Sashe 191
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
zare ido dr shureim yayi kamar zaiyi dariya yace"amma dai wasa kikeyi ko, Ina ma laifin kiyi mata nasiha, amma Batool ta wuce shekarun bugu, bafa yarinya bace, ta mallakin hankalin ta"
bata kula shi ba, ta juya da niyar ta bar falon, Unexpected su ka jiyo sallamar Batool da ke
arin shigowa falon cikin tafiyar san
a, ta rungume kayan data cire a kirjinta.
jikinta sai kerma yakeyi saboda zullumin hukuncin da zasu yanke mata, yadda suka dubeta a lokaci daya yasa tasha jinin jikinta, musamman da taga kallon hadarin kajin da Ummi ke watsa mata.
"Daga gidan ubanwa kike"?
Kasa yin magana tayi, wata tsawa ta ta daka mata"ba zaki bani amsar tambayana ba?
Ina kikaje tsawon lokacin nan?.."
bata
are maganarba ta lura da kayan jikinta da wadanda ta rungume a hannunta"na shiga ukuna, Batool meya faru da har kika sauya kayanki?
Ina kika samu jallabiyar jikinki"?
Ta fada cikin fushi ta nufeta kamar damusa.
Dr shureim yabi bayanta yana kokarin dakatar da ita, Batool data rikice arazane Ta juya zata fuce bata kaiga karasawa ba, Ummi tayi saurin sha
o kwalarta kamar zata doke ta ta janyota.
Cikin rawar murya tace"zan yi maki bayani ummi wlh zan fada maki komai, ina atare da Unaisah, Ni na rakata dakinta tare da yan uwan mijinta, abin dayasa na musanya kayana, 6acewa sukayi da Miyar abincin da mukaci a gidan ta..
"
Dakyar ta
are maganar, Da yake bata saba yi mata karya ba, daga yanayin yadda take magana tana
yafta idanunta yasa ta gane ba gaskiya ta fada mata ba.
"Hmmm me ya kai ki gidan Unaisah?
Ko kinfi sauran yan uwan nakine da kika kwashi kafa kika bita?
Ko kuwa kinje ne donki gano furniture dinta kice kema irin su kikeso ayi maki"?
Girgiza kai tayi a tsorace take kallon daddynta don ya taimaka mata saboda tasan shi zai fi fahimtarta, babu alamun zaiyi magana saboda Ummi taki sauraron shi.
"Ba haka bane ummi, ni banje da niyar hakan ba, kawai ina son in kara ganinta ne"!
"Wallahi ban yarda dake ba, karya kika fadamin, kuma na rantse zan kira Unaisah ayanzu in har naji akasin abun da kika fada saina zane ki"
ta
arashe maganar tare da sakin Wuyan rigarta, har ta daga
afa zata juya don ta dauko waya ta kira Unaisah batool tayi saurin furta"am sorry Ummina, nayi maki karya, ba gaskiya na fada maki ba, amma ki fahince ni, bana so na fada maki inda naje..
"
juyowa tayi a sukwane ta dube ta"Batool yaushe kika fara yin karya? wai meke damun ki ne meyasa kika sauya halayenki"?
Sunnar da kanta kasa tayi, hawayen da suka cuccuko idanunta suka soma dira kan kuncin ta, taso ace zata iya fada mata gaskiya sai dai bata son mutuncin ya Owais ya zube a idanunsu, tana son ta kare mashi martabarshi koda iyayenta zasu
i yarda da ita ne.
"Batool, zoki wuce kije daki ki kwanta dare yayi, Gobe zamuyi magana," shurem ne ya fa
a, amsawa tayi da toh abba, cikin sanyin jiki ta ra6a ta gefen ummin data saki baki sototo tana kallon ta, har saida taga tabar falon.
tukunna ta kawar da idanunta tare da duban shureim"kada son Batool ya rufe maka ido ka kasa bata tarbiyar data dace, saboda na fahimci baka son kaga inayi mata fa
a, tayaya ba zamu tuhumeta akan ina taje ba?
Kana ji tayi min karya bayan ba halinta bane, kuma ta sauya kaya awaje, hakan bai dame ka bane"?
Ta fa
a idanunta cike tab da kwalla ciki karyayyar murya tace
"ina jin tsoron batool ta fuskanci irin rayuwar dana fuskanta abaya.." ta
are maganar tare da kifa kanta saman kafadarshi, tuni zuciyarshi ta karaya, tsantsar tausayinta ya kama shi"ummu Batool, mu zauna zanyi maki bayani" bata musa mashi ba, ta dago da kanta ta zauna kan Sofa, shima ya zauna daga gefenta.
"Abun daya sa ban damu ba, ban kuma tsawatar mata akan ina taje ba, Saboda Na san inda taje.."
e ta dube shi cike da son jin karin bayani tace"bangane me kake nufi ba!
Kasan inda taje shine baka fadamin ba kabarni ina ta 6a6atu"?
Tattausan murmushi ya sakar mata"saboda kin
i ki saurareni shiyasa nakasa yi maki bayani, amma Batool tana a tare da mijinta, shiya
auke ta ya kaita gidan ta, Nima sai daga baya ya kirani awaya ya fa
a min" rudanine tsantsa akan fuskarta"har yanzu bangane me kake nufi ba!
Dan Allah kadaina yi min wasa da hankali! wani irin miji?
Yaushe batool tayi aure har da gidan miji ni da nake uwarta bansani ba"!? gya
a kansa ya
anyi.
"A yau baba Imam ya
aura auran Batool bayan ya kammala daurin auren Unaisah.."
bai
are maganar ba, ganin yadda ta zabura ta mi
a tana kallon shi.
"ki yi hakuri na boye maki ne saboda mijinta ya bukaci da aboye mata har zuwa ranar da zata tare a gidansa, abun da kike burine ya tabbata, Batool ta samu miji nagari nagartacce, mai tsoron Allah, mai tsantsar ilmin addini da sanin yakamata, wanda nayi imanin Allah ne Ya rufa mana asiri ya kaddara son ta a zuciyar shi..."
bai
are maganar ba ta katse shi "dagaske kake ko wasa?
Wanene kuma mijin nata"?
"Wanda take so, za6inta shine mijinta...
"
Kamar taji abun tashin hankali Ta furta Inna lillahi tare da dafe kai da hannu daya tana fadin"shikenan, Batool ta gama dani, taja min abun kunya, wato saida ta fada mishi tana son shi, shine Ya hada da ita ya aura, hankalinta ya kwanta, ta auri miji
aya da Unaisah, don taci gaba da yin gasa da ita.."
kamar zata fashe da kuka ta
arashe maganar cikin ba
in ciki.
Yar dariya dr shureim yayi"ba haka bane, Ki zauna zan yi maki bayanin da zaki gamsu" cike da damuwa ta zauna gefen shi, a tsanake ya soma fayyace mata komai tiryan tiryan.
Yayin da take sauraron shi, tsantsar al'ajabine Ya kamata, batasan sa'adda ta fashe da dariyar farin ciki ba kamar wadda akayiwa albishir da gidan Aljanna, hawayen farin ciki suka cuccuko idanunta, ta
aga hannayenta sama tana fadin"Alhamdulillah!
Alhamdulillah!
Allah na gode maka daka cika mana burin mu, batool ta samu miji nagari, ta auri za6in ranta, mutumin da take ta hauka akanshi ashe shima yana sonta.." dr shureim da ke kallon ta murmushine akan fuskarsa.
Saukowa tayi daga kan sofa, ta dur
usa kasa tare da yin sujudushshukur,
Sa'ilin da ta dago hawaye ne sha6a sha6a kan fuskarta cikin harshen larabci ta dinga yiwa Allah kirari tana gode masa da ni'imomin da yayi masu arayuwa.
Daga bisani ta mike tare da duban dr shureim"na kar6i uzirinka da ka ki fadamin
ata zatayi aure amma ai da ka fadamin kodan in shiryata ko"?
"Karki damu, ya bamu two weeks kafin ranar Dinner dinsu, don muyi shirinmu kafin amaryarsa ta tare a gidanta"
ihun farin ciki Ummi ta fasa wanda yayi silar razanar da Batool daga bedroom dinta ta jiyo ta, jikinta na kerma ta fito ta nufi down tana fadin ummina meke faruwa?
Meke damunki"!
Kusan atare suka juya suna kallonta, har ta musanya kayan jikinta dana bacci"ki koma daki ki kwanta, babu abunda ke faruwa, fira mukeyi mai dadi" ummi ce ta fada tana dariya, Batool ta rude da ganin fara'a akan fuskar mommynta sa6anin dazu data rufe ta da fada ko annuri babu akan ta.
Bata musa ba, tace"toh, ku kulamun da kanku, sai Allah yakaimu" har suna hada baki gurin furta"muma ki kula mana da kanki, Allah yakaimu lafiya,"
da murmushi akan fuskarta ta juya ta nufi bedroom dinta, taji dadin ganin su cikin farin ciki, da tana ta zullumin fadan da ummi zatayi mata don tasan ba
yaleta za tayi ba, amma yanzu taji hankalinta ya kwanta sosai.
awa tayi saman gado tare da janyo pillow ta rungume shi a kirjin ta tana jin kamar shine ta rungume, a hankali ta lumshe idanunta tana tariyo abun da suka tattauna da shi bayan ya kawota agida a cikin motar shi.
_"Nasan yanzu kin daina ganin girmana, may be kin daina sona tun da na neme ki ko"?_
_"Har abada bazan daina ganin girmanka ba, mutuncinka bazai ta6a zu6ewa a wurina ba, saboda nasan wanene kai kuma na yarda dakai..
"_
_"zaki iya rufa min asiri ba zaki fada ma kowa abun da na nema a gurin ki ba"_
_"Babu abunda zaisa in tona maka asiri, koda za'a azabtar danine don in fa
Da tunanin abun daya faru a tsakanin su ta kwana.
~___________________________________
*DESTINYSHIELD
bayan daya
arasa labarta mata, cikin fushi ta buga kanta jikin
ofa ta fashe da matsanancin kuka kamar ranta zai fita, wani irin
unci da bakin ciki ne ya ziyar ci zuciyarta, badan batayi farin cikin dawowarsa araye ba sai don takaicin tsawon shekarun da take ta dakon soyayyar mamaci ashe yana araye shiyasa soyayyarsa ta
i mutuwa a cikin zuciyarta, Hankalinsa ba
aramin tashi yayi ba duk yabi ya ru
e duk da yasan halin kayan sa dama sai da yaji shakkar bayyana mata kan shi.
Cikin sanyin murya yace "Nasan ban kyauta maki ba, amma ki sani daidai da second ban ta6a mantawa dake ba, zuciyata da sonki take bugawa, babu abun daya sauya na daga kaunar da nake maki! kina araina Unaisah, kuma komai da nayi nayi ne saboda ke ! in har ban nisanta kaina dake ba bazan ta6a samun abun da na samu a yanzu ba"
arashe maganar yana kallon gefen fuskarta da ta 6aci da hawayen ta sha6a sha6a.
Wai Yana araye bata sani ba, bai ta6a nemanta ba, babu wanda ya fa
a mata.
Fashewa ta kuma yi da wani kukan mai tsuma Zuciya, cikin fushi da tsantsar 6aci rai ta juya ta fuskance shi batare data dubi fuskarsa ba, ta cakumi gaban rigarshi da hannayenta, ta bubbuga kirjin shi, idanunta da ke tsiyayar da hawaye ta runtse su gam..
Cikin shesshekar kuka tace"I will never forgive you!
You hurt me!
You left me with the pain of your love, causing me heartache and anxiety that put me unconscious for four days!
Why did you do this to me?
What did I do to deserve that from you"?