dai malam baka da hankali ko?
Kawai saboda ka bani bashin kudi sai ka ce in baka rai?
Kamar wani ran kaza?
To wallahi bazan bayar ba, komai zai faru sai dai ya faru, a ina aka ta6a haka?
Kudi sun isa su sayi darajar rai ne.. !" Na gaggaya masa maganganu cikin bacin rai saboda naga rainin wayon nasa ya yi yawa, cikin fushi ya ce oh shi zan ma butulci?
Bayan halaccin da ya yi min? dama ba a gane halin talaka sai ya yi ku
i, wato yanzu na samu bakin gaya masa magana ko?
Ba don shi
in ba ai da yanzu na rasa matata, amma shike nan zai tafi amma fa in sani zan biya abun da na yi masa.
Bayan fitarsa, abun ya dame ni, na yi ta tunanin meyasa yake son in biya shi bashi da rai?
Me zai yi da
a?
Gashi dai da hankalinsa ba mahaukaci bane balle in ce ko ya samu ta6in hankali ne, can kuma raina ya bani ko dai irin wa
anda basa haihuwa ne wa
anda Allah ke jarabtarsu da son
Da sauri na bi bayan shi, a lokacin yana kokarin shiga motarshi na dakatar da shi na tambayesa meyasa ya ke son ya'ya?
Cikin karyayyar murya ya ce,
Saboda rashin da ya yi, a lokacin baya yana da mata
aya da
a biyar, sanadin ha
arin jirgin sama ya rasa su, shi kuma a lokacin ya samu matsalar haihuwa yanzu haka yana da aure amma bai ta6a samun haihuwa ba, yana son ya'ya sosai.
Na tausaya mishi na ce mashi indai haka ne meyasa ba zai je gidan marayu ba ya yi adopting, sai ya ce min baya son ru
on maraya yana da wuya, kuma yawancin su basu jin magana, shi yasa ya fi son wa
anda suke da iyaye, jarirai da zasu raina shi da matar shi, in yaso daga baya idan Allah Ya sa ya samu warakar lalurarsa zai mayarwa mai su, shiyasa ya bani bashin nan saboda yana so in taimaka masa in share masa hawayensa, har kuka sai da ya yi min.
Taj tausayin sa ne ya cika zuciyana, har bansan sa'adda na ce masa na amince da yarjejeniyar mu, a lokacin ban san meke damuna ba, idanuna sun makance burina kawai in taimake shi, ji nake in har ban taimaka masa ba, zan iya rasa raina..
" Taj da ke sauraron sa tsantsar ru
ani ne akan fuskar sa.
_"A lokacin nasan idan na fa
a ma hajiya Adama ko wani daga dangina ba zasu yarda ba shiyasa na yi shiru da baki na, a lokacin baku cika zama gida ba kuna zuwa makaranta.
Sau biyu Adama tana haihuwa ina sace jariran tare da ha
in bakin mutumin da likitansa, bata ta6a sani ba, sai dai ta ga ta haifi jariri ya zo babu rai, likitansa ne ke yi masu allurar da zasu yi kamar sun mutu, babu wanda yasan lokacin da muke aiwatar da hakan..."_
To fa!Kallo ya koma sama, hankalin Taj idan ya yi dubu toh ya tashi, tsantsar al'ajabi ne ya kama sa!
A ransa ya ayyana ashe kurkukun
addara bai bar kowa ba!
Abun ya zo har takan Uncle dinsa!"
a biyu na bashi, mace da namiji, a lissafina yanzu namijin zai kai shekara ashirin, macen kuma ba zata wuce shekara sha takwas ba idan suna a raye, Taj kamar bani da hankali, ban ta6a sanin gidansa ko wani nasa ba, yadda kasan an rufe min bakina na kasa tambayarsa hakan, wallahi ko fuskarsa bansani ba, kullum da takunkumi nake ganin sa, a duk lokacin da na yi yun
urin tambayarsa game da hakan sai in ji kamar an kulle min baki na..."
"kuma tun bayan da na bashi ya'yan ban
ara marmarin in waiwaye su ba ko in tuntu6i mutumin in ji wani hali suke a ciki, gaba
aya namanta da babinsu, har tsawon shekaru, sai daga baya ne a lokacin kun 6ace babu ku, muka shiga mawuyacin hali na bu
atar
a, ga hajiya Adama ta daina haihuwa ko 6ari bata yi har asibiti muke ja docs suka ce matsala ta samu a mahaifarta ba lallai ta sake haihuwa ba, daga ni har ita mun shiga matsananciyar damuwa, na fi jin tausayinta saboda ni na cuce ta, na bayar da ya'yanta batare da sanin ta ba, ina jin fargaban ta ji maganar nan, nasan har rabuwa zata iya yi da ni, ni kuma banason duk wani abu da zai raba ni da ita.
Taj lokacin da tunanin mutumin ya dawo min akaina, a lokacin na yi arzikin da zan iya biyansa kaf ku
insa harma da
ari batare dana girgiza ba, na sha kiran layinsa baya
agawa, har sa
onni na tura masa baya min reply, har na fidda rai da zai
aga kira na, unexpected wata rana ina
ara jaraba kiran shi ya
aga,
(Idan masu karatu zasu iya tunawa, a kwai lokacin da Hajiya Adama ta yi ma Abdallah la6e yana waya a
akinsa har ta jiyo shi yana yin waya da wani mutumi, bari mu tariyo wayar da ya yi a wannan lokacin
"Ka yi ha
uri nasan ba haka mukai da kai ba, na sa6a alkawari amma ka dubi halin da nake a ciki, lokaci
aya na rasa
ana bayan haka na rasa
an yayana tare da
arsa, na rasa yayana da kakata, kai ka
ai ne zaka iya taimakona a halin da nake a ciki, wlh ni zan iya maida maka adadin ku
in dana kar6a a wurin ka saboda ka dawo mun da su in dai suna a raye na
wammace na
are rayuwata a talauci akan in ci gaba da ganin damuwarta akan rashin haihuwa..."
Muryarsa a marairaice ya yi maganar kamar zai yiwa mutumin da suke yin wayar sujjada tsabar yadda yake lalla6a shi yana yi masa magiya.
*Cigaban labari*
"Na rasa ya zan yi Taj, nasan na cuci kaina, na kuma cuci yaran dana basa, bansan me ya yi da su ba, saboda ina zargin komai da ya fa
amin game da labarinsa
arya yake yi min, damfarata ya yi, kuma ba hakanan ya
yale ni ba.
Ban tashi gane hakan ba, sai yau da na kalli news na ji labarin kurkukun
addara da fursinonin cikinsa sai na dinga ji araina da wuya in mutumin nan ba yana a cikin matsafan ba, duk da bani da tabbaci, amma in har ya tabbata za'a iya samun yaran in suna raye.."
ya karashe labarin da hawaye a cikin idanunsa.
Numfasawa Taj ya yi cike da tausayinsa a cikin zuciyarsa ya ce, "Uncle na fahimci damfararka ya yi, kuma ya gusar maka da hankalinka daga tunaninsa da ya'yanka, babu tantama zai iya zama cikin matsafan.."
Cikin sanyin murya ya ce, "Taj, tayaya zamu iya sanin idan yana a cikin su?
Tayaya ma za a iya gane yaran nawa idan suna a raye, bayan koni bansan kamannin su ba?"
"A labarin daka bani baka fa
amin sunan mutumin ba"?
Girgiza kai ya yi cike da damuwa ya ce, "Sunansa dana sani wanda ya ta6a fa
a min Alhaji Ja'afar Dila."
Jinjina kai Taj ya yi tare da kwantar masa da hankali ya ce in sha Allah zai yi magana da Dj, idan ma yana a cikin su za su gano shi, zai yi iya
arinsa saboda shima yana son yaran ko dan ya samu cousins
in da zasu maye mashi gurbin Uzair"
Abdallah ya ce yana son su bar maganar nan a matsayin sirri tsakanin su, ko mutuwar Uzair baya son hajiya Adama ta sani, yafi son sai sun samu mutumin nan da
ansa sai su fa
a mata komai, yasan koda zata ji zafi ba za ta yi fushi da shi ba, zata yafe masa saboda tana da ha
uri kuma tana son shi sosai.
Abun da basu sani ba, gaba
aya firar da suka tattauna a kan kunnan Hajiya Adama da ke yi musu la6e, kuka mai cin rai ta ke yi, ta toshe bakinta da tafukanta duk don kada sauti ya fito su jiyo ta, sai da taga sun mi
e ta watsa da gudu ta koma cikin gidan ta shiga toilet, ta wanke fuskarta don kar su gano ta, baiwar Allah ta ji zafin mutuwar Uzair sosai,
unci da ba
in ciki suka mamaye zuciyarta, ta dinga karanta addu'o'in neman sassauci a cikin zuciyarta, kwata kwata bata ji haushin abun da Abdallah ya yi mata ba, duk da bai kyauta mata ba da ya 6oye mata ya'yanta da ya bayar, kamar baisan irin yadda mata ke shan wahalar na
uda kafin su haihu ba, wata tara ta raini ciki, ya dauka ya ba wani?