Sashe 188
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Batare da 6ata Lokaci ba suka aiwatar da hakan.
a wani zuwa da Owais yayi nan Canada, har bugun cikin shi yayi kamar yadda ya sabayi duk inyazo don yaji idan Yana tunawa da su Unaisah saboda iyayensa sun fa
a masa baya maganar kowa nasa, suna tunanin yayi loosing wani bangare na memory dinsa.
yace masa ba zai iya tuna su wanene su ba, baisan su ba, lamarinsa ba
aramin
aurewa Owais kai ya ke yi ba, zai iya tunawa da wani bangare na rayuwarsa a kurkukun
addara amma kwata kwata bai iya tunawa da yan uwansa fursinoni ba, bai matsa masa akan ya tuna ba.
daga bisani suka tattauna fira kamar yadda suka saba duk idan yazo, kuma yana jin dadin Sauyin rayuwar daya samu ya zama cikakken mutum mai hankali da nutsuwa.
Gaba
aya komai dake faruwa yan uwansa ex-prisoners basu san Yana araye ba, an 6oye masu komai game da shi, saboda abu uku, na farko saboda rayuwarsa tana a cikin ha
ari yasa suka 6oye kasantuwarsa araye!
Bayan da shari'ar Elders ta
are babu sauran tashin hankali, still basu baiyana ba, saboda yayi loosing memory dinsa, ko da sun fada mashi game da yan uwansa ba lallai ya kula su ba, za su ji ba dadi, kuma zuciyar su zata karaya, ace ga garkuwansu amma bazai iya tuna ko su wanene su ba.
duk da unforgettable life din da sukayi a prison, duk da irin farin jinin da yayi a media basu taba cin karo dashi ba dan da yawansu ba ma'abota social media bane, tun bayan shari'ar su baba obie, amfani da social media ya gagare su, saboda wasu jahilan mutane da ke yi masu comment na cin zarafi ahlin su, a kan laifin da basu suka aikata ba yana
aya daga cikin dalilin dayasa wasu suka daina hawa kwata kwata, kuma sunayin life dinsu a wuri guda ne daga gida sai school sai kuwa in za suje shopping ko yawon bu
e idanu shima din tare da rakiyar bodyguards din su, saboda su ba su kariya.
Abu na biyu dayasa basu san su matsa masa akan ya tuna da yan uwansa saboda idan memory dinsa ya dawo a tunanin Owais zai iya katse karatunsa ya tafo Nigeria saboda su, Wanda shi a yadda ya shirya sai ya gama zama cikakken mutum ya samu ilimin rayuwa yadda ya kamata sannan ya gabatar da Danish ga yan uwansa, wa
annan
wararan dalilan ne yasa bai fa
a ma su ba, ya bari har zuwa lokacin da ya tuna su da kan shi, kuma hada
arin yaga yan uwansa a lokacin sun jure rashin shi azaton su ya mutu shiyasa suka fidda rai da shi, suna ta yin rayuwarsu cikin jin da
daga cikin wa
anda suka san yana araye bayan yan uwan daddynsa sai kuma Taj da Salsabeel da big guy, da kuma Sheikh imam malik, Owais ne ya fa
a masu tuntuni, a ranar da sukaji yana araye sunyi farin ciki mara misaltuwa.
Yan uwan daddynsa suna zuwa kawo mashi ziyara nan Canada, musamman Chief Owais baya gajiya da zuwa Canada saboda yaga beloved cousin dinsa, ko ba su a tare Yafi kowa kiran sa video Call, Taj kuma yana samun labarinsa a wurin owais kuma bai taba nunama Angel Danish yana a raye ba, ya barshi a matsayin sirri kamar yadda suka tsara.
Abun da basu sani ba, Omair Yana sane ya ke yin pretending kamar yayi loosing memory din sa, idan Chief Ya tambayesa game da yan uwansa, ba dan Komai ba sai don bayason su san Yana araye, saboda Alwashi ne Ya
aukarwa kansa bazai ta6a komawa gurin Unaisah ba har sai Ya samu ilmi da wayewa ba dan Ya dauki fansar kalaman da tayi masa ba duk da Yaji zafin su kamar ta goranta masa ne amma shi a wurinshi ta taimaka masane gurin farfado masa da tunaninsa, ta sanya mashi buri a rayuwar sa, kuma komai da yayi yayi ne saboda ita, saboda yana son su rayu cikin jin dadin rayuwa batare da jahilcinsa ko evils dinsa sun cutar da ita ba, yana son tayi alfahari da shi aranar daya koma mata a matsayin mai ilmi da wayewa me kuma cikakken Asali dan babban gida, kuma Alhamdulillah Allah Ya cika masa burinsa duk da Yasha ba
ar wahala na rashin Unaisah a tare da shi, ba
aramin azabtuwa ya ke yi da sonta ba, idan jarabar sonta ta motsa mashi kulle kanshi ya ke yi a daki ya dinga zuba karatun al'kur'ani, sometimes Shower Ya ke sakarwa kansa ko Ya sha sedative har sai ya samu sassauci tukunna ya ke lafawa.
har rokon Allah ya ke yi daya rage mashi sonta saboda ya samu Ya ci ka burin shi, baya son duk wani abu da zai kawo masa cikas a karatun sa.
A cikin shekara ta hu
u ne, wata rana Sheikha Mujeedat ta shiga bedroom dinsa don tayi masa sannu da dawowa daga school, ta iske ya shiga bathroom, taji bazata Iya fita batare data sanya shi a idanunta ba.
Ta nufi Study desk dinsa inda Laptop dinsa da kayan karatun sa suke, Anan taci karo da Diary dinsa daya manta bai kulle shi ba, hakanan taji tana son ta bu
e taga menene a ciki.
Tun a shafin farko ta fara cin karo da Destinyshield da ya rubuta tare da zanan Love.
Aranta ta ayyana Omair ya fara soyayya ne?
Da fara'a akan fuskarta ta bu
e shafi na gaba ta soma karantawa, nan take ta fahimci bai yi loosing memory dinsa ba, tun da gayanan Ya rubuta gaba
aya labarin soyayyar sa da Destiny
insa, labarin rayuwarsu a prison yayi mata dadi sosai taji dadin karanta shi, sai dai akwai kalaman da tagani wadanda suka
an ta6a mata zuciya har ta fahimci cewa ya ta6a samun sa6ani da destiny
insa, a cikin zuciyarta ta shiga maimaita maganganun daya rubuta.
_"Saboda kai na hakura da burina na ganin na auri attajirin mai ku
i mai asali
an babban gida, mai ilmin addini dana zamani, naji zan iya rayuwa dakai ahaka saboda kaunar da nake maka, amma meyasa kai ba zaka iya hakura da ra'ayinka akan nawa ba"?_
_"Danish baka da komai, in banda kyan da Allah yayi maka, If I marry you, how will I be proud of you"_
_"Ace na auri ragon namiji mai tsoron zuwa ya
i?
Ko arne mara addini?
Ko kuwa jahili da baisan komai ba?
Ko matsafi mai goyon bayan matsafa wurin aikata zalunci"!_
Nan take ta fahimci destiny din nan itace silar da yayi pretending yayi loosing memory din yan uwansa, kuma kalamantane suka zaburar da shi harya sa dagiya da naci don ya samu ilmi, lallai ba
aramin so ya ke yi mata ba.
Wani shafin ta bu
o ta shiga karantawa kamar haka..
_"I love you, Danish!
I really love you, i wanna be with you for the rest of my life, I can't live without you, My heart beats for you alone, My soulmate, I'm yours, I don't want you to go and leave me!
Please come back to me! don't die!
I'll wait for you..."_
ayataccen murmushi ne ya bayyana akan kyakkyawar fuskarta a sa'ilin da ta kare karantawa.
Rufe diary din tayi, cikin san
a ta fuce daga dakin, bayan ta koma part dinta ta fara safa da marwa tana tunanin tayaya zata san wacece destiny dinsa"?
saboda tana son taci ka mashi burin shi na ganin ya mallake ta, saboda yarinyar ta kwanta mata aranta tun da ta karanta irin kyautatawar da tayi masa ta fahimci tana son
anta kamar ranta.
Layin Owais ta kira after yayi picking ta tambayesa wacece destiny?
Taga sunan a diary din Omair harma da Takaitaccen tarihin ala
ar su.
Owais yasha ruwan mamakin yadda Danish ya ke masa pretending ya manta da yan uwansa ashe yana sane da su, kuma a labarin da mujeedat ta fada masa ta karanta a diary dinsa, yasa shima ya fahimci saboda kalaman Unaisah ya nisanta kan shi da su amma yana da burin ya dawo gare su wata rana.
nan ta ke Ya labarta mata komai daya sani game da ala
ar Danish da Unaisah harma da halin da ta shiga bayan da taji ya rasu.
Ta tausaya mata sosai, Tace tana son hotunan Yarinyar Ya tura mata a whatsapp, sannan tana son Ya taimaka mata su nema masa auranta, saboda batason Ya rasa ta, zata iyayin komai don ta cika mashi burin shi.
A lokacin da tayi maganar Owais baiji komai ba, saboda ya riga daya hakura da soyayyar Unaisah dama alkawarine Ya daukarwa kansa in har Danish yana araye shi kuma ya haramtawa kansa auran Unaisah, saboda yafi shi cancanta ya aureta, kuma bazai iya raba soyayyar su ba, tun lokacin daya gano akwai soyayya mai karfi a tsakanin su tun a Prison irin soyayyar da zasu iya rasa rayukansu akan Juna, ba zai ta6a mantawa da ranar da ya riske shi a cikin toilet yana bubbuga kanshi jikin sink saboda sun samu sabani da Unaisah, tun anan Jikin shi yayi sanyi.
Nan ta ke ya goyi bayanta, Yace shima zai bada gudummuwa ta hanyar yi masu jagora gurin nema mashi auran ta, taji da
i sosai ta dinga masa godiya.
Bayan da suka gama yin wayar, ya tura mata hotunan Unaisah ta whatsapp hada videos dinta nan take ta gane fuskarta cikin yaran da yazo da su aranar farewall dinner na hateem, dama ta da
e da siye zuciyarta, tayi farin ciki da kasantuwarta yarinyar da Omair dinta ya ke so.
Kwata kwata bata nuna ma Omair tasan sirrin soyayyarsa ba, saboda batason Yaga kamar tayi masa le
en asiri, tafi son ta bashi mamaki.
daga baya Owais ya kira shi awaya, bayan sun gaisa cikin mutunta juna, yace mashi yadaina boye mashi, ya riga da yasan baiyi loosing memory nasa ba, kuma har yanzu yana son Unaisah!.
A lokacin ya za6i daya bayyana masa gaskiya tun da ya riga daya gano sa, bayan daya fa
a masa dalilan dayasa bayason ya koma gare su.