← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 50 OF 201

Sashe 50

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lumshe idanunshi yayi tare da jingina bayan shi jikin kujarar, bawan Allah abun duniya ya ishe shi, saboda gujewa tunanin da zai haifar masa damuwa yasa baya barin zuciyarsa hakanan batare da yayi tasbihi ba
Bayan fitar Ummi daga dakin, jikin bango ta jingina bayanta, yayin da zuciyarta ke tariyo mata wasu abubuwa da suka haifar mata da kokwanto akan mutuminta! bakomai ta fi tunawa ba face ranar data fara ganin Danish babu shirt a jikinsa! zanen tattoo dinsa ya tsaya mata a rai, har yau bata manta ba, saboda sak irin na big boss ne, kamar anyi photo copy dinsa an
aura masa abayansa, kuma tun da take mu'amala da americans bata ta6a ganin mai irin tattoo dinshi ba, sai akan Danish shiyasa ranar data ganshi al'ajabi ya kamata, bayan haka maganganun da Chief ya fa
a a game da shi sun tsaya mata a
ahon zuciya, tabbas diary din baby preety ne, agurin ta ka
ai za'a samu hotunansu, wani abu da ya
ara ru
ar da ita nickname dinsa da ta gani a rubuce cikin diary din Preety, kuma a labarin da Unaisah ta basu ta fadi sunan mahaifin Unaizah yar gidan daddy, gaba
aya dai kanta ya
aure tamau, kwakwalwarta ta rikice sai tufka da warwara ta ke yi.

"Ummi, kun gama magana da Chief dinne?" Cikin kunnanta ta tsinkayi muryar Taj, a firgice ta dube shi yana zaune kan wheelchair dinsa, danne damuwarta ta yi ta kakaro murmushi kan fuskarta, "Eh mun gama magana da shi, shine ma ya ce min in tafi.

Sarai ya lura akwai damuwa atattare da ita sai dai kawai ya basar.

"Yakamata ka ajiye wheelchair din nan, tun da ka fara samun sau
i, idan ba haka ba zaka manta yadda ake yin tafiya da kafafu," Ta fa
a da zolaya.

Murmushi ya sakar mata, "wlh iya yine irin nawa, kinsan ance sabo turken wawa,
an hawan ta da nake yi yasa har na saba da ita.." ya fa
a yana
arin mikewa, A hankali ya samu ya tsaya kan kafafunsa, murmushi ta yi mashi, "in shigar maka da kujerar ciki?"
"No, bana so Unaisah tasan na samu lafiya, tafi ji da ni Allah, duk in zata ganni ina gungura kujerar jikinta na 6ari take kamamin ta tura ni.."
Duk da halin damuwar da take aciki hakan bai hana tayi dariya ba, maganarsa ta bata nishadi ashe lambon ciwo yake ma Unaisah.

Bayan ya shiga sitting room din Chief, Jiki asanyaye ta wuce bedroom dinta, tana kallon Unaisah da Batool zaune kan rug, sun baza textbooks dinsu da alama karatu take koyawa Batool, bata bi takansu ba, cikin san
a ta wuce don kada su ganta saboda a halin yanzu tafi bukatar kadaici..

Luxury-incense By Sapnah Borno.

Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.

Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.

Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.

Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*Daga Alkalamin Boss Bature
Sallamar Taj ce ta katse tasbihin da ya ke yi, A hankali ya bu
e idanunsa da suka ka
a sukai ja ya dube shi bayan ya amsa mashi sallamar..

Fuskar Taj da damuwa ya zauna kan sofa yana fuskantar sa..

"Haba Owais, har sai yaushe ne zaka fadamin abunda ke damunka?

Ko kafi son in yi ta zama cikin damuwa ne?

Unaisah ta ce min ka ce za ta ji a gurina kuma nima din ka
i sanar dani ba yadda banyi da kai ba..." ya fa
a yana mai nuna 6acin ransa .

Cikin sanyin murya Chief ya ce, "Am sorry, nasan ban kyauta ba, amma ka
ara hakuri zuwa gobe idan muka shiga meeting zaka ji komai..."
a kan shi ya yi, "Allah ya kaimu da rai da lafiya" ya amsa da ameen
Shiru suka
anyi Jimm kowa da abun da yake sa
awa a ran shi..

"Please Owais, duk da bansan meya faru ba, amma tun ranar daka dawo daga yanayin ka na lura babu kwanciyar hankali atare dakai, da akwai wani mummunan abu daya faru, saboda ba karamin abune zaisa ka ki kulamu ba, kuma ka kulle kanka adaki, sannan baka son cin abinci, ka rame, even the chefs have complained about your lack of appetite, pls ka yi hakuri kada ka bari damuwa ta yi maka illa, nasan kai mutunne mai tawakkali, har burgeni ka ke yi saboda jarumtarka, da wuya mutun ya iya gane kana a halin damuwa, sai in tura ta kai bango ne ake iya gane me kake a ciki..."
Murmushi ya yi yana sauraron future in-in law
insa, yana
ara jin
aunar sa a zuciyarsa, da duk wani wanda suke rayuwa a gidan saboda yadda suke nuna damuwa akan shi, suna son shi suna son farin cikin shi, ranar da ya kulle kanshi a
aki abun da ya karya mashi zuciya yadda suka dinga zarya a
ofar
akin suna masa magiya don ya bu
e masu, ta ya bazai gode da ni'imar da Allah yayi masa ba?

Sosai Taj yake lallashinsa tare da kwantar masa da hankali,
"Ni bansan da wasu kalmomi zan yi amfani gurin yi maka godiya ba, sai dai ince Allah ya faranta maka kamar yadda ka faranta mini, Allah ya
ara dankon zumunci da kauna atsakaninmu.." Ya amsa masa da Ameen, fira Taj ya fara jan shi da ita duk dan ya kawar mashi da damuwa ya saka shi nishadi..

"Wa zaka fara aura a cikin su?

Ina son in san matsayin
ata,"
ar dariya chief ya yi tare da kai hannu ya shafa sajen fuskarshi, cike da jin nauyin shi ya ce, "A rana
aya zan aure su." Taj ya ce, "Ban yarda ba, wayo zaka yi mini, kawai ka fa
amin wacece amarya wacece kuma uwargida."
ar dariya Chief yayi, "Nazli ce uwargida saboda ta girmi Unaisah, ina so Unaisah ta
auke ta a matsayin yayarta, ta haka ne zasu mutunta juna.."
Murmushi Taj ya yi.

"That's a good idea, amma yakamata ka sanar ma Unaisah ba ita ka
ai zaka aura ba."
"I couldn't tell her I left it until the time comes, In sha Allah..."
Kafin Taj ya
ara magana wayar Chief ta fara ruri, idonsa ya kai kan screen din wayar tasa dake saman table, sunan sheikh Imam Malik ne ya bayyana, janyo wayar ya yi tare da yin picking ya kara a kunnansa...

Bayan sun gaisa Sheikh Imam ya ce mashi ya yi ha
uri ya ji shiru bai neme sa ba, yanzu yana son yin magana da shi in yana free,
Cike da ladabi ya ce toh a ina zai same shi?

Bayan ya fa
a masa address din suka yi sallama ya mayar da duban sa kan Taj
"Sheikh Imam yana nema na." Taj ya ce, "Ok, ko zamu iya tafiya tare?" Ya amsa.

"Eh."
Duk da baisan ko shi ka
ai sheikh Imam yake son gani ba amma yasan Taj bazai bada matsala ba..
Chapter 50 · 0% Book details