← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 201

Sashe 58

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Da bincike In sha Allah zamu gano duk wanda ya sadaukar da su, saura kuma da bamu samu iyayensu ba, zamu ruke su a gurin mu, duka fursinonin dake a asibitin dari uku da wani abu ne." Cike da tausayawa ta ce, "Allah Sarki, Ubangiji Allah Ya raya su, Allah ya kare su, Allah Yas a karshen wahalar su kenan, Allah basu lafiya.

Su kuma fursinonin da suka mutu Allah Ya jikansu da rahamarsa..." Amsa mata suka dinga yi da Ameen ameen.

"Allah Ya saka masu cin zalunsu da aka yi, Ubangiji Allah ya toni asirin Elders din nan, Allah Ya wulakantasu a idon duniya, Allah Ya hana su kwanciyar hankali, Allah ya jarabce su da masifu iri iri..." Da
arfi su Unaisah suka furta Ameeen.

Kafin suka mayar da hankali akan Kallon da sukeyi har saida Chef ya shigo ya sanar da su su fito their dinner is ready, sannan suka baro Tv room din suka nufi Dining area.

Kafin su karasa saiga Chief ya sauko down jikin shi sanye da Thobe ya nufe su, hannunsa ru
e da date boxes din da Sheikh Imam ya bashi.

Suna niyyar zama kan dining chairs, sallamarsa ta dakatar da su, juyawa sukai tare da kallon shi.

Lokaci
aya walwalar dake akan fuskar Ummi ta dauke duff tunawa da abunda suka tattauna, kawar da fuskarta gefe
aya tayi zuciyarta na bugawa da sauri, kallo
aya ya yi mata ya mayar da idanunsa kan su Batool dake gaishe da shi, yana murmushi ya amsa masu.

Bayan ya gaisa da Taj, Ummi ta yi karfin halin gaishe da shi, ya masa mata tare da mi
a mata kwalin dabino.

Kin kar6a ta yi saboda tana kokwanton ko ba ita ya ke mi
o mawa ba.

"Sako ne daga sheikh Imam malik, ke da su Unaisah,"
Tsantsar mamaki ne akan fuskarta, cike da zumudi ta kar6i kwalin ta soma jujjuya shi a hannun ta, gaba
aya sun lura da farin cikin da ya mamaye ta, sai da
i take ji mahaifinta ya fara nuna kulawa agare ta, sam ta manta da su agabanta, sai kallonta su ke yi, tausayinta ne ya cika zuciyoyinsu, in ka cire Batool da batasan komai ba game da labarinta.

Tunawa ta yi da lokacin baya, duk in sheikh Imam ya fita
asashen larabawa sai ya dawo mata da tsarabar dabino da ruwan zamzam tare da irin suturunsu, tana ji aranta ya bata dabinon ne don ya tuna mata da wannan lokacin, me hakan ke nufi?

Ko mahaifinta yana son yin sulhu da ita ne?

Kuka take so ta yi sai dai ta kasa yi agaban su, bata
ago ta dube su ba ta juya da sauri ta nufi Up, Duk akan idanunsu, Batool har ta zabura zata bita Taj ya ru
o hannun ta, "Ku zauna ku ci abinci, zata dawo ne"
"Ga wannan naku ne." Ya fa
a tare da mi
a ma Batool
ayan box din ta kar6a tare da yi masa godiya.

A fakaice suke satar kallon Juna shi da Unaisah, kamar zasu ha
iye juna.

Kasa tafiya ya yi, saboda kewarta da ta mamayesa, sai dai baya son Taj ya gane saboda ita ya tsaya, hakan yasa shi juyawa zai tafi, muryar Taj ce ta katse shi, "Bismilla, ka zo mu ci a tare mana, zaka fi jin dadi."
Juyowa ya yi, "Ban
i tayinka ba, amma..." bai karasa maganar ba ya dan dakata yana kallon Unaisah da ke yi masa mimi da baki, da hannu take nuna masa kujerar dake fuskantarta don ya zauna.

Batasan Taj ya ga abun da take yi ba, girgiza kai ya yi tare da yin murmushi, ita dai Batool hankalinta na akan chief sai kallon shi take yi kamar ta samu tv.

"Okay, " Ya fa
a tare da jan kujera ya zauna, da kanta tayi serving na shi, abincin suke ci amma hankalinsu na akan juna, tun batool bata lura ba, har ta fara lura da irin kallon love din da suke ma juna.

Batasan ya akai ta tsinci kanta da jin
unci ba, gaba daya abincin ya kundureta, ta rasa gane meke damunta.

A bangaren Ummi bayan shigar ta
aki saman gado ta fada cike da kewar mahaifinta, komai na rayuwarsu take tunowa, har yau tana tambayar kanta meyasa yayi mata haka a matsayinsa na ubanta, wanda ya fi kowa sanin wacece ita, meyasa tsawon shekarun nan bai ta6a nemanta ba?

Nan da nan ta ji ba
in ciki ya cikata, Dabinon ma kasa bude shi ta yi, ta tura kwalin
ashin gadon ta.
__________________________________________
Luxury-incense By Sapnah Borno.

Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.

Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.

Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.

Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3k Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*daga Alkalamin Boss Bature*
ISOD HEAD QUARTER AT MEETING ROOM..

Meeting Room ba lafiya, tun da suka hallara, Chief ya zabga tagumi da tafukansa biyu, hakan ba
aramin daure musu kai ya yi ba, kiran gaggawa ya sa aka yi musu don su yi meeting, kuma sun zo ya kasa magana ko kallonsu bai yi ba, cike da ru
u suke ta kallon fuskar sa, daga yanayinsa suka fahimci baya jin dadi ganin yadda ya fa
a, kuma akwai wani abu dake damunsa, duk da sanyin A.c
akin wani irin gumi ne ke keto mashi....Cikin kunnuwanshi ya tsinkayi muryoyinsu sama sama suna yi mashi magana cikin harshen turanci tamkar ra
"Sir Are you Okay?"
"Sir meke damunka?

Baka da lafiya ne"?

"Sir pls, gaba
aya mun damu da kai, ka fa
a mana in akwai abun da ke damunka.."
Dafa Kafadarsa Commender James yayi, "Owais, meke faruwa da kai ne uhum?"
Sai lokacin ya ja dogon numfashi tare da sauke ajiyar zuciya, a hankali ya zame tafukansa daga kan kuncinsa, ya zube hannayensa saman laptop keyboard din gabansa, a hankali ya
ago da raunannun idanunsa da suka ka
a juwar ya bi su da kallo.

Na hannun damansa ne zazzaune kan kujerun dake a gefensa na hagu, daga bangarensa na dama U.s Armies ne tare da General Noah da Taj, wannan karon hada shi Chief ya yi inviting..

"Owais, mun fahimci akwai damuwa atare da kai, daga yanayin ka muka fahimci baka da kwanciyar hankali, Pls, in ba damuwa ka fa
a mana mu nema mafita a tare, mun riga da mun zama
aya..." Cikin kulawa General Noah ya yi maganar yana dubansa.

Bawan Allah, kallonsu kawai ya ke yi shi ka
ai yasan meke damunsa, baisan ma tayaya zai fara yi musu bayani ba!

Ya za su
auki abun idan suka ji cewa kakansa ne Elder!

Ya Ilahi, fargaban da ya ke yi kenan shiyasa yake ta jin zullumin ya fa
a abun da ya tara su, abun da takaici.
Chapter 58 · 0% Book details