Sashe 178
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saida ta kar6i wayar, ta fara tunanin wa zata kira cos gaba
aya ta manta phone numbers din ya'yan ta, Danish ne Yace ta bashi wayar zai kira Chief owais ya haddace numbar sa.
da sauri ta bashi wayar ya kar6a Ya soma danna number din Chief bayan ya gama ya danna mashi kira, har sun fara murna ganin kiran ya shiga amma chief bai
aga ba, almost 30 times suna kira baya picking.
har dattijon ya kar6e wayarsa a washe garin ranar da safe, da suka zo kawo masu abinci, ta k
ara ro
onsu su ara mata wayar, dakyar suka bata, ta dinga kiran Chief baya picking, kamar za su yi hauka, gashi tayi tayi da su su kaisu asibiti don aduba lafiyar su, amma suka kiya saboda gudun kada a caje su ku
arshe Text message ta tura ma Chief owais, tace owais ka taimaka idan ka ga kiran nan ka neme ni, tsohuwa Khala ce ta gidan kurkukun kaddara, Ina a tare da Danish...
Bayan Sati
aya da
an kwanaki da kai farmakin farko gidan Kurkukun
addara
__________CHIEF OWAIS
Around
arfe sha daya na safe, yana a office dinsa tare da COO Commender Haroon suna dan ta6a fira kan abun daya faru agidan kurkukun
addara..
"Har yanzu na kasa mantawa da tsohuwar nan, ta tsaya min araina, kuma inaji araina har yanzu Danish Yana araye, amma tayaya zan iya gane hakan?
Anya Ba zamu koma kurkukun nan ba"?
Ya fada da damuwa akan fuskarsa, Yayin da idanunsa ke a cikin na Haroon.
"Tunanin mu yazo
aya Sir, Yaron nan yana araina, bazan 6oye maka ba, wallahi ban ta6a jin kaunar shi kamar yadda naji aranar da muka je kai farmaki, yayi kokari sosai, duk da halin dayake a ciki damuwar shi akan mune baison kowa ya rasa ran shi,..."
Dg yace "Kusan kullum sai Uncle Hateem ya kira ni ya tambayeni Ina baby boy dinsa, sai in rasa amsar da zan ba shi, kasan ya kwallafa rai akan Danish, pls Commender ka bani shawara, tayaya zan san idan yana araye koya mutu"?
Ya tambaya yana kallon Haroon daya yayi shiru yana kallon shi.
Numfasawa yayi kafin yace"me zai hana mu sake yin meeting, idan komawar ta kama muyi sai muje, saboda ko da ace Danish Ya ku6uta tayaya za'ae mu iya sani mu?
Yaron da baisan komai ba?
Bazai iya kawo kan shi gidanka ba Sir, zai ma Iya fadawa wani gurin"!
Maganar Haroon Ta
aga hankalinsa, Harya bude baki zai kuma yin magana kwatsam Wayarsa dake akan table ta hau yin ruri, janyo ta yayi tare da duba screen din, ya mutsa fuskarsa yayi batare da yayi picking ba..
"Sir, tun da muka fara magana ake ta kiranka awaya, yakamata ka daga kaji wanene"?
Girgiza kai yayi"haroon, kasan bana
aga bakuwar number, babu wanda yayi requesting yana son magana dani wannan layin special ne ba kowa yake dashi ba, kuma numbar daga kasar benin ne tayaya zan
aga?
May be wrong number ne tun jiya suke kira"
Commender Yace"Sir, kayi hakuri ka daga kiran nan, Ni inaji araina kira ne mai mahimmanci, kuma saboda kai akayi shi, kamar yadda kace Contact dinka special ne, babu wanda zai iya hasashen numbarka in ba wanda ya ta6a gani ba, bana so rashin dagawarka ya zama silar da zamuyi danasanin rasa abun da wanda ke kira zai fa
a maka"!
har kiran ya katse baiyi picking ba, Commender haroon ne Ya matsa mashi akan ya daga kiran, yana kokarin bin kiran sai ga sakon da Khala ta turo mashi, wata irin zabura yayi tare da mikewa yana zare idanunsa yayin da ya ke karanta sakon.
A sukwane commender Haroon Ya mike tsaye yana tambayar shi lafiya?
Meya faru"?
Muryar shi na rawa ya furta"Khala da Danish suna araye!
Ina tunanin su ne suke kira na"!
washe baki Haroon yayi, tsantsar farin Ciki da al'ajabi ne akan fuskokin su..
Jikin shi na kerma Ya kira layin, kiran na shiga aka
aga.
Cike da zumudi Ya furta"wanene ke magana"?
Muryar Danish ce ta ratsa kunnuwan shi.
"Chief, it's me Danish.."
tsantsar al'ajabi ne ya ruke shi tamau, idanunsa azare, baisan sa'adda Ya yi sujjada ba tare da furta"Alhamdulillah Alhamdulillah.."
ewa yayi ya kanga wayar a kunnansa" Danish dama kana araye?
Danish Kana Ina yanzu?
Tayaya zan hadu da kai"?
Shiru bai bashi amsa ba, yana ta kiran sunan shi har ya yi tsammanin kiran ne ya katse Unexpected yaji muryar dattijo na magana da turanci
"Barka yalla6ai, kana magana da adamu ne, daga nan Abomey-calavi benin".
gaba daya tsohon ya zayyana masa ta yadda suka taimakesu a daji..
wani irin farin ciki ne Ya cika Chief Owais Ya ce ma tsohon su kula da su, zai basu ko nawa su ke bu
ata, bai son komai ya same su, yau zai shigo
asar.."
Dattijon Yace mashi Toh, Allah ya kawo shi lafiya.."
yana gama wayar, Ya fayyace ma Haroon komai da suka tattauna da dattijon,
aga hannayensa sama yayi Tare da yin hamdala Yace dama shi saida ranshi ya bashi kiran nan mai mahimmanci ne shiyasa ya matsa masa akan yayi picking, yanzu abun daya kama suyi shine su kira Pilot dinsu .
Batare da bata lokaci ba, nan take Chief Owais Ya kira jet Pilot din su.
Bugu
aya yayi picking,
"Captain I need you to prepare the jet for immediate departure."
"Destination, sir?"
"Abomey calavi benin, to be precise."
"Benin Republic, sir?"
"Yes, I have urgent business to attend to, Ensure all necessary clearances are obtained."
"Understood, sir, What's the estimated departure time?"
"Two hours from now, Make sure we have sufficient fuel for a return trip."
"Consider it done, sir Will there be any passengers accompanying you?"
"Yeah, ni da Commender Haroon ne"
"Okay sir"
Daga haka sukayi sallama, Ya mayar da wayar a cikin aljihunsa, Ruke hannun Haroon yayi a hanzarce suka fito daga office din tsabar sauri lift suka hau ta sauke su down, Suna futowa suka nufi parking space tun kan su karasa SA ya bu
e masu mota, a back seat suka zauna, SA din Ya shiga Ciki, Chief yace Ya wuce da su NAI Aiport, da matsakaicin gudu motar su ta fuce daga Headquarter din..
Lokacin da jirginsu yayi landing a Airpot din dake a cikin birnin abomey calavi..
Bayan sun fito daga Airpot din, Ya kira layin Adamu Ya fada ma shi Location din da zasu same shi.
Bada jimawa ba, Sai ga Motar dattijan ta karaso inda suke, basu sha wahalar gane su ba, saboda Chief ya kwatanta ma adamu kakin da ke a jikinsu.
Bayan sun
aukosu a motar suka nufi Gidan Gonar da su, kowa da abun da yake sa
awa aran shi, su suna Allah Allah aransu su isa don suga Idan sune, yayin da su kuma dattijan suke ta ayyana kudaden da zasu samu agurinsu, tun da suka ga yanayin shigarsu suka fahimci akwai arzi
i atare da su.
Lokacin da suka karaso gidan Gonar, bayan motar tayi parking, suka fito gaba dayansu cike da zumudi Chief ya tambayi suna Ina.
Dattijan sukace ya fara biyan su tukunna su nuna masu inda suke!
Commender Haroon yace"karsu raina masu hankali, basu ga kakin dake a jikin su ba? harara daya daga cikinsu Ya watsa masu Yace"Idan har ba zasu biya su ba, to su koma inda suka fito.."
Chief yace su fadi ko nawa suke so, zai biya su da dollar.
Commender Yace ba zasu basu ko sisi ba, ya ma daina maganar zai biya su, kamar fa sunyi kidnapping dinsu ne, wanda hakan Ya sa6a ma doka a matsayinsu na jami'ae su biya kudin garkuwa.."
Chief yace"bazai iya jurewa bane, Yana son ya gan su"
Commender Yace"har yanzu bai yarda da su ba, kada sai sun biya su kudin su ki nuna masu su.." da harshen hausa sukayi maganar hakan yasa dattijan basu iya gane me suke cewa ba..
Haroon Ya ce"sunji zasu biya su ko nawa suke so, amma su fara nuna masu koda hotunan su ne, don su gasgata ba karya suke masu ba"
da sauri adamu ya zaro wayarsa daga aljihu Ya bu
o hoton Danish daya dauka batare da sanin shi ba a lokacin dayake bacci shida khala Ya nuna masu
Farin ciki ne ya lullu6e Zuciyoyin su, nan take Chief ya kar6i account number dinsu saida ya fara canza masu kudin da wayarsa Ya maida kudin kasar su tukunna Ya tura masu kimanin miliyan biyar"
koda suka ga kudin sun sauka a cikin account dinsu, tsabar murna yasa suka zube kan gwiwowinsu sunayi mashi godiya kamar zasu kai goshin su kasa, daga gani Shegen son kudi gare su, gashi daga taimako sun samu kudin da sai sunyi shekaru zasu iya tara su..
Rakiya sukayi masu har zuwa dakin da suke.
Chief ne Ya fara shiga dakin, kaitsaye idanunsa suka sauka akan Danish dake a kwance kan katifa Yana bacci, shi kadai
A hankali Ya zauna daga gefen katifar, Commender Haroon Ya zu
unna gefe
aya, Yayin da dattijan suke atsaye bakin kofar dakin suna kallon su sai faman washe baki su ke yi.
Harara Haroon ya watsa ma su yace "ku rasa a ina zaku aje mai rai sai a wannan kongon gidan" ya fada Yana jifar su da harara, hakuri suka hau ba shi dayake sun basu ku
Hankalin Chief baya akansu, Zuciyarshi ta karaya da ganin halin da Danish Yake a ciki..
A hankali Ya shafa gefen fuskarshi, ya
an bubbuga kirjin shi, numfashi Yaja tare da kokarin bude idanun shi da suka disashe saboda bacci..
"Danish, Chief ne, ka tashi kaganni, Ina atare dakai"
a cikin kunnansa ya tsinkayi muryar Chief, Firgigit ya karasa ware idanunsa da suka kada jawur, yana ganin Chief jikinshi na 6ari Ya mi
e zaune tare da janyo shi suka rungume juna kamar zasu koma mutum
aya, gaba daya hannayen chief na a saman bayan Danish, Cikin sigar lallashi ya ke shafa bayansa.
"Ina tsohuwar take?
Ko itama sai mun biya zaku nuna mana ita"?