Sashe 74
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kawo na ru
e maka trolley din"
"A'a ke da baki da koshin lafiya"
ya fa
a tare da sakin Suitcase din gefe, ya saka code din
ofar bayan ta bude ya janyo trolley din, Tabiyo bayan shi suka nufi parking space.
"Pravin kai baka jin kewar kasar nan"?
"Ina ko ka
an, Ni dama batai min, ba don naso ba nake zaune a cikin ta"
"Matar ka da ya'yanka fa?
Baka jin komai zaka tafi kabar su"?
Banza yayi bai tanka mata ba.
e backseat motar yayi yana kokarin tura a kwatin ciki ya tsinkayi muryar mutun a kunnansa.
"Hijra zakuyi ne"?
Wani irin faduwar gaba Yaji daram dararam, A firgice ya dago da idanunsa ya dubi mutumin da ke a zaune saman seat din motar, Ya daura kafarsa daya kan daya, fuskarsa a murtu
a babu annuri.
Kamar wanda yaga malakul maut ido da ido, gaba daya yabi ya rikice jikinshi yakama kerma bai san sa'adda ya saki suitcase din, Ya damko hannun Hajjaty da ke abayansa kwata kwata bata lura da komai ba saboda zurfin tunanin da ta shiga.
Batai aune ba taji ya fusge ta, da gudu yajata suka nufi gate din din gidan arude take tambayar shi pravin meye faru?
Menene ya tsoratar dakai?
Ina kuma zamuje, bayan ga motar can mun barota Pravin?
Kwata kwata bai saurareta ba, hankalinsa ba akwance ya ke ba, ya razana da ganin Sir mubarak, tayaya akai yasan inda suke kuma har ya bu
e gate din gidan ya shigo batare da sanin shi ba.
e kofar jikin gate din yayi, zufa sai keto mashi takeyi akan goshinta.
Yana zura kai bai aune ba Yaji safkar Naushi a saman kumatunsa nan take gefen bakin shi Ya fashe arude ya furta"na shiga Uku"!
Gaban Hajjaty ne ya fadi ganin Prime minister Hateem, Ga canadian Polices da sojoji kewaye da gidan su.
"Allahumma Ajirni fil musibati" dam
ar kwalar rigarsa prime Minister yayi"dan iska, Kai ka janyo ma kanka musiba, Kana tunanin zaka gudu ta lamama kabar kasar nan?
Bayan 6arnar da kayi mana"!
"Inna lillahi wa'inna ilahirraji'un..." cikin rawar murya hajjaty ta fa
a...
Fitowa Sir mubarak yayi daga motar Pravin Ya nufe su, Yana karasowa ya dam
i keyar Pravin Ya fara sakar mashi naushi a tsakiyar cikin shi, idan ya jigba sai ya ingixa shi gurin hateem shima ya jibga kamar sun samu jaki saida suka ha
a mashi jini da majina akan fuskar shi, kwata kwata ya kasa ta6uka komai, sun shammace shi, hatta sihirinsa ya
i tasihiri wanda hakan na nufin alkadarinsa ya karye.
Hajjaty ta dinga kuka tana rokon su su daina bugun shi, kada su kashe mata dan uwanta, su kyale shi, ita su bugeta amadadin shi..
"Dan Allah ku kyaleshi yaya mubarak wlh mun tuba munbi Allah da manzon sa, mun gane kuskuren mu, ba zamu kara yi maku karya ba, zamu nisanta kanmu da ku..."
cikin shesshekar murya take fa
A lokacin sun gama raunata kowace gaba ta jikin shi, ko tsayuwa bai iyayi, suna sakin shi Ya sulale kasa wanwar..
Zukunnawa tayi a gaban shi, tadinga kuka ranta ya 6aci da ganin irin bugun da sukayi mashi saboda karamin kuskuren da sukayi.
Cikin fushi ta mike ta nufi sir mubarak, Ta dam
i kwalar rigarshi ta jijjiga shi tana fadin"ban ta6a sanin baku da imani ba sai yau, wai ku wasu irin mutanene?
Na baku hakuri bakuji ba, Ko Allah muna masa laifi ya yafe mana balle ku da kuke yan adam" gaba daya ta rufe su da fada, ta inda take shiga bata nan take fita ba, fuskarta sharkaf da hawaye, Cheeks dinta sunyi ja, idanunta sai tsiyayar da kwalla suke.
Gaba daya ta kashe masu baki, kallon ta kawai sukeyi batare da sun tanka mata ba
"saboda kawai munyi kuskuren yi maku karya bamu fada maku da aure tsakanin mu ba?
Indai ahlinku ne zamu rabu daku na har abada, amma karku kuskura ku kara bugun Pravin..." bata dire maganarba zuciya ta
ibi Sir mubarak, ganin yadda ta ci kwalar rigarshi, aikuwa Ya kwasa mata marin daya razanar da ita, har saida tayi taga taga zata kife, ta dafe kuncinta,
Idanunta suka juye fari fat..
Nan take suka lura da jinin dake gangarowa ta cikin jikinta yana bin kafafunta..
"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un..." tana furta kalmar ta sulale zata fa
i, sir mubarak yai sauri tarota ta fado kan Chest din shi.
shigowa Ciki Polices din su ka yi, suka kewaye su, biyu da ga cikinsu suka sanya handcuff a hannun pravin, yayin da sauran suka daure kafafun shi da igiya.
Daukar shi sukayi tare da fuce wa da shi, Suka saka shi a cikin boot din motar Sir mubarak kamar yadda ya umarta.
A saman kafadarshi ya sungumi hajjaty, prime minister yabi bayan shi suka fito daga gida bayan sun shiga cikin motocin su, a jere suka fuce daga arean
(Finally Pravin Ya shiga hannu)~______________________________________
Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.
Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.
Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____

08093772168.
*UMMIN AMERICA
Motar su tana karya kwana kan titi, wata dankareriyar Mota zungureriya ba
a mai black tunted ta nufo su gadan gadan tasha gaban su, cikin sauri officer din da ke driving din ta Ya taka burki
iiii!!! motar ta bada sauti tare da tsayawa.
Ummi da ke a zaune cikin backseat na motar, kwata kwata babu alamun damuwa akan fuskarta, ta riga da tasan Big boss ne ya turo a
auke.
"Kada ka damu, shine ya turo a dauke ni, zan tafi, idan zan dawo zan kira ka, nagode" ta fa
a yayin da ta ke
arin Bu
e cardoor din.
Agent din yace"baki da damuwa ma'am, Ki kula da kan ki"
"Thanks" ta furta.
arasa fitowa tayi daga cikin motar, ta tsaya tana
arewa dankareriyar Motar nan Kallo, babu alamun na cikin ta zai fito, kwata kwata ba'a iya ganin wanda ke a ciki.
A cikin kunnanta tajiyo tashin motar officer din da ya sauke ta, kamar jira suke motar tabar titin Unexpected Cardoor na backseat din Motar ya soma sliding slowly har ya bu
e gaba
Da wata irin tafiya ta jan hankali da dattako Ummi ta nufi Motar, tana
arasawa gaban cardoor din ta
an russina tare da le
a cikin ta, har saida ta lumshe idanunta saboda yadda shu'umin kamshin turaren sa da Sanyin A.c din motar suka ratsa hancin ta, A hankali ta bu
e idanun ta akan shi, Yana a zaune ya hakimce cikin backseat din motar, sanye da tailored suit, rabin fuskarsa a rufe ya ke da gold mask, sumar kan nan tashi ya yi wani
an iskan hair cut irin na tantiran da suka kai matakin masters atashanci.
aura kafarsa
aya bisa daya, kamar wani basarake asaman karagarsa haka ya zauna, daga gefensa Console table ne mai dauke da Drinks, tsabar haduwar motar sai ka rantse da Allah dakin wani basaraken ne.