Sashe 105
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Manzon ALLAH (
) Yace:
a ALLAH Yana yiwa azzalumi jinkiri har zuwa ranar da idan ya kama shi bazai ku
uce masa ba.
_Kuma in sha Allah ba zaka ta6a cika burinka ba, ina ji araina zasu farmake ku a yau din nan, ka jira ka gani,
arshenka ne ya zo, In sha Allahu daga yau ka gama yawo..."_
Maganganun Unaisah ne suka dinga dawo masa a cikin kansa, wani irin ba
in ciki ne ya taso mashi kamar ya ha
iya zuciya ya mutu, baisan ya akai ya tsinci kan shi da jin tsoro da fargaba a cikin zuciyar shi, abun da bai ta6a ji ba, saboda
arfin zuciyar shi, wani irin bugun barazana zuciyar shi ke yi..
A ransa ya ayyana,
_Meyasa maganganun yarinyar suke shirin zama gaskiya?" Tayaya akai tasan zasu farmake su?
ululun bakin Ciki ne ya tokare zuciyarsa, ya dinga bubbuga kanshi jikin
ofar_
Unexpected ya soma jiyo motsin mutun a cikin kunnansa kuma a cikin
akin da ya ke.
A firgice ya juya yana fa
in wanene?
Kaitsaye idanunsa suka sauka akan
afafunta, yayin da take kokarin la6ewa a
ashin table, ransa ne ya bashi cikin yaran ne, aikuwa da mugunta ya durfafeta, ya dam
o kafarta ya janyo ta waje, ta fasa
ara a tsananin tsorace ya juyo da fuskarta, tana ha
a ido da shi ta kuma fasa wata
arar kamar bakinta zai 6are.
Matse bakinta ya yi da tafin hannunsa, fuskarsa
auke da shu'umin murmushi ya furta, "Wannan karon ba zaki kubce mini ba don Ubanki, sai na cire zuciyar ki..."
Zazzare idanu ta yi cike da faragaba take kokarin
wace kanta, gaba
aya jikinta rawa ya ke kamar mazari, ga tashin zuciyar da ta fara ji saboda
yamin mummunar halittar gabansa da bai suturta ba..
Sakin bakinta ya yi, ya dam
i gaban rigarta da
arfi ya rabata biyu ya cireta, ya barta daga ita sai
an pant da bra a jikinta, ya
aure
ugunsa da rigar.
Kafin ya dam
i gashin kanta, fashewa ta yi da kuka saboda radadin da ta ji, cikin shasshe
ar muryarta take ambaton sunan Unaisah, sam ta kasa taimakon kanta,
ago da ita yayi ya buga kanta jikin table din, nan take kanta ya kama ciwo, ta zube kan gwiwowinta kanta na a kife jikin table
in, cuccu6arta ya yi tare da kwantar da ita saman table din, ga dukkan alamu ta sume.
Juyawa ya yi yana huci ya nufi
aton pharmacy shelves din dake a jikin dakin, medicines ne jere a cikinsa, robobi da kwalaben magani da sauran abubuwa, da
yar ya nemo surgical knife din da yake nema ya dawo gaban table din kamar mahaukaci ya
aga wukar zai caccaka mata a kirjinta, kwatsam! ya ji dirar wani abu a bayansa mai sautin gaske.
Juyowar da zai yi keda wuya, ta daddage ta sauke masa kafa
a da zarton hannunta, wata azababbiyar
ara ya fasa saboda yadda radadin ya ratsa sassan jikinshi, tuni jini ya wanke kafa
arsa, da
arfi ta zare zarton da jinin ya wanke shi..
e idanunsa ya yi sun ka
a jawur kamar garwashin wuta, ya saukesu akan fuskarta har saida gaban shi ya fa
i da ya yi arba da ita, ya razana da ganin ta a raye!
Tayaya akai ta rayu har ta ku6utar da kanta?
Kwata kwata babu tsoro ko fargaba a tare da ita, zuciyarta ta bushe, cike da
yami ta ke kallon shi, kanta ya
aure da ganin yadda ya sauya lokaci guda, ga shatun bulalai da raunuka a jikin shi, uwa uba babu sutura a jikin shi, ta lura rigar da ya
aure
ugu da ita ta Batool ce abun kunya.
Tuntsirewa ta yi da dariya cike da sha
iyanci, ta soma kwaikwayon maganar da ya fa
a mata
azu..
"Ni ba asararre bane, ni mai buri ne, ban ta6a yin asara ba, komai na nema saina same shi, tun da na taso rayuwata, ni mai nasara ne, mai
aukaka kuma shahararren mai arzi
i, har matsayin shubagan
asa na taka, me ya fi wannan?
Kuma na ci riba, tun da na dade ina she
e ayata batare da asirina ya tonu ba, ina da
arfin ikon da babu wanda ya isa ya ja da ni, ko mutuwa tsorona take ji.." Tsabar yadda take dariya har bubbuga
afafunta take yi
asa.
"Musa mai izza, da jiji da kai, former richest president ina suturarka?
Wanene ya zane ka da bulalai?"
Wani irin
ululun bakin ciki ne ya tokare makoshin shi, in har bai kashe yarinyar nan ba to bai haifu ba, baima san ta ya akai ta rayu ba?
Wai ta ina ta shigo
akin?
Sai da ya yi wannan tunanin ya lura da access panel na ceiling din da ta bude don bala'e ta ciki ta dinga tafiya da jan ciki har ta kawo nan!
Takaicin duniya ya ishe shi cikin bakin rai ya furta, "Tayaya akai kika rayu don ubanki?"
"Ba saida na fa
a maka babu hijabi tsakanin addu'ar wanda aka zalunta ba akan wanda ya zalunce shi ba..?"
Bata
are maganar ba, ya durfafeta yana huci tare da sakin nishin azaba yana fadin, "Kin yi kuskure da kika kawo kanki, saina kashe ki, dake da
ar uwar taki, kashe ku zan yi..."
Duk da tasha jinin jikinta hakan bai hana ta dake ba, da zarton hannunta ta dinga kakkare kanta, daga ta
aga zata buga mashi sai ya kauce, cikin rashin sa'a ya fusge zarton daga hannunta, ya
aga zai buga mata a tsakiyar kanta tayi saurin zu
unnewa
asa ta bi ta tsakankanin
afafunshi ta koma bayanshi, kafin ya juyo ta dam
afarsa
aya ta jata da karfi har saida tayi nasarar kayar da shi a
asa ya fa
asa timmmm kamar bakure.
Tuni zarton hannunsa ya kubce ya koma gefe
aya, kafin ya
ago ta soma tunanin mafita duk ta bi ta rude, tana kokarin juyawa da niyyar ta dauki Batool su gudu, batai aune ba, ya sanya
afarshi ya ta
iyeta, ta kife
asa kanta ya daku, kafin ta
ago ya soma jan jikinshi ya nufi zarton, burin shi kawai ya farke ta da shi.
Cikin hanzari ta daddage cike da
arfin hali ta mi
e, jikinta na bari ta bi shelves din dake a
akin.
A lokacin har ya samu ya
auko zarton cike da rashin
uzari ya mi
e yana nishi, fuskarsa a murtu
e sai gumi yake fitarwa, kwata kwata babu
arfi a jikin shi saboda jinin da ya zubar, ga raunukan jikinsa dake ta azabtar da shi da ra
in su.
Juyowar da zai yi keda wuya, Unexpected ta daddage ta watsa mashi acid saman fuskar shi, Wa'iyazubillah! ji ya yi kamar ta watsa mashi wuta, in a short time rabin fuskarshi ya zagwanye gwanin ban
yama, lokacin da zafin ratsa sassan jikinsa har izuwa kwakwalwarsa wata irin kururuwar azaba ya fasa ta fitar hayyaci jikin shi ya hau yin 6ari baisan sa'adda ya saki zarton hannunsa ba, gaba
aya ya yanke jiki ya fa
i kasa wanwar rai hannun Allah.
Bata san ya akai take jin kamar ta aikata mummunan zunubi ba, jikinta sai kerma ya ke yi, sai zazzare gray eyes dinta take yi tana
are masa kallo ta rasa gane ya mutu ne ko suma ya yi.
Gabanta na fa
uwa ta jefar da kwalbar acid din dake a hannunta, dama a cikin pharmacy shelves din ta za
ulo ta.
Bugun kofar da aka yi ne yasa ta fashe da kuka a firgice ta shiga fadin wayyo Allahna!
Wallahi bani na kashe shi ba, bani bace, bansan na yi ba...."
Gaba
aya ta runtse idanunta sai hauka hauka take yi..
"Unaisah..." Sanyayyar muryarsa ce ta ratsa kunnanta, a rude ta dube shi, kwata kwata bata san da zuwansu ba.
"Ya Owais..." Ta furta cikin rawar murya, watsawa ta yi da gudu ta nufe shi, ya yi hugging dinta tare da
aura hands dinsa a bayanta, nutsuwa ta ji ta shigeta sai faman sauke ajiyar zuciya ta ke yi..
A ru
e yake tambayarta me ya faru da ita meyasa take kuka?
Wani ya cutar da ita ne?
Ina Batool take...?" Cikin rawar murya ta ce, "Na
ona masa fuska da acid, na kashe shi, gaya can a kwance.." Raba ta ya yi da jikinshi cikin hanzari ya nufi cikin
akin, tunkan ya
arasa ya hango Jan wuya dake a baje
asa babu sutura a jikinsa, al'ajabi ne ya kama shi, mutumin da suke nema ruwa a jallo ashe yana nan rai hannun Allah?
Abun da ya daure masa kai tayaya akai Unaisah ta ci ubansa har ta yi nasara akan shi?
Al'amarin akwai
aure kai!
Lura da Batool dake sume kan table yasa shi saurin zame coat dinsa, ya cire vest
in ciki ya nufeta, da sauri Unaisah ta matso kusa da shi, da taimakonta ya saka mata vest dinsa, ya kuma
aure mata
ugunta da coat din.
Tactical ra
io dinsa ya zaro daga aljihun wondonsa ya kanga a bakinsa ..
"Mun samu jan wuya a pharmacy room na gidan kurkukun
addara, tare da yaran da muke nema, Ku hanzarta zuwa ku tafi da shi..."
arashe maganar yana kallon Unaisah da ta dafe waist dinsa da hannunta, ta
an langwa6e kanta a jikinshi ya fahimci gaba
ayanta a tsorace take, bai ji dadin ganin yadda ta raunata ba, fuskarta duk busasshen jini a kai daga gani ta ci ba
ar wahala.
"Ki kwantar da hankalin ki, ba laifi kika yi ba, kin yi abun da ya cancanta a jinjina maki Unaisah"!
Lumshe idanunta ta yi, still jikinta bai daina kerma ba..
Suna a tsaye saiga sojoji sun soma shigowa dakin hannayensu ru
e da bindugu...
Wasu sun rike igiyoyin kaca...
Babu wanda bai yi al'ajabin ganin shi baje a
asa ba, sun ru
e da hakan,
aure shi suka yi da igiyoyin kaca kamar giwa, haka suka kama kafafunsa da hannuwansa suka
aga shi tare da fucewa da shi..
"Owais na ru
e, meya faru?
Tayaya akai ka yi nasara kan shi?" Cikin harshen turanci james ke tambayar shi.
da hannu ya nuna masa Unaisah, sunnar da kanta kasa ta yi...