← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 201

Sashe 61

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Taj ya ce, "dama sai da raina ya bani, sune suka kashe Uzair..." Ya fa
a cikin
unci da ba
in ciki.

General Noah ya ce, "Wai ni Musan nan bashi bane former president ba?

Mahaifin Ddg?

Kuma
anwarsa tana auran daddynka ko?" Jinjina mashi kai Taj ya yi.

Cikin fushi Noah ya buga saman table rai a 6ace ya ce, "Babu tantama zai aika, Ni dama bai ta6a burgeni ba, mutun sai girman kai da izza ashe dukiyar tasa ta kungiyar asiri ce, shi dama karen yan siyasar nan na da
e ina zargin sa saboda mugun munafuki ne.."
CI ya ce, "Zai yi wuya in ba daga tsatson fir'auna ya fito ba, mutun ba imani ba tausayi!

Zalunci da mugunta ka
ai yasa gaba, aikuwa dubunsa ta cika, da
in kwata kwata baya amfani da kwakwalwarsa, gashi nan cikin rashin sani ya tabka kuskuren da ya yi silar tonuwar asirin sa..."
Coo ya ce, "Wlh ikon Allah ne, ka duba yadda ya da
e yana she
e ayarsa tsawon lokaci batare da an iya kamasa ba, wai a haka har matsayin president ya taka, ko da yake ya samu
aurin gindi ne..." Bai
are maganar ba, Taj ya yi masa gyaran murya tare da furta "Hattara dai.." Cike da jin kunyar Chief CI ya sunnar da kansa, bawan Allah Chief
an murmushi ya saki tare da
an girgiza kan kanshi.

"Sir, Yanzu meye abun yi tunda muna da isassun hujjojin da zamu iya kama su?

Taj ne ya fa
a yana dubansu..

Commender James ya ce, "Babu bukatar 6ata lokaci, mu kama su kawai su fara kar6ar sakamakon zunubin da suka aikata..."
General Noah ya ce, "da shi
an iyan, da Musan, da pravin da aminnan grandpa, da likitocin da momma ta fa
a suna da sanya hannu suma a kama su, sannan kada a kuskura abar pravin ya
etare kasar nan, nasan iwarhaka yana neman hanyar da zai gudu, watakil ma ya gudun, shiyasa banso kuka
auki lokaci baku sanar damu ba, wlh da kun fa
a mana tun ranar da abun ya faru zamu bi diddiginsa mu kama
an iskan, amma na yi maka uziri nasan alhinine ya hana ka sanar mana..."
Chief ya ce, "Mun tattauna da Uncles dina, suma zasu bada gudummuwarsu..." Nan ya labarta masu abunda suka tattauna da Uncles
insu, sunji dadi kuma sun
ara jin kwarin gwiwa a tare da su..

"Bayan haka tun ranar da ya gudu nake ta trying layinsa a kashe yake, har jaraba bin diddiginsa na yi amma ban iya gano komai ba, ina tunanin ya jefar da wayar ne don kada mu bi diddiginsa."
Agent Zahra ya ce, "Zai iya yiwuwa ya canza layi, in kuwa yayi kuskuren zuwa yin register zamu iya samun bayanansa."
"Ita yar'uwar tashi ka kira layinta ne?" James ne ya tambaya..
aki tabar wayar, na kar6i number dinta a hannun yan uwanta maids, dana kira sai na gano location din wayar a cikin gidan ya ke, da kaina na shiga na dudduba dakin har na gano wayar nata."
Taj ya ce, "Za mu iya ha
a baki da abokan aikin nata, ita Hajjatyn zata iya yin kuskuren kiran wani daga cikin su tun da ta yarda da su atare suke aiki, ko basu ba mu nemi aminiyarta ta
ut da
ut, wadda muke da tabbacin zata iya kiran ta, sannan mu ha
a baki da ita, da zarar ta kira ta tayi hanzarin sanar damu, mu kuma sai muyi kokarin bin diddigin su..." Shawarar da Taj ya kawo ta yi masu da
Ya kuma cewa, "Amma ni abun da ya
aure mun kai, Ita hajjatyn tasan abun da ya aikata kuma ta bi shi suka gudu?

Ko dai dama a tare suke aikata 6arna ta bayan fage..."
Amma da kamar wuya saboda Hajjaty mutuniyar kirki ce .." Wani marayan kallo Chief ya yi masa..

"Mugu bashi da kama Taj, abun da ya faru da ni ya isa yasa ka dauki darasi, ba kowani nagari bane mutumin kirki, akwai masu fuska biyu, a fili Musa a zuci fir'auna, ni bana zargin ta, amma ta aikata babban kuskure da ta haura
afa ta bi shi suka gudu, in har muka gano da sa hannunta akan abun da ya faru da auntyna, kuma tasan abunda yake aikatawa wlh na lahira sai ya fi ta jin da
i, dole mu hukuntata daidai da abun da ta aikata, babu wanda zamu ragamawa kamar yadda bazan raga ma kakana ba, dole kowan nan su ya gir6i abun da ya shuka..."
Ya fa
a tare da bugun kan table din gaban su, gaba daya idanunsu akan fuskarsa, maganarsa ta burge su, suna alfahari da shi, ya cancanci su yaba mashi saboda jajircewar shi akan gaskiya, a dai yadda duniyar nan ta baci da rashin son gaskiya, da wani mai son kan ne idan yasan nashi ne yake aikatawa 6oyewa zai yi, ko ya bashi hadin kai ya gudu don kada a kama sa, ko kada su kunyata a idon duniya, gaskiya samun mutun mai irin zuciyar chief zai yi wuya a fadin duniyar nan, he's a true leader, ba karamun mai tsoron Allah bane zai yi hakan
Almost one hour suna tattauna yadda zasu kama Elders, kowa yana kawo idea dinsa, a karshe suka yanke shawarar zasu tuntubi Ummi saboda ta hanyar ta ne suke sa ran za su dam
i Musa ta cikin sau
i.

Chief ya ce su bar komai a hannunshi ya riga da ya yi mata magana amincewarta ya ke jira, zai
ara yin magana da ita duk yadda su kai zai sanar da su..
*PRAVIN
Aje Motarsa yayi a haraban wani gida, fitowa yayi jikinsa sanye da suit ya rufe fuskarsa da mask, hatta hannayensa da
afafunsa ya saka musu safa, sai yan waige waige ya ke yi daga gani yana a cikin fargaba, zagayawa yayi ta baya ya bu
e boot din motar, ya janyo
aton buhun dake a ciki ya aje
asa, kafin ya bude backseat ya sungumo ba
ar jakarsa ya rataya ta kan kafa
arsa, da sauri ya ja buhun ya shige da shi ciki, kulle door din ya yi da code kafin ya nufi Ciki.

Shigarshi falo keda wuya ya soma jiyo kakarin aman da ta ke yi, hankalinsa a tashe ya zame jakar ya jefar kan sofa ya saki buhun cikin sauri ya nufi bedrom din da take.

Yana shiga ciki bai same ta a saman gadon ba, sai dai bargonta dake a yashe
asa, cike da fargaba ya bangaje kofar toilet ya shiga yana haki saboda gudun da ya yi, lokacin idanunsa suka sauka akan ta yayin da take a gaban sink tana kwarara amai tamkar yan hanjin cikinta zasu zazzago, ta daddafe bakin sink din da hannayen ta.
arasawa ya yi da sauri ya dafe kafadarta yana yi mata sannu.

Bata ko kula shi ba sai da ta gama amayar da komai da ta ci, ta kunna faucet ruwa ya wanke aman.

Kokarin daukarta ya yi don ya sauwa
e mata tafiyar, cikin bacin rai ta bangaje shi ya yi taga taga zai fa
i yai saurin tsayar da kansa yana kallon ta.

Tsantsar bacin rai ne akan fuskarta, idanunta sun kumbura sun ka
a jawur saboda kukan da take sha, gown din dake a jikin ta tayi squeezing kamar an
watoto daga bakin kura, doguwar sumar kanta ta cukuikuye kamar ta mahaukaciya, mace mai tsafta ta zama
azamar karfi da yaji saboda rashin lafiya da damuwa..

A hankali zafafan hawaye suka soma zarya kan kuncin ta, labbanta sun bushe
amas sun
an faffashe ga jikin nata har yanzu ba sau
Cike da bacin rai ta furta, "Karka kuskura ka
ara matsowa kusa da ni, i don't want to see you Pravin, ka nisanta kanka dani, idan ba haka ba zan yi ma kaina illa!" Bai ta6a ganin Hajjaty a cikin fushi irin na yau ba..

A hankali ya sanya hannu ya cire mask din dake akan fuskarsa, cikin yan kwanakin nan saboda zullumi da fargaba har rama ya yi, tun ranar da ya gudo da Hajjaty, bai nufi ko'ina ba sai guest house dinsa da ya da
e da mallakarsa, babu wanda yasan yana da gidan.

"Ba halin ki bane, bansan ki da fushi ba, na rasa gane kanki cikin kwanakin nan, duk abun da kika ga ina yi saboda in kare ki ne, amma kin kasa fahimta na.."
Harara ta watsa mashi, cikin bacin rai ta ce, "Idan ba halina bane to kai ne ka sauyani Pravin, ni bazan cigaba da yarda da munafuki ba, na gaji da sauraran
arairayin ka! ka fa
a min gaskiyar abun da ya faru, ka raba ni da mutanan da nake rayuwa da su ka kawo ni wani gida ka boye ni a cikin sa!

Kullum na tambaye ka sai ka yi shiru, wai me ka
auke ni ne?

Don ina da hakuri ba hakan yana nufin bani da hankali ba!

Zan iya jure komai amma wallahi bazan jure rainin wayon ka ba...."
Tuni ya sha jinin jikinshi jin yadda Hajjaty ke masa fa
a kamar uwarsa, tana magana tana ciccije le6enta saboda radadin da take ji..

"Tayaya kake tunanin zan cigaba da zama da kai?

Bayan baka
auki iyalinka da muhimmanci ba sai ni Pravin?

Wani laifi ka aikata ne da yasa har ka gudo da ni?

A ranar kafin in fita hayyacina na ji muryar Hajiya Saratu a cikin kunnena, ta shigo daki na, duk da ban ji abun da ku ka tattauna ba amma raina ya bani ta gano abun da muke yi shiyasa har ta shigo
akina, kuma na ji lokacin da ta bangaje mu muka fa
i daga nan ban
ara sanin inda kaina yake ba..."
Dakatawa ta dan yi tana jan numfashi idanunta a cikin na shi, ya yi zuru zuru ya rasa ta ya zai shawo kanta, kwanakin nan basu jituwa saboda ya
i fa
a mata laifin da ya aikata, ta
i kwantar da hankalinta balle har ta ji sau
in abun da ke damunta..

Girgiza kai ta yi idanunta suka cicciko da
walla...

"Ka kasa kare kanka saboda baka da gaskiya shiyasa ka yi shiru ko?
Chapter 61 · 0% Book details