Sashe 47
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fusgar hannunta ya yi ya ja ta suka nufi dining din, takun tafiyarsa ne ya ja hankulansu ga duban shi, har saida gabansu ya fadi ganin yadda ya murtuke fuska.
Yana
arasowa ya sanya hannu ya dam
i table cloth din da aka shimfi
a kayan lunch din saman shi, ya hankade shi gaba daya kayan abincin suka 6are kan floor, a sukwane suka mi
e suna kallon shi cikin ru
A tsorace Zeenatu ta la6e bayansa jikinta na kerma..
Hajiya layla da ranta ya 6aci ta watsa mashi harara tare da cewa, "Wannan wani irin wulakanci ne?
Ta ya muna cin abinci zaka 6arar da shi kamar wani
aramin yaro.."
Bata
are maganar ba ya daka matsa tsawa tare da nuna ta da yatsan shi, "Karki kuskura ki sake min magana idan baso kike in 6ata maki rai ba..."
sakin baki ta yi sototo tana kallon sa, hankalin hajiya Sarah ba karamin tashi ya yi ba, sai yarfa hannayenta take yi tare da marairaice masa fuska don yayi ha
uri.
"Haba Musa, wani irin almubazzaranci ne wannan?
Yanzu abun da kayi ka kyauta fisabilillah?
Laifin me mu ka yi maka?
Meya sa zaka zubar mana da abinci?" Alhaji Ubaid ne ya fa
a cikin fushi,
Harara ya watsa mashi rai a 6ace ya ce, "In har Zeenatu ba zata ji dadi a gidan Ubanta ba, to kuwa babu wanda zai zauna lafiya a cikinku!
Saboda rashin hankali kuna nan hankalinku kwance, kun bar min yarinya a waje cikin ka
aici?
Wato baku damu da ita ba, babu ruwanku cikinku ka
ai kuka sani ko!"
Da tsawa ya
are maganar kamar zai doke su, Benazir da Shureim sun saki baki suna kallon ikon Allah, sam sun kasa magana..
"Babe, wllh ba haka bane, bansan me Zeenatu ta fa
a maka ba, amma wlh bamu manta da ita ba, ka tambaye su ka ji saida na aika Tani bedroom dinta don ta kira ta tazo ta ci abinci, bayan Tani ta dawo ta ce min Zeenatu tace ba zata ci abinci ba, wai bata jin yunwa, dama kwanan nan fama na ke yi da ita, na rasa gane kanta, da kaina na je
akin na matsa mata akan ta zo mu ci abinci amma ta
iya shiyasa na
yaleta, na jira saika dawo in sanar da kai..." Harara ya watsa musu, tare da jan dogon tsoki, ya juya yana cika yana batsewa ya nufi part dinsa..
Hajiya layla ji take kamar tabi bayan shi ta sha
e shi, saboda haushinshi da ya cikata,
"Wlh Musa bai da mutunci, ni wlh na gaji da wula
ancin da ya ke yi mana, don kawai muna zaune agidansa...?
Bata
are maganar ba, Hajiya Sara ta juya tabi bayan shi, bayan tafiyar ta Shureim da Benazir suka ha
u suna rarrashin mommynsu, Zeenatu dake kallonsu duk tasha jinin jikinta ganin abun da ta ja musu...
Fashewa ta yi da kuka tare da juyawa jikinta na kerma ta nufi hanyar
akin ta, bata kaiga
arasawa ba Dr.
Shureim ya bi bayan ta da sauri ya taso
eyarta ya dawo da ita dining din, zaunar da ita ya yi kan kujera ya tsareta da tambayar me ta fa
a ma uncle Musa, cikin shesshekar kuka ta zayyana musu komai, cike da takaici Benazir ta ce, "Haba Zeenatu, me yasa zaki mana haka?
Idan mu muka 6ata maki rai why ba zaki fa
a mana ba uhum?
Kinsan halin uban naki, yanzu gashi kin ja ya zubar mana da abinci hankalinki ya kwanta ko?
Kin shiga tsakanin mu da shi..."
Fashewa ta kuma yi da kuka, Alhaji Ubaid ya ce, "Ya isa haka pls, ni banga laifin Zeenatu ba, gaskiya bakwa kyautawa, ku yakamata ace kuna jan ta a jiki, tunda ku ka
aine
an uwa dake a kusa da ita, bayan haka yarinya ce sai kuna ha
uri da ita.."
Ta6e baki hajiya Layla ta yi, "Ni Zeenatu bata yi mini komai ba, in ita bata da cikakken hankali ai shi uban nata da hankalinshi ko?
In ba rashin wayau ba meye na
aukar maganar yaro?
Ta
are maganar tare da jan tsoki ta juya ta bar dining din, da sauri Alhaji Ubaid yabi bayanta don ya lallashe ta.
Cikin shesshekar kuka ta ce, "Am really sorry, idan na 6ata maku rai, ni ban fa
a masa don yayi maku fa
a ba, Aunty benazir am sorry, yaya Shureim kaima ka yafe min.."
Tausayinta ne ya kama su, har su ka ji basu kyauta mata ba, lallashinta su ka koma yi.
"Nasan nine na 6ata maki rai ko?" Ya tambaya yana kallon ta, yamutsa fuska ta yi tare da sunnar da kanta
asa,
Kallon Benazir ya yi suka ha
a ido, tashin hankali! gaba
aya sun gane inda Zeenatu ta dosa, gashi a halin yanzu Dr Shureim baya jin sonta, tun ranar da Allah ya ha
a shi da Aisha, ya gane ba son aure yake ma Zeenatu ba, rashin Aisha ne yasa har ya kula ta da sunan soyayya, amma a zahirin gaskiya baya jin zai iya ha
a Aisha da wata mace a duniyar nan, bai ma ta6a lura da Zeenatu tayi masa
aranta ba sai ranar da idanunsa suka yi mashi tozali da Juliet
insa.
umshe dariya Benazir tayi, don ta riga da ta gane me ya Shureim ke tunani aransa,
an ja gefe ya yi yadda zai kauce ma Zeenatu kada ta ji mi zai ce don yasan zata iya fahimta, cikin harshen larabci ya ce, "Ya zanyi Benazir?
Wlh tun da na ga Ummi na ji kamar ancire mini son Zeenatu, yanzu soyayyar da nake mata ta
an'uwantaka ce bata aure ba."
Itama cikin harshen larabci ta ce, "Ya shureim sau nawa ina kokarin ankarar da kai akan Zeenatu uhum?
Saida na ce maka tayi maka
anta, ba sa'ar auranka bace, duk da ba haramun bane don ka yi soyayya da ita, amma ni dama nasan mace
aya ce a cikin zuciyarka, ka so zeenatu saboda rashin Aisha, yanzu kuma Aisha ta bayyana, in ka ji zaka iya ha
awa biyun tau, ka dai san Zeenatu da kishi, kuma tsakani da Allah da raini ka ha
a Aisha da Zeenatu yar cikin ta.."
Ta fa
a tana dariya, gaba
aya maganganun da suke yi Zeenatun bata fahimtar abun da suke fadi saboda basu
aga murya ta sadda kanta
asa.
"Ka daure ya Shureim, kada ka karya mata zuciya, ko da ba za ka aureta ba, ka taimaka ka kwantar mata da hankali, wlh tana sonka, kaga ta fara shiga damuwa, in ya so daga baya zamu san abun yi..."
Jinjina mata kai yayi tare da mayar da hankalinsa kan Zeenatu ya matsa wurinta, cikin sanyayyar muryar nan tashi ya ce, "Am really sorry rabin raina, na gane kuskurena, ke ce baki fahimce ni ba Zeenatu, taya zan daina kula abar kaunata uhum?" Murmushi ta
an fara saki..
o hannunta Benazir tayi a cikin nata, "Pls Zeenatu, ki daina biyewa zuciyarki, wallahi babu abun da ya canza na daga kaunar da mu ke yi maki, mun damu dake, muna son ki rabin ranmu, daga yanzu komai a tare zamu dinga yi in sha Allah, mu ci abinci atare, muyi fira atare, muyi kallo atare, mu yi gym atare, kai har tilawar alqur'ani zamu dinga yi kullum tare da ya Shureim."
Murmushin farin ciki ta saki ga wani dadi da ta ji.
"Yanzu ma ba zamu barki da yunwa ba.." ta fa
a tare da kwala ma Tani kira, jim ka
an sai gata ta nufo su, tana ganin kayan abincin da aka 6arar a
asa ta daura hannu akai tana tambayar meya faru..
"Pls ki kwashe kayan abincin da ya zube ki canza mana wani, sannan ki turo wata maid din ta goge floor din, muna jiran ki."
Benazir ce ta fada, jikin Tani na 6ari ta amsa da toh ta zu
unna tana tattara kayan abincin, bayan ta gama jera su a tray ta nufi kitchen....
______________UNCLE MUSA
Bayan ya shiga bedroom dinsa yana
arin fara rage kayan jikinsa, wayarsa ta
au ruri.
zaro ta yayi daga cikin aljihun wandonsa yayi picking tare da kara wayar a kunnansa...
"Sir, har yanzu bamu gano shi ba, a binciken da mu ka yi, ba shi ka
ai ya gudu daga estate din ba, hada yar uwarsa ba'indiyar nan.."
Tsoki ya ja cike da takaici ya ce, "Na raina kokarin ku, tayaya har sakaran mutumin nan ya gagare ku ganowa um!" Ya fada a fusace..
"Sorry Sir, we'll do our best to locate..."
Bai
are maganar ba ya daka mashi tsawa yana faman cije le6e ya ce, "Idan har baku gano inda ya 6uya ba nan da one week, ku kuka da kanku! sannan bana bu
atar shi araye da shi da yar uwar ta shi, just kill them all and bury them where no one can find their bodies!"
"An gama sir," Rejecting call din ya yi, sai faman fitar da numfashi mai
umi ya ke yi, ran manya ya 6aci...
Wani layin ya kira tare da kara wayar a kunnansa,
"Mark, how's his condition?
Has he recovered from the coma?"
On the other hand Dr.
Mark ya ce "He still hasn't regained consciousness, amma ka kwantar da hankalin ka, yana samun kulawar likitoci, nan bada jimawa ba zai farfado, kasan aminin nasa baya wasa da lafiyar sa"
cije le6ensa yayi tare da jan numfashi ya furzar da shi.