Sashe 37
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
In ya so sai mu
ara da namu, in har dagaske kun tuba to kamata yayi ku bar komai da ya shafi tsafi..."
Jan Wuya ne ya yi maganar, sauran Elders
in suka goyi bayansa akan su basu sihirinsu, nan take suka fahimci basu damu da halin da suke a ciki ba, tun da gashi har sun fito da ha
amarsu a fili, wato mu
aman su suke so su basu don su samu damar cigaba da aikata fasadi...
Babu wanda ya tanka musu a tsakanin Elder da Jan Harshe sarai sun ji me suka ce a cikin kunnuwansu.
lokaci
aya wani haya
i mai kama da guguwa ya kara
e dakin da suke a ciki, kafin wani lokaci kowannansu ya 6ace, dama ba a guri
aya suke ba, dabarun sihiri ne da suke kira magician's dream, a mafarki suke ha
uwa da tsakar dare su yi magana da junansu, kowani Elder dake a kasashen
etare dana gida Nigeria in har suka yi mafarkin nan to kowannansu zai bayyana ne a cikin sa..
Dare mahutar bawa, sai dai bakowani rai bane yake samun damar da zai huta a cikin sa, haka ta ke a bangaren Obie family, bayin Allahn nan Yadda suka ga rana haka suka ga dare, babu wanda ya runtsa daga su har ya'yansu, a zaune suka kwana saboda depression din da ya yi musu katutu a zuciya...
_______________________________
*DAGA AL
ALAMIN BOSS BATURE
*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08103884440*~___________________________________
A washe garin ranar, ba zato ba tsammani Sheikh Imam malik yayi musu zuwan bazata, batare da wani daga cikin su ya gayyace shi ba.
Babu wanda yasan da batun zuwanshi saboda bai sanarma kowa ba.
tun jiya da yaje masallaci yin sallar Magrib bai ga kowa na family din Obie ya halarci sallar ba.
kuma a sanin da yayi musu basu da wani masallaci da sukeyin sallah in ba masallacin shi ba, tun nan abun ya fara da mun shi, ya yi ta tunanin anya lafiya, mutanan da duk in lokacin sallah yayi sune zaka gani a sahun farko.
Zuciya da sa
e sa
e har ya fara tunanin ko dai sun canza masallaci ne? lokacin da aka kira sallar isha'i mutane sunata taruwa domin yin sallah yaita baza idanu cike da sa ran ko zai ga gifcin su sai dai har aka
are sallar babu su babu alamarsu, abun ya dame shi matuka, ba shi kadai ya lura ba, har jama'ar dake yin sallah a masallacin saida sukayi ta tambayar ina ahlin Obie?
Meyasa basu zo masallaci ba? kodai ba lafiya ne"?
Wadanda suke zumunci da dattijon arziki har jaraba kiran layin shi sukayi bai daga ba, suka kira layin ya'yansa ba wanda yayi picking, haka shima sheikah imam ba irin kiran da bai yi ma baba Obie ba awaya amma baya shiga kwata kwata.
sai da takaiga ya kira ya'yan shi dukansu babu wanda wayarsa ke shiga, Hakan Ya kara jefa shi a hali na damuwa, daren jiya dakyar ya runtsa saboda tunaninsu da yayi mashi katutu a cikin zuciyar shi.
lokacin sallar asuba nayi bayan ya farka daga bacci, yayi shirin zuwa masallaci cike da sa ran zaiga ahlin Obie sun halarta.
bayan ya isa masallacin ya yi ta sa ran ganinsu har masallata suka kammala hallara ya tada sallah, bayan ya gama sallar, yayi nasihar daya saba yi abayan kowace sallar asuba, anan ne mutane sukai ta tambayarshi meye hana Ahlin Obie halartar masallaci tun jiya?
Ko an kira su awaya ba'a samu, ko dai sun canza masallacin da suke yin sallah ne ko sun yi tafiya ne "?
abun daya sa suke tambayarshi Imam saboda sun san yafi su kusancin da baba Obie, cike da damuwa yace musu baida masaniyar akan abunda ya hanasu zuwa masallaci amma in sha Allah zaije Estate din ya dubo a wani hali suke a ciki, gaba daya sunji dadin maganar shi, har suka ce idan ya isa, komai ake ciki kada ya manta ya kira ya sanar da su ko hankalinsu zai kwanta, Yace musu in sha Allah zasu ji daga gare shi.
Ko masaukinsa bai wuce ba, daga masallaci Ya shiga motarshi yana driving yana tunanin su, kaitsaye Ya nufi Obie Estate..
Tun da Motarshi ta shigo estate din Ya tsinci kanshi da jin matsanancin faduwar gaba da bai taba jin irin ta ba.
Da sunan Allah abakinsa, ya tsayar da motar a parking space yana fitowa securities dake zarka suka dinga gaishe da shi cikin girmamawa, fuskarsa da fara'a yake amsa masu kafin yayi hanzarin wuce hannunsa ruke da cazbaharsa Ya nufi Katafaren falon gidan bai kaiga shiga ba, ya tsaya daga bakin kofar yayi sallama, shiru ba'a amsa mashi ba, kusan sau bakwai yana doka sallama shiru kamar yayi magana da bango, lamarin Ya daure mashi kai, da har zai tafi sai kuma Ya fasa saboda baya jin zai iya tafiya batare dayasan awani hali suke a ciki ba..
Da zuciya
aya ya kutsa kai cikin falon, Yana shiga yaci burki yana kallon abun da yayi matu
ar daure masa kai aransa ya furta dama suna nan, ina tayi musu sallama basu amsa min ba"?
Wlh tun daga yanayin da ya riske su ya fahimci babu lafiya atare da su, akace labarin zuciya a tambayi fuska, karasa shiga ciki yayi, kwata kwata basu san da zaman shi a falon ba, babu alamun sunji motsin tafiyar shi, yadda kasan gangar jikinsu ce kadai zazzaune kan Sofa, ruhinsu baya atare da su, damuwa ta
ara gusar da hankalin su, saboda rashin baccin da basuyi ba jiya, idanunsu sun kara kumbura, sunyi jawur kamar garwashin wuta, gaba
ayan su babu riguna a jikinsu sai gajerun wandunan da suka bari..
"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji"un...." Shiekh iman ne Ya furta Yana lekan fuskokinsu, ya razana da ganin Halin da suke a ciki, har yatsunsa ya fifita saitin fuskokin su don yaga ko akwai rai a jikin su amma babu alamun zasu kyafta idanun su, Ya rasa gane suma sukayi ko kuwa wani abunne?
Amma fa hankalinsa Ya dungunzuma ainin.
"Hateem!
Sharafudeen!
" ya fada yana kallon faces dinsu, kamar hotuna, saboda rudu Ya kasa gane suna numfashi ko basayi, juyawa yayi kan sauran"Abdul Razak!
Deeni!
Wai baku ji ina magana?
Meke damunku ne?
Meya faru daku?
Kuna acikin hayyacin ku kuwa eye"?
Juyawa yayi kan Sir mubarak arude Yace"Mubarak!
Wai dan Allah meke damunkune uhum?
Mayesa bakwa motsi?
Suma ku ka yi ne ko kuwa wani abunne ya faru da ku.." fuskarsa ya mutse da damuwa
bai
are maganar ba, ya tsinkayi muryar mutun abayansa Yana karanta addu'ar tashi daga bacci.
a hanzarce ya juya dan ganin wanene!
Wani faduwar gaba yaji ganin wasu daga cikin matasan familyn kwance akan floor suna bacci, kamar marasa galihu, hankalinsa ya kara tashi matuka.
a hankali Ya mike zaune yana mi
a hadi da yin hamma, Cikin sauri Imam Ya nufe shi cike da sa ran zai samu amsar tambayarsa agurin sa..
Zukunnawa yayi agabansa cikin rawar murya yace"Nadeem, meke damun iyayenku ne?
Meke faru wa da ku ne"?
"Gaba daya na rude hankalina ya tashi, kamar babu lafiya atare da ku.." ya kare maganar cike da sa ran zai samu amsoshin tambayoyin shi agurin Justice.
yamutsa fuskarsa yayi cike da damuwa ya fayyace masa halin da suka ris
e su a jiya.
tamkar zai fashe da kuka ya kara da cewa"shiekh ka taimaka mana, mun rasa gane kansu, ba mu san meke damun su ba, babu magana sai kuka, jiya daga mu har su babu wa
nda ya runtsa, ko ruwa bai gifta makoshin mu ba, bayan haka bamu ga baba ba, Kofar dakinsa a kulle take, ko da muka same su abakin kofar dakinsa, munyi tsammanin ya mutune, saboda mawuyacin halin da muka taras da su yafi kama dana wanda ya rasa abu mafi soyuwa agare shi, amma koda muka tambaye su ya mutune basu tanka mana ba, ko magana basa iyayi..."
araunace ya karasa maganar, ta ko'ina kan shiekh imam ya kulle ya ce"dama sun taba yin irin hakan"?
Arude justice ya dubi Uncles din nashi, don kwata kwata bai san abun ya munana har haka ba, har kwara jiya sun motsa lokacin da yan aiki suka fara koken abun daya faru da Saratu...
Girgiza kai Justice yayi"ban taba ganin sunyi ba, amma ina tunanin Zuciya ce, saboda grandpa ya ta6a yi sau biyu da
ewa tun kafin na mallaki hankali na, lokacin da Senior mom ta rasu da kuma lokacin da Kanwarsa ta rasu.."
sheikh Imam bai
arasa sauraran maganar Justice ba, Ya juya jikinshi na 6ari ya samu guri daga tsakiyar Sofas din da suke, afujajen Ya zauna dirshan tare da tankwashe kafafunsa yayin zaman cin tuwo..
"A'uzubillahi minasshaidanirrajim, Bismillahirrahmanirrahim..."
ira'ar alkur'ani mai girma Ya cigaba da yi musu tun yanayi kasa kasa har ya
aga muryarsa da karfi idan yaja aya saiya dire ta yake jan numfashi kafin ya daura da wata, kankace me tuni ya ha
a gumi akan fuskarsa yanayi yana duban su.
justice daya langwa6e kansa, Yayi shiru yana jin yadda kira'ar shiekh ke ratsa zuciyar sa..
Kaitsaye Sautin
ira'arsa ya ratsa dodon kunnuwansu, har izuwa sassan jikin su, Unexpected zuciyoyin su suka fara bugawa da matsanancin karfi, Numfashin su ya fara fita da sauri da sauri
Gaba daya bai lura ba, saboda ya sadda kan shi
asa, Yana tsaka da karatun kwatam ba zato ba tsammani suka fara dawowa hayyacinsu, wata irin nannauyar ajiyar zuciya gami da atishawa da tari suka dinga saki a jere a jere.
"Ruwa..
Ruwa..
" cikin disasshiyar murya Hateem Ya firta..
Jikim Justice na bari ya mike garin sauri hada tuntube ya nufi kitchen area, jim kadan Ya dawo da gudu, ya rugume bottle waters masu sanyi a kirjin shi.
bayan ya cire masu murafan robunan ruwan Yabi su daya bayan daya ya mika musu ruwan yatsun hannayensu na kerma suka kakkarba tare da kaiwa baki suka fara sha, makoshin su har sauti ya ke fitarwa kwat kwat!!
Kamar zai ballo..