Sashe 167
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read
"yadda Unaisah ta nunama jinin mu
auna, ta amince zata rayu da shi tabar gidan iyayenta da danginta saboda shi, ta dawo namu don ta raya sunnar ma'aiki, in sha Allah ba zamu bari tayi danasani ba, ba zamu ba ku kunya ba, Unaisah
ace agurin mu, kuma lu'u lu'u ce mai daraja mai wuyar samuwa, da kowa ke burin ya mallaka amatsayin surukar sa, amma mu Allah ya azurtamu da samunta, iyayenta sun mana halaccin da ba zamu iya biyan su ba, sun dauki yarsu sun bamu badan isarmu ba, badan matsayinmu ba, badan sun gaji da ita ba, kuma badan basu sonta ba sai don suna son yarsu ta raya sunnar ma'aiki, tayi aure itama ta hayayyafa kamar yadda suma su ka yi, in sha Allah zamu ru
e Unaisah da hannu bibbiyu, zamu bata kulawarmu, soyayyarmu, goyon bayan mu, kamar yadda muke yiwa ya'yan mu, saboda itama Amana ce agare mu..
"
yadda ta ke yin magana cikin nutsuwa da kasaita tana watsa yatsun hannayenta dake asanye da zobban diamond ba karamin burgesu tayi ba, ta tafi da imanin su.
Baiwar Allah Unaisah kamar sakarya tuni ta shagala tana ta kallon tausasan la66an sheikha mujeedat, danish kawai take tunawa, ji take inama ace itace surukarta wayyo Allah..
Babu wanda yasan kallon
urullan da takeyi mata saboda mayafin daya lullu6e fuskarta, falon yayi tsit kowa ya nutsu yana sauraron dadda
ar muryar Sheikha mujeedat, basu taba zaton zata iya magana har haka ba, saboda izzarta..
Sarauta taji da
in jawabin Sheikha mujeedat, ta taimaka mata data ari bakin ta..
Matar akwai wayewa da tsantsar ilmi akan ta..
Basu bar gidan ba, anan suka tsaya saboda walimar da suka fa
a masu za'ayi anan, da lokacin yin walimar ya yi, gagarumin shagali suka ha
a masu, babu wanda bai nisha
antu ba, sun ji dadin karramawar da su ka yi ma su.
Bayan kammala walimar, around
arfe shida, suka yi masu sallama zasu koma.
Unaisah kamar tayi hauka saboda zullumi da fargaban karsu tafi su barta, Har bakin motocin su suka rakosu, daddynta ya rungumota yana lallashinta, shi kanshi daurewa kawai yakeyi har kwalla sai da yaji ta cika idanun sa, ta rungume Aunty Aneelerh da aunty Ummi sunata lallashinta, duk saida tabi bridemaids ta rungume su, cikin shesshekar murya take yi musu godiya.
Kwata kwata babu wanda ya lura babu Batool a cikin su har suka kammala yin bankwana da Unaisah da zumar zasu sake ha
uwa gurin dinner din ta bayan kowan nan su Ya shige cikin mota, akan idanun Unaisah motocin su ka tafi.
Kamar tayi hauka, kwata kwata ta manta da mutanan dake a bayanta ta fashe da kuka, batai aune ba, taji an rungumeta, har saida taji gabanta ya fa
i jin kamar sheikha Mujeedat ce.
Shafa bayanta tayi"karki yi kuka, zaki 6ata makeup dinki, tun kan angon naki ya gani, kiyi hakuri kinji surukata, nasan ba da
i ka rabu da kowa naka ka shigo cikin dangin da baka taba rayuwa da su ba, amma ki kwantar da hankalin ki, mu ma da haka muka fara, nayi maki alkawarin zan share maki hawayen ki..."
ai tun da hancinta suka shakar mata turaren sheikha ta kuma tabbatarwa kanta itace ta rungumeta tuni ta nemi kukan da ta ke yi ta rasa, ita dai tana son maman danish din ta, duk da tana jin fargaban karta ta juya mata baya tun da mijin yar ta ta Aura, sai lokacin ma ta tuna da kishiyarta Nazli bata ganta agidan ba.
Komawa su ka yi da ita cikin gidan, Sarauta ta ru
e hannunta suka nufi dakinta, a kan gado tace ta zauna, jikinta asanyaye ta zauna tana ta jin faduwar gaba, har abinci tasa maids suka ka kawo mata, tace mata bata jin yunwa taci abinci agida.
Allah Allah take su mika ta gidan ta, saboda takasa sakewa anan gaba daya a matse ta ke, ta
osa ta cire bridal gown din jikinta, ta matse ta sosai.
Around
arfe shida na mare ce bayan anyi magrib, su ka fito da Unaisah daga cikin gidan, suka nufi jigunanniyar Motar sarauta da ita, gidan baya ta shiga ta zauna sanyin A.c ya daki fatarta, ta ru
e da ganin ha
uwar motar, irin wadda sarakuna ke hawa, Sheikha mujeedat da hajiya malika ne a mazaunin gaba, tayi mamaki sosai, tayi zaton Owais ne zai zo ya tafi da ita, amma sai taga akasin hakan, tsabar gatanci su biyu zasu kaita gidan ta.
Gimbiya mujeedat ce ke sarrafa motar..
"Unaisah, Akwai gift boxes da muka ajiye maki a
akin ki, Idan kin shiga zaki gani...
" Sarauta ce ta fa
a, cikin sanyin murya ta amsa da toh tare dayi mata godiya, tace batason godiya, babu wannan atsakanin su, sun zama
aya, murmushi tayi.
"Ko akwai abun da kike bu
ata"?
gimbiya Mujeedat ce ta tambayeta, a hankali ta sanya hannu ta yaye mayafin ta ta saci kallonta ta madubin motar dake fuskantar ta, kaitsaye idanun su suka shiga cikin na juna, wani irin fa
uwar gaba taji ganin ta kashe mata ido
aya tare dage mata gira, cike da jin kunyarta ta sunnar da kanta
asa adabarbarce ta furta"bana bu
atar komai, nagode da kulawar ku"
murmushin gefen fuska sheikha mujeedat tayi tare da kallon Sarauta itama da murmushi akan fuskarta.
"Kina ta farin ciki kamar ba
arki akayima Kishiya ba" Saurata ce ta fa
a da zolaya.
bushewa tayi da dariya"ba zaki gane ba, wallahi Sonta na ke yi, yarinyar tana da Qualities da nakeson inga mace da shi, gaskiya munyi dacen suruka, Owais Ya more mata.." ta fa
a tana satar kallon Unaisah da ta sadda kanta
asa, duk tasha jinin jikin ta, tun da sheikha ta kashe mata ido.
GIDAN AMARYA UNAISAH, wani kaya sai amale, Al
alamina ya girgiza, an kashe min bakina, saboda bazan Iya misalta Ha
uwar Katafaren Gidan ba,
har motar tayi parking a parking space Unaisah bata
ago da idanun ta ba, saida taji alamun bu
ewar Cardoors din sannan ta lura.
Bata motsa ba, har saida suka rigata fitowa daga cikin motar, Sheikha mujeedat ta mi
a mata hannunta"mun
araso gidan naki, my baby in-law, zaki iya tafiya kan
afafunki, ko kinaso in goyaki in shigar da ke ciki.."?
murmushi tayi cikin sauri ta zura hannunta a cikin na sheikha, ta rukota ta fito waje, suka tsaya daga gaban ta, addu'o'i su ka soma yi mata tana amsawa da ameen daga bisani suka sanya mata albarka, tayi zaton zasu rakata cikin gidan ne amma sai taji akasin hakan.
"Ki shiga daga ciki, ki jira mijin ki yana akan hanya..." Sarauta ce ta fa
Jiki asanyaye ta amsa da toh hadi dayi masu godiya, walking slowly ta nufi
ofar shiga falo...
A hankali ta ke satar kallon ginin kamar a mafarki saboda tagaza yarda gidan ta ne, ta razana da ganin ha
uwarsa, wai anan zatayi rayuwa, hasken electricity ta ko'ina tamkar da rana...
Rantane ya bata basu tafi ba, slowly ta juya tare da kallon su, ile ko suna atsaye gaban motar su suna kallon ta.
Tarasa gane meyesa ba'abari kowa nata ya rakota ba, sai ita kadai?
Kamar mara dangi?
Ita a yadda ta sani kawayen amarya suna kwana a gidan amarya, amma ita ko rakiya babu wanda yayi mata, sai dai Uwar ango da matar Kawunsa suka rakota, duk da haka taji dadin gatantata da sukayi..
Tana isa bakin kofar, ta
aura hannunta jikin glass din da niyar ta tura nan take kofar ta soma zamiyewa, Unexpected tana dira
afarta, ta tsinkayi muryar sa a cikin kunnanta.
_My baby bride, I've been counting the minutes until you walked through that door, I'm so glad you're home, I've got a whole night of love planned for us_
arazane ta zare idanunta ganin bata ga kowa ba, ranta ne ya bata muryar na'ura ce sai dai tayi sak irin ta Owais.
Numfasawa tayi tare da sauke nannauyar ajiyar Zuciya, tana
arasa shiga ciki,
ofar tayi locking kanta, Kamar 6arauniya cikin san
a take tafiya sautin takunta na fita
was!!
wass!
Batasan Ina zata Nufa ba, ganin hanyoyi daban daban Cikin falon, na
asa dana stairs harda glass Lift..
again ta kuma tsinkayar muryar na'ura a cikin kunnanta tana yi mata kwatance inda zata ga bedroom
inta, a hankali ta nufi hannunta na dama, ta hau stairs ta 6ulo second floor, harta fara gajiya saboda matsewar da takalmanta su ka yi, rigar ma ta fitine ta, dakyar ta gano wata hadaddiyar
ofa, nan take ranta ya bata shine bedroom
inta, ganin tana da security yasa ta
aura finger
inta, nan take
ofar ta bu
e a hankali, wani spiral stairs tayi aran gama da shi, cikin 6acin rai ta bubbuga kafafunta, aranta ta ayyana babu abun da zai hana ta tu6e bridal gown din nan ko yazo ko bai zo ba, sai ta cire ta..
Hawa tayi kan staircase din tana cikin tafiya kamar wadda kwai ya fashe mawa akai..