← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 201

Sashe 34

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya ce mata ba wannan ba yanzu, Su aje maganar dawowa Estate, so yake ashirya medical team din da zasu duba lafiyarsu kafin su
araso, Jin wannan maganar ya
aga hankalin ta dama tunda suka fara wayar ta ji muryarsa kamar babu walwala, a ru
e ta ce, "Meke damun ta ne?

Ko bata lafiya ne?

Amma ba
azu muka rabu da ita lafiya agurin celebration ba?"
Bata kare maganar ba yace"Eh amma ba ita kadai bace, tana atare da yar'uwar mu, ki yi abunda na ce pls, a tabbatar an duba su yadda ya dace su, zamu yi magana anjima." badan ta so ba, muryarta da damuwa tace, "Toh shikebnan, Allah ya kawo su lafiya, ka kula min da
kanka." da ga haka su ka yi sallama.

Gaba dayan su suka koma falo, anan suka zauna kan carpet din da ke atsakiyar kujerun falon, bayin Allah daga wannan sai wannan, kuma ransu ya 6aci da abunda aka yiwa Saratu, sunyi mamaki suna a mawuyacin halin nan a haka aka samu wani mara imanin ya zagaya ta baya yaje ya cutar da ita, damuwarsu ta
ara ninkuwa.

Har lokacin sun
i sanar da ya'yan nasu meya faru!

Sunyi magiyar har sun gaji sunyi shiru sun zubawa sarautar Allah ido.

Yan aikin gidan kuwa bayan da aka tafi da hajiya Saratu, jiki asanyaye suka koma part dinsu, suna taya juna alhinin abun da ya faru da ita, su abunda da ya daure musu kai me ya kawo hajiya Saratu dakin Hajjaty?

Bayan basu jituwa ko ka
an!

Ina kuma hajjatyn take?

Tayaya akai madubin dakinta ya fashe har ya sossoke fuskar Aunty saratu?

Sun rasa wa zasu zarga akan lamarin nan!

Sun san da wuya in Hajjaty zata iya yin hakan, Gaba
aya suna zargin wani mummunan abun ne ke faruwa da ahalin gidan cos sun lura ma gaba daya mutanan dake gidan babu kwanciyar hankali atare da su.

Shin Ya labarin Chief Owais?

Bawan Allah Tun lokacin da suka daina jiyo kururuwar da baba Obie ke yi jikin shi na 6ari ya zame jiki daga cikin su ya kewaya ta bayan part dinsa koda ya ga
ayar kofar a kulle take, sai ya matsa daga gaban katafariyar glass window din dakin baba Obin dake a bayan, nan ma ya taras da ita a gar
ame ya yi ta kokarin balle glass din cikin shesshekar kuka yake kwala masa kira yana fadin baba ka bu
e min kofa, kada ka kashe kanka baba, idan ma kana tunanin mutuwa ce mafita agare ka, to kadaina, kada ka mutu ka bar ni, in ka yi min haka baka yi min adalci ba baba..."
Shiru bai amsa mashi ba, dunkule hannayensa ya yi yasa karfi yai ta dukan glass din duk ya raunata yatsunsa amma windown bata bu
e ba saboda quality dinta, dole sai idan ta ciki aka bu
e ta, ko aka yi amfani da remote control din ta, da takaici Ya ishe shi ya dinga bubbuga goshinsa jikin glass din dama akwai tsohon rauni a gurin nan take ya fama sa wani azababben ciwon 6arin kai ne ya fara addabarsa, lokaci
aya ya fara ganin biji-biji juwa ta
ebesa nan take ya yanke jiki ya fa
asa, bai
ara sanin inda kan shi ya ke ba, bai mutu ba kuma bai suma ba, sai dai bai san inda kan shi ya ke ba, komai dake faruwa a cikin gidan bai sani ba haka zalika babu wanda ya yi tunanin ina ya ke saboda hankalinsu ba a kwance ya ke ba... (
___________________________________
Damuwa ce
arara akan fuskar Unaisah, ta rasa ina zata sa ranta taji dadi, tayi jiran dawowarshi har ta fara gajiya da jiran shi, tana ta kiran layin sa baya picking.

Bayin Allah har sun kammala shiryawa tun da rana da ya ce su shirya zasu yi celebration na birthday dinsa a gida, bayan tafiyar sa Aunty Ummi ta shiga da su home beauty saloon dinsu tayi masu hadadden gyaran gashi da gyaran jiki, after sallar la'asar suka yi wanka, kowaccensu ta
auki wanka na mutunci, Shi kadai suke jiran dawowarshi, Chefs har sun kawo masu
aton Cake mai hawa bakwai komai ya kammalu sai dai babu Chief babu alamarsa.

Hakan ya jefa su acikin damuwa, fitowa tayi daga bedroom dinsu jikinta a sanye da fitted gown ta swiss cord lace, gown din tabi shape din jikinta kayan sunyi mata kyau sun fito da kyakkyawar surarta, tana tafiya jikinta na girgiza sautin chunky heels din kafafuwanta ya cika kunnuwansu, kwas! kwas!!

Hannunta
aya ruke da head din kayan yayin da dayan hannun yake a ru
e da wayar ta, idanunta na akan screen din wayar, da take pressing, light make up ne akan fuskarta.

Gyaran gashin da ummi tayi mata fishtail braids ne ya
ara fito da kyawunta, kitsone masu gwa6i guda biyu wutsiyarsu ta sauko ta gaban kirjinta har kan stomach dinta, ga wani daddan fragrance dake busowa ta jikin ta, fuskarta a yamutse ta nufi cikin falon.

"Unaisah har yanzu bai
aga kiran ba?"
agowa tayi tare da kallon ummi da tayi maganar, suna a tsaye gaban table din da aka
aura Cake.

Ummi tana sanye da atampa Chiganvy gold riga da skirt sun kama jikin ta, tudun hips dinta ko cup aka
aura sai ya zauna, ta kashe daurin kallabi, Batool kuma kalar kayan Unaisah ne a jikin ta, hatta takalmansu iri
aya, Ummi taso ta bambanta musu hair style din amma ta nace ta ce itama irin na Unaisah take so saboda bata son Unaisah tafi ta kyau, amma fa sunyi kyau su dukan su, sun wanku kamar ya'yan Minister of finance..

Girgiza kai ta yi da damuwa ta ce, "Har yanzu bai
aga kiran ba, ni dai hankalina bai kwanta ba, ina ji araina kamar ba lafiya, saboda bai saba min haka ba, har message na tura mashi bai mayar min da reply ba.." tana magana tana yamutsa fuska..

Ummi ta ce, "Anya lafiya kuwa? a sanina da chief bai sa6a alkawari, amma ko ya akai shiru bai dawo ba, har an kusa fara kiran sallar magrib?"
Ta tambaya da damuwa akan fuskarta, Batool duk tafi su shiga damuwa duk ta yi sukuku da ita..

"Har daddy na yiwa magana yace shima ya kira shi ba sau
aya ba ba sau biyu ba amma bai daga ba, wlh ji nake kamar in bi shi cikin estate din.." ta fa
a tana zum6ura
aramin bakin ta..

Murmushi Ummi ta yi, "Allah ya huci zuciyarki gimbiyar Chief Owais, da girman kujerar ki, mu yi hakuri mu jira shi, may be kafin mu kammala sallar magrib ki ga ya dawo gidan..."
Bubbuga kafafunta ta yi akan floor da dan murmushi akan fuskar ta, alamar ta ji dadin kalaman Ummi, "Haba Aunty Ummi, in har sai lokacin zai dawo ni dai bai kyauta min ba Allah.." Ta fa
a tare da goya hannayenta akan kirjin ta.

"Calm down your mind his princess, nasan me kike yi mawa, wato kada kije yin alwala make up
inki ya goge, toh kada ki damu kina da ni, zan canza maki wani make up din ne.."
ajiyar zuciya ta sauke tare da kallon Batool da ta yi shiru idanunta sun ciko da
walla, kwata kwata hankalinta ba ya akan su.

"Sis are you okay?" In a cool voice ta ce, "bana jin dadin zuciyata, ji nake kamar wani abu na faruwa da Chief din mu.."
Dafa kafadarta Ummi ta yi, "Na fahimci kun damu sosai, nima na damu da shi, but pls ku kwantar da hankulanku, in sha Allah ba abunda ya faru da shi, zai dawo gida lafiya har ma mu yanka cake atare da shi, wata
il wani uzurin ne ya ruke shi."
murmushi suka
an saki badan hankalinsu ya kwanta ba..

A fakaice Ummi take satar kallonsu daga
asa har sama, ta da
e bata ga kyawawan matasan
an mata irin su ba, tana yaba kyawun su sosai, Allah yayi halitta masha Allah tabarakallahu ahsanul khalikin, A ranta take fada, kamar yadda take mamakin kyawunsu suke burgeta suma haka take burgesu, burinsu suma suyi irin body dinta, especially Unaisah in dai zata kalli Aunty Ummi sai tayi fatan dama ita ke da dirinta.

"Ku matso mu yi hotuna kafin ya karaso" Matsawa su ka yi gefe da gefenta suka tsaya, yayin da cake table din ke agabansu ta saita su da camera wayarta ta fara
aukar su zafafan hotuna style kala kala ta dinga nuna masu yadda za su yi, bayan sun gama ta nuna masu hotunan, koda suka gani ihu suka sanya suna santin su saboda kyawun da su ka yi a pics din..

"Aunty Ummi ki turamin hotunan In turama Mommy da Aunty Aneeleeh su gani.."
Ta fa
a tana kallon fuskar Ummi, walwalarta ce ta dauke kamar bata taba yin dariya ba.

Ta fahimci indai zata yi mata maganar Benazir ko Anila bata farin ciki, shiyasa ta kasa fa
a mata tasan tarihin rayuwarsu.

"Sai dai ki
auki wasu hotunan keda Batool ki tura masu amma banda nawa.." ta fada fuskarta a
aure ba annuri..

"Meyasa Aunty Ummi?" Batool ce ta tambaya,
"baku ga babu mayafi a jikina ba?

Bai dace a ganni haka ba koda a hotone"
arashe maganar tare da mi
ewa ta juya ta nufi Up, bin ta da kallo Unaisah tayi harta hau kan stairs ta
an dakata da yin tafiyar, ta rasa meyasa take ji aranta kamar sakacin su Benazir ne ya ja ta rasa babynta, Zuciyarta ce ke tunzurata akan manufarta shiyasa ko sun kira bata
aga kiran su, sa
onnin da suka tura mata sun kai
ari amman ko
aya bata bu
e ba balle tasan me suka rubuta a ciki, Shureim ne ka
ai idan ya yi mata sako take dubawa saboda har yanzu akwai
aunarsa a cikin zuciyarta.

Har bayan sallar Isha'i ba Chief ba labarin sa, hankalinsu ya tashi matu
a, saboda damuwar rashin dawowar shi da tayi masu katutu acikin zuciya, hakan yasa bacci ya
auracewa idanunsu, hankalinsu ya
i kwanciya, gani suke kamar wani abunne ke faruwa da shi, a falo suka raba dare gaba
ayan su harda Taj, ko cake din da aka kawo masu basu ci ba.
Chapter 34 · 0% Book details