← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 140 OF 201

Sashe 140

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan ya gama gabatar ma da kotu duk hujjojin, al
ali ya maida duban shi kan lauyoyi masu kare wa
anda ake tuhuma ya ce, "Defenses, do you have any statements to make?"
Farko duk shiru suka yi kafin wani ya mi
e ya gabatar da kan shi a matsayin lauya mai kare Alhaji Musa (Dama kafin a zauna zaman shari'a, wa
anda ake tuhuma da laifi suna da hakkin
aukar lauyoyi da za su kare su), Ya fara bayani da cewa sam bai gamsu da hujjojin da aka gabatar akan alhaji Musa ba saboda za a iya yi mashi
azafi tun da shi babban mutum ne
an siyasa dole bai rasa ma
iya masu son ganin bayan shi, kuma duk hujjojin da aka bayar basu isa su gamsar da ya aikata sauran laifukan da ya ce bai aikata ba tun da yanzu muna a lokacin technology duk za a iya
agar su, har prisoners ya tambaya kan ko lokacin da suke a kurkukun sun san su waye elders duk suka amsa da basu sani ba, ya ce ko wannan ma hujja ce da zata sa kotu ta yarda ba lalle yana cikin su ba, bayan ya gama jawabin shi ya ro
i kotu da ta yi nazari sosai kada ta amince da hujjojin da aka bayar kafin ya koma ya zauna, hannu chief Owais ya kai ya ru
e ha6ar shi, a ranshi yana mai mamakin wani al
awari Alhaji Musa ya yi ma lauyan da har ya iya yin wannan
arfin halin.

Bayan lauyan masu
ara ya sake mi
ewa ya bu
aci da a bashi dama zai
ara gabatar da wasu hujjojin al
ali ya bashi, Unaisah ya bu
aci ta fito, bayan ta tsaya a wurin da aka tanada ya fara yi mata tambayoyi kan ko tasan alhaji Musa, aikuwa kaman tana jira nan ta shiga kora jawabi tun daga kan zuwan Unaizah kurkukun
addara da yadda ta mutu da wasi
ar da ta bata da diary
inta mai
auke da hotunan su har da shi, daga
arshe ta yi bayanin yadda ya sace su ita da Batool ya sake maida su kurkukun kaddara don cika
udirin shi na zamowa shugaba inda har ta yi nasarar watsa mashi acid ta kuma buga mashi zarto a kafa
a, bayan ta gama lauyan ya yi
arin bayani tare da nuna ma al
ali ciwukan da Unaisah ta ji ma alhaji Musa, daga baya ya gabatar ma kotu da wasi
ar tare da diary
in Unaizah.

Bayan al
ali ya gama duba su ya tambayi lauya mai kare Alhaji Musa ko akwai abun da zai ce, mi
ewa ya yi ya ce duk abun da Unaisah ta fa
a zasu iya zamowa ba gaskiya ba shirya mata aka yi amman yana son a bashi dama ya yi mata tambayoyi al
ali ya ce an bashi, tun da ya tsaya a gabanta ta wani murtuke fuska, tambayoyi ya fara yi mata kan yadda ta ce alhaji Musa ya sace su ya maida su kurkuku, duk tambayar da ya yi mata sai ta bashi amsa,
"Kin ce bayan ya maida ku kurkukun, ya sanar da ke kudirin shi na son kashe ki sannan kuma ya cire zuciyar
ar'uwarki, a
arshe kuma kika yi nasarar watsa mashi acid kika kuma raunata mashi kafa
a, duk yana mi har kika samu damar da ke kika aiwatar masa da hakan ba tare da shi ya aiwatar da
udirin na shi a kan ki ba?" Wani kallo ta jefa mashi tana tura baki tare da hura hanci ta ce, "Allah ne bai nufa zai cutar da ni ba duk da ya samu damar hakan, kuma dama Allah Yana yiwa azzalumi jinkiri har zuwa ranar da idan ya kama shi ba zai iya ku6uce masa ba, haka na sanar da shi a lokacin, to a ranar dama Allah ya
addara dubun shi zata cika, dama na sanar da shi idan muka ro
i Allah ba kai tsaye yake taimakon mu ba don shi ba a ganin shi sai dai ya yi mana hanyar da taimakon shi zai iso gare mu, a lokacin na ce mashi in sha Allah zai ga yadda addu'ar wanda aka zalunta take tasiri har ya yi nasara akan wanda ya zalunce shi, amman sai ya
alubalanci hakan da na fa
a ya ce wai zai jira ya ga ta yadda taimakon Allah zai iso gare mu, nasan Allah ne ya nuna masa ishara shine dalilin da ya sa ya jinkirta aikata abun da ya yi niyya a gare mu." Ba
aramin burge mutane ta yi ba yadda ta kora mashi jawabin, mutane suka shiga jinjina kai wasu da murmushi akan fuskokin su.
arshe lauyan ya
aryata cewa Alhaji Musa ya aikata masu hakan ya ce duk sashi fa
i ne, ba yadda za ai ya samu dama irin haka amman ya kasa aiwatar masu da kudirin shi har ita ta yi nasara akan shi, in ma da gaske ne hakan ya faru da su to akwai yuwuwar bata a cikin hayyacinta ne ta ru
e har ta kasa tantance wanda ya aikata masu hakan, yana rufe baki a tsiwace ta ce,
"Ina a cikin hayyacina!

Na yi rayuwa a cikin kurkukun
addara na tsawon lokaci, tun ina da shekara 11 na tsinci kaina a kurkukun, ba irin tashin hankalin da ban gani ba, an yanka mutum an fe
e gaba na, an yi mani wankan jini!

Na ga abubuwan tashin hankalin da sun isa su saka ni in haukace amman hakan bai faru da ni ba, sai wannan ne zai sa in fita hayyacina har in kasa gane wanda ya aikata mini?

Wannan azzalumin shine ya sadaukar da ni a kurkukun, kuma shine ya yi ma mahaifiyata asiri a ranar da ta haife ni ta tafi ta bar ni tsawon shekaru ba a san in da take ba saboda tasan wani sirrin shi da ya danganci kurkukun
addara, shine kuma ya yi ma Uncle
ina Shureim tare da makwabciyar su asiri saboda ta ce bata son shi Uncle
ina take so sannan kuma yana jin haushin mahaifinta Sheikh Imam.

Shi Elder ne!

Duk abun da aka zayyana yana aikatawa wallahi..." Kuka ne ya
wace mata ta du
ar da kanta, duk da yadda ta yi maganar da tsawa har tana nuna Alhaji Musan da hannu ya sa6a ma dokar kotun amma al
alin ya kasa dakatar da ita, gaba
aya kotun ta kara
e da hayaniyar mutane,
arfin halinta ya matu
ar burge mutane, kuma ta ba mutane tausayi, hatta al
alin ma ta bashi tausayi, umarnin a mayar da ita wurin zamanta al
alin ya bada, kusan a tare Benazir da Owais da Shureim harda kakanninta da
an uwanta prisoners duk suka mi
e don su tarbe ta, kotu fa ta harmutse da hayaniya, har saida al
alin ya bubbuga gavel
insa tare da ambaton, "Order, order!" Sannan kotun ta daidaita, daga haka al
alin ya sanar da kotu zata tafi hutu na
an wani lokacin kafin a dawo a ci gaba da sauraran shari'ar.

Bayan wa'adin da al
alin ya
auka ya
are aka dawo zaman ci gaba da sauraran shari'ar.

A lokacin lauyan masu
ara ya bu
aci Benazir, Batool, Shuraim, Ummi da kuma Sheikh Imam duk suka fito ya yi masu tambayoyi, duk suka amsa mashi saidai ba komai da ya faru da su suka fa
i ba sun bar wasu abubuwan matsayin sirri, haka shima lauyan dake kare Alhaji Musa ya yi masu tambayoyin ba kamar Batool ya fi yi mata tambayoyi game da komawar su kurkuku, a lokacin har saida al
ali ya bu
aci a gabatar masa Dr Mark, Chief Owais ne ya yi ma kotu bayanin cewa ya gudu amman suna akan binciko shi za su samo shi su kawo shi kotu shima da sauran likitocin dake da sa hannu a case
in.
arshe dai sai da aka
ure lauyan alhaji Musa saboda tarin hujjojin da aka gabatar a gaban kotu wa
anda ke nuna yana aikata duk laifukan kuma yana cikin elders, tun kan a dawo kan Pravin ya tabbatar ma kotu yana cikin elders don yasan shima za a samu hujjojin da zasu tabbatar da shi ba kamar da ya ga harda vedio recording
in alhaji Musa na cikin Cell
in hukumar Isod aka kunna ma al
alin in da wasu maganganun da ya yi suka tabbatar da laifukan da ake tuhumar shi, ya san shima sun yi maganganun da Owais shiyasa ya saduda, amma ya ce ma al
alin wllh Baba Obie ne ya yaudare shi ya saka shi cikin su ba da son ran shi ba.

Bayan sauraran tarin hujjojin lauya mai
ara, al
ali ya tambayi lauyoyi masu kare wa
anda ake tuhuma kan ko suna da sauran abun da za su ce,
Gaba
aya wutar su ta
auke, saboda basu da wani
warin gwiwa ko hujjar da zasu iya kare su, gashi akwai masu son su nemawa dattijon arzi
i sassauci saboda da yawansu mutanan da suke mutunci da shi ne, da
yar wani bayerabe daga cikin su ya yi
arfin halin mi
ewa ya ce,
"Your Honor, while we acknowledge the severity of the crimes committed, we urge the court to consider the defendants ages, health, and social status.

We request leniency in sentencing."
(Ya mai girma mai shari'a, yayin da muka amince da girman laifuffukan da suka aikata, muna ro
on kotu da ta yi la'akari da shekarun wa
anda ake tuhuma, da lafiyar su, da kuma matsayin su na zamantakewa.

Muna neman a sassauta hukunci) Ya fa
a tare da komawa ya zauna.

Bayan nazarin da Al
ali ya yi, ya
an numfasa na wani lokaci, kafin ya
ago ya dubi ilahirin mutanen dake a kotun.

Cikin kakkausar murya ya furta.
Chapter 140 · 0% Book details