Sashe 71
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallon juna su ka yi, murya na rawa Mahboob daya karaso Yace"su biyu ne, Abie da Uncle din mu wa kuke nema a ciki"
ummi tace"mun shiga Uku, ganin mutanan nan ba alkhairi bane, Ni dai Allah yasa ba wani bane ya tsokano mana su ba"
an iya muke nema! idan yana a cikin gidan ku yi mana sallama da shi"
"Mahboob ka shiga
akin shi ka duba" har mahboob Ya juya zai tafi muryar Anila ta katse su"Baya agidan Ya 6ace akan idanuna"
gaba daya suka juya suna kallon ta, fuskarta tayi jawur saboda hucin ruwan zafin daya dake ta ga hawayen da suka cike idanunta, tunkan ta karaso Junaid ya sauko daga bayan zahra Ya nufe ta yana kuka, daukar shi tayi tare da rungume shi a kirjin ta, mami da ummi har suna hada baki gurin furta"anila!
Wata irin 6acewa kike magana akai"?
Daga tsakiyar su ta tsaya tare da kallon su Mami, a halin yanzu tasan komai yazo karshe bata jin fargabar ta sanar da kowa tun da ita kanta rayuwarta na acikin hatsari.
Nan take ta labarta masu abun daya faru tsakanin ta da Uncle dan Iya, Tashin hankali tsantsa akan fuskokin su, adai dai Lokaci Abie da baba Mai gadi sun nufo falo shigowar shi kenan tunkan yayi parking mota, baba mai gadi ya sanar da shi zuwan jami'ai, Hankali atashe suka nufo ciki, Komai da Anila ta fada akan kunnan su.
"Duk da ya gudu ba zamu fasa abun da ya kawo mu ba, dg Ya bada Umarnin Mu bincike gidan gaba daya, don haka kubar hukuma tayi aikinta, naku kallo ne kawai..."
wanda yai maganar daga gani shine led team
in su
Kallon mahboob yayi wanda komai jinsa yake yi kamar a mafarki"muje ka nuna mana dakin mai aikin ku Ana, da dakin mahaifinku" dakyar ya iya amsawa da toh.
"Ina mai gadin gidan nan" jikin Baba mai gadi na bari Ya ce gani yalla6ai..
"Ka tabbata a ranar da abun ya faru baka ga gifcin kowa ba?
wara ka fada mana gaskiya idan ba haka ba, doka zatayi aiki akan ka" kamar zai fashe da kuka ya hau yi masu rantse rantse akan shi baiga kowa ba tun bayan da mutanan gidan suka tafi unguwa..
Ruko Hannun Mahboob Agent zahra yayi, suka bar sojoji agents biyar, a falon tare da su Anila, hudu suka nufi dakin Ana..
"Bayin Allah daga Ina?
Tayaya zaku fadowa mutane gida?
Wa kuke nema?
Abie ne ya tambaya arude sai lokacin ya samu damar bude bakin sa.
Anila ce tay saurin Tarar numfashin shi da cewa"Abie zan fada maku komai,..." gaba daya suka kura mata idanu.
Nan ta soma zayyana masu komai daya faru tun daga ranar data shiga dakin Ana har ta gano wayarta.
"Ni da Benazir munyi maku karyar zamuje gidan Hajiya adama, toh ba can muka je ba, Gidan Dj mu ka je kai kara akan Uncle..."
aura hannu biyu Ummi tayi akai tana zabga salati, zahra ta zazzare idanunta saboda tashin hankali, mami duk tabi ta rude Abie yace"Anila meyasa tun lokacin baki sanar dani ba?
"Saboda banaso In jefa rayuwarku cikin hadari, kuma koda na fada maku wallahi ba zaku yarda dani ba, shiyasa na yanke shawarar sanar da Benazir don mu nemi mafita"
"Amma Anila kinyi gaggawar sanar da jami'ai, meyasa zaki yarda da maganar Ana da tayi maki a video?
Ki ka san ko
azafi tayi ma shi saboda wata manufa tata?
Sai kace bakisan halin Uncle din naki ba?
Me zaiyi da yar aiki kafira!
Kuma taya akai ita tasan yana da sihiri dudu yaushe kuka dawo gidan?
Ummi ce ta fa
a cikin rudu da bacin rai.
Abie Yace"baki kyauta ba Anila, Maganar nan acikin gida yakamata Mu yi ta atsakanin mu mu binne ta, amma sai kika fitar da ita waje gashi yanzu kinja mana, kuma wallahi in har abun da kika fa
a ba gaskiya bane saina sa6amaki..." kowa da abunda yake fa
Agents suna atsaye suna sauraron tattaunawar su, Kamar zasu rufe Anila da bugu sai fa
a sukeyi mata saboda basu yarda da abun da ta fada ba.
"Ba a shaidar dan Adam, tun da har kuka ga na kai karar Uncle dina da kaina, Yakamata Ku yarda dani, Ni ban aikata laifi ba, Ummi Itama Ana yar adam ce, ko da kasancewarta me aiki, na rayu da ita tsawon shekaru, nasan halinta Ciki da bai, fiye da yadda nasan halin Uncle, Ana ba zata ta6a yi masa kazafi ba tun da har ta fada toh Ya aikata ne.."
ba
are maganar ba Abie Ya daka mata tsawa"kar in kuskura In kara jin bakin ki mara kunya, wallahi in har suka gama binciken nan basu gano komai ba ki kuka da kanki.."
cikin shesshekar Kuka tace"nima zanyi fatan hakan Abie, amma mawuyacin abune.."
"Aunty Aneelerh dan Allah kiyi shiru, Ki rufa mana asiri ki daina magana, ni nasan daddy bazai aikata abunda kike zarginsa ba, In sha Allah bazai ta6a zama gaskiya ba" Zahra ce ta fada tana kuka.
Wani kallon tausayi Anila tayi mata, Junaid Sai kara kankameta yakeyi kamar zai koma cikin ta.
A bangaren Agent zahra, bayan Mahboob Ya bu
e masu dakin Ana, suka shuga daga Ciki suka fara gudanar da bincikensu Har suka kare basu gano komai ba.
Suka tasa
eyar shi Yakaisu dakin Uncle dan iya bayan sun shiga nan ma suka fara binciken ko'ina na cikin dakin, Mahboob duk yana kallonsu gabansa nata fa
uwa.
A karkashin gadon shi sojoji suka zaro wasu akwatina Guda hudu, Balle murfin sukayi, bakomai bane a ciki ba face kudi bendir bendir sabbi fitigill mahboob har saida Ya dafe kirjinsa saboda razanar da yayi,
Kallon saman ceilling din dakinsa sukayi Agent zahra Ya ba sauran agents din Umarnin su babbake ceiling din, Mahboob ne ya dauko masu katuwar guduma suka taka drawer, har suka cimma ceilling din, da guduma suka yi nasarar 6alle wani sashe na ceilling din dakyar da sidin goshi tunkan su karasa Kudi suka fara fa
owa
asa yan dubu dubu, wlh tsabar kidima yasa mahboob ya firgita cikin rudu, saboda yasan daddynsu baida wannan kudin, mutumin da shegen makonshi bai bari ya biya masu bukatunsu kanshi kadai ya sani, hakkinsu daya yake basu shine abincin da zasu shi, amma suturarsu da abun hawa da sauransu su suke siyawa kan su bai damu da lafiyar su ba sai ummi ke fafutuka.
Kudin sai fadowa kasa sukeyi kamar ana zuba yashi sun ta
ru akan pillow tili gudu.
Bayan sun gama da Ceilling din, Suka bude fankaceciyar wardrobe dinsa suka fara zazzago kayan Jikin ta, daga kasa cikin drawer chest dinta suka ga wasu makudan kuda
en sai faman jinjina kai su ke yi.
Kurama bangon da wardrobe din take yayi da ido tare da nazarin yadda take
"ku dauke min wardrobe dinnan daga jikin bango" agent zahra ne ya bada Umarni, Hada karfi agents din sukayi gurin ture wardrobe din tun daga tushenta suka 6a66ako ta tare da jingine ta gefe
aya.
urawa bangon idanu sukayi basu ga komai ba, can Agent Yace su fasa bangon, aikuwa suka fara
washe shi da gudu ma, har saida Marbles Ya zube kasa, nan take wata boyayyiyar kofa ta bayyana a jikin bangon, ashe zahra yaga abun daya gani.
"Ku bude ta," ya basu Umarni, bayan sun cire kofar, duhu suka gani, tunkan suyi ma mahboob magana yayi saurin
auko masu fitilar saman drawer Ya mika ma agent, ya kar6a tare da masa godiya kafin suka shige ciki.
Da farko yaji tsoron Yabi bayan su amma kuma yana so Yaga karashen al'amarin na ubansu hakan Yasa yabi bayan su.
Lokacin da suka shigo munafukin dakin, mai ruke da fitilar ne Ya haska masu Cikin sa, bakomai bane a cikinsa face Kayan tsafi, hada kwarangwal din mutune da layoyi, zare idanu Mahboob yayi Jikin shi Ya hau yin kerma, Yana kokarin Ja da baya atsorace cikin rashin sani Ya taka wani guri mai kamar danshin ruwa nan take kafarsa ta zurma ya fasa kara, cikin zafin nama wani agent ya dam
i hannunsa, dakyar Ya fito da kafar shi, bawan Allah duk yabi ya rikice, lallashin shi sojojin sukayi har suka samu Ya dan dawo hayyacin sa..
Agent zahra dake bin dakin da kallo karaf idanunsa suka hango mashi digger da shabir, a wata kusurwa hada busasshen jini a jikin su.
Da hannu ya nuna ma sojoji su Yace"Ku dauko mun su" Cikin sauri suka kwaso su tare da kawo mashi a kasa suke zube su, Zukunna wa yayi tare da daukar digar yakaita gaban hancin shi, Yamitsa fuskarsa yayi tare da kallon Inda kafar Mahboob ta zurma nan take ranshi ya bashi wani abu aka binne a gurin.
Umarni yaba agents din su ha
a inda kafar Mahboob Ta zurma.
Da sauri biyu daga cikinsu suka dauki digger da shebir, suka nufi gurin suka hada karfi gurin tone kasar gurin.
Mahboob dake ta zare idanunsa Sai ja da baya yake yi.
ananun
wari ne suka soma gangarowa ta cikin ramin.
Ganin yadda suke ta sara kasan da karfi ne yasa Zahra ce masu Su bi a hankali saboda su samu damar ganin me aka binne a gurin.
Kwatsam!
Suka fara hango Hannayen mutun barbade da kasa.
Aje kayan aikin sukayi sai sukayi amfani da hannayensu gurin Janyo da gawar suka fito da ita waje gaba daya
asa ta barbade jikin ta, wani iko na Allah batay komai ba, babu alamun ru6ewa a jikin ta, daga gani bata jima da mutuwa ba, Allah dai ya nufa sai anganta, wata kara Mahboob Ya fasa tare da fashewa da kuka Ya zube kan gwiwonsa Yana ambaton"ana !
Ana!
Ana!
Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un..wallahi itace!
Ana ce, ta mutu, Wayyo Allahana na bani na lalace.."
da rarrafe ya nufi gawar, Ya ruko yatsanta dake asanye da zoben daya bata da shi Ya gane ta.
Gaba daya Jikin agents
in yayi sanyi lakwas zuciyarsu ta karaya, ransu kuma ya 6aci sosai.
"Yaro, wacece wannan din?
Wani agent ne ya tambaya.
Cikin kuka Yace"mai aikin gidanmu Ana da muke ta nema itace" kallon kallo suka jefawa juna, hasashen su Ya zama gaskiya..