← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 201

Sashe 65

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Muryar Natasha tajiyo a cikin kunnanta
"Hey, guess what?"
"Your location shows you're in Nigeria, at the airport," Ummi ta fa
a da murmushi akan fuskarta
"Hehehe, you guessed right, Send someone to pick me up, you knw I've never been to Nigeria."
"Okay, wait a bit, I'll arrange for someone to pick you up."
"Okay."
Bayan ta aje wayar kan gado, shaf shaf ta nufi closet dinta, ta shirya kanta cikin abaya, Ta na kokarin fitowa daga bedroom din su ka yi kici6us da Batool wadda ke shiowa hannun ruke da plate mai dauke da coconut buns
"Aunty ummina, have a bite"
Murmushi tayi tana zura hannu cikin plate din ta
auki coconut bun ta tura abakin ta, tana tauna hadi da dan jinjina kanta tace"wow ya yi dadi sosai, Ki aje min a cikin
aki, yanzu zan dawo.."
ta fa
a tare da manna mata peck a forehead dinta.

Saukowa down tayi cikin sauri ta nufi part din Chief Owais tana zuwa ta taras bayanan.
down ta dawo ta fito daga main falo, adaidai Lokacin Motar Chief Owais ta kunno kai ta gate.

Akan idonta motar tayi parking, officer ya bu
e mashi motar
Gently ya fito sanye da kakinsa
"Sir, sunnu da dawowa.."
juyowa yai tare da kallon ta, murmushi yayi" yawwa Ummi hope kina lafiya"
"Lafiyalou ya gajiyar aiki"
"Alhamdulillah"
"Am Natasha called me, She's in Nigeria, at the airport pickup area, I told her to wait for me to pick her up."
"Bani contact nata, tare da hotonta, zan tura Officer ya
auko ta"
Nan take ta tura mashi, ta juya ta koma ciki.

Bayan Owais ya turama Officer bayanan Natasha, da sauri yabi bayan Ummi, a main falo Ya taras da ita, tana ganin shi ta nufe shi ganin ya nufo ta, a tsakanake ya tsara mata yadda zata tarbeta batare data zargi wani abu ba.

Lokacin da officern daya tafi dauko Natasha ya karaso Pickup area din tun kan yayi parking din Motar, Idanunsa suka hango mashi ita ta cikin glass din motar, da kallo
aya ya gane aka turo sa ya dauko.

Ta fita daban ko acikin mutanan dake a arean gurin, sanye take da button front robe, daga ciki tasaka Cami top.

Sai wani trouser da tasaka kallar robe din hot pink, gefen cikinta da wuyanta har saman kirjinta zanen tattoo ne na tantiran yan iska, hancinta na sanye da nose ring, saman le6enta ma wani hujan ne mai
auke da ring, ga wasu zako zakon Nails masu
yalli da tasaka.

Hannunta daya ru
e da wayarta yayin da dayan hannun ke a dafe da hannun suitcase dinta.

Ta rufe idanunta da shades, ga wani hadadden kitso dake akanta wutsiyarsa jan gashin ta ta sauko har tsakiyar bayanta..

Agabanta ya tsayar da motar, ya fito ya nufe ta tare da mika mata hannu"welcome to Nigeria.."
yamutsa fuska ta yi, tana yatsina baki tace"Who are you?

Or Are you the one ummi sent to pick me up"?

Ta fa
a tana nunasa da yatsan ta.

Jinjina mata kai yayi"yeah, it's me"
in yarda tayi har saida ta kira ummi ta tabbatar mata da shi ne, sannan ta mika masa hannu suka gaisa, Ya kar6i suitcase dinta ya shigar mata da shi cikin boot, Ya bu
e mata front seat ta shiga ciki ta zauna tare da jan belt ta
aura.

Motarsu tana karasawo cikin Gidan, Ummi ta fito da sauri ta nufe ta, fuskarta dauke da murmushi.

Tana fitowa suka rungume juna.

"Welcome to Nigeria My gurl, I'm happy to see you, I miss you," ta fada tana sumbatar cheeks din ta
"I miss you too, Ummi, I'm glad to see you.."
dakatawa ta danyi da yin maganar, mood din fuskarta ya sauya..

A rude tace"You changed, Ummi I didn't expect that, Why are you covering your body?"
("ummi, kin canza min!

Ba haka na zata ba, meyasa kika lullu6e jikinki")
"Natasha, zanyi maki bayani, kinsan a gidan dg ne, dole inbi dokarsa, shiya hana ni yin shigar da zata bayyana tsiraici na"
ta fada tare da ruko hannunta"mu shiga daga Ciki"
"Ciki zan shigo maki da akwatin"?

Drivern ne ya fada cikin hershen turanci
Da hannu tayi mashi alamar A'a..

"Kabarmin shi a boot, ba'a nan zan kwana ba.."
"Why"?

Ummi ne ta tambaya, yayin da suka shiga main falo..

"Gidan dg ne fa, i can't stay long, He won't let me hang out or enjoy myself, I'll be confined like a prisoner,
wara in kira big boss ya turo a
auke ni" dariya Ummi tayi aranta ta furta"am sorry Natasha, nayi ma ki laifi, nima bada son raina ba..."
tun da suka shigo take ta zuzuta kyawun Gidan Dj
A main Falo suka zauna kan sofas suna fuskantar Juna.

"kin gudu kin barni da mutananki, kullum tambayana sukeyi Ina Ummi Ina Ummi?

Ina taje ne, Yaushe zata dawo, Sunyi kewarki ummi, nima nayi kewarki, yakamata ki aje aikin nan mu koma america.."
Murmushi tayi mata"Natasha, zamuyi wannan maganar, amma ba yanzu ba, Kina bukatar ki huta, nasan kin kwaso gajiyar tafiya"...

Girgiza kai tayi"No, babu gajiya a tare dani"
"Zakiyi wanka ko zaki ci abinci"?

"Zan fara da abincin, but You know I'm allergic to meat"
"Karki damu, nasan me zansa akawo maki" ta fada tare da kiran landline din kitchen, ta sanar da Chefs abun da take bu
ata..

"Big boss ya san da zuwanki kuwa?

"Ban fa
a masa ba, kinsan halinsa baya son mu san identity din shi, in har na fada masa zai hanani ne, ni kuma bana so ya sani saboda wannan zuwan da nayi, nayi shi ne saboda kin neme ni, kuma saboda inaso naga baby preety na..."
yanayin fuskar Ummi ne ya sauya zuwa damuwa da fa
uwar gaba, tunawa da abun da suka tattauna da Chief game da big boss, batasan ya Natasha zata
auki abun ba, tasan halinta tana da kafiya da rashin kunya ba kowane zai iya juya ta ba..

"Ummi me kike tunani ne"?

Ta tambaya tana kallon fuskarta"kamar akwai abun da ke damunki"
Girgiza kai tayi"ba abun da ke damuna Natasha..." bata kare maganar ba, Chef Ya shigo falon bayan yayi ma Natasha barka da zuwa yace sun kammala shirya masu lunch a dining room
Godiya ummi tayi masa, kafin ta dubi Natasha mu tafi" mikewa tayi suka nufi dining, bayan sun zauna kan kujera suna fuskantar Juna, chef ya yi serving na su..

Suna cin abinci suna firar yaushe rabo.

"Ina taso in tambayeki Ina handsome boy din nan"?

Shiru ta
anyi jimm kafin tace"Yana a isod camp, gurin training" ta fa
i hakanne saboda tasan ko ta fada ma Natasha ya rasu ba yarda zatayi ba.

"Wow, i can't wait to see him in isod uniform, he will look hotter, but ina sauran yaran?

Banji motsin kowa ba, ko ke ka
ai ce a gidan"
"Bani kadai bace, yaran basa nan, suna agidan Kawun dg, Biyu ne suke a tare dani, bari na kira maki su ku gaisa..

Tana niyar
aukar waya muryar Unaisah ta katse su"aunty Ummi, ba
uwa mu ka yi ne"? ta fada tana nufo su, sanye take da long gown.

Lokacin da Natasha ta jiyo suka fuskanci juna wani irin faduwar gaba taji, ganin matar da take ha6o, batayi tsammanin ganin ta ba..
ewa Natasha tayi ta mika mata hannu"nasan baki sanni ba, amma nasan ummi ta fada maku dangane dani, ina fata na same ku Lafiya..."
da ido Ummi tayi mata alamar ta saki jikin ta, cos ta lura da yadda ta ha
e rai kamar bata ta6a yin dariya ba
Murmushi tayi tare da nufarta, suka yi hugging din juna, cike da kyankyaminta Unaisah tayi saurin raba jikin su.

Wani irin kallon tsana Unaisah take jifar ta da shi, yayin da Zuciyarta ke tariyo mata fuskar Unaizah, hatta Kitson kan Natasha shigen irin kitson da ke akan Unaizah.
yar ta ha
iye abun da ke aranta ta
an saki fara'a tace
"I welcome you, I'm happy to see you, Natasha."
Washe baki Natasha tayi tana fa
in"I'm glad to meet you too, What's your name?"
"Unaisah,"
"Wow, you impress me"
.ta fa
a tana
are mata kallon, haushi duk ya cika Unaisah ganin yadda take kallon hips dinta da kirjinta tana kashe mata ido har wani zuro harshe take yi tana lashe lips din ta kamar karya..

Ummi bata lura ba saboda ta bata baya.
_Heartless monster, kin gama yawo tun da kika kawo kanki Nigeria_
ta fa
a a cikin ranta.

Juyowa ta yi rai a6ace tabar dinning area din tana gab da zata shiga bedroom dinsu tayi kici6us da Batool dake fitowa"Ina zakije"
"Gurin Aunty Ummi"
Wani kallo tayi mata, aranta ta ayyana bazan bari karyar can ta ganki ba sis..

"Aunty Ummi ta yi Bakuwa, kuma bata son kowa Yaje kusa da su, mu koma Ciki, zan kunna mana korean drama mu kalla....."
ta fa
a tare da jan hannunta suka shige ciki, taja kofa ta kulle duk don kada ta
ara ganin Natasha.

"Ummi, this girl has grown I know she's mature now, naga hips dinta sun bu
irjinta sun ciko, ta tada min jarabata, dana kalli nipples dinta sai da naji..."
bata
are magabar ba, Ummi ta daka mata tsawa a firgice ta zare idanunta tana tambayar meya faru?

Bama tasan me tayi ba, saboda jakkanci..

"Am sorry Natasha, nan gidan dg ne, yakamata kisan irin maganganun da zaki fa
a, yaran nan ko kallon banza ki ka yi ma su ba
yale ki za'ayi ba.." zare blue eyes din ta tayi"saboda me"?

Banza tayi da ita, duk taji komai ya fita ranta saboda kalaman da ta furta akan Unaisah, har ga Allah ta da
e tana jin tsanar halin Natasha mace ba kamun kai kamar balamar tinkiya.

Bayan sun kammala Cin abincin, Ummi tace ta tashi su tafi akwai dakin hotel da ta kama mata, Natasha tace ita fa taga wurin zama, ta fasa tafiya anan zata kwana.

Tun da taji hakan ta gane me take mawa aikuwa ta dinga lalla6ata don ta tashi su tafi, saboda batason taja mata abun kunya, Natasha ta kafe akan maganarta, har tana fadin ko dai korarta takeyi ne?
Chapter 65 · 0% Book details