Sashe 123
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mun yi imani da Allah, kuma mun yi imani da
addara mai kyau da mara kyau, kuma mun san abun da ya faru da mu jarabawa ce daga gare shi, Allah shine shaidar mu, koda wannan abu zai shafe mu ba zamu damu ba, mun san dole akwai wa
anda ba zasu fahimce mu ba, akwai wa
anda kuma jiran rauninmu suke yi don su muzguna mana, to ina so su sani babu gudu babu ja da baya, ba zamu ta6a karaya ba, saboda Allah shi zai yi mana hisabi ba su ba, duk wanda yayi yun
urin yin amfani da wannan damar don ya 6ata mana suna ko dan ya 6ata mana rai toh ya sani Allah yana kallonsa zai yi mana sakayya, akwai kuma ranar
in dillanci.
Bayan haka, duk abun da kasan in akai maka ba zaka ji da
i ba toh kada ka yi ma wani, kuma ka guji 6ata ran wanda baida abun dogaro da ya wuce Allah, ko don saboda fursinonin kurkukun
addara yakamata mutane su san irin kalaman da zasu furta idan ba haka ba wani hali kuke tunanin zasu shiga?
Idan ana fama masu raunin dake a zuciyar su?
Da yawa wa
anda suka sadaukar da su iyayensu ne, wasu kawunnansu, wasu danginsu, na sani a cikin masu kallo na da sauraro na, akwai iyaye, akwai kawunnai, akwai yayye da
anne, kunsan
uncin da ake ji idan aka ta6a naka ko aka ci zarafinsa, da wannan nake ro
on kowan nan mu da mu kiyaye harshen mu, gaba
ayanmu bamu ke da iko da kawunanmu ba, abun da ya faru da wani mara da
i ka ji dadi ko ka yi dariya kaima baka wuce ya faru da kai ba, don haka idan har ba zamu fa
i alkhairi ba, ya fi mu ja baki mu yi shiru..."
Kalaman Chief Owais ya ta6a zuciyoyin miliyoyin jama'a dake kallon su, ta ko'ina comments
in mutane ne ke ta yawo a social media..
"A halin yanzu, gaba
aya fursinonin da muka ku6utar suna a
ashin kulawar mu, in sha Allah zamu duba yiyuwar baku damar tattaunawa da su kaitsaye, bayan mun gama shari'ar Elders, bayan haka zamu bu
e shafukan da zamu dinga kawo maku duk wani abu da ya shafe su" CI ne ya amsa ma
an jaridar da ya yi tambayar..
"Elders suna a tsare hannun hukumar mu, ba zaku samu damar ganawa da su ba, har sai zuwa lokacin da za'a yi shari'ar su, zamu ci gaba da kawo maku bayanai game da su, ku ci gaba da bibiyar shafukan hukumar mu ta ISOD" Coo ne ya fa
a yana mai tabbatar masu da maganar shi.
alla saida suka shafe awa suna tattaunawa da manema labarai tun suna amsa masu tambayoyi da marmari har saida suka fara galabaita.
In a short time, labarin Kurkukun
addara ya bazu kamar wutar daji,
an jarida, gidajen talabijin, gidajen ya
a labarai na duniya, da kuma shafukan sada zumunta sun cika da labarin kurkukun
addara, BBC ne, Fox news channel, Cnn, msnbc, Newsmax, ko'ina zancen Kurkukun kaddara ake yi, labarin ya zama ruwan dare, Elders suna ta shan tsinuwar jama'a, DG da hukumarsu tana ta shan yabo daga bakunan al'ummar duniya, kowa ya jinjinawa kokarinsu musamman Dg da ya iya fallasa asirin kakansa, ya burge jama'a ya kuma siye zuciyoyin mutane, ta ko'ina yabonsa ake yi, mutane suna ta nuna tausayawarsu ga Prisoners, ba a ta6a samun labarin da cikin rana
aya ya samu billions of audience daga sassan duniya ba irin shi
Ta ko'ina shafukan sada zumunta sun cika da hashtag
# JusticeForTheVictims#justicefortheprisonersoftheprison ofdestiny #RemoveThemFromPower#punishthem#justicemustbeserved#
Hada masu zanga-zanga ta online, wasu ma fitowa suka yi daga gidajen su, suka bazama kan tituna, inda suka bu
aci a yiwa fursinonin kurkukun
addara adalci, a
wace wa Elders mu
amansu, a kuma gurfanar da su gaban kotu don su kar6i sakamakon laifukan da suka aikata.
Hukumomin Human Right na
asashe daban daban kama daga Uk, America, Saudi arab da sauran
asashe sun bu
e wuta akan a hukunta Elders daidai da abun da suka aikatawa yaran da ba su ji ba basu gani ba.
Haka zalika shuwagabannin
asashen
etare da aka samu
asar su cikin Elders da Prisoners suma sun bu
e wuta akan ba zasu lamunta ba, sun yi garga
i akan a gaggauta yankewa Elders tsattsauran hukunci a kuma mayar masu da yaran
asarsu da aka fitar, bayan haka zasu bibiyi shari'ar har sai sun tabbatar da anyi adalci, idan ba haka ba zasu
auki tsattsauran mataki.
Gaba
aya hankalin duniya ya dawo kan Elders da Prisoners, abun ba iya Nigeria ya shafa ba, saboda Elders
in da fursinonin akwai jinsin wasu nahiyoyin..
anda suka fi shiga tashin hankali dangin Elders, Mutane sun fusata hakan ya sa jinin su akan akaifa ya ke, neman su suke ruwa a jallo don su fanshe abin da aka yiwa fursinonin kurkukun
addara, ba dan sojojin dake kewaye da gidajansu ba, da tuni mutane sun sanya musu fetur sun
one su, ko su saka masu bomb saboda yadda suka zuciya, burinsu su yi arba da
aya daga cikin su don su
one shi.
Lokacin da labarin abun da ke faruwa ya riski jam'iyar su Alhaji Musa, a lokacin ma suna tsaka da yin party meeting a conference room na headquarter dinsu, kwatsam sai ga kira ya shigo layin party leader
insu Alhaji Bukar mai Guduma, bayan da ya
aga kawunsa ya ce su duba abun da ke faruwa a labarai.
Nan fa suka kunna news, hankalinsu ya tashi matu
a sun razana da jin labarin kurkukun kaddara, babban tashin hankalinsu hada
an jam'iyarsu Alhaji Musa, shine abun da ya fi razanar da su ya kuma jefa su a ru
ani sosai, sun yi ba
in cikin kasantuwarshi
an jam'iyar su, ya ja masu tozarci da tsana daga al'umma dama basu da farin jini, wannan abun kunya da firgici har ina, gaba
aya sun yi Allah wadai da Elders, duk da ba
in cikin da Musa ya
unsa masu hakan bai hana sunyi farin cikin jin cewa hada Baba Obie a ciki ba, dama da haushin shi a cikin zuciyarsu, tun lokacin da ya bar jam'iyarsu ya kafa tashi jam'iyar suke ta neman hanyar da zasu 6ata mashi suna su kuma lalata jam'iyar tashi, sai gashi cikin sau
i yanzu sun samu damar da zasu 6ata ahlin Obie da jam'iyar su.
Haka zalika
an jam'iyar APP ta su baba Obie, sun tashi da mummunan labarin da ya karya zuciyoyinsu, ya haifar masu da matsanancin tashin hankali da damuwa..
a baba Obie ya karya zukatan mutanan da suka yarda da shi, kowa idan ya ji labarin da farko sai ya sanya kokwanto akan ba zai iya aikatawa ba, amma daga sun ga videos
in Chi
ef Owais da yake kora jawabi sai jikinsu ya yi sanyi lakwas, saboda sun san jikanshi ba zai yi mashi
arya ba.
Bangaren masu ruwa da tsaki a mulkin
asar sun razana da jin labarin kurkukun kaddara, sun kuma
imauce da jin cewa dattijon arziki uban maza, mutun mai daraja da
ima a idon duniya shine shugaban kurkukun kaddara, kan wannan al'amarin har zaman tattaunawa suka yi a majalissa kowa ya tofa albarkacin bakinsa kan al'amarin, wasu suna goyan bayan a tsige
ansa daga mu
amansu yayin da wasu suka
i goyan bayan a yi hakan saboda basu yi wani laifi da zai sa a sauke su daga kan power ba, majority
insu suna goyan bayan ahalin Obie
ari bisa
ari, ka
anne suke nema su dangana su da laifin uban su.
Har
uri'a suka jefa cikin kaso ukku kaso biyu suna goyan bayan
an Obinna.
Bari mu koma bangaren Iyalin Alhaji Musa mu ji meke faruwa da su?
Da farko sun 6oyewa Hajiya Sarah abun da ke faruwa, kwata kwata suka
i sanar da ita, tayi tayi da su su fa
a mata meke faruwa sun
iya, kowa fargaban sanar da ita yake yi saboda suna jin fargaban halin da zata shiga, ba irin magiyar da bata yi masu ba, har kuka ta yi masu akan su fa
a mata abun da suke 6oye mata, idan ma mutuwa Musan ya yi kada su ji shakkun sanar da ita, zata fahimce su kuma zata rungumi kaddara, still suka ki sanar da ita, tsawon kwanaki sun barta a duhu, damuwa ta hanata sukuni, ta riga da ta sa ma ranta cewa wani mummunan abu ne ya faru shiyasa suke shakkun su sanar da ita, tun lokacin da sojoji suka kewaye gidan da kuma fitar da suka yi da daddare batare da saninta ba, abun da ya fi damun ta rashin dawowar Alhaji Musa gidan, tsawon kwanaki bata ji
uriyarshi ba, layukan wayoyinsa duk a kashe kum baya nemanta, duk wanda ta kira cikin abokan huldarsa da ta sani don ta ji ko su ya tuntu6e su sai suce mata a'a basu ji daga gare shi ba.
Daga ita har Zeenatu sun damu, sai da ta kaiga ko abinci basu ci sosai, basu bacci, ko office ta daina zuwa komai nata ya tsaya cak..
Tsananin tausayin su ne kullum ya ke
aruwa a cikin zukatan su hajiya Layla, musamman da ta dinga bin su
aki
aya bayan
aya tana ro
on su akan su sanar da ita meke faruwa?
Ta je
akin Benazir tana kuka ta ro
e ta ta fa
a mata amma ta ce ta yi hakuri ba zata iya ba, saboda bata son ta zama silar da zata shiga mawuyacin hali.
Bayan ta fito daga dakin Benazir ta je dakin Dr Shureim shima ta ro
e shi akan ya fa
a mata, amsar da Benazir ta bata irinta shima ya bata, kamar sun ha
a baki.
Zuciyarta ta sosu, still bata yi fushi da su ba, ta je
akin hajiya Layla ta roke ta itama ta ce ta yi ha
uri sanin bashi da amfani, bazata iya fada mata ba..
Kowa ta tambaya amsa
aya suke bata.
Lokacin da ha
urinta ya
are, ta kira su dukan su a main falo ta ce kodai su fa
a mata abun da suke 6oye mata ko kuma ta tafi tabar
asar tare da Zeenatu, ba zasu sake ganinta ba har abada, zata koma gurin family
inta.