Sashe 53
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban gama dawowa hayyaci na ba na ji
an Iya ya ce, "Bansan me kuke jira ba, yin ciki ne naku, muna da karuwan da zasu haifa maku
a'ya ba dole sai
a'yanku na sunna zaku sadaukar ba, amma idan kuka bada na sunna
in sai kun fi samun
arfin sihiri..."
Dattijon arziki ya ce, "Na yi magana da abokan huldarmu na kasashen waje, karshen shekarar nan zasu kawo mana yaran mutanan da suka sadaukar, gaba
aya a gidan kurkuku zamu zuba su domin biyan bu
atar kanmu...."
Dafe kai na yi da hannayena, a ru
e na shiga ambaton Inna lillahi Wa'inna Ilaihirraji'un..!
Kwatsam na ji muryar
an iya ya na fadin, "Na ji
amshin mutun a kusa damu, ina ji araina akwai wanda ya shigo gidan gonar nan..."
Da jin wannan maganar, na arta aguje na nufi hanyar barin gidan gonar, cikin tashin hankali da fargaba.
Sheikh Allah ne ya taimake ni harna samu na
araso gida..
Ban iya bacci ba saboda zullumi da fargaban kada asirina ya tonu agurinsu su gano ni saboda nasan irin mutanan nan basu da imani indai akan sirrinsu ne zasu iya yin komai koda kuwa kashe mutunne.
Amma fa dattijon arziki ya karya min zuciyata, kwana na yi ina kukan zuci, duk in na tuna yadda mutane suka yarda da shi, kowa nayi masa kallon jagora nagari ashe mutumin banza ne mai fuska biyu..."
Chief Owais da ke sauraron sheikh Imam Malik, damuwa ce
arara akan fuskarsa, bai san sa'adda ya saukko daga kan sofa ya dawo kan carpet ya zauna tare da dafe kansa dake sara masa.
Dakatawa sheikh Imam yayi idanunsa cike da
walla ya ce, "Owais, tun bayan da muka yi waya da shi ya sanar dani komai ban
ara jin
uriyar shi ba, sa
o na karshe da ya tura min shine.
"Sheikh nifa tawa ta
are asirina ya tonu, sun gane nine nake yi masu le
en asiri, nasan bazasu
yale ni ba.
Don Allah ko bayan ba raina kada ku kyale su, kuyi kokarin dam
a su ga hukuma in ba haka ba zasu cigaba da aikata fasadi ne, nasan abu ne mai wuya saboda manyan mutana ne masu fa
a aji a
asar nan, bakowa ne zai yarda da labarin nan ba, dole sai kun yi takatsantsan gurin tona masu asiri, in ba haka ba zasu iya salwantar da rayuwarku."
Numfasawa sheikh Imam ya yi kafin ya
aura da cewa, "Owais, da na ji shiru bai
ara tuntu6a naba, kona kira wayarsa baya
agawa sai hankalina ya tashi, duk wani abokinmu da na tuntuba sai ya ce mini shima ya kwana biyu bai ji daga gare sa ba.
Na damu sosai, a karshe na baro Sudan na shigo Nigeria ban nufi ko'ina ba sai gidansa ina zuwa na iske gidan a gar
ame da kwa
o, na tura yaro ya kira min makwabcinsa, bayan ya fito muka gaisa na tambaye shi ina malam Jazuli kwana biyu ban ji duriyarsa ba.."
Makwabcin nasa ya ce, "Ai yau wata
aya kenan babu shi babu
a'yan shi an neme su an rasa, matarsa ma tuni ta tattara kayanta ta koma gidan iyayenta..." Hankalina ya tashi da jin maganar, ban 6ata lokaci ba na nemo address din gidansu matar tashi na je, bayan nasa anyi min sallama da ita, ta fito muka gaisa na ce mata na ji abin da ya faru meyasa bata sanar damu ba, kuma ina son in san ha
anin abun da ya faru.
Tana kuka ta ce min wallahi batasan komai da ya faru ba, a daren ranar da abun ya faru bata a gidan, tana a gidan
anwarta da ta haihu acan ta kwana saida safe ta dawo gidan, ta taras babu kowa daga shi har yaransu biyu, sun mi
a case din gurin
an sanda amma har yanzu ba wani labari.
Lallashin ta na yi na ce ta yi ha
uri in sha Allah mu ma zamu bada gudummuwar mu gurin nemo su, ta yi min godiya bayan mun yi sallama na baro gidan nasu cike da damuwa.
Owais ban iya ta6uka komai ba saboda bana so nima in jefa rayuwata cikin ha
ari batare dana cika burin malam Jazuli ba na ganin na tona masu asiri, saboda raina ya bani su ne suka
auke shi watakil ma sun kashe su, saboda ba irin neman da ba'a yi masu ba amma ba'a gansu ba, har tsawon shekara jami'ai suna bibiyar case
insu, daga baya ma suka watsar da batunsu.
Ni da yan kungiyar mu, mun yi neman har mun gaji, ban ta6a gigin tunkarar mutanan da ya fa
amin sunayensu ba, saboda duniyar nan ta 6aci da marasa gaskiya Owais, kuma suna da karfin da ni bazan iya ja da su ba, babu wanda zai goyi bayana don ko abokanmu dana fa
a masu basu yarda da maganar ba nan take suka
aryata labarin da malam Jazuli ya bani, tun daga nan gwuiwata ta sage amma ban sare ba, sai na fara tunanin ta wace hanya zan shiga jikin wa
annan bayin Allahn don in samu hujjojin da zan maka su ga hukuma..
arshe na yanke shawarar dawowa Abuja da zama don in samu kusanci da su, saboda nasan dukansu mazauna Abuja ne, a lokacin bani da iyali.
Da taimakon wani abokina mazaunin nan dana tuntu6a na fa
a masa zan dawo nan da zama, shi ya taimaka min gurin sama min apartment din nan da nake haya,
bayan na saida wasu kadarorina na tattara yanawa yanawa na baro Jos na dawo Abuja.
Ban jima da dawowa ba na fara tunanin ta wace hanya zan samu kusanci da Obinna? saina fara bibiyar mutane ina neman sani akan halayanshi anan nake jin mutane suna yabon shi suna cewa mutunne shi na jama'a, yana da mutunci, ga tausayi da jin
ai kuma yana da yawan kyauta da sadaka.
Dana bincika saina gano babu masallacin dake a kusa da Obie estate, sai kun baro arean ku ku ke zuwa masallaci, ni kuma dana tashi sena nemi dillallin wani fili dake a kusa da Obie estate, bayan mun yi ciniki da tsada da komai na siye shi, saida ku
ina suka
are gurin gina masallacin.
Bayan da ya kammalu na gayyaci yan uwa da abokan arziki don su tayani murnar masallacin da zan bu
e, daga cikin wadanda na gayyata harda family
inku, da manyan mutanan da muke ma hidima da ta shafi bangaren addini da sauransu, araina inata zumudin zuwan ranar walimar saboda inga ko wani daga cikin family dinku zai halarta ko kuwa ba zaku zo ba, don nasan mawuyacin abu ne saboda an fa
a min ba kowani taro kuke halarta ba.
Da ranar walimar ta zo, dubban jama'a suka hallara a masallacin domin taya ni murna tare da yi min fatan alkhairi, har na fidda rai da zan ga wani daga ahalin ku, sai da aka kusa gama walimar, ba zato ba tsammani sai ga motocin escorts na obie estate suna shigowa cikin masallacin, nan fa mutane suka fara zancen su, wani irin farin ciki ne ya lullu6e ni, dama abokina ya fa
a min in har aka gayyace shi taro da wuya yayi fashin zuwa.
Lokacin da escorts suka bubbu
e masu motar, jiki na rawa na ga mutane suna kewaye su, nayi ta mamaki na ce wannan wani irin farin jini ne da
aukaka?
Mutane kamar zasu dur
usa
asa saboda tsabar girmamawar da suke yi mashi kuma daga cikin mutanan harda manyan
an siyasa na gomnatin dake ci a lokacin da hamshakan yan kasuwa, nima saina bi bayan mutanan, da
yar na samu aka bani hanya na mi
a masa hannu muka yi musabaha ina ta faman washe baki na gaishe da shi cikin girmamawa, da fara'arsa yake amsa min.
Wlh Owais a lokacin ban ta6a ganinsa ido da ido ba, a tv nake ganinsa in ana labarai sai kuma a social media saboda kullum labarin family dinku trending ya ke yi, tun anan zuciyata ta karaya ban san ya akai na ji ya kwanta min arai ba, komai nasan cikin dattako ya ke yin sa, mutum ne wayayye baya
yamar kowa, ko ma
iyansa burgesu yake yi, wlh har kokwanto na yi a raina na ce anya malam Jazuli ya gano dakyau hada mutumin nan?
Ko dai bai gani da kyau ba ne? saboda na ru
e da ganin yadda yake kyautatawa mutane, ban zaci mutun mai daraja irinsa zai iya aikata abun da aka fa
a min ba.
A ranar muka ha
u kuma duk a ranar muka fara sha
uwa, tare da shi muka ci abincin walimar har muka ta6a fira da shi, shi kanshi saida ya fa
a min yayi mamakin yadda ya saki jiki da ni.
Lokacin da aka kira sallah bayan kammala walimar ni na jamu sallar muka yi, bayan mun kammala mutane suka fara watsewa kamar karmu rabu da shi kafin tafiyarsa saida mukayi musayar numbers...
Dakatawa ya
an yi yana mayar da numfashi, Chief Owais ya zabga tagumi yana sauraron shi jikinshi duk yayi sanyi la
was..
"Cikin
anin lokaci zumunci mai karfi ya shiga tsakaninmu da shi har na koma babban malaminsa dake yi masa hidima da ta shafi addini, idan zai fidda zakka ko sadaka ni yake tuntuba, wani lokaci idan yana neman shawara baya tuntubar kowa in bani ba, toh a kullum in muka zauna muna yin fira da shi bashi da maganar data wuce ta jikanshi Owais, abakinsa na ji cewa kai jami'in bincike ne na sirri, kuma hukumarku tana da
arfi gurin yin ya
i da ta'addanci.
Koda na ji hakan saina nemi da ya bani number
inka don mu dinga gaisawa saboda nima na ji ka kwanta mun a rai, bai kawo komai aransa ba ya bani number
inka, idan ba zaka manta ba har waya ya ta6a ba ni muka gaisa da kai.." jinjina kai Owais ya yi.