Sashe 109
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da suka karya kwanar da zata sada su da inda suke unexpected suka soma jiyo ihun Unaisah tana fa
in, "Acid na watsa mashi akan fuska!
Na
ona masa fuska, ya mutu!
Bazai
yale ni ba, gayanan ina ganin shi, fatalwarsa ce, kashe ni zai yi..."
Tsantsar farin ciki da rudani ne akan fuskokinsu, cikin sauri suka fa
a Private room din, Doc suka gani a bakin gadon da take, Chief Owais yana a zaune daga gefen gadon ya rurru
eta, sai ihu take tana firgita kamar mai aljanu.
"Babyna..." Benazir ce ta fa
a, da gudu ta nufi gadon, Chief Owais ya mi
e ya bata guri, zama ta yi tare da janyota ta rungumeta akan kirjinta, batasan sa'adda ta saki kukan farin ciki ba.
Ta dinga shafa bayanta tana fadin, "Unaisah ki daina kuka, mommyki tana a tare da ke!
Ina fata basu cutar min da ke ba.."
Jajayen idanunta ta
aura akan benazir, tana magana yawu na fita ta bakinta ga majina dake zalalowa ta hancin ta, "Acid na watsa mashi a saman fuskar shi, na
ona shi, ina ganin shi da idanuna yana a cikin
akin nan ya ce sai ya kashe ni, gashi nan zai ta6a ni...!"
da karfi ta fa
a a rikice, shatun jijiyoyin wuyanta sun fito rudu rudu.
ameta Benazir ta yi kamar zata mayar da ita cikin cikinta..
Babu wanda bai tausaya mata ba!
"A ina aka gan su?
Ina Batool?
Ina Musan?
Bai cutar da su ba?
Meke damun Unaisah ne?" Chief suke ma tambayoyin, Shureim sai baza idanunshi ya ke yi burinshi ya ga Batool dinsa haka itama Ummi ta kasa samun sukuni.
"Pls, ku kwantar da hankalinku, ba a cutar da su ba, Unaisah ta yi fa
a da Musa harta yi nasarar watsa mashi acid a saman fuskarshi, shiyasa ta razana, kamar gizau ya ke yi mata tun
azu muke ta kokarin mu shawo kanta mun kasa, ga docs nan ta
i bari su duba ta, kowa ya kawo hannu zai ta6a ta sai ta fashe da ihu tana fa
in gayanan zai kashe ta.."
Tsantsar mamaki ne da rudani akan fuskokinsu, akwai tambayoyi da dama da suke son yi mashi sai dai sun lura ba a cikin nutsuwar shi ya ke ba.
"Ina Batool?
Itama hada ita kuka dawo?"
Dr Shureim ne ya tambaya cike da damuwa..
"Harda ita muka dawo, amma sai dai ku yi ha
uri..." Gaban su ne ya fadi, cikin rawar murya Ummi ta ce, "Pls ba sai ka fada ba, in dai ba alkhairi bane ka yi shiru, zuciyata zata iya bugawa in mutu!"
Fuskar Owais babu annuri ya ce, "Tun da baku bu
aci in fada ba ku biyo ni mu je ku gani da idanunku, amma pls komai zaku gani ku yi ha
uri."
gaba daya sun sha jinin jikinsu.
Bayan fitarsu daga
akin ya rage saura Unaisah dake rungume a kirjin mommynta, Taj yana a zaune kan kujerar dake fuskantar su, addu'oi suke ta tottofa mata akan ta.
Doctor din da ya zo duba ta yana a tsaye yana jira su kammala shawo kanta don ya samu ya yi mata allura.
A gaban dakin da take suka tsaitsaya cirko cirko, saboda zullumi da farbagan abun da zasu taras ya sa kowannan su yake jin tsoron ya shiga ciki.
"Bismilla, mu shiga daga Ciki."
Chief ne ya fa
a tare da bude masu
ofar
akin.
"Dan Allah sir, ka fara fa
a mana a wani hali take ciki?
Ina jin tsoron na ga abun da zai yi silar mutuwa ta!"
"Ummi, ke da kan ki kika ce inna san ba alkhairi bane kada na fa
a, why zaki canza magana, kawai ki shiga ciki." Yanayin yadda yayi mata magana da walwala akan fuskarsa kamar ba Chief Owais ba.
Sheikh Imam ne kadai hankalinsa bai tashi ba saboda yasan Chief Owais ba zai ta6a bari su zo ganinta ba in har wani mummunan abun ya faru da ita..
Tura kofar sheikh Imam ya yi, ya shiga da bismillah a bakinsa, yana dira
afarsa ya hango ta a kwance saman gado ta yi
ai tana ta sharar baccin ta.
Wani irin annurin farin ciki ne ya lullu6esa da
arfi ya furta, "Alhamdulillah, ku shigo ku ga jikata da ranta da lafiyarta ba abun da ya sameta..."
A hanzarce suka banka
o cikin dakin, Ummi da Shureim suna
aura idanunsu akanta, wani irin da
ine mai tattare da farin ciki ya cika zukatansu, kamar wadanda aka yi wa albishiri da gidan Aljanna, bakinsu ya
i rufuwa, idanunsu sun cicciko tab da kwalla.
Kewaye gadon suka yi, jikin Ummi na 6ari ta zauna daga gefe, ba zata iya jira ta farka ba, tallabo kanta ta yi tare da rungumeta a
irjinta, batasan sa'adda kukan farin ciki ya 6alle mata ba, wallahi sai ta ji gaba daya kamar an yaye mata ba
in cikin da ke a cikin Zuciyarta.
Cusa yatsun hannayenta ta yi a cikin gashin Batool ta na yamutsawa kamar tana yi mata susa ta
ameta, ta fara manna mata sumbata tun daga kan kuncinta har izuwa goshinta, kamar zata lashe ta, ta ma manta da sauran mutanan dake a
akin, kowan nan su murmushin farin ciki ne
auke akan fuskarshi, Dr Shureim sai washe baki ya ke yi, har sujudusshukr ya yi a dakin, lokacin da ya
ago hawaye ne sharkaf akan kuncinsa, sai kallonsu ya ke yi kamar zai ha
iye su.
Matsewar da Ummi ta yi mata ne yasa ta farka daga bacci, tunkan ta bu
e idanunta hancinta suka shakar mata
amshin turaren Aunty Umminta wanda koda yaushe in kana a kusa da ita sai ka ji shi a jikin ta.
Cikin rawar murya ta shiga furta, "Aunty Ummi?
Ke ce?
Kece a kusa da ni?
Aunty Ummi kamshin turarenki nake ji?
Dan Allah in bacci nake yi kada ku farkar da ni, mommyna kawai nake so na kasance da ita har
arshen rayuwata, dan Allah kada ku bari ya raba ni da ita, ina so na rayu saboda ita, ina so na sanya ta farin ciki..."
Sambatun da ta ke yi ba karamin karya musu zuciya yayi ba.
Shiekh Imam a fakaice yake sharce
walla, bakomai yake tunawa ba, fa ce ranar da ya kar6eta cikin tsumma daga hannun Aunty Laura, ya jinjina ta ya kira ta da sunan shegiya a gidansa, Ya Ilahi!
Ya yi danasanin furta kalmar nan.
Tallabo fuskarta Ummi ta yi da tafukan hannayenta, hawayen dake zarya kan kuncinta kaitsaye suke sauka akan kuncin Batool hakan ya tuna mata da ranar da ta haifeta irin hakan ta faru.
"Batool, ki saka idanunki a cikin nawa, ni ce a tare da ke, ba abun da zai faru da ke, kuma babu wanda zai
ara raba ni da ke, ba zan sake maimaita kuskuren da na yi ba Batool, bazan
ara tafiya na barki ba, ina sonki fiye da raina..."
A hankali ta soma bu
e idanunta da suka yi mata nauyi saboda baccin da ta sha, har yanzu allurar da doc sukai mata bata sake ta ba, wata irin malalaciyar kasala take ji.
Dakyar ta iya tsayar da idanunta a cikin na ummi.
Cikin disasshiyar murya ta furta, "Aunty ummi na..
"
jinjina mata kai ta yi da murmushi ta ce, "Daga yau ba sunana aunty ummi ba, ni ba gwaggonki bace, kuma ba yayyarki bace, Mahaifiyarki ce, ki kira ni da Mommy, ko kira ni da Ummi"
gaba daya suka saka dariya cikin raha.
Sam ta kasa kawar da idanunta daga kallon fuskarta, gani take kamar mafarki ne.
Cike da so da
auna suke kallon juna.
"Batool, ni baki ganni ba?" Dr shureim ne ya yi maganar cikin karyayyar murya, a hankali ta mayar da idanunta akan fuskar shi, lokaci
aya ta shiga tariyo maganganun Musa a cikin kunnanta, ta ji komai, ta ji irin ba
ar izayar da mahaifinta ya sha saboda ita.
Fashewa ta yi da kuka kamar ranta zai fita, gaba daya hankalinsu ya tashi matu
a, a tunaninsu wani abunne ya 6ata mata rai, lallashinta suka dinga yi, Dr Shureim har ya karaya, ya yi zaton saboda ta ji shine silar abun da ya faru da mommynta shiyasa ta ke kuka, kallon da take masa ya yi masa kama da kallon tsana.
Jiki a sanyaye ya juya zai bar
akin batare da kowa ya lura ba, baisan idanunta a kan shi suke ba,
wacewa ta yi daga jikin Ummi, duk da rashin kwarin jikinta a haka ta duro daga kan gadon, suna ta tambayarta ina zata je, Anila na kokari ru
ota ta ka6e hannunta, da gudu ta bi bayan shi, yana gab da zai fuce ya ji ta rungume shi ta baya ta zagayo da hannayenta kan cikin shi, sosai ta
ameshi, wani sanyi ne ya ratsa zuciyar shi kamar kamar me.
cikin shesshekar kuka ta furta, "Daddy, ina zaka tafi ka barni?
Bakasan na fi bukatar ku akan komai ba?
Daddy ina son ka wllh, kaine bugun zuciyata, jagoran rayuwata, wanda ya tsaya mini tsayin daka don ganin ban yi maraicin uwa a tare da ni ba, uban da zai iya sadaukar da rayuwarsa saboda
arsa ta rayu, idan babu kai babu ni daddy..."
Yayin da take furta masa kalaman nan, ji yayi kamar anyi mashi albishir da gidan Aljanna, farin ciki kamar zai kashe shi, gaba daya mutanan dake a dakin saida suka yaba da iya tsara kalaminta, ta burge su, ta kuma sace zuciyar su, especially Sheikh Imam da Chief Owais sun kasa dauke idanunsu daga kallon su.
A hankali ya ru
o yatsun hannayenta, yayin da yake tunawa da ranar da ya fara ganinta tana jinjirarta, a lokacin da Ummi ta kawo mashi ita cikin tsummanta.
Janyota ya yi ya dawo da ita ta gabanshi, ya sanya hannayenshi biyu ya yi hugging dinta tighly kamar zai mayar da ita cikinsa, a hankali yake shafa sumar kanta har izuwa saman kanta, so yake ya yi magana shesshekar kuka ta hana shi.
"Kun ga yadda Allah ke ikonsa ko?