← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 201

Sashe 103

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bai aune ba ya ji kamar wani abu na fita ta hancin shi, a hanzarce ya bu
e jajayen idanunsa kaitsaye suka sauka akan ba
in haya
in dake fita ta kofofin hancin sa, wani irin mummunar faduwar gaba ya ji,
imuwa ta same shi, a ki
ime yake kallon hayakin, ya yi matu
ar razana cikin ru
u ya dinga sanya hannu yana kokarin tattara ba
in haya
in don ya dawo jikin shi.

Da alama dai dubun Jan wuya ta cika, sai sambatu yake yi yana fadin, "Ba zai yiwu ba!

Bazai yiwu ba, don ubanku ku dawo jikina!

Gidan Ubanwa zaku je!

Ya kuke so in yi da raina?

Wanene ke son ya haukatar da ni ne!

Ya Allah ya zaka yi min haka?

Waye ke son ganin bayana!

Bazan
yale shi ba...."
Yana magana zufar tashin hankali tana tsattsafowa kan goshinshi, jikinsa sai 6ari ya ke kamar mazari..

Bai gama sanin yana a cikin musiba ba, saida Temple evils suka yi mashi rubdugu suka
aga shi sama suka nufi cikin temple din da shi, ya dinga hauka yana kokarin kwace kanshi ya kasa, dama ba wani
arfi ne da shi ba, karfinsa na sihiri ne yanzu kuwa babu shi a jikin shi.

Musa bai ta6a jin yadda radadin azaba ke ratsa jikin mutun ba, sai yau da temple evils suka shigar da shi
urya, sha tara na azaba suka ha
a mashi, saida suka tu6e kayansa suka yi masa zindir haihuwar Uwarsa sannan suka kwantar da shi ta rubda ciki, da za
o za
umbunansu suka yi masa 6alli 6alli a mazaunansa, kafin suka
auko bulalan su shar6a shar6a da suka tsaface su, Kusan su goma suka shiga zane shi kamar sun samu jaki, sha tara na azaba suka ha
a masa, saida suka ha
a mashi jini da majina, tun yana kokawar kwace kansa yana kokarin kai musu bugu har saida suka
arar da duk wani
arfi na jikinshi ya zamana bashi da kuzari ko ka
an, gaba daya suka wanke jikinshi da jinin shi, wani sa'in in suka shaf
a mashi bulalar jini har tsalle Yake yi Ya
iga a jikin bango, duk suka faffasa bayanshi da bulalansu tun yana jurewa har ta kaiga Ya fara fasa ihu yana shure shuren
afa, ya aje girman kansa da komai ya dinga ro
onsu akan su barshi da ranshi Ya tuba ba zai
ara ba, ya bi Allah ya bi manzonSa..."
Wannan maganar da ya furta cikin sambatunshi ce ta
ara ja mashi bala'e saboda ya furta sunan Allah a temple dinsu, aikuwa ransu ya 6aci, suka aje bulalan suka
ebo ruwan dake a cikin tafkin dake agefen temple din a cikin
warya, suka mayar da shi gishiri a saman bayanshi suka watsa gishirin, Ya fasa wata irin kururuwar azaba kamar ransa zai fita, ya dinga burgima yana fadin ya shiga uku, ya bani, ya lalace, ya mutu!

Tun yana iya magana har ta kaiga ko yatsanshi baya iya motsawa daga
arshe ya sume.
auko shi suka yi wasu suka kama
afafuwansa wasu suka kama hannayensa suka fito da shi daga temple din suka jefar da shi a cikin tafkin ruwan.
*(Jan wuya yau ya sha jar azaba
ashe ba da
i shiyasa kafin ka zalunci wani ka fara tunanin idan kai akai mawa ya zaka ji?

Bawan Allahn nan ya saba ya kashe rai, ko ya
ona rai yau ya
ani kwatankwacin radadin a jikin shi)*
A bangare su
an iya da suka arta a guje, suna
arin saukowa down daga kan bene, ba zato ba tsammani sojoji suka ritsa da su,
ofar raggo suka yi masu, burki suka ci a matu
ar ru
e, wato sun yi gudun gara sun fa
a gidan zago.

A tsawace Sojoji suka ce karsu kuskura su motsa, su mi
a wuya kawai su zo su tafi..

Ja da baya da baya suka yi gaba daya sun ru
e kansu ya daure da ganin yadda aka farmake su batare da saninsu ba, wannan wata irin ba
ar rana ce?

Gaba
aya sun fahimci makirci aka
ulla masu ta bayan fage tun akan zuciyar bogin da aka ba Musa.

Wata irin zufa ce ta wanke fuskokin su, fargaba da tsoro ya cika su.

"Ya zamu yi?

Mu gudu kawai ko mu 6ace, idan ba haka ba kama mu zasu yi.." Jan le6e ne ya fa
a, sojojin suna a tsaitsaye suna kallonsu sun saita su da bindigu, Chief Owais ne a gaba tare da Commender James sun zubawa sarautar Allah Ido.
unnawa suka yi
asa kamar zasu mi
a wuya, cikin sauri suka buga
asa da tafukan su don su 6ace..

Saboda shafewar basira da ru
u yasa su sakin dariya a tunaninsu sun 6ace sojojin basu ganinsu su ka
ai suke ganin su..

Cike da tun
aho suke taka matakalar benen suna tunkarar sojojin da suka yi kasa
e suna jira su ga iya gudun ruwansu don su fahimci rashin wayon su..

Saida suka shiga tsakiyar sojojin da niyyar su ra6a su wuce..

Sai kallon su kawai suke yi, ganin sun
i motsawa kuma sun
i tafiya kuma kallonsu suke yi yasa suka shiga ru
u a ransu suka ayyana tsayuwar me suke yi basu tafi ba bayan basu ganin su? (
"Gidan Ubanwa za ku je??" Da kakkausar murya Chief Owais ya furta, wata irin firgita suka yi a razane suka kalle shi...

Cikin rawar murya Jan ido yake tambayar shi wai da wa yake magana?

Da sojojin da yake a tare da su ko kuwa da su yake...?"
Bai
are maganar ba, Chief Owais ya sakar mashi zazzafan naushi akan kuncinsa..

"Da ku nake magana don Ubanku, Marasa hankali..."
Zazzare idanunsu suka yi ganin da gaske fa babu garkuwar sihiri a jikinsu, abun da basu sani ba lokacin da suka gudo daga gurin Jan wuya suna tsaka da yin gudun ba
in haya
in ya dinga fita ta hancinsu ba tare da sun ankara ba..
aura hannu biyu Jan ido ya yi asaman kanshi alamar ya shiga Uku.

A ki
ime ya shiga ambaton, "la'ila ha'illa anta subhanaka inni kuntu minazzalimin, Allahumma innee a'uzu bika minal khubthi wal-khaba-ith..."
iris ya rage musulman da ke a cikin sojojin su fashe da dariya,
Chief Owais ya ce, "Ka ji jakki, tayaya kaida kake azzulumi zaka nemi tsari daga azzalumai?

Bayan Allah baya a tare da azzulamai, bayan haka saboda da
anci addu'ar shiga banda
i ce zata taimake ka?" Ya tambaya yana jifarsu da kallo mai cike da tsana.

Jan le6e da ya gama rikicewa nan take ya saki fitsari a wandon shi...

"Wa'inna hu min Sulaimanu Wa'innahu Bismillah,
an iya mu gudu mu bar gurin nan...!" Jan Le6e ne ya fa
a a dabarbarce.

"Tayaya wanda yake rayuwa da aljanu a jikinsa zai nemi tsarin su?" Chief Owais ne ya fada..

Ganin basu da wata mafita, yasa Jan ido ya dam
i rigar Jan le6e suka watsa a guje kamar zasu tashi sama, basu san ma a ina suka jefar da takalmansu ba, sai da suka gama gudun ceton ran nasu suna kokarin shan kwana suka yi kici6us da wasu gungun sojojin, aikuwa a firgice suka juya suka nufi wata hanyar daban, duk inda suka shiga sojoji ne a ciki, no way out,
arasowa bakin kofar wani hall suka yi, a guje suka shige tare da saka sakata suka kulle kansu a ciki.

A wahalce suka ran
wafa tare da dafe gwiwowinsu da tafukansu suna ta haki kamar jakuna.

"Ganin komai nake kamar a mafarki!

Tayaya hakan zai yiwu?

Wanene Ya
ulla mana makircin da aka farmake mu?

Ina ji a raina dole na jikin mu, tun da shi kanshi Musan sun shammace shi, hakan na nufin bashi bane ya ci amanarmu ba..."
Jan le6e ne ya yi maganar da
yar saboda haki...

Cike da takaici Jan ido ya ce, "Nima kamar a mafarki nake ganin komai, na kasa yarda dagaske komai ke faruwa?

Benjamin rayuwar mu tana a cikin musiba, nifa tun da jami'ai suka zo gida nemana nasan cewa tawa ta
are, wlh dana san da zuwan wannan ranar da ban jefa kaina cikin bala'e ba, yanzu wa gari ya waya?

Sai da Elder Obinna ya ce mu aje mukaman ya
in mu mu gudu mu yi nesa da kowa amma muka yi kunnan uwar shegu da maganar shi yanzu ai ga irinta nan..."
Benjamin ya ce, "
an iya, kai baka tunanin su Jan
eya ne suka tona mana asiri?

Saboda mun juya masu baya, watakil shiyasa suka yi mana cinne, in ba su ba wanene zai iya yi mana haka?"
Jan ido ya ce, "Bana tunanin ko su sunsan da zuwan sojojin nan, ka yi tunani mana wanene ya kwance sihirin jikinmu?

Ko shi Musa da ya fi mu shai
anci yaudararsa aka yi, an bashi zuciyar bogi a matsayin zuciyar yarinyar...."
Zurfin tunani suka shiga kowa da abun da ya ke sa
awa a ranshi, kusan a lokaci
aya suka furta, "Elder Obinna!" Tare da kallon juna idanunsu a zazzare.

"Shi ka
ai ne zai iya yi mana haka?

Amma meyasa ya ci amanar mu?" Cike da 6acin rai Jan le6e ya fa
Jan ido ya ce, "Ja mana akai, Elder bazai ta6a iya cin amanar mu ba, in har ba wani daga cikin mu bane ya ci amanarsa, yana da ru
on amana amma kuma shi baya yafe ma wanda ya ci amanarsa ....."
Tsoki Jan le6e ya yi fuskokinsu sai naso suke yi ga idanuwannan nasu a zare kamar na kwartayen mazurai sun yi jawur.

"Musa nake zargin shine ya ja mana, in ba zaka manta ba, shine ya kawo shawarar mu tura evil giants su farmaki Estate dinsa, Musa da
ine, baida wayou, gashi nan ya ja mana gaba
ayan mu.
Chapter 103 · 0% Book details