Sashe 190
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sa'ilin da hawayen da ya ke dannewa suka soma kokarin gangarowa daga cikin idanunsa, taj daya lura cikin sauri ya zaro hanky daga aljihu Ya mika masa ya kar6a tare da rufe idanunsa da shi, gaba
aya sun fahimci dalilin shigar shi halin da ya ke a ciki, ha
uwa su ka yi gurin lallashin shi don ya daina zubar da hawayen sa, Chief yafi kowa farin ciki da ganin yadda Dr.
Shureim ya nuna jin dadin sa.
Bayan da suka shawo kan dr shurem, Prime minister yace"yana neman
alfarma agurin su da su bar komai a sirrin ce, baya son Unaisah tasan Omair yana araye koshi zata aura, kuma baya san kowa ya sani har sai ranar
aurin auran saboda mommynsa tana son ta bata mamaki" basu musa ba suka amince masa..
Chief Owais yace"shima yana neman alfarmar kada abari Batool tasan zatayi aure har sai bayan
aurin auren nasu, saboda yana son ya bata mamaki"
Gaba
aya sun goyi bayan maganar sa saboda suma suna son su faranta masu.
~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Bayan komawar prime minister Canada, Ya labarta ma sheikha game da sanya auran Omair, taji dadi sosai, aranar da zasu fa
a masa bazata sukayi masa saida suka saisaici ranar daya gama degree dinsa na farko kuma duk aranar ya gama haddar alqur'ani mai girma.
A gurin walimar safkar alqur'anin sa, suka bashi gift box daya bu
e akwatin Unexpected Ya tsinci Invitation card na auransa da Unaisah a ciki, tsabar farin ciki bakinsa kasa rufuwa ya yi.
yadinga yi masu godiya kamar zai yi musu kuka, farin cikin da suka gani akan fuskarsa ba
aramin biyansu yayi ba sunji da
in faranta masa da su kayi.
Cikin shesshakar kuka yace ashe haka iyaye suke da da
i? burin su su farantawa dansu rai da iyakar iyawarsu koda su zasu rasa jin da
in su ne, ba abun da zai ce sai dai yayi godiya ga Allah da irin ni'imomin da yayi masa arayuwa, daga jahili zuwa mai ilmi daga mara asali zuwa mai cikakken asali, daga talaka zuwa hamshakin mai kudi, Allah Ya dawo masa da dukkan Hakkinsa da Elders suka tauye masa, a lokacin fa kwata kwata baya son tunawa da kurkukun kaddara, tun daya hadu da mommynsa Ya shafe babin su a memory din sa, a ranar da Yaji labarin farmaki na biyu da su Owais sukai da kuma nasarar da sukayi harma da shari'ar da akayi Ya ji komai abakin Owais ya kuma gani a labarai, Ya yi farin cikin kawo
arshen Gidan Kurkukun
addara da Elders.
A ranar
aurin aurenshi, sukazo Nigeria a privet jet din daddyn sa, a gidan su na estate din suka sauka, Yana ta zumudin ganin yan uwansa da yayi kewa tsawon shekaru, musamman babban amininsa Haris na amana.
Bai tashi ha
uwa da su ba, sai a wurin
aurin aure, a masallacin imam malik, kwatsam ba zato ba tsammani sukaga Danish kamar a mafarki Ya zo, suka kasa tunkararshi saboda ru
un da suka shiga, zullumin su kar ace bashi bane wanine mai bala'en kama da shi sai suka dinga satar kallon shi, Dayaga kamar suna kokwanto akansa Saiya nufe su da fara'a ya fada musu cewa shine Danish dinsu bai mutu ba, suka ki yarda har saida Ya labarta musu tukunna suka fashe da kukan farin ciki, Haris Ya rufe shi da fada akan don me ya nisanta kanshi dasu?
Meyasa ya tafi yabarsu?
Meyasa zai boye musu yana araye?
Yasan kuwa halin da suka shiga lokacin da sukaji baya araye"?
Murmushi yadinga sakar musu yana lallashin su dakyar ya shawo kan su suka daina kuka.
Kafin ya soma bin su daya bayan daya ya rungume su sunata santin shi badan anyi rayuwar wahala atare ba da ba abunda zai hana su ji shakkar sake mashi saboda da kallo daya suka fahimci Danish din yanzu yafi
arfin su, yana magana zaka fahimci ilmi ya shige shi ga hutu daya zauna a fatar sa, kamar yadda suke mamakin sauyawar da yayi shima haka yake mamakin sauyawarsu, yaji da
in canjin da kowan nansu ya samu, har yanzu yana son yan uwansa, musamman da suka kara samun kusanci na yan uwantaka ta jini da wasu daga cikin su.
Abun da yafi faranta ran su jin cewa shi ne zai auri Unaisah, yaya Owais kuma zai auri Batool sunyi murna kamar kamar me amma yace masu bayason ta sani su yi shiru karsu fada mata har sai bayan an kaita gidan shi sannan zai bayyana mata kan shi, suma sun goyi bayan ya ba ta mamaki saboda suna son farin cikin ta.
zan iya cewa Salsabeel yafi kowa murnar ganin Danish a lokacin da su ka ha
u a masallaci, yaji da
in sauyin rayuwar daya samu, ya kuma ji dadin jin cewa shine zai auri Unaisah, burin sa ya cika, bakinsa ya
i rufuwa saboda farin ciki, daya rungume shi har saida
walla ta cika idanun shi, shima Danish din duk sai yaji ba da
i daya nisanta kan shi da su, sun yi kewar juna, hakuri ya dinga bashi yana lallashin shi har saida ya shawo kan shi.
Sheikh imam already yasan shine zai Auri Unaisah tun a ranar da Taj ya kirasa ya sanar da shi komai, amma bai samu halartar gidan ba saboda baya agari, gaba daga a masallaci suka ha
u da shi kafin daurin auren.
Bayan kammala
aurin auren, al'ummar Annabi suka dinga taya angwaye murna tare da yi masu fatan Alkhairi.
Daga masallacin gaba daya suka wuce Reception, cikin farin ciki da
okinsa su ke ta bashi labarin abubuwan da suka faru bayan da babu shi, Yaji dadi sosai harya taya Sajeed murnar ganin yar uwarsa Sajeeda, daya tambayi haris Ya labarin deejan sa?
Har yanzu suna son juna?
Zai aureta? dariya yayi tare da girgiza kai yace hmmm ai zance Ya 6aci, aurensa da Deeja haramun, saboda uwar su
aya ubansu
aya".
Danish ya yi mamakin jin cewa sha
ai ne, duk agurinsu Yaji labarin Unaizah yar gidan daddy da Unaisah yan uwane da kuma alakar su, haka sajeed ma ya'yan kawunta ne jan wuya, ga kuma Cousin dinsa, Yaji da
in kasantuwarsu Ya'yan wa da
ani,dayake duk bai bibiyi wadannan labaran ba yasan dai kowa an mikashi ga iyayensa, a yadda ya samu labari but baisan su waye iyayensu ba,sai Yan zu ya gane dalilin dayasa su ke bala'en son juna ashe soyayyar su ta jini ce.
Bayan da suka gama shagalin su Tare da Yan uwansa daga Reception suka tafi gidan daddynsa na estate din sunki rabuwa da juna, an dade ba'a ha
u ba, wuni yayi tare da su har saida lokacin daukar amarya yayi tukunna sukayi masa sallama kamar karsu rabu suka tafi dauko masa amaryarsa kamar yadda suka tsara.
Kamar Yadda Iyayen Unaisah sukayi mata nasiha akan zamantakewar aure shima haka Iyayen sa su ka yi masa, a
arshe suka sanya mashi albarka tare da fatan alkhairi arayuwar auran sa.
Daga baya ne Sheikha mujeedat ta shiga gidansu Owais donsu tarbi amarya idan danginta sun kawo ta, dama anan suka nemi alfarmar suna son su fara kawo ta, in yaso daga bisani sai ta kaita gidan angonta da kanta, sunyi hakanne saboda sunfi son Unaisah ta fara ganin sa a matsayin angon ta don su bata mamaki, kafin sauran su san yana araye kuma shi ta aura, haka Batool ma sun boye duk wani abu da zaisa tasan cewa anyi auranta da Owais.
Daddynta bai sanar da su ba, saboda Sun tsara sai daga baya zasu sanar da ita.
Shiyasa suka
age date din Dinnern Auran su zuwa bayan biki da sati.
*Gaba
aya komai daya faru a cikin shekarun da suka gabata ne zuwa yanzu*
~__________________________________
Safa da marya ta ke yi a tsakar falo, cikin fushi da bacin rai take doka tsoki, dr shureim Yana a zaune kan sofa, gaba daya babu annuri akan fuskokin su.
damuwa da zullumin Ina Batool Ta shiga Ya hanasu sukuni, fin awa suna neman ta shiru babu ita babu alamarta, kowa suka kira wayarsa sai yace masu baya a tare da ita ko bai ganta ba.
"Pls ummu batool, ki dawo ki zauna mana, In sha Allah ba abun da zai same ta, Ni nasan duk inda taje bazai wuce cikin Houses din da ke a kewaye da mu ba"
Tana huci Tace"ai wallahi idan kaga na zauna to Batool ta dawo gidan nan ne!
Zatasan da wa take, kawai don taga ana ji da ita kamar jinjira shine take nema ta manna min hauka!
Tare da ita fa mukaje gidansu Owais amma saboda ta raina mana wayou sai ta zame jiki batare da saninmu ba ta kara gaba, awa daya da rabi bata dawo gida ba!da daren nan yarinya budurwa tana garari awaje, Na rasa gane me Batool take so ta zama ne!
Ta sauya gaba daya, Ni bazan iya daukar rashin wayon ta ba wlh, dole in dauki mataki akan ta"
akan Batool ta ke yin fa
a amma sai yaga kamar da shi take magana saboda yadda take zare mashi idanu tana watsa hannayenta, Tsabar yadda take zazzaga masifa jikinta na girgiza har saida daurin kallabin ta ya karkace.
"Allah Ya huci zuciyarki Ummu Batool, kiyi hakuri, muyi mata uziri bamusan meya tsayar da ita ba tunda ba halin ta bane fita yawon dare ba..
" bata tanka mashi ba, ta ruke qugu tana huci kamar zakanya..
Mikewa yayi"ki shiga ciki ki kwanta, zan koma in
ara neman ta watakil adace"
"Sai dai kai ka shiga ka kwanta, amma ni banga ta zama ba, Allah ba wanda ya isa ya hanani in bugi batool Yau, da wayar wuta zan zane mata jikin ta..