Sashe 168
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
A matu
ar ru
e ta
an dakata dayin tafiyar tana kallon abun daya daure mata kai, wato ainihi stairs din da take akan shi kaitsaye zai kaita cikin Bedroom
in ta daga inda ta ke atsaye kan staircase din tana hangen katafaren Master Bedroom
Farawa da bismillah, a hankali take bin bedroom din da kallo tun daga kan katafaren Four poster bed din cikin sa irin na sarauniya, an
awata shi da 24 karat gold leaf, and precious gems, gaba dayansa wasu dogayen curtains ne kewaye da shi shara shara with a velvet canopy, gefe da gefen gadon wasu dankara dankaran bedside drawers ne
auke da crystal lamps, bu
e baki tayi kamar shashasha tabi ceilling din dakin da kallo wasu kawatattun Feather pendant lamp ne da ke haskaka tsakar dakin, tun daga gaban gadon har izuwa interior din dakin an shimfide shi da tattausan Ivory shag rug, very fury, daga saman shi Glass candles ne a cikin kwalba sai ci suke da wuta gwanin ban sha'awa, ga wasu floor Lamps na tsaye a tsakar
akin, daga can cikin kusurwar data kalli bangaren dama na bedroom
in seating area ne wata White corner couch ce zungureriya yar ubansu mai numfashi, an
awata saman ta da throw pillows, gabanta glass tables ne mai dauke da crystal vase, ga wasu bean bag chairs dake a gurin
umduma
unduma jefi jefi take ganin gift boxes akan rug masu kyan gaske nan take ta fahimci kyaututtukan da Surukarta tace zata gani a
akin ta ne, ko menene a cikin su?
wani ni'imtaccen sanyin A.c mai ha
e da kamshin turaren
aki ne Ya ratsa kofofin hancin ta har saida ta lumshe idanun ta, tun da uwarta ta haife ta bata ta6a ganin tsantsararren bedroom irin wannan ba!
Har ta fara kokwanton anya mallakin ta ne?
Saboda yafi karfinta, batajin zata iya kwana a cikin sa"
Ni kaina da nake rubutawa na jinjinawa haduwarsa, A hakan ma bakomai zan iya fayyace maku ba, saboda ina jin tsoron ruwan alkamina ya kare gurin zayyana maku komai.
A hankali ta
arasa saukowa cikin bedroom
in wanda gaba
aya furnitures
in cikinsa launin Bold pink and navy ne, aranta sai santin bedroom din ta ke yi, tana kara jinjinawa haduwarsa, har wani jinjina kanta takeyi irin ta ru
en nan.
Bata nufi ko'ina ba sai gaban gadon daya tsone mata ido, saman shi tabi da kallo lumbutsetsiyar mattress ce shimfide da bedsheet, rabinta a lullu6e ya ke da lallausan duvet, gab
aya kewayen mattress din an jera throw pillows a sama, daga tsakiyar mattress din furanni ne launin pink and Red masu
amshin gaske..
Juyawa tayi baya tana karewa ko'ina kallo kamar wuyanta zai balle
"Hmmmmm " ta furta sautin tana ru
e qugun ta, gaba daya ta kasa furta kalma..
Wuce wa tayi ta nufi interior din dakin, daga cikinsa kana Iya hangen komai dake a cikin toilet ta cikin Glass wall, haka zalika data nufi ciki tayi arba da kofar dressing room wadda shima bangon glashinne tana hangen walk-in closet dinta, sha
e da suturun sanyawa kamar a company, ga wani faskeken dressing mirror
an uban su...
Babu ce kadai ke babu adakin Amarya Unaisah, amma fa an zuba mata tsadaddun furnitures na gani na fa
Daga ganin fasalin
akin zaka fahimci don masoya akayi shi..
alla ta shafe rabin awa tana bin
akin da kallon
urulla batare da gajiyawa ba, daga bisani ta fara tunanin Ina mijin nata ya ke?
Taji shiru babu motsin sa, gashi ta
osa tagan shi saboda idanunta sunyi maraicin ganin shi, ta yi kewar shi, tun bayan da aka sanya bikin su bata
ara ganin sa ba, kamar yadda yayi al
awarin sai bayan auran su zai bayyana saboda ba zai iya jure kallon ta ba, still tana jin fargaban ha
uwa dashi a matsayin mijin ta.
Tana tsaka da yin tufka da warwara, cikin ta ya fara kukan yunwa, ga wani irin baccin gajiya dake kokarin fisgarta har wani jiri jiri take gani a cikin idanun ta da ke lumshewa, a hankali ta dubi agogon bango,
iris ya rage afara kiran sallar isha'i, baiwar Allah tana ta sa ran ganin shi shiru baizo ba, tunawa tayi da wayarta da sauri ta shasshafa jikinta, yamutsa fuska tayi tunawa da babu wayar atare da ita, ta mantata a gida, taji takaici kamar tayi kuka..
Matsawa ta yi daga gaban tamfatsetsen dressing mirror din
akin, ta zauna kan kujerar gabansa, tana ta jiran
arasowar yaya Owais, don su ci dinner a tare kamar yadda suka
aukarwa juna alkawarin zasuyi a karo na farko da suka kasance ma'aurata
Batasan sa'adda ta fara yin gyangyadi ba, ga wata jarababbiyar hamma data cuka bakin ta, ta
an kishindi
a bayanta jikin kujerar..
A lokacin data fidda rai da zuwan angon nata, bacci ya yi awon gaba da ita, ta saki baki da hanci tana ta yin minsharin gajiya.
~_________________________________
*DG OWAIS
Around
arfe tara na dare daidai wata Hamshakiyar Mota ta biyo titin da zai sada ka da gidan Amarya.
Idanunsa suna a lumshe yayin da ya ke a hakimce cikin backseat na hamshakiyar motar shi, ya
auki wankan dandatsetsiyar shadda Getzner wagambari Launin sky blue short sleeve shirt, da dogon wando, ya daura babbar riga ta alfarma daga sama, anyi mata aikin hannu har
yalli ta ke yi.
ga wata ha
iyar Hula daya daura a kansa, hakan bai boye lallausar sumar kan shi ba, ta lullu6e ilahirin
eyarsa har izuwa saman wuyansa.
Wuyan hannunsa na dama na asanye da tsadaddiyar agogo
irar Rolex Daytona.
gaba
aya
amshin turarensa ya bu
e Motar, girma da kwanciyar hankali sun zauna masa, ta yadda ko fatarsa ka kalla zaka shaida hakan, sajen fuskarsa ya fi komai jan hankali, Yadda ya lumshe idanunsa sai ka yi zaton bacci ya ke yi alhalin kuwa idanunsa biyu tsabar qasaita ce ta angon Gimbiyar Izza.
Babban Amininsa big guy Omar yana a zaune saman seat din gefensa, ya tattara hankalinsa akan iphone dinsa da ya ke daddanawa, kusan shigar su kala daya banbancin su shi bai sanya babbar riga ba.
Wayarsa ce tayi ringing, picking yayi tare da kara wayar a kunnansa..
"Wifey, me ki ke yi har yanzu baki yi bacci ba"?
On the other hand tace"yaya Owais nake nema, Ina kiransa baya shiga, pls idan kuna a tare ka ba shi wayar" kallon Owais ya yi tare da cewa"Hindu ce, tana son magana dakai" batare daya bu
e idanunsa ba ya mika masa hannu ya kar6i wayar ya kara a kunne..
Shiru yayi yana sauraron ta"big bro, ka yi hakuri ban shigo gida ba yau, bana jin dadine, inataso in tayaka Murna, Allah ya sanya alkhairi, Allah ya baku zaman lafiya da zuri'a
ayyiba..."
asa
asa da murya ya amsa da ameen My Lil' sis, nagode da addu'arki, karki damu, nasan halin da kike a ciki bai kamata kina fita ba, idan kinji sau
i ranar Dinner sai ki shigo"
"Okay yayana nakaina, nagode da kulawarka agareni, Ka gaishe min Amaryarmu"
"Zataji, nima ki kula min da kanki," amsawa tayi da toh kafin su kayi sallama ya mika ma Omar Wayar.
"Kamar kana da damuwa? nifa na lura da kai tun gurin
aurin aure babu annuri akan fuskarka"
Bai iya furta kalma ba, yayi shiru yanayin fuskarsa ba walwala.
"Owais, kar dai kace min har yanzu kana...
" bai
are maganar ba ya yi saurin katse shi da cewa"pls ba sai ka fa
a ba, kamanta kawai, bana son ji"
jinjina kai Omar yayi batare daya
ara furta kalma ba.
Officer din da ke driving dinsu kwata kwata bayajin abunda suke tattaunawa, Yana a driver's seat, a hankali Motar su ta
ara so layin Gidan tana kokarin kunna kai ta main entrance, kamar ance ya dubi window glass din Motar, Unexpected idanunsa sukayi mashi Tozali da mutun ra6e jikin bangon gidansa kamar aljana.
Da ru
u akan fuskarsa ya furta"tsayar da motar anan.." nan take drivern ya tsaya..
Big guy yace"meya faru naji kace a tsaida motar bayan bamu kaiga shiga ciki ba"?
Ya fa
a yana kallon fuskar Owais da hankalinsa ke akan abunda idanunsa ke nuna masa..
Bai iya bashi amsa ba, cikin sauri ya bu
e murfin motar ya fito ya nufi bangon dayake hango mutun a ra6e.
kasantuwar akwai hasken electricity tamkar da rana shiyasa ya iya ganin ta dakyau.
Fitowa Omar ya yi daga Motar ya bi bayan shi..
Daya kusa karasa kusa da ita sai ya
an rage saurin shi ya
ura idanun shi akanta.
babu kallabi akanta, kamar mahaukaciya, sumar kanta duk ta rufe fuskarta, mayafinta da gyalen suna a
asa ta jefar da su.
Babu alamun taji motsin mutum kamar wadda ta suma atsaye.
Daga gabanta ya tsaya sa'ilin daya gane wacece yayi mamakin ganin ta da dadaren nan tsaye jikin bangon gidansa kamar aljana, cikin ru
u ya furta"Batool....!
Kece!
Me kike yi anan"?
Shiru bata motsa ba..
aga murya yayi"Batool...
"!
Kaitsaye kiran ya shiga kunnanta bata tsammaci shine ba, a firgice ta zabura zata arta wa na kare yayi saurin furta"ni ne Batool, yaya Owais, meke damunki ne.."?
dakawa tayi a tsananin tsorace ta zare brown eyes dinsa akan fuskarsa, wani shock taji sa'ilin data saka idanunta a cikin nashi,
amshim turaren shi ya cika hancin ta.
Omar daya karaso daga gefen shi ya tsaya yana dubanta cike da mamakin ganin ta.
cikin rawar murya ta furta"yaya Owais..
Yaya Omar..
"
"Batool me kike yi da daren nan a jikin bangon gidana?
Keda wa ku ka zo ne"?
Shiru ta yi batare data furta uffan ba.
Big guy yace"ba
an matan amarya sun tafi gidajensu daga gidansu ango bayan walima ba?
Ko tare da ke aka rakota nan ne"?
Kunya ce ta kama ta da
yar ta iya furta"inason ganin Unaisah saboda banyi bankwana da ita ba, shiyasa nazo" kallon juna su ka yi da alamun rashin yarda da maganarta.
"Batool dare ya yi, nasan iyayenki sunata nemanki, Unaisah ta yi bacci yanzu, Muje na sauke ki gida" dg ne ya fa
a cikin sigar lallashi.
"Mu tafi kinji"?