← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 195 OF 201

Sashe 195

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Adabarbarce ta furta "ba gudun ka na ke yi ba, nima ina jin abun da ka ke ji, I want to fulfill our dream of becoming one, but I'm scared, I'm hungry, sleepy, and I need to pray..."
dakyar ya ke iya bu
e lumsassun idanunsa akan gefen fuskarta da ke ta zubar da gumi.

Bai tsaya sauraronta ba, A hankali Ya soma warware corset din jikinta, gabanta ne ya shiga faduwa gashi ya matseta da jikin shi, Bata iya ta6uka komai ba har saida Ya rabata da rigar, Ya tum6uke ta ya jefar, Pant da bra ne kadai suka rage a jikin ta, rinannun idanunsa ya
aura akan bayanta, he gently Caressing her smooth butt, nutsiwa tayi tana jin duk wani motsinsa a jikinta, A hankali Ya soma tattare sumar kanta cikin tafin hanunsa bai iya hadeta duka ba saboda yawan da tayi, yayi niyar ya
arasa amma sai ya kasa saboda tunawa da halin da zasu iya shiga a first night din su, Ya fahimci tana jin tsoro bata saba da shi a matsayin Omair ba shiyasa ta gigice,shi kanshi yana mamakin yadda sarrafa kanshi ke neman zamar mashi aiki.

A hankali ya saki sumar kanta, ya kwantar da kanshi saman sumar data yarfo kafa
arta yana faman sakin numfashi kokari ya ke ya iya sarrafa kanshi ko ya samu nutsuwa.

Ta yi shiru tana sauraron shi abayanta, ita kadai tasan me take ji a game da shi amma bazata iya jurewa ba a wannan lokacin.

Raunanniyar muryarsa ta tsinkaya a cikin kunnanta
"Let me help you bathe, I promise I won't harm you"
Shiru tayi jim tana tuna time da ya ke tambayarta suyi wanka atare ko yayi mata wanka tun a prison tasan Danish da burin wannan.

Cikin sanyin murya tace
"I'm sorry if I upset you, but It's not right for us to be intimate in the bathroom..

"
bata
are maganarba ya katse ta"karki damu, na fahimci ki, amma ki bari nayi maki wanka"
Jinjina mashi kai ta yi alamar ta Amince, batare da bata lokaci ba, ya cuccu6eta da hannayen shi biyu, kamar jinjira Ya nufi shower ta jigin bango, ya lura ko hada idanu batason yi da shi, jikinta sai kerma ya ke yi kamar wadda kidnapper ya sace, hannu yakai da niyar ya tu6e mata bra, cikin sauri ta dafe kirjinta da ke bugawa da karfi da karfi, Juyawa mashi baya tayi, yayi shiru yana bin bayanta da kallo, yatsun hannun na kerma ta soma tu6e inners din da kanta.
tun daga kan laps dinta yake binta da wani mayataccen kallo, sa'ilin data gama komai matsawa tayi batare data jiyo ta dubi halin da man ya ke a ciki ba, taje ta sargefe inners din jikin hanger, da hannayenta biyu ta rufe kirjinta don kar ya gani, ta dawo daga gaban shi ta tsaya tare da juya mashi baya Dan bazata iya kallonshi ba, tana ci gaba da jin fa
uwar gaba, ji take kamar a mafarki komai ke faruwa, saboda al'ajabin kasantuwarta da Man dinta a matsayin mijinta, kunyarsa ce ta kama ta har ta kasa jurar ha
a idanun ta da nashi.
hannun shi ya kai jikin Automatic soap dispenser ya matso sabulun a tafin hannun shi, ta zare idanu tana kallon abun da ya ke kokarin yi, bata dakatar da shi ba, tayi saurin runtse idanunta, a hankali ya soma shafa mata liquid soap a saman lallaursa fatarta, tun daga kan bayanta ya fara har izuwa saman butt dinta, yadda ya ke murza fatarta ba karamin kashe mata jiki ya ke yi ba.

Unexpected idanunsa suka sauka akan waist tattoo din ta, ya dan sunkuyar da kan shi tare da
ura idanunshi yana kokarin gano zanan menene, duk tana kallon shi, lokaci daya taji ya furta"Garkuwa..

"
da wani irin sauti, ya dan
ago da idanun sa ya dube ta, murmushi ta sakar mashi tare da kawar da idanun ta gefe
aya, tsantsar farin ciki ne ya cika zuciyar shi, yaji dadin ganin tattoo din sunansa a jikin fatarta, hakan ya kara tabbatar masa da cewa Unaisah tana tuna shi a ko da yaushe, zanan ya tafi da imaninsa, Kissing din tattoo din ya soma yi da wani salo na jan hankali, tana jin kamar yana yi mata susar kadangare ta dinga fitar da numfashi cikin sauri wani irin yanayi take ji mara misaltuwa.
bayan daya gama ya juyo da ita, da sauri ta fada kan kirjinshi ta kankame shi jikinta na kerma, hakan da tayi ba
aramin
ayatar da shi yayi ba, tsadaddan murmushinsa ya saki.

"Kin tuna"?

Ya fa
a yana jin yadda zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri.

Lumshe idanunta tayi tana tuna ranar da yayi mata wanka agaban
orama cikin dajin Evil forest, Yau kuma agidansu na aure, da
in yayi mata yawa ji ta ke kamar ta fasa ihu saboda farin cikin Allah Ya dawo mata da farin cikinta, burinta Ya cika.

Yana jiyo yadda take safke ajiyar zuciya, A lokaci
aya zuciyar su take bugawa cikin nutsuwa, tuni jikinsu Ya ji
e da ruwan dumi dake saukowa daga cikin shower da ya kunna, sunyi sharkaf, sumar kansu ta manne ma fatar su, tana a manne da jikin shi ta narke mashi, a hankali yacigaba da cu
a mata jikinta, tanajin yadda ya ke shafa fatarta da yatsunsa.

Gajiya ta yi da tsayuwa duk da aru
e take da shi, cikin sanyin murya ta furta"My Man, I'm tired of standing..

"
bata
arashe maganarba, Ya tallabe booty dinta Ya daurata kan flat stomach dinshi,wani mayen yawu ya ha
iya
utt, Idaninsu na shiga cikin na juna, kunyarsa ta ji, batasan sa'adda tayi saurin lumshe idanunta tana sakar mashi wani
ayataccen murmushin da ya rikitashi, ta riga da tasan ta gama zautar da shi, shi kanshi ya shaida ba Unaisar da ya sani bace ada.

In har yabiyewa halin da ya ke a ciki ba abin da zai hana Ya farmaketa a daidai nan.

Fuskarta yabi da kallon mai cike da shau
inta, tun daga kan kwantaccen gashin forehead dinta, har izuwa zira ziran Eyelashes dinta, sauko da idanunsa yayi kan karan hancinta kafin ya dire su saman full lips dinta da suka dan kumbura sun ciza launin su.

Unexpected Taji Ya direta kan kafafunta, ya kashe shower din Ya kunna masu Body dryer mai
umama jiki ta busar da shi, kunyarsa ta hana ta saki jiki amma ta ru
e da ganin abubuwan da babu agidan father din ta wannan gayu har ina, tun da take bata ta6a ganin Opulent bathroom irin wannan ba.
towel Ya dauko a hanger Ya yafa mata shi abayanta da sauri ta kar6e tare da daure waist din ta da shi, kafin su fito daga toilet din saida suka dauro alwala agaban sink.
daga Bisani, Ya cuccu6ota kamar yar tsana, Ya fito Ya nufi closet room da ita, Anan Ya sauke ta gaban Faskeken Closet din kayansu wanda ya mamaye ilahirin bangwayen dakin, Da kanshi Ya zabo masu kayan da zasu sanya, satin pajamas set ya dauko biyu Na shi da nata launin hot pink riga da wando Ya mika mata ta sanya hannu ta kar6a ganin yana kokarin warware towel dinsa agabanta yasa tayi saurin juya baya,ta lura kwata kwata bayajin kunyarta, batasan duk yana kallonta ta cikin mirror din gabansa baisan me take jima tsoro ba a tare da shi?

Yana ta satar kallon ta, yaga ta soma sanya kayan baccin ta, lura da rubutun da ke a gaban rigar yasa takai idanunta akai, My Shield taga an rubuta da wani irin salon rubutu mai jan hankali.
murmushi ne ya su6uce mata, juyawar da zatayi keda wuya idanunta suka sauka cikin nashi, da yatsan shi ya nuna mata rubutun dake agaban rigarsa, waro idanu waje tayi yayin da ta ke karanta rubutun a fili ta furta My Destiny,
Gaba
ayansu suna da tambayoyin da su ke so suyi ma junan su musamman ita, tana son taji komai da komai game da Omair don bata gamsu da labarin daya bata ba, tana bukatar kari.

Bayan ta
auko hijab ta zura a jikinta, Yace tabiyo bayanshi, suka fito daga dressing room suka shiga Prayer room, a tare su ka yi sallah, yayi masu addu'o'i suka shafa, basu wani jima ba saboda yunwar da suke ji ga bacci cike da idanun su, ya riga ta fita daga dakin bayan sun gama yin sallar.

Daga bisani ta mi
e tare da cire hijab din, ta maida ta cikin closet, Ta dan tsaya tare da ruke qugunta tana tariyo komai daya faruwa a tsakanin su, fatanta Allah Yasa ba mafarki takeyi ba, don har yanzu ta gaza yarda mafarkin da ta dade tanayi ne Ya zamana gaskiya, can kuma ta kama tunanin wani irin arziki Danish yayi?

Komai na shi ya sauya ya koma na hamshakan masu kudi, duk da dama ta dade tana ji aranta Danish jinin arzi
i ne amma gaba daya yafi karfin hasashenta musamman data lura katafaren gidan nan da suke a ciki mallakinsa ne.

Abun dayafi daure mata kai yadda Allah ya juye al'amarin tun tana karama tana da burin ta auri attajirin mai kudi, amma lokacin da tafara ganin danish sai ta kamu da sonshi a yadda yake har taji zata rayu da shi har karshen rayuwar ta sai gashi Allah ya juye al'amarin shima ya zama Hamshakin Mai kudi kuma ya aureta.
~_____________DESTINYSHIELD
Fitowa tayi daga dressing room din, A hankali take tafiya tana yan waige waige kamar mara gaskiya, ganin babu shi a bedroom din yasa ta tunanin Ina ya shige ne?

Ita fa bata son kona minti daya yayi nesa da ita gudun kada Ya zamana mafarki ne komai daya faru..
aga murya tayi da karfi ta furta My Man, kana Ina"?

Neman shi ta farayi saida tagama zagaye bedroom din babu shi, Ta fuce daga
akin tana tsaka da neman shi.
Chapter 195 · 0% Book details