← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 144 OF 201

Sashe 144

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
Wannan Live video
in da prime minister ya yi da manema labarai cikin
anin lokaci
asar Canada ta dauka, labarin murabus
in sa ya tayar da tarzoma a duk fa
in kasar Canada, kuma mutane da dama sun yi ba
in ciki da matakin da ya
auka kuma sun nuna
in amincewar su, haka zalika mutanen da ke kula da shi a tsawon wa
adin mulkinsa sun
uduri aniyar shawo kan shi don ya koma Canada ya ci gaba da aikinsa saboda su basu gaji da shi ba, bayan haka bai yi laifin da doka zata amince da yin murabus
insa ba, laifin mahaifinsa bai shafe shi ba, har yanzu suna son shugaban
asar su.

Bayan da yayi wannan Live video
inne,
an uwansa suka
arfafa masa gwiwa akan ya amsa kiran surukinsa, bai yi
asa a gwiwa ba, ya bar
asar tare da iyalinsa, tafiyar sirri suka yi saboda jama'a dake neman su farmake su ruwa a jallo.

Abun da ya
ara sagar masu da gwiwa rashin tuntu6ar su da Familyn mahaifiyarsu ba su yi ba, a zaton su sune mutane na farko da ya cancanta su ja su a jiki su lallashe su akan mummunar
addarar da suke fuskanta amma sai suka ji shiru daga 6angaren su, hakan ba
aramin karya masu zuciya ya yi ba, duk sai su ka ji ba da
i, suna ganin kamar suna gudun su ne saboda kada martabar family
insu ya rushe, gashi kuma su ne ka
ai dangin da suke da shi a duniya.

Saida damuwa ta kusa illata su, gaba
aya suka yi murabus daga kan mu
aman su saboda depression da suke fama.

A lokacin da gwiwarsu ta sage, suka raunata, basu da madogara da ya wuce Allah da Sheikh Imam dake zaryar zuwa yana
arfafa masu gwiwa, sai da suka fidda rai da komai, a wannan Lokacin ne kuma Allah ya juye al'amarin yadda basu ta6a zata ba.

Dangin da suke ta jira su ji daga gare su suka yi masu zuwan bazata, gaba
ayansu, tun daga kan kakanninsu na 6angaren Uwa, tsohon sarkin
arbawa, har izuwa kawunnan su, da yayan mahaifiyarsu mai martaba sarkin
arbawan jihar Lagos mai ci a yanzu gaba
ayan su, suka zo Abuja a cikin family private jet
in su tare da royal guards
in da ke basu kariya.

Tun a airport
an jarida suka dinga dandazo gurin neman
arin bayani daga gare su, sai dai ko kusa da su basu isa su
arasa ba, saboda royal guards
in da ke a kewaye da su.

Kuma duk a rana
aya Edward's family na bangaren mahaifiyarsu Hateem suma suka zo Nigeria, kowa yasan irin power
in da ke gare su, sune ake ma la
abi da jinin siyasa, they are famous politicians tun kaka da kakanni.

Sun ji komai da ya faru daga bakin Momma da ta kira yayanta ta sanar da shi, family
inta sun girgiza da jin tana a raye, sun kuma fusata da jin zaluncin da mijinta ya yi mata, basu ta6a zaton haka daga gare shi ba, hakan yasa suka yi takakkiya tun daga Canada suka zo Nigeria a family jet
in su.

Silar zuwan su abubuwa da dama sun faru, ha
a Ahlin Obie sun yi farin ciki da zuwan dangin iyayensu mata, sun zo a lokacin da suke a mawuyacin hali, a kuma lokacin da suka yanke
auna da komai na duniya, wa
annan powerful families
in guda biyu suka ha
a kansu, suka tsaya masu tsayin daka, suka zama
ashin bayansu,
ari bisa
ari suke goyan bayan su.

A Obie Estate suka zauna tare da su, saboda sun yi al
awarin ba zasu ta6a bari
a'yan Obinna su tozarta ba, kuma za su yi adawa da duk wani wanda ke kokarin 6ata masu suna da masu sukar su, akan abun da mahaifinsu ya aikata, sannan suka ce basu yarda da maganar murabus
insu ba, dole su koma kan mu
aman su tun da ba mutane ne suka cire su ba, kuma ba mahukunta bane suka yanke masu hukuncin sauka daga kan mulkinsu ba, bayan haka ba su yi laifin da za a tsige su daga power ba.

Wannan maganar da suka yi, sun yi ta ne a gaban manema labarai kafin ka ce me tuni maganar ta ya
u ta ko'ina zancen ake yi a fa
in duniya.

Abokan hamayyar su da suka matsa masu lamba, ta hanyar
ulla masu makirci don su 6ata masu suna su kuma sa a tsige su daga kan mu
amansu, yanzu fa
an ya koma tsakanin Powerful families
innan biyu da abokan hamayyar su,
Har
ara suka kai ahalin Obie kotu akan a yi adalci akan cin amanar
asa da mahaifinsu ya yi da kuma zaluncin da ya yi,
arshe ha
ar su bata cimma ruwa ba, cikin rashin sa'a, kotu ta yi watsi da
arar, inda ta ce bata gamsu da hujjojin da suka gabatar ba,
a'yan Obinna basu da alhakin laifin da baban su ya aikata!"
Da suka fusata da hukuncin kotun,
ungiyar ma
iyansu suka shirya
aukar mataki da kansu, suka fara
aukar hayar gidajen talabijin da
an jarida da kuma mutane karnukan
an siyasa don ya
a mummunar manufar su ga ahlin Obie,
Amma duk a banza, ha
ar su bata cimma ruwa ba, babu abun da suka rage su da shi, sai ma farin jinin da suka
ara masu, mutane sun
i basu goyan baya..

Basu daddara ba koda suka ga ba su yi nasara ba, sai suka
auki hayar protestors suka bazu kan titunan Abuja suna ta nuna adawar su akan basu yarda abar
a'yan Obinna su ci gaba da mulki ba, dole a yi masu adalci a sauke su daga kan mu
amansu, a kuma hukunta su akan abun da babansu ya aikata saboda suma suna sane da sa hannunsu, in ban da raunin wayou tayaya za'a ce tsawon shekarun da suke a tare da shi basu ta6a sanin abun da yake aikatawa ba! su basu yarda ba, a bincike su dukiyar su bata halal bace, suna da sanya hannu!

Maganganu iri iri marasa da
i na 6atanci suke fa
a a kansu,
ari suke su
aura masu laifin baba Obie.

Ma su adawa da su ba irin cin hancin da basu ba al
alai ba, da masu zanga zanga amma gaba
aya basu yi nasara ba, Allah ya nuna masu iyakar su,
a'yan baba Obie kainuwa ne dashen Allah, sai ya zamana kamar suna
ara masu farin jini da tausayawar al'umma, dama an ce hassada game rabo taki ce.

Al'umma suka dinga yin zanga zanga akan tituna da ta yanar gizo hannayensu ru
e da alluna mai
auke da taken zanga zangar da suke yi.

Suka cika kunnuwan al'umma suna fa
_Justice for Obinna's sons!

Justice for Hajiya Saratu, Minister of Health!

Justice for President Sharafudeen!

Justice for Senate President Lateef!

Justice for Hateem Obinna!

Justice for Sir Mubarak, Chief of Army Staff!

Justice for Lagos State Governor Abdul Razak!

Justice for the Governor of Kaduna, Deen Obinna!

They are not criminals, their father's crimes do not affect them, They are innocent, We will not allow them to be removed from power, We support them and will oppose anyone who challenges their positions!_
Wannan zanga zangar ta yi silar dawo masu da farin cikin rayuwar su, ganin yadda mutane suke nuna
auna da goyan bayansu
A can Canada suma sun fara zanga zanga a online suna nuna
in amincewar su da murabus
in Hateeem,
_"We don't have a leader other than Hateem!

We love Hateem!

We want him to come back and continue to protect our country!

Grant him justice!

We do not want to remove the president of our country!

Let justice be served to him, his father's guilt will not affect him, He is a good person and a just leader, We accept him and we support him_
_We will not stop!

We will do our best to bring back our president_
Farin ciki kamar zai kashe su, koken da mutane suke yi akan su gwamnati ta amsa bu
atar su, tare da cewa su dama basu tsige su daga mu
amansu ba, sune suka nuna basu so amma yanzu tunda mutane sun nuna
in amincewar su don haka zasu dawo kan mu
amansu sannan sun basu hutu har zuwa lokacin da suka ji zasu iya ci gaba da ru
e mu
aman nasu, yanzu mataimakan su ne ke ci gaba da gudanar masu da mulkin nasu.

Yayin da su kuma suke a estate
insu, a
ashin kulawar families
insu
Abokan hamayya sun ji kunya, don dole suka ajiye makaman ya
in su saboda ba yadda zasu yi da dangin Obinna sun yi masu fintinkau, Allah ya kare abunSa, ba yadda suka so su wula
anta ba.
aukakar su ta nunku, arzi
in su ya bun
asa, ko'ina zancen su ake yi, abokanan hul
ar su da suka juya masu baya tuni sun fara yin nadama, daga baya suka dinga zuwa neman yafiyar su tare da jajanta masu abun da ya faru da su.

Haka zalika surukansu da suka yanke ala
a da su, kunyar duniya ta ishe su, tuni sun gane kuskuren su na yanke ala
ar su da su, ganin ba yadda suka zata ba, hakan yasa suka zo har estate
insu don su jajanta musu da kuma neman sasanci tsakanin su da matayansu.
yanzu fa duk wanda ya ra6i ahalin Obie sai ya yi farin jini a gurin al'umma
an uwa da abokan arziki sai zuwa suke yi suna jajanta masu.

Duk wannan abun da ya faru bayan zuwan danginsu, Hateem baya a Nigeria, tun lokacin da aka kammala shari'ar Elders yana a Dubai tare da iyalinsa domin amsa kiran da His highness ya yi mashi, tun bayan tafiyar su babu wanda yasan me ya faru?

Me ya sa surukin nasa ya nemi ganinsa?
Chapter 144 · 0% Book details