Sashe 181
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna
arasowa gaban main door ta shiga falo, Escorts din suka juya tare da barin Bakin kofar, Ya kasance shi kadai ne a tsaye, walking slowly Ya nufi ciki ganin
ofar ta bu
e, wow wani ni'imtaccen Sanyin A.c ne mai ha
e da kamshin bakhhoor burner Ya daki hancinsa mai dadin gaske..
bangon falon ya bi da kallo an yi mashi ado da artwork nasu na royal family with rare callighraphy, mai tsadar gaske na harshen larabci.
Takun Tafiyar dayajiyo ne Yaja hankalinsa ga kallon su, hadiman ta ne Sanye cikin Uniform dinsu, cikin sauri suke saukowa daga kan tagwayen staircase din da ke fuskantar shi, wasu ta bangaren dama wasu ta bangaren Hagu, Arude ya ke kallon su, time din da suka karasa saukowa Kaitsaye suka nufo shi, tare da russinawa kamar zasu durkusa kasa Cikin harshen Larabci Sukayi mashi barka da zuwa, bai iya gane me suke cewa ba saboda baya jin arabic.
Idanunsa sun makance Mahaifiyarsa kadai Yake son gani a lokacin.
Unexpected ya soma tsinkayar muryarta a cikin kunnan shi,
"I've been asking myself how this can be true!
Am I dreaming, or is it real?
The baby I carried in my womb for nine months, na haifesa ba'a raye ba, shine ya yau ya dawo gare ni da ran shi! bayan shekara ashirin, OMAIR"
a hanzarce Ya wurga Eye Balls dinsa akan ta, tun daga kasa Ya fara Bin ta da kallo, Hadiman dake a kewaye da shi cikin gaggawa suka watse tare da barin falon.
Royal gown ce a jikin ta, tayi rolling wani hadadden Head Scarf (Shayla)asaman kanta.
Kasa motsawa yayi yayin da idanunsa suka shiga cikin nata a lokacin da take tunkaro down ta kan stairs, walking magestically ta nufe shi tare da ware hannayenta, bai iya ganin fuskarta ba saboda chain mask din daya 6oye ta, muryar shi da rauni ya furta"Are you really my mom?"
"You want proof..."?
Jinjina mata kai yayi, Mika mashi hannayenta tayi, Cikin sauri Ya nufe ta Yana isa ta janyoshi tare manna shi kan kirjinta, Ta lullu6e shi da rigarta, yadda tayi tighting dinsa kamar zasu koma mutun daya, bugun zuciyarta a cikin nashi, wani irin yanayi suka ji atare da su mara misaltuwa, For the first time daya fara Jin
umin jikin mahaifiyar shi, gaba daya sassan jikin shi sai da suka amsa, jikinsu ya hauyin kerma kamar wadanda sanyi ya kama, ga wani zafi rau da temperature dinsu Ya dauka, Ta rasa ina zata sa ranta taji dadi, Yau ce rana mafi daraja da ta wanzar da farin ciki acikin zukatansu.
da ta fara manna mashi sumbata kamar zata ha
iye shi kai sai taji ma kamar bata ta6a haihuwa ba sai akanshi saboda wani azababben Son shi da kaunar shi na farat daya da suka mamaye kowani sashi na zuciyar ta.
A lokaci
aya suka fashe da kukan farin ciki, kamar ruwan hawayensu zasu
are, shashshekar kukansu ta cika kunnuwansu,
ame ta yayi sosai, a haukace ta fara shasshafa bayan shi tana dan bubbuga shi.
kusan zaucewa tayi ta kasa yarda gudan jinin tane data haifa a mace, Yau gashi agabanta araye da ranshi, batasan da wani baki zatayiwa Allah godiya ba, Yaron ya tafi da imaninta, ture shi tayi gefe
aya, ya dago suka hada idanunsu cikin na juna, cheeks dinsu sunyi jawur saboda kukan da suka sha, haka idanun nasu sun rune kamar an watsa barkono a cikin su, labbansa sai kerma su ke yi dakyar ya iya furta"mom..."
ushewa kasa tayi ta fuskanci al
ibla, a hankali ta dogana goshinta kasa tayi sujudusshukr domin nuna godiyar ta ga Allah, cikin shesshekar kuka cikin harshen turanci ta furta
"Alhamdulillah, Ya Allah, nagode da kyautar da ka bani, Ina son shi Ya Allah, fiye da yadda nakeson ya'yan da nake da su, bansan meyasa suka raba ni da shi ba, bansan laifi me na aikata masu ba, amma Ya Allah ka sani, kasan komai ya Allah, Ban cutar da kowa ba, Ni an cutar dani an rabani da gudan jini na, Ya Allah ka saka mana, Ka bi mana hakkin mu, wata tara na dauki cikin shi yayi rayuwa acikin mahaifata na jure laulayin shi, nayi nakudarsa na haifi abuna amma saboda rashin imani na wasu mutanan basu barni naga koda fuskarsa ba suka rabani da shi, sai gashi yau Ka dawo min da shi Ya Allah, a lokacin da banyi zato ba...."
kasa jurewa yayi, Zukunnawa yayi tare da dafa kafadunta da tafukansa dake ta kerma, ya dago da ita cikin sauri ta
ara janyo shi ta rungume shi, Ji take kamar ta mayar da shi cikinta ta sake haifo shi don ta raine shi da hannun ta.
"I know you wonder about me being your mother, just as I do we don't know each other we've never seen each other Maybe you never thought you had parents because you didn't grow up with us amma mu muna tunaninka saboda mun san da yaron mu wanda muka haifa babu rai, kaga yadda Allah ke ikonsa ko"?
Ta
an numfasa tana sauke ajiyar zuciya, yayin da hawaye ke cigaba da wanke fuskarta.
"Bansan da wata manufa suka rabani dakai ba, amma inaso su sani basu rage ka da komai ba tun da har suka barka araye ka dawo gare mu, nayi maka al
awarin zan sauya maka rayuwarka cikin kankanin lokaci, zaka manta da duk wasu wahalhalun rayuwa da kayi abaya, zan gatantamaka in baka dukkan jin dadin duniyar nan, kulawarmu da baka samu ba, har yanzu bamu makaro ba Omair zamu ba ka ita..."
ta fa
a tana shafa sumar kanshi, Yayi shiru yana sauraronta, da hannayenshi biyu ya tallabe bayan mommynsa, wani irin tsantsar so da kaunar junane ya kama su, kamar za su dawwama ahaka.
"Kada na cikaka da surutu, farin cikine Ya cika ni, na kasa samun nutsuwa, kamar in ha
iye ka na ke ji,
an uwanka Ya fada min baka jin da
i, yanzu kana bukatar hutu, Mu shiga daga Ciki.."
ta fa
a tare da ru
o hannunsa a cikin nata suka mike a tare suka nufi Upstairs,
amshin turaren Mommynsa Ya cika hancinsa, zai iya cewa shine kamshi mafi dadin shaka da yaji a duniyar nan, kaitsaye suka nufi katafaren Part din ta, a saman royal bed dinta ya kwanta, da kanta ta cire mashi takalmansa da socks dinsa, tanayi tana kallon fuskarsa, idanunsu a cikin na juna, duk wani motsinta akan idanun shi, ganin abun yake yi kamar a mafarki, wai yau gashi da wadda tayi silar zuwan shi duniya, ta lura kamar akwai damuwa atare da shi saboda yaki sakar mata fuska, har murmushi tayi mashi don ya mayar mata da martani amma saitaga akasin hakan, ta damu da hakan, fatanta Kada yayi fushi da su ko ya zarge su akan abun daya faru da shi na raba su da akayi.
"Ba laifin mu bane Omair, bada saninmu ba, kada ka tuhumemu akan abun daya faru dakai, wallahi da ace munsan kana araye, koda zamu rasa ranmu ne sai mun kwato ka don ka dawo gare mu.."
tayi maganar nan ne yayin da take cire mashi Suit jacket dinsa, hawayenta ya gani sun
iga akan hannunsa, shi kanshi dayasan iyayensa suna araye, kuma batare da saninsu ba aka sace shi daga gare su, da ba abun da zai hana ya dawo gare su, bai tashin sanin Elders sun cuce shi ba, saida yagano su wanene iyayen sa.
batayi aune ba tafi safkar yatsun hannunsa akan fuskarta, lumshe idanunta tayi kanta har sara mata yakeyi saboda kukan da tasha, A hankali Ya shiga share mata hawayen ta, baisan ita damuwarta rashin sakewarshi da rashin maganar da bayayi mata, gani take kamar baya farin ciki amma tayi masa uziri saboda ta lura kamar rashin sabone yasa shi yin hakan ita kanta badan tanayi mashi kallon gudan jininta ta ba, da bazata iya sakewa da shi ba.
"Me kake bukata In kawo maka"?
Ta tambaya tana kallon shi, har time din bai daina kallonta ba, har saida ta tsargu da kallon..
"Pls kayi min magana, ko zaginane kayi, watakil inji sanyi araina, idan naji muryarka.."
arin bu
e baki yayi sai dai labban nasa sunyi masa rauni, numfashi Yaja tare da furzar da shi.
Cikin rawar murya mai rauni da sanyi kamar tame yin ra
a ya furta"Stay by my side, don't stay away from me, I need your care, and I want to feel your hug even more, I love you more than anything, Mommy I'm overwhelmed with happiness right now because I'm with you I want to spend the rest of my life with you."
bai kare maganarba, tayi saurin kwantawa gefen shi, ta tallabo kanshi da tafin hannunta, suka
ura wa junansu ido batare da kyaftawa ba, kamar zasu hadiye junansu, at same time hawaye suka cika idanunsu kafin suka fara zarya kan kuncinsu..
Unexpected yaga ta sanya red tongue dinta akan fuskarshi ta lashe hawayensa kamar yadda ta sabayiwa daddynsa a duk time da hawaye suka zuba daga idanunsa, wani sanyi yaji aransa kamar ta
afe ruwan hawayen nan take suka daina zuba, kwanto da kansa tayi kan kirjinta, taci gaba da yamutsa sumar kanshi kamar tanayi mashi susar kadangare..
"I love you more than i love my self, more than everything.." ta fa
a calmly
i ne yayi masa yawa har bacci ya
auke shi bata sani ba, sai da taji shiru tana ta ambaton sunan shi bai amsa mata ba, a hankali ta soma
are masa kallo kamar zata lashe shi ita kanta santin
an nata takeyi, abun da take ma zullumi tayaya royal family dinta zasu kar6e shi?
Zasuyi farin ciki ko kuwa?
Tayaya zatayi ma iyayenta bayanin
anta ne kuma Jikansu"?
akagare take da Owaisa ya kammala bincikensa don ta samu hujjar fallasa baiyanar Omair dinta ga yan uwa da abokanan arzkinta tasan zasu yi al'ajabin ganin kyakkyawan
kamar ta samu tv haka ta dinga kallonsa, har saida ta fara jin bacci, a hankali tayi tighting dinsa a kirjinta donji take kamar za'a
wace mata shi.
Tamfatsetsiyar wayarta dake ajiye kan bedside drawer ta fara ruri kamar ba zata yi picking ba saboda batason komai da zai rabata da jikin danta.