Sashe 163
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shima damuwarce karara akan fuskarsa"bamu da mafita, kuma bana son ganin Batool cikin damuwa, jiya naji zafin ganin yadda take kuka akan mun furta ba zamu iya siya mata kalar rigar Unaisah ba, amma da Unaisah tazo kinga ta sasanta komai, muyi hakuri da komai zai biyo baya, tun da ta riga da tace zata ba, karmu shiga tsakaninta da yar uwarta pls.."
ta6e baki Ummi tayi"tom, Allah ya tabbatar mana da alkhairinsa" ya amsa da ameen.
"Muje na rakaka bakin mota"
"But ki tsaya abayana" dariya tayi dan ta gane mi yake nufi.
Ahaka suka tafi yana agaba tana abayan shi..
Bayan taga Tashin Motar dr shureim da sauri ta nufo upstairs tun tana tafiya akan matakalar ta soma jiyo sautin bugun kofar da Batool takeyi daga cikin dakin ta
Bam!
Bam!!
Bam!!!
Daga bisani tajiyo muryarta cikin kuka
"Ummina ki budemun Kofar pls, ki taimaka ki bu
e min, na gane kuskure na, kuma na tuba bazan
ara ba, dan Allah don sonki da manzon Allah SAW ki bu
e min
ofar
akina!
Inaso naje gurin Unaisah!
Inaso na hadu da yan uwana gurin biki, wallahi na ha
ura da bridal gown din zan sanya ankon amarya, bazan
aracewa inason wani abu kalar nata ba"
tsantsar tausayinta ne Ya mamaye zuciyar ummin nata, sai dai bata jin zata Iya bu
e mota
ofa, Batool nema take taja masu abun kunya.
Idanunta ne suka cicciko tab da kwalla, ta jingina kanta jikin kofar tana jiyo kukan Batool dake karya mata zuciya..
"Laifinki ne Batool, ke kika ja na rufe ki, bada son raina ba, meyasa baki jin maganata?
Meyasa kikeso kija mana abun kunya ne"?
"Bazan kara ba Ummina, na daina ki yafe min, ni ma bansan meke damuna ba!, bansan meyasa nakeson komai irin na Unaisah ba, banaso naga tafi ni da wani abu, nafison komai namu iri
aya"
Da rudu Ummi ta saki baki sototo tana sauraron ta..
"Batool why why?
Ba fa ciki daya kuka fito ba, sister dinki ce but ki sani don kuna yan'uwa ba hakan yana nufin kaddararku iri
aya ba, kowa da yadda Allah ya tsara mashi rayuwarshi, ni na narasa gane Kishi kike da ita?
Ko hassada kike mata?
Ko kuwa kawai gasa ne"? ta fada idanunta na fitar da
walla..
"Ko kinyi tunanin bansan komai bane?
Kinyi henna irin nata, kinyi gyaran gashi irin nata, komai na gyaran jiki da akai mata kema saida akai maki sai kace ku biyu za'a aurar?
Angaya maki komai akeso mutun yayi irin na amarya?
Ta karashe maganar tare da bugun kofar cikin 6acin rai
"Why Batool?
Kin
aga min hankali, na tsani hassada arayuwana, mugun ciwo ce dake kashe rayuwar mutun Ya gur6ata masa tunani, bana so ki zama daya daga cikin wadanda zasu nakasa rayuwarsu da hassada..."
"Ki fahimce ni ummina, Wallahi ba hassada nake ma Unaisah ba, kuma bana kishi da ita, sannan ba gasa nake da ita ba, nima bansan meke damuna ba, Ina jin haushin abun da nakeyi, na tsani kaina.." cikin shesshekar kuka ta
arashe maganar..
"Batool na fahimce ki, Ki daina kuka bana sonji" amsawa tayi da toh..
Zurfin tunani ta shiga, tabbas ta yarda da maganar Batool amma meyasa take mata haka?
Zuciyarta ce ta bata amsa da cewa"ko dai son Owais ta ke yi shiyasa ta ke yin komai irin na Unaisah donta burge shi kamar yadda Unaisah zata burge shi .."
gabanta ne Ya fadi daram.
Arude ta furta"batool Kina jina!
"Inaji ummina"
"Ki ji tsoron Allah ki fa
amin gaskiya!
Ko dai Dg kike so"?
"Ni ba sonshi nake ba.."_ bata kare maganarba Ta katse ta"naji bakison shi, amma baki tunanin shi?
Ko jin faduwar gaba idan kika gan shi"?
Shiru tayi kamar bataji me tace ba.
Knocking kofar tayi"baki bani amsa ba, nasan kina jina, pls ki fa
amin zan nema maki mafita ne"
"Duk abun da kika tambaya inayi, sai nayi tunaninshi nake jin dadi araina, ko 6atamun rai akayi da zarar na tuna shi nake mantawa da komai, kuma bana jin dadi idan Unaisah ta fadamin ya siya mata abu, ni bai siya min ba, ko inji suna waya, wlh haushi nakeji kamar in ha
iyi zuciyata, amma inason unaisah, kawai ni banason kulawar da suke ba Juna ita da Chief, .."
kasa
arasa maganar tayi jin Sallallamin da Ummi ke yi..
"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un, abun da nake gudun ya faru ya faru!
Batool son shi ki ke yi!
Shiyasa kike kishi da Yar uwarki, ki fa
a min tun yaushe kike son shi"?
"Ummi ba son shi nike ba, Ni bazan iya son mijin Unaisah ba, kuma na da
e inajin shi araina, tun kafin nasan yana son Unaisah ..."
wani irin sarawar ciwon kai Ummi taji, ji take inama zata Iya cika ma batool burinta, saboda batason ta nemi wani abu ta rasa amma wannan karan tazo da abun daya fi karfin su.
"Batool, Kiyi hakuri, nasan da ciwo, amma ki daure, ki cire shi aranki, nasan kin sani, Unaisah itace Second wife din shi, ba lallai In yana da ra'ayin
ara aure ba, kuma ni bana so ma kaddarar aure ta hadaki da Unaisah, saboda zaku yi ta samun sabani ne, in sha Allah zan tayaki da addu'a Allah ya za6a maki mafi alkhairi cikin samarin dake zuwa neman auren ki. .."
bata karashe maganar ba, Batool Ta rushe da kuka kamar ranta zai fita..
Itama kukanne ke nema Ya kwace mata..
"Zan tafi Batool, ummu Unaisah tana jira na, kada su ji ni shiru, nasan zaki kuntata amma bazan iya bude ki ba, zamanki agida sai yafi mana kwanciyar hankali please, Kiyi hakuri ki daina kuka banaso, kici breakfast din dana ajiye maki akan table"
tana karashe maganar ta juya da dan gudunta ta sauko down tana kuka ta nufi
aki don ta shirya.
A bangaren Batool, tana ta bubbuga kofar, hawaye sun wanke fuskarta,
unci da bakin ciki suka mamaye zuciyarta, gaba daya ta haukace ta koma bubbuga kanta jikin kofar, nan take hancin ta ya soma bleeding, fatar goshinta tayi jawur tana barazanar fashewa saboda buguwar da ta yi, lokaci daya wani azababben ciwon 6arin kai Ya ziyarce ta, wani irin jiri ne ya kwasheta bata sa'adda ta yanke jiki ta kife kan floor ba, ga wani irin chest pain daya fara addabarta, gaba daya ta fita hayyacin ta, cikin karyayyar murya ta soma sambatu
_mutuwa zanyi in ban same shi ba, na fita son shi, ita bashi take so ba, ni nake son shi..
"
Alhamdulillah, Aure Ya
auru, bayan kammala Sallar Juma'a Dubban Jama'a Sun shaida
aurin auren Director General Owais Sharafudeen Obinna tare da Amaryarsa Unaisah Zaheer Tajudeen, Wanda aka gudanar A Masallacin Sheikh Imam malik, duniya ce ta shaida daurin Auran Unaisah, ba'a taba daurin auren daya ya
u irin nata ba, in a short time Labarin auranta ya kara
e duniya,Yan jarida suka dinga magana akan shi, Social media ko'ina zancen auran ta ake yi, abu biyune Yasa Aurensu Yayi shura, Na farko kowa yasan Dg da Unaisah tun lokacin da asirin kurkukun kaddara ya tonu su ka yi farin jini na fitar shari'a.
Abu na biyu dayasa Auran Unaisah Ya shahara a fadin duniya, bakomai bane fa ce Expensive Downry dinta, yana
aya daga cikin sadaki mafi tsada a duniya, sadakin da kowa ya ke ta jira yaji menene, Taj Bai bayyana ba ko ita Unaisan da mommynta basu sani ba, ya boye ne saboda baison surutun mutane, baima so sadakin ya kai haka tsada ba, ba yadda zaiyi ne saboda mahaifiyar ango ce ta biya sadakin shalelenta, sai agurin
aurin auren, shiekh Imam Malik Ya zayyana sadakin Unaisah tiryan tiryan kowa yaji kuma ya shaida.
Sadakin Unaisah dai an biya shine da 50-carat Heart-Shaped Diamond Pendant mai darajar gaske.
su nan wannan sadakin burin kowace
a mace, dole mutane suyi tsegumi, Labarin sadakin Unaisah Ya zama ruwan dare ko'ina zancen shi akeyi, Mutane har sun fara tunanin yaya gidanta zai kasance!
Don sun fahimci angonta ashirye yake da ya
arar da tattalin arzikinsa akanta, ganin yadda yake almubazzaranci da dukiya akan amaryarsa, kamar baison zafin neman ta ba, ya siyeta da darajarta tun da aka fara shagalin bai kashe abun da yayi kasa da dala dubu ba, al'umar duniya sun ru
Gidajen Talabijin da radio sai ta
in auren su a ke yi..
Kwata kwata Unaisah batasan Auranta ya kammalu ba, sai dai faduwar gaba da take taji, a lokacin designer din ta gama shiryata, Unexpected wayarta da ke ajiye kan drawer ta soma ruri.
da sauri madam ta mika mata wayar, ta kar6a tare da duban me kiran nata.
"Murmushi tayi, cike da zullumin mai zai fa
a mata tayi picking call
in ta kara a kunnanta..
Sanyayyar muryarsa ce ta ratsa kunnanta"Alhamdulillah Unaisah my Angel, kin zama mallaki na, halak malak, ke tawa ce, burina ya cika na ganin ranar dana da
e ina jiran ta..."
nutsuwa tayi tana sauraron shi aranta ta ayyana wai dagaske auranta ya
auru?
Yanzu ita matar yaya Owais ce?
Kishiyar Nazli?
Ya Allah
Idanunta ne suka cuccuko da kwalla cikin rawar murya ta furta"yaya Owais, ina tayamu murna, Alhamdulillah....
"
cikin shesshekar kuka ta yi maganar, tana so ta zukunna tayi sujuddusshukur sai dai gown din jikinta ta matse ta..
Kamar daga sama ta tsinkayi miryoyinsu a cikin kunnuwanta..
Wata irin bu
a suke rangwa
awa cikin zazza
ar muryarsu, daga can cikin gidan ayyyiririiiiiiii..
"You're no longer Unaisah Zaheer Tajuddeen!
You're now Mrs Owais, Come and take your crown, our bride queen!
His princess, Yeeehhhhhhh"
A lokacin kiran nasa har ya katse, godiya tayi mata designer din, sukayi sallama da juna ta tafi.
A tsanake ta soma tafiya zata fuce daga
akin cikin sauri.