Sashe 165
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"
waro idanu waje su ka yi jin abunda Ummi tace ita kanta da tayi maganar sai taji abun bankwarakwai, gaba daya suka bushe da dariya cikin nisha
Knocking din
ofa ne ya katse firar ta su.
"Wanene"?
"Mommy ni ce..." ajiyar zuciya ta sauke"shigo ciki" bu
ofar tayi ta shiga, waro idanu waje su kayi tare da bude baki suna kallon ta, wata irin kunya taji ta kamata, tayi saurin sunnar da kanta
asa.
"Wow, babe Unaisah irin wannan kyau haka?
Kamar wadda zataje gasar miss world? aisha ce ta fa
a tare da rungumar ta, tana dan shafa bayanta"masha Allah Unaisah finally kin zama matar dg, Allah ya sanya Albarka a auranku..."
amsa mata tayi da ameen Benazir ta nufo ta, da murmushi kan fuskarta, tana ganin mamanta ta yi saurin karasawa gareta ta rungumeta tightly a kirjinta, batare da sun iya furta kalma ba, kowa yana jin rashin dadin rabuwar da zasuyi da juna.
"Unaisah.." Anila ce ta kirata a hankali ta raba jikinta daga na mommynta taje ta rungume Anila.
Bayan data dago Ummi ta ru
o hannunta ta zaunar da ita daga gefen gadon mommynta, suka zauna gefe da gefen ta, Benazir tana daga tsaye tana kallonta da rinannun idanun ta.
Ummi ce ta fara yi mata nasiha game da zamantakewar Aure, mai matu
ar ratsa zuciya, ta bata shawarwarin da zasu amfane ta, ba Unaisah ba hatta Benazir da Aneelerh sunji dadin nasihar da Ummi tayi mata sosai, bayan da tagama Aneelerh ta
aura da yi mata hu
uba, gaba
aya suka sa taji
arfin gwiwa atare da ita.
Bayan da Aneelerh ta gama, Benazir tace"Unisah, ni ba abun da zance, saboda duk wani abu da zan fa
a, mommies dinki sun fa
a, illa iyaka ince ki
auki shawarar su, in sha Allah ba zaki ta6a yin danasani ba ..." idanun ta ne su ka cuko da kwalla.
"Please kada ki zubar da hawayenki Unaisah, Zaki 6ata kwalliyar..."
Ummi ce ta fada jinjina kanta ta dan yi tana kokarin shanye hawayen ta.
In a broken voice tace"gaba daya Kun kashe min bakina, na rasa tayaya zan iyayi maku godiya, kun gatantani, kun nuna min
auna, kun yi min abun da bazan iya biyanku da shi ba, kullum cikin bani shawarwari kukeyi, kun gyarani, kun ilmantar dani, Allah ne kadai zai iya biyanku, Ina alfahari da ku.."
tun da ta fara yin magana suke kallonta da murmushi kan fuskar su.
Wayar Ummi ce tayi ruri ta mike ta nufi kofar dakin tayi picking, Unaisah tabi bayanta, sai da tabari ta kammala wayar sannan tace"Aunty Ummi, Yar uwata bata zo bikina ba, meyasa ko bata da lafiya ne"? juyowa tayi ta dubi Unaisah
"ba zata samu zuwa ba, cikin ta ke ciwo, amma karki damu tasha magani, lokacin dana baro gidan bacci ta ke yi, ko ba yau ba Batool zatazo gidan ki tun da nan kusa ne"
girgiza kai Unaisah tayi kamar zata saka kuka tace"Aunty Ummi, kiyi ha
uri amma raina na bani wani abu ne ya faru!
Ko sakon da ta turo min raina na bani ba ita ta rubuta shi ba, Ba dan ban yarda da maganar ki ba, dan Allah ki fada min meke damunta?
Meyasa ta canza ra'ayinta na kar6ar rigata"?
"Me kuma ya hanata zuwa bikina?
Bayan itace babbar
awar Amarya, nafi bukatar ganinta akan kowa"
yanayin yadda tayi maganar da damuwa ne yasa ummi taji jikinta ya yi sanyi la
was.
In a cool voice tace"haka ne Unaisah, kin fa
i gaskiya, amma ba abun da kike tunani bane, bazan iya fada maki ba, amma zuwan Batool gidan bikinnan ba alkhairi bane!
Kwara zamanta a gida, zaifi mana kwanciyar hankali, ni narasa gane meke damunta kamar mai iskokai..."
ta fada cikin kunci da 6acin rai.
"Batool ta bani kunya Unaisah, ta karya min zuciyana..."
gaban Unaisah ne ya fa
i ganin hawayen dake sauka kan kuncin Ummi.
Cikin rudu tace"Aunty Ummi!
Meyasa kikace haka?
Saboda abun daya faru jiya?
Ko wani abun tayi maki"?
numfashi taja tare da dan jinjina kanta tace"ba wannan ba Unaisah, ai
wara abun da tayi jiya, yau takarasa haukacewa, kawai abun da nakeso dake, pls ki manta da batun zuwan Batool, ba zan ta6a bari tazo ba, kuma kema ban yarda kije inda take ba, ki bata lokaci har sai ta canza tunanin ta..."
kalaman Ummi sun
aga hankalinta, kamar tayi kuka take ji, magiya tadinga yi mata akan ta taimaka ta yafe ma Batool laifin da tayi mata, tabarta tazo in ba haka ba bazataji dadi ba.
Amma ummi ta rufe ido tace wallahi Batool ba za tazo ba, tama cire rai da ganin ta har sai an kammala bikin ta, kuma karta kuskura taje inda take ko tace zata fa
a ma wani in ba haka ba zata sa6a mata, Unaisah ba yadda ta iya dole tabi umarnin Aunty Ummi.
Babu wanda yasan meye faru a tsakanin su, gashi kowa ya damu da rashin ganin Batool, musamman bridemaids, duk wanda ya tambayi ummi ko Unaisah game da Batool sai dai su ce bata da lafiya.
~_____________________________________
Around
arfe biyar na yammacin ranar, motocin su Taj suka karaso cikin gidan domin daukar Amarya, bayan ya kira Benazir ya fada mata su fito da Unaisah suna jiran su.
A main Falo, Benazir tare da aminnanta suka shugo da Unaisah...
A saman Carpet ta zauna, Hajiya layla da Hajiya adama ne suka fara yi mata nasiha bayan sun gama daga bisani suka sanya mata albarka tare da yi mata fatan Alkhairi dakyar take amsawa kamar zata sanya kuka, Mamie da Ummi ma su ka yi mata hu
u ba kan zamantakewar aure a karshe suka sanya mata albarka tare da fatan Alkhairi..
Daga bisani Hajiya sarah tayi mata nasiha itama.
Kowa dake agidan saida ya yi mata addu'o'i da nasiha tare da fatan Alkhairi, kamar zata fashe da kuka saboda sun karya mata zuciya ji take kamar in ta tafi ba zata sake ganin su ba.
Sallamar
an Uwanta Maza ne ta katse hanzarin su, atare suka kai duban su gare su..
Su biyar ne suka shigo, sun
auki wankan Shadda getzna blue sky, hannayen su sanye da tsadaddun agoguna, ga wasu hadaddun takalma a kafafunsu, hair cut din su yafi komai jan hankali, Sajeed da Haris ne agaba, Naufal da javeed suna abiye da bayan su tare da Mubeen a gefen su.
Bridesmaids na ganin su suka fara murna tare da nufar su kamar za su yi hugging din su, suna ta sakin wani
ayataccen murmushin gefen fuska.
"Daddy Taj ne Ya turo mu don mu fito masa da Unaisah muna jira" Sajeed ne ya fa
"Tashi mu tafi Unaisah..." Hajiya adama ce ta fa
a, sai da suka taimaka mata gurin mikewa saboda raunin da ta yi, rungumeta Benazir tayi sosai, ta dinga zuba mata addu'o'i tare da sanya mata albarka, tace ta kwantar da hankalinta, a duk lokacin da take bukatar ganinta ta kirata awaya, cikin shesshekar murya ta amsa mata da toh, kowa dake agurin sun basu tausayi sosai, tsakanin uwa da ya sai Allah..
Yan Uwanta maza suka shiga gaba, Bridemaids suka take mata baya, yayin da sauran yan rakiya suke abiye da bayan su.
Daga cikin wa
anda zasu rakata, bayan braidsmaids, sai hajiya adama da hajiya layla, da kuma Aneelerh, da Ummi da sauran su.
Har suka fuce daga falon Benazir bata daina bin bayansu da kallo ba, kamar tabi su take ji, badan hajiya layla ta kwa6eta ba ai da ba abun da zai hana taje raka diyarta, a karshe zama tayi dirshan kan kujera ta zabga tagumi idanunta cike tab da
walla, Mami da Ummi ne suka kewayeta suna lallashin ta.
A Parking space suka hango iyaye maza, gaba dayansu ankon shadda getzner su ka yi suna atsaitsaye suna jiran fitowar su, tun daga kan Taj dake a ru
e da hannun Baby junaid, ya shige cikin manya, shima ankon ne ajikin shi, Ya manna bakin glass sai shan kamshi ya ke yi kamar shine angon, Dr shureim yana atare da su, Uncle Abdallah, ga mijin dr yusra wato yaya Salsabeel namu ya sauya ya zama babban mutun, amaryar fa yar gata ce, gaba
ayan su ne su ka zo tafiya da Unaisah gidan Iyayen mijinta.
Fuskokin kowan nan su
auke da fara'a, ta cikin mayafinta take hangen su, kaitsaye ta nufi daddynta, tana karasowa yayi hugging din ta yana shafa bayan ta, ji ta yi kamar ta fashe da kuka.
A kunne yayi mata ra
a"Unaisah, nima inajin abun da ki ke ji, please kada ki sanya damuwa aranki, ki kwantar da hankalin ki, kinsan wa kika aura, ni nayi imanin ba zaki taba danasanin auran za6ina da ki ka yi ba, yau ranar farin ciki ce a gare ki dani kaina, burin da kika da
e da shi Allah ya cika maki shi Unaisah kin tuna?
Ko in tuna maki"?
Ya fa
a yana leken fuskarta, dariya ta saki har fararen hakoranta su ka bayyanta.
agowa tayi da kanta daga kan kirjin daddynta, Uncle Abdallah Ya ru
o hannunta tare da yin hugging dinta, yayi mata addu'o'i tare da fatan Alkhairi, kafin ta matsa gurin Uncle shureim shima ya sanya mata albarka tare da fatan Alkhairi, ta dinga amsawa da ameen hadi dayi masu godiya, Salsabeel ma ya yi mata addu'o tare da fatan Alkhairi.
unnawa tayi gaban baby junaid daya ha
e rai kamar bai ta6a yin dariya ba.
Shafa kumatunsa tayi"my little bro, fadamin waya 6ata maka rai"?
Yana cika yana batsewa yace"hmm fushi ni ke da ke, bani ki ka ce zaki aura ba!
Shine kikayi auran ki" gaba daya suka sanya dariya, tunawa ta yi da Uncle Uzair da daddynta a lokacin baya, sunyi burin su ha
a ya'yan su Aure, Allah bai nufa ba.
Saitin kunnanshi takai bakin ta cikin ra
a tace"na gane laifi na my little bro, ka yi ha
uri, amma nayi maka al
awarin in sha Allah zan haifa maka kyakkyawar baby kaga kaima sai kayi auran.."
6a66akewa yayi da dariyar farin ciki.