Sashe 162
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Batasan sa'adda murmushi ya su6uce mata ba, tattausar lafazinsa, Yana kashe mata jiki
"Inaso, burina ne tun ina
arama...
" kasa kasa take magana gudun kada batool taji ta farka tasan halinta yanzu ta matsa number akan tana son itama ta yi aure rana
aya da ita.
"Fadamin me za ki shirya a agobe?
Me kika tanadarmin?
Me kuma zaki fara yi idan kika ganni amatsayin angonki?
Hamma tayi cikin muryar mai kama data rada ta furta"ka jira goben tayi zaka ga shirin da nayi maka, zan tanadar maka kaina da soyayyata, idan na fara ganin ka amatsayin angona zanyi sujjada don nuna godiyata ga Allah daya mallaka min kyakkyawan bawan nan nasa..."
shiru taji baiyi magana ba.
"Yaya Owais?
Kana jina ko kayi bacci?..
Har saida tafara gajiya, ga bacci daya kanainayeta har ta fidda rai da zai yi magana taji yace"bana tunanin zan iya cin abinci gobe, har sai naganki agidana, a tare zamu ci dinner saboda inaso ki bani abaki"
"Nima bazanci komai ba, zan jira har time da za'a kawo ni gidanka"
Tsawon mintuna babu wanda ya kara furta kalma sunyi shiru sun nutsu suna sauraron sautin numfashin junan su..
Kowannansu da abun dayake sa
awa aran shi.
A haka bacci yaci karfinta bata
ara sanin inda kanta ya ke ba.
~_____
_______
_____
_____
_______
______
_______~
RANA BATA
ARYA SAI DAI UWAR DIYA TAJI KUNYA!
FRIDAY AFTERNOON, THE WEDDING DAY (RANAR DAURIN AURE)
A washe garin ranar
aurin aure, tun da asubahin farko, baki suke ta yin sammako suna zuwa gidan biki
Kafin rana ta haska, tuni Gidan Biki Ya cika makil da Al'ummar annabi, babu masaka tsinke, Yan Uwa da Abokan Arzi
i sun cika gida, Abun sai son barka..
Tun da asubahi Hajiya Layla da Hajiya Sarah tare da Ummi da Mami su ka fara
aura girke girken abincin bikin.
Auren Unaisah Ya zo da abun
aure kai, Har ranar biki babu wanda yasan menene sadakin ta, ko lefenta ba'a kawo gidan su ba, kuma ba'a san ina za'a kai ta ba, amma kowa yasan da katafaren sabon Duplex house din Owais da ke a cikin Estate.
Gaba
aya Unaisah ta rasa nutsuwarta da kwanciyar hankalin ta, jiya sun kwana adaki daya da Batool, Yau da safe ta farka babu Batool, ta kira layinta batayi picking ba, sai text message da ta ga ta turo mata.
_sis kiyi ha
uri da abun daya faru jiya, bazan iya sanya Bridal Gown din ki ba, saboda bada ni ta dace ba, kece amarya ke ya dace ki sanya, pls na rokeki don darajar manzon Allah SAW kada ki ki sanya rigarki, In har kina son farin cikina, kuma kada ki damu da rashin zuwana, bana jin dadin jikina ne, sai zuwa anjima zan shigo, ki kula min da kanki rabin raina_
Abun da takaranta a cikin sakon kenan, sai dai takasa yarda cewa Batool ta hakura da sanya gown dinta, tana kokwanton anya ita ce da kanta ta tura mata sakon?
Kodai sanyata akayi dole ta rubuta mata?
Saboda tasan mawuyacin abune Batool ta canza ra'ayi, kuma jiya taga halin da ta shiga akan son rigar, bata tunanin ta cikin sau
i zata iya hakura, saidai idan wani abunne ke faruwa.
Taso taje gidan nasu, sai dai ba halin ta fita, saboda shirye shiryen da ake yi mata na shiga
akin Mijin ta.
A yanzu haka tana a tsaye cikin bedroom
in ta agaban Dressing Mirror, tana fuskantar madubin ta nutsu tana jin motsin hannuwan designer din da ke ta aikin gyaggyara mata Bridal Gown din da ke a jikin ta, designer din ce ta zo da ita daga Wedding store din su da ke a cikin garin, a wurin su Owais ya yi Order din ta, daga waje su ke shigo da kayan su, babbar macace bayerabiya.
tuni makeup artist ta kammala yi mata kwalliya, idanun ta suna a rufe gam, ta nutsu tana sha
ar fragrance
in jikin ta, Yayin da ta yi zurfi a cikin tunanin ta..
_Kada ki yi kuka Unaisah, kada ki bari wani yasan abunda ke damunki!
Nasan da wuya, amma Ki daure ki jure, ki rufa mana asiri, dan Allah Unaisah, kada ki bamu kunya a idon duniya, ki bari ayi auran nan Lafiya, Allah yana sane dake, yasan halin da kike a ciki, idan kika mi
a lamuranki gare shi zai kawo maki mafita ta inda ba mu zata_
Maganganun mommynta take tunanowa a cikin zuciyarta, a lokacin data sameta da safe adaki tana kuka kan darduma.
A cikin Kunnan ta ta tsinkayi Muryar Designer din da ke ta ya ba kyawun ta.
"Wow, Oh My God!
Unaisah, you look absolutely stunning, just like a real queen, This bridal gown fits your curves perfectly, and I can't wait to see your husband's reaction when he sees you in this amazing gown I'm sure he'll be blown away"
"Unaisah, now you can open your eyes, please I want you to see how this bridal gown transforms you."
Gently ta soma bu
e idanunta kaitsaye ta fara hango kanta ta cikin madubin gabanta.
Speechless, da sauri ta karasa bu
e idanunta ta zare su, bakin ta abu
e take kallon ikon Allah..
Wata hadaddiyar mermaid silhouette bridal gown ce, strapless dandatsetsiya
"Unaisah, this bridal gown is custom-made and a limited edition, designed by the renowned fashion designer, Your husband bought it especially for you, and it was expensive"
Waro idanu waje tayi ta kara bude bakin ta da mamakin jin abun da designer din tace.
Kyaf
yafta idanunta tayi kamar a mafarki take kallon kanta ta cikin madubi da tsantsar mamaki akan fuskarta.
A hankali Designer din ta soma kokarin daura mata wani diamond-ecrusted veil asaman hadadden hair style din ta.
Ga wani hadadden Bridal flower hair pin da akayi mata ado da shi asaman gashinta.
afafunta suna asanye da wasu hadaddun High Heels, irin takalmin da in ka sanyasu kake jin tsoron taka
asa saboda fargabar kar su 6aci, dakyar aka sanya mata takalman saboda bata saba sanya takalmi mai tsini irin wannan ba..
Akan idanunta ta
auko hadaddiyar diamond necklace mai fasalin 5-carat diamond center stone, an kewayeta da adon smaller precious stones, daga cikin jewelry box din data bu
e agaban mirror
ta fara sanya mata a wuyan ta.
Gaba
aya ta ru
e da ganin tsadaddun kayayyakin da take sanya mata a jikinta sai kace wata sarauniya"?
Gaba daya ji take kayan sunyi mata nauyi, adon yayi mata yawa, bata kai matsayin da zata sanya su ba, gaba daya kanta ya daure tamau da al'ajabi, So take ta tambayi designer din farashin su sai dai takasa saboda tana jin tsoron taji abun dayafi karfin kunnanta, tarasa gane diamonds din gaske ne ko na
arau
arau ne?
Taga dai sai kyalli stones din sukeyi, Badan badan kar ace matar dg batasan diamond ba ko ace tayi
auyanci da ba abun da zai hana ta tambaye ta.
"Something Is missing!" designer dinne Ta furta.
e Unaisah ke kallon ta ta cikin madubin gabanta, ta
an yamutsa fuska, adabarbarce tace "ma'am ban gane me ki ke nufi ba?
Murmushi tayi"its something special daya kamata ace na gani a yatsanki, wanda shi kadaine zai kara tabbatar mana da cewa Ke din amarya ce.."
confusingly, ta
ago da yatsunta da suka zanu da lalle ta
ura masu ido, nan take ta gane me ta ke nufi wato zobe da babu"
"Meyasa Angon naki bai sanya maki ba har ranar auranku, Bansan ko mantawa yayi ba amma ko dai bakuyi dating din juna ba before, auran ha
i ne babu shiri?" (gulma ajali)
Wani irin haushin ta ne Ya kamata, dama tagaji da tsayuwa..
"Karki damu, bai rage maki kyawun yatsunki ba, kawai muhimmancinsa nake dubawa"
Shiru tayi cike da takaici batare data furta kalma ba.
"bari na kira angon naki muji" tana kokarin zaro waya daga aljihun rigarta Unaisah tay saurin ruko wuyan hannun ta..
"Pls, babu bukatar ki kirasa! yanzu haka suna a masallaci gurin daurin aure, bana so mu takura masa, Indai zobene ba mantawa yayi ba, ya riga daya fadamin zai saka min bayan daurin auren mu....
" ajiyar zuciya ta sauke..
A gidan Dr Shureim
Yana atsaye gaban Mirror Yana karasa shirya kan shi, tsadaddar shadda ce a jikin shi Launin Blue sky, A hankali Ya ke sanya agogo awuyan hannunsa sai sauri yakeyi ganin Lokacin sallar juma'a na dab da cika..
Mika hannu yayi da niyar ya dauki arab turban dinsa daya daura gaban mirror, Unexpected yaga ta zura hannu ta bayansa ta riga
auka, juyowa ya yi tare da duban ta, sleeping gown ce sanye a jikin ta, ta tufke gashin kanta da ribbom.
"Sanyin idaniyata"
ta karashe maganar tare da manna masa sumbata kan kuncinsa, ta shafo sajen shi ya lumshe idanun shi tare da furta"Masha Allah"
Janye hannun ta yayi tare da kawar da shi ya lura nema take ta zautar da maluntakarsa.
"please, Ustatha, kada ki karya min alwalata, baki ga time ba, nafa kusa makara.." ya fada yana nuna mata agogon bango.
"I'm Sorry, mijin so, nima yanzu zan shirya in tafi gidan bikin, Benazir tana ta kira na, kasan mune manyan kawayen uwar amarya, Yar mu zatayi aure yau dole mu kure kur adakanmu"
Murmushi dr shureim yayi"Zan yi missing ummu Batool, inaso na zama mutun na farko da zai fara ganin shigar da zakiyi yau, but please ki rufemin ko'ina na jikin ki, bana so wani ya gane min sirri na.."
Yar dariya tayi"karka damu abban batool, zanyi yadda ka ke so" murmushi suka sakar wa juna.
"Ina Batool sarkin rigima?
Ko acan ta kwana ne"?
"Eh, tana atare da yar uwarta"
Numfasawa yayi"pls nasan abun daya faru jiya ya 6ata maki rai, mu yi hakuri da ita, tun da bata taba mana haka ba.."
"Kada ka damu komai ya wuce, amma zanji kunya yau in har Unaisah taba batool bridal gown dinta, mutane zasuyi tsegumi, su kansu iyayen ta bazasu ji dadi ba, inaga mijinta da ya siya mata rigar?
Ta fada da damuwa akan fuskarta..