Sashe 68
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki yi hakuri ban ta6a sanar dake ba, yanzun ma tura ce takai bango, bani da mafita daya wu ce in sanar dake gaskiya, Pravin ya matsa mu bar kasar saboda yana jin tsoron hukuncin da zamu fuskanta agurin Hajiya saratu da yayyanta, ni kuma banaso mu tafi saboda ya'yan shi da matar shi, ni ma kuma na saba da ahlin obie, nayi nayi da Pravin ya bari muzo mu nemi yafiyar su amma ya
iya, kwat kwata baison wani yasan inda muke, ko fita zaiyi da mask a fuska ya ke fita, na rasa ya zanyi in shawo kanshi, yanzu haka da nake maki magana baisan na saci wayar shi na kira ba, Yana adaki yana bacci.."
"Hajjaty, ki kwantar da hankalin ki, Naji komai tabbas baku kyauta ba, da kuka zauna tsawon shekaru kuna boye musu alakar dake atsakanin ku, da tun farko kun fada masu komai da duk hakan bata faru ba, amma yanzu abun da nakeso dake, Karki bari Pravin yasan kin dauki wayarsa, ko kinyi waya dani, tun da na fahimci tsoro ya ke ji, kawai idan mun gama magana ki goge number ta, kada ki kara kira kuma kada ki ta6a ta, ni duk zanji da komai, In sha Allah zan yi kokarin sulhunta tsakanin ku da su.."
"Nagode Aminiyana, dama nasan ke kadaice zaki iya share min hawaye na, amma taya zaki tuntu6e mu idan sun yafe mana? gobe fa zamu tafi"
"Kin san sunan anguwan da kuke ne?
"Bansan komai ba, lokacin daya kawo ni bana a hayyacina"
"Okay, Kiyi yadda nace maki, ki ajiye wayar" zan sake kira amma ki kwanta kinji"?
Amsawa tayi da toh"amma pls kiyi sauri ki kira kafin ya farka, wlh idan yaga na kira ransa zai baci"
"Toh" daga haka su ka yi sallama.
Juyawa tayi cikin sauri ta koma kan gadon su.
"Babe, ka tashi, Hajjaty, ta kira ni, ka tashi pls!
Gobe zasu bar kasar" dakyar ta samu ya farka yana yamitsa fuska idanunsa a rufe yace"pls kada ki takura min, Ki kyaleni.." saitin kunnanshi takai bakinta"hajjaty ta kira yanzun nan.." bata kare maganar ba, taga ya ware idanunsa tare da mikewa yana tambayar ta wace hajjatyn?
"Hajjaty dai daka sani, ba ka ce nemanta ku ke yi ba, To ta kirani da bakuwar number yanzun nan"
Bai tsaya sauraron karashen zancen ba Yace Ina number din data kira da ita, Wayar ta mika masa yasa hannu ya kar6a, ya na dubawa..
Me kuka tattauna da ita..
Zayyana masa tayi, ta dan marairaice fuska tace"babe, na rasa gane kan zancen, a maganar hajjaty bata nuna tasan wani abu game da ciwon hajiya saratu ba, ku kuma kunce kuna zargin fa
ane ya ha
a su!
Ban dai tambayeta komai ba ban kuma fada mata meya faru da hajiya saratu ba, gudun kada in daga hankalin ta, amma tayaya akai hajiya saratu tasan da aure atsakanin su? anya Praveen yana da gaskiya kuwa?
Na fara zargin shi, meyasa zai matsa akan su bar kasar nan?
Bayan ga matar shi nan rai hannun Allah, ga kuma ya'yansa kuma meyasa pravin yakeso su bar kasar akan abunda bai kai ya kawo ba?
Tun da ta fara maganar bai kula ta ba, yana ta danna wayarta.
"Dan Allah kayi kokari ka taimaka masu nasan sun tsoratane shiyasa zasu gudu, tun da sun gane kuskurensu a kira su aji meya faru, ni bana zargin su, pls muyi wani abu, kafin gobe"
Wani kallo Sir mubarak yai mata, tuni taja baki tayi shiru
"Kin cikani da surutu kamar aku, zaki kwanta ko saina matseki"
ya fada da zolaya, dariya tayi tare da kwantar da kanta, yaja mata bargo ya lullu6eta duka har kanta
Daga cikin bargon taci gaba yi masa magiya akan ya taimaka ya dawo mata da yar kawarta gida..
"
Saukowa yayi daga Kan gadon, daga shi sai dan short, ya nufi walk-in closet nasu jim kadan ya dawo, sanye da jallabiya a jikin shi, har ya fuce daga dakin bata sani ba sai bayan tafiyar shi ta
an leko daga cikin bargon tayi mamakin ganin babu shi kuma bai aje mata wayar ba, fatan ta Allah yasa za su je su dawo da su hajjaty ne.
________________________
*ANEELERH
Around
arfe sha biyu na safe ta farka daga guntun baccin daya dauke ta tun bayan da suka kammala breakfast, Mi
a ta yi tare da yin hamma kafin ta sauko daga kan gadon jikinta sanye da jallabiya, ta lullu6e kanta da hula, doguwar sumar kanta ta sauka gefe da gefen kafa
arta, bata damu da rashin ganin junaid a bedroom din ba, tasan bazai wuce dakin mami ba ko na zahra, cos yau ba school weekend ne, har ta juya zata fuce daga dakin wayar ta dake ajiye kan bedside drawer ta fara ruri juyawa tayi cikin nutsuwa takai hannu ta
auki wayar ganin sunan Benazir ya bayyana akan screen din yasa ta sakin murmushi cike da zumu
i tayi picking call din tare da kara wayar a kunnanta.
"Amarya kuma uwar gida agurin Taj, ya kike?
Ya su mami? fatan kuna lafiya..."
On the other hand sautin dariyar Benazir ya cika kunnanta"har kinsa naji wani sanyi araina da kika ambaci Taj, da ace muna a kusa har tukuici zan baki saboda faranta min rai da ki kayi..."
murmushi Anila ta saki, bayan sun gama gaisawa Anila tace"yaushe zamu sake komawa gidan Dj ne?
Nayi missing din Aisha, Inaso na sake ganinta, kullum da tunanin ta nake wuni, gashi har yanzu bata
aga kirana ...."
Benazir tace"wallahi nima har yanzu bata
aga kirana, bansan me mukayi mata ba, shima ya shureim bata
aga kiran shi, saboda yadda na damu da ita har mafarkinta nakeyi..."
bata
are maganar ba Anila ta katse ta da cewa"bakya tunanin akwai wani dalili dayasa take fushi da mu?
In ba haka ba me mukayi mata"?
Ta fa
a fuskarta a yamutse kamar tana a kusa da Benazir din.
"Anila ni kaina saida nayi wannan tunanin, amma na rasa gane laifin me mukayi mata?
In ma saboda abunda ya shureim yayi mata ne yakamata ace komai ya wuce yanzu, bawan Allah nan har hakuri ya bata, mu ma mun bata hakuri, abu fin shekaru tana rukon shi a zuciyarta..."
Anila tace"har yanzu bana ganin laifinta, kinsan zuciya bata da
ashi, Aisha tasha wahalar rayuwa, in har zata dinga tuna bakin cikin data kunsa silar abun daya shiga tsakaninta da ya shureim ba lallai ta yafe masa ba, ni wallahi abun daya daga hankalina game da ita, canzawar da tayi, bansan wata irin rayuwa Aisha tayi a america ba, amma kallo daya zaki mata ki gane ba ustatha bace, zato zunubi amma kammanninta kamar irin na tantiran yan barikin nan, idanunta sun bu
e, dai dai da tafiyarta bata uztazai bace..."
bata kare maganar ba jin shesshekar kukan Benazir
"Koma meya faru da Aisha mune ne sila"
lallashin ta Anila tayi har saida ta samu tayi shiru na
an wani lokaci kafin Anila ta ce"sun ce zasu neme mu, amma naji shiru har yau basu kira mu ba, nifa kawai ina rayuwa a cikin gidan nan ne saboda iyayena suna a cikin sa, amma wallahi kullum cikin fargaba nake saboda Uncle dan iya, ko ha
a hanya da shi bansan yi, mutumin ya fita araina na tsane shi, shiyasa na kosa su gama binciken su akan videon ana, suzo su kama shi kawai kowa ya huta"
Cikin sanyin murya Benazir tace"nima din hankalina ba a kwance ya ke ba, koda yaushe cikin fargaba nake, tun da na fitar da sirrin abun da na sani game da Uncle musa, dama ina zargin shine ke yunkurin kashe ni, shiyasa time da nayi ciwo nai ta pretending kamar bana acikin hayyacinta saboda na fahimci bai hakura ba, har yanzu yana akan bakansa na daukar mataki akai na, Anila bansan ya zanyi ba, banaso wani abu ya samu iyayena da ya shureim, gashi duk muna a karkashin ikon shi, in har ya gane na fitar da sirrin wlh zai iya binne mu da ranmu tun da ba imani ne da shi ba.."
gaba daya sun shiga damuwa.
"Benazir, mu dai bamu yi dacen kawunnai ba, wallahi ban taba zaton Uncle dan iya zai iya aikata rashin imanin nan ba, mutumin banza me fuska biyu, Allah kadai yasan ina yakai Ana, na rasa gane kashe ta yayi ne ko kuwa wani gurin ya kulleta, daurewa kawai nakeyi amma duk idan na ganshi ji nake kamar in kama gemun shege in tsistsinka shi,...."
yalewa da dariya Benazir tayi jin abun da Anila tace.
"ni wallahi abun dayafi damuna Su zahra, yara masu kirki sai dai kash ba su yi dacen uba ba.."
"Hmm ke dai bari, Idan suka san mugun abun da fasikin ubansu ke aikatawa ay wlh sai sun kusa zaucewa..." Benazir ce ta fada can kuma tace
"Anila, kin tuna abun da Dj ya gargademu akai?
Ki daina daga murya kada wani ya ji yo ki, Ina fata ke ka
aice a dakin nan don na ji kamar motsin wani a cikin kunne na.."
Zaro idanu Anila tayi cike da fargaba, can kuma ta saki dariya"wlh kin tsoratar dani, har kinsa gabana ya fa
i, idan Uncle dan iya ya kamani ina yin wayar wlh na mutu"
dariya Benazir tayi"yaya shureim yana kira na sai anjima zamuyi magana.."
sallama su ka yi, fuskarta
auke da murmushi ta
aura wayar saman mirror tare da sauke ajiyar zuciya, ta
an lumshe idanunta, kwatsam ta tsinkayi motsin mutum adakin ta, tayi azan junaid ne hakan yasa ta furta "my baby boy, ina ka shiga na farka daga bacci bangan ka a kusa ba"?
Ta fa
a ba tare data bu
e idanunta ba, ga kuma motsin yana cigaba da tunkarota.