Sashe 156
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan da suka kammala zaman kunshin, henna artists suka tafi bayan da aka hada masu sha tara na arziki, Hajjaty ce kadai bata kaiga tafiya ba.
ta kira Unaisah gefe daya ta fada mata tana son suyi magana.
Unaisah tace su shiga daga ciki.
A bedroom din ta suka shiga.
Ta daura Handbag dinta akan gadon Unaisah suka fuskanci juna..
"Unaisah ba sai da nace maki kyauta zanyi maki kunshin ba? ya akai naga alert na dubu dari uku kudin menene har haka"? arude Unaisah tace"bani na tura maki kudi ba, amma muga alert din" mi
a mata waya hajjaty tayi tasa hannu ta kar6a tare da duba reciept din.
Murmushine ya bayyana akan fuskarta"Aunty hajjaty, wannan alert din daga Chief ne, ni na fada masa ke zakiyi min kunshi amma bansan cewa shi zai biya ba"
Murmushi Hajjaty tayi"sunyi yawa Unaisah, sai kace ni nayiwa duka yan matan amarya kun shi?
"Please karki damu, rabonki ne, yaji dadi kinyiwa amaryarsa lalle shiyasa shima ya baki tukuicinsa.."
annurin farin ciki ne ya bayyana akan fuskarta, Taji dadin yadda Unaisah take bata girma.
"Saboda za6ana da kikayi a matsayin wadda zata yi maki lalle, nima ga nawa gudummuwar .."
arashe maganar tare da bu
e handbag dinta, Unaisah ta kura ido a kagare da son ganin menene ta kawo mata.
Set ta curo na kayan gyaran jikin amarya..
Dayawan su, Sudanese dilka, kabbasa spray, Hair bakhhoor diffuser, sandal sukkariya, dilka soap, turaren tsugunno da sauran su, saida ta gama jerasu agaban Unaisah tukunna ta soma yi mata bayanin yadda zatayi amfani da su, ta nutsu tana sauraron ta hadi da dan jinjina kan ta..
daga bisani ta
aura da yi mata nasiha
"sai fa an cire kunya da girman kai ake nunawa miji soyayya, ki zama karuwar mijinki, kullum ki kasance cikin gyara da tsafta, bana son tuna rayuwata ta baya amma zan fada maki sirrina saboda inaso kisan surrukan mallakar miji ba boka ba malam, wanda in har kika bisu nayi imanin mijinki ba zai ta6a gajiya da ke ba, zai kasance kullum cikin marmarin ki"
ine ya lullu6e Unaisah ta kasa kunne tana sauraron sirrikan da Hajjaty ke fa
a mata, ta bayyana mata komai batare da jin kunyarta ba, sai dai ita idan taji abun daya fi karfinta ta
an sunnar da kanta
asa ko ta rufe fuskarta da tafinta ko ta sanya pillow.
Amma fa taji dadin shawarwarin da hajjaty ta bata game da zamantakewar aure..
Unexpected ta dinga hango inuwar mutun jikin window din dakinta, ta wutsiyar idanun ta kamar akwai wanda ke yi masu la6e.
"Bansan da wasu kalmomi zanyi maki godiya ba aunty Hajjatyna, Allah ne kadai zai iya biyanki, ke ta dabance, Kina da kirki, kinason yar nan taki sosai.
Taji dadin maganar Unaisah"karki damu Unaisah, ni dai fatana ki zauna lafiya a gidan mijinki..
"
Ta fada tare da mikewa, itama Unaisah ta mike.
Wayar Unaisah ce tayi ringing da sauri ta juya ta dauko tayi picking tare da karawa a kunnanta.
"Mommy, har mun gama zaman kunshin, Naji shiru baku dawo nan ba"
On the other hand Muryar Benazir ta amsa da cewa"muna a part din Danejo, aikine ya ru
e mu, ba lallai mu shigo nan ba, zamu kwana anan"
"Am sorry mommy, mun barku da aiki"
"Karki damu, Ya zaman kunshin naku?
Ina fata anyi maki mai kyau"?
"Eh mommy, Aunty hajjaty ce tayi min, yanzu haka muna a tare, baki ga alherin da tayi min ba, ta kuma bani shawarwarin da zasu amfaneni"
"Kai Amma naji da
i wallahi, idan tana a kusa ki bata wayar inyi mata godiya"
"Toh" ta fada tare da mikawa hajjaty wayar da fara'arta ta kar6a, Benazir ta dingi yi mata godiya.
A hankali Unaisah take dan satar kallon Window glass ta wutsiyar idanun ta, Tarasa gane wanene ke yi masu la6e, kuma yaki tafiya yana nan yana sauraronsu baisan tana ganin inuwar shi ba.
Bayan da hajjaty ta yi sallama da Benazir, ta mi
a mata wayar ta kar6a ta kara a kunne.
"Unaisah, Ki kula min da kanki"
"Toh mommy, kema haka"
Daga haka sukayi Sallama, bayan ta ajiye wayar, suka fito tare da hajjaty don tayi mata rakiya.
Gaba
aya
awayen amarya agidan za su kwana saboda sunyi dare sosai, duk da babu nisa gidajen su amma akwai tazara ka
Har bakin gate ta rakota, bayan sunyi sallama ta dawo gida.
Har lokacin bridemaids basu je sun kwanta ba, sun cika falon da haniyarsu.
Gyaran muryar da tayi masune yaja hankalin su ga kallonta.
"Kuje ku kwanta, Gobe akwai aiki agaban mu"
ba musu suka amsa mata da toh.
Bayan ta nunnuna masu Bedrooms din da zasu kwana a ciki, duk mutun uku daki daya.
A tare da Azeeza da Jemimah suka nufi Bedroom din ta.
Bayan sun shiga, ta
auko masu rigunan baccinta taba su suka musanya dana jikin su, kafin su ka kwanta kan gado.
Kamar ance ta kalli kayan da Hajjaty ta kawo mata nan take gabanta ya fadi ganin babu wasu daga Cikin su, dayake komai kala biyu ta kawo mata, an
ebi kala
aya anbar mata sauran.
To fa!
Ta fada da rudu akan fuskarta aranta ta ayyana wanene ya shigo dakinta ya sace mata kaya?
Da sauri ta dubi window tunawa da inuwar mutumin data gani dazu yana yi masu labe, zato zunubi amma tana ji a ranta dakyar in ba Batool bace ta sace su tun da itace ke gasa da ita, In ba ita ba waya damu da kayan amarya.
Girgiza kai ta danyi tare da kallon su jemimah har sunyi nisa a baccin su.
Wayarta ta
auko, Ta kira layin batool almost 3 times tana ringing batayi picking ba.
harta fidda rai sai ga kiran Batool ya shigo wayar
Da sauri ta yi picking"sis Ina kika shiga ne?
Ba adakina zaki kwana ba"?
On the other Hand Batool tace"ai ni gani nan harna kwanta.."
"A wani daki ne Kuma ku nawa ne"?
"Mu ukune ni da Sajeeda da Zeenatu"
"Meyasa ba zaki dawo nan ba?
Nafi son inji ki a kusa dani" ta fada kamar zata saka mata kuka.
"Kiyi hakuri Ukhtyna, na riga na kwanta, Kuma muna a down stairs, kinga dare yayi bazan iya fitowa ni kadai in dawo nan ba.."
kanta ne ya daure, Batool bata taba yi mata gaddama akan tayata kwana ba in ta bukata sai yau, nan take ta tabbatar da zargin da takeyi mata, wato tana jin tsoron tazo asirinta ya tonu ta gane itace ta daukar mata kayanta.."
cikin sanyin murya tace"karki damu sis, ki kulamin da kanki, sai Allah yakaimu"
"Kema haka.." bayan sunyi sallama, ta koma kan kujerar gaban study desk dinta ta zauna, table Lamp ta kunna nan take haske mai kyalkyali ya gauraye gurin.
Lumshe idanunta tayi tana shakar kamshin dake fita daga jikin ta.
Duk yadda taso ta hana zuciyarta kawo mata tunanin shi saida ta gagara..
Kalamansa ne suka soma dawo mata a cikin tunaninta..
_Unaisah my desire for you burns fiercely, taking your virginity has become my utmost dream, For what feels like an eternity, I've been tormented by my longing for you, I've concealed it for your sake, but my craving for you only intensifies_
_I'm patient, Unaisah, not wanting to rush or harm you, I yearn to make love to you with your trust, your consent, I don't mean to pressure you, I simply can't wait to be with you_
_When I return, grant me my heart's desire, Unaisah And let's create a memory that will last a lifetime..."_
siraran hawaye ne suka soma gangarowa ta cikin idanunta dake a rufe kaitsaye suke dira saman kuncin ta..
Cikin rawar murya ta furta"meyasa tun lokacin da kana araye bangane yadda kake azabtuwa da son kasancewa dani ba? bani da hankali Danish, ni sakarya ce"!
"Abun da kake ji nima inajin shi Danish, inama ana iya dawo da wanda ya mutu?
Da ba abunda zai hana in dawo dakai don in cika mana burin mu.." da sauri ta toshe bakinta, gudun kada shesshekar kukanta ya farkar da masu yin bacci a
akin..
"Allah ya jaddada rahamarsa a gare ka my Man"
_ta saba yi mashi addu'a duk da bata da tabbacin koya musulunta before ya mutu_
"ina fata nima Allah ya dauki raina saboda na kosa ayi tashin alkiyama kona sa ke ganinka"
Tana kuka ta fada. (Unaisah da wauta)
kamar mai tabin hankali ta dinga sambatu ita kadai, taki tashi taje ta kwanta, duk daren Allah Haka take fama.
Unexpected kira ya shigo wayar ta, duba sunan me kira tayi ganin Angon nata ne yasa tayi picking call din tare da kara wayar a kunne..
Sexy Voice dinsa ce ta ratsa kunnanta"me kike yi har yanzu baki yi bacci ba"?
Lumshe idanunta tayi slowly tana ji kamar Danish ne ke yi mata magana..
"Tunaninka nakeyi..."
"Nima na kasa runtsawa saboda tunaninki, saura kwanaki kadan suka rage, i can't wait to see you on my bed"
kunya ce ta kamata har takasa furta kalma, ta rasa ya akai take jin muryarshi sak irin ta Danish ko dan ta sama ranta shi ?
Mayar da kiran yayi Video call
ga mamakinta sai taga duhu a screen din..
"Tabarakallahu Ahsanul khalikin, dagaske kece kika koma haka? kyawunki ya razana ni Unaisah"
"Why i can't see you honey, duhu screen din"!
"Dagangan na toshe camera din, baki tuna wani abu ba?..." ya tambaya.
tuntsirewa tayi da dariya tunawa da wannan ranar da bazata taba mantawa ba..
"Oh kaima ka kira ne don ka gaisa da mutanan duniya, shekararka nawa?
Ina mai wayar?..
Ta fada da zolaya..
Sautin dariyar shi tajiyo ta cikin wayar.
Murmushi tayi tana jin wani irin nishadi da kwanciyar hankali na ratsa ta..
"Unaisah, Ina fata babu namijin da ke kalle min ke?
In ba haka ba Kishi zai iya kashe ni"
dariya tayi har fararen hakoranta suka bayyana kamar gonar auduka tar da su.
Wata irin nannauyar ajiyar zuciya ta soma jin yana saukewa mai ha
e da fitar numfashin sa..
e ta furta"hubby?
Kana lafiya kuwa?
Naji voice dinka ya sauya.