← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 194 OF 201

Sashe 194

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
fashewa tayi da kuka cikin tashin hankali ta watsa da gudu ta nufi tsakar dakin tana neman shi, duk tabi ta haukace kwata kwata bata da nutsuwa, kamar mai fama da ta6in hankali, juyawa tayi da gudu ta nufi closet door ta shiga bata ga kowa ba, ta fito jikinta na 6ari ta nufi laundry room ta duba ciki bata ganshi ba, fitowa tayi tana ku ka ta shiga prayer room wanda
ofarsa a cikin bedroom din ta ke tana shiga taga babu aikuwa ta
ara sautin kukan nata, kamar tayi hauka.
batasan ina zata sanya ranta ba ji ta ke idan har mafarkinsa ne tayi ba gaske ba, babu abun da zai hana ta ha
iyi zuciya saboda
ululun ba
in cikin da ta ke ji na rashin ganin shi!

Meyasa zaizo mata a mafarki ya tafi?

Kenan duk labarin daya bata a cikin mafarki ne"?

Batare da gajiyawa ba ta cigaba da neman shi sako da lungu na gidan, sam ta manta da yadda ta ke, da ta galabaita awahalce ta nufo bedroom din donta sanya sutura da niyar ta koma gidan daddynta don bazata iya cigaba da zaman gidan ba.

Shigowa ta yi bedroom din, A lokacin ta cire rai da ganin shi, ta sare gaba
aya ta sanya ma ranta mafarki ne tayi..

Har ta nufi closet don ta
auko sutura ta sanya sai kuma ta tsaya tana tunanin in har mafarki ne to wanene Ya cire mata gown dinta da jewelry din ta?

Kodai yaya Owais ne yazo batare da sanin ta ba"?
ushewa ta yi kan gwiwowinta ta kife kanta kasa tana kuka tare da ambaton My man cikin disasshiyar muryarta..

Kwatsam ba zato ba tsammani ta tsinkayi motsin Mutun a cikin kunnanta daga bayanta.

Cak ta tsaya dayin kukan, a razane ta
agowa tare da yin saurin juyowa don taga wanene cike da saran shi ne..

Juyowar da zatayi keda suya, Kaitsaye idanunta suka shiga cikin nashi yana atsaye gaban bathroom door, ya
aure waist dinsa da short towel da bai wuci gwiwarsa ba, sexy abs dinsa ya
ara fito da kyawun kirjin shi, Har yanzu da sauran tattoo dinsa na tambarin kurkukun
addara duk da ya
an disashe alamar an ta6a kokarin goge shi.
ashe tun lokacin data farka tana ta kuka tana sambatu yana a cikin bathroom yana jiyota, bai da
e da shiga ciki ta farka ba, ko wankan bai kaiga yi ba, ya tsaya yana sauraron ta, yanzu ya
ara tabbatarwa kansa babu wanda ya maye gurbinsa a zuciyarta, babu abun daya sauya na daga
aunar da ta ke yi mashi, shi
in daine na har abada, garkuwar
addara
Tsinkayar muryar sa ta yi
"Kin yarda zaki rayu dani a matsayin Omair ko kuwa har yanzu kina akan bakan ki..."
ya fa
a fuskarsa a
aure ba annuri.
urawa tayi tare da mi
ewa tayi da dan gudun ta nufeshi tana isa gabanshi ta afka mashi gaba daya ta
ame shi da dukkan hannayenta biyu ta tallabe bayansa, ta cusa kanta cikin faffa
irjinsa batasan sa'ad da ta fashe da kukan farin ciki ba, lumshe idanu yai a hankali yana jin wani sanyi da ya lullu6e zuciyar sa, ya nutsu yana sauraron kukan ta.
yar cikin kuka ta furta"ko fatalwarka ce zan iya rayuwa da ita, kasan inason ka fiye da yadda nake son raina, i'm really sorry, banyi zaton kalamaina sun 6ata maka rai har haka ba, ka yafe min komai da nayi maka abaya mara da
i, na kar6i laifina, na tuba my Man zan gyara kuskurena, Don't leave me again please, stay with me until my last breath! zanyi maka biyayya, amma kadaina fadin in bazan iya rayuwa da kai ba, mu rabu, It feels like you're telling me to give up on life, kai kadaine madadinka a zuciyana, nafi kowa son cigabanka My man, naji dadin ilmin da kayi, Allah shine shaidata, kuma Ina tayaka murnar ha
uwa da family din ka..

"
Kwata kwata bai katse ta ba, ya nutsu yana sauraron dadda
ar muryar ta, yayin da idanunsa ke akan yalwatacciyar sumar ta, yadda ta manne masa kamar za su koma mutun
aya, kukan da ta ke yi yana karya masa zuciya, baya son jin kukan Unaisah arayuwarsa shi ne abun dayafi tsana, a ba
ini bai fa
a mata da wata manufa ba, yayi amfani da hakan don ya kare kansa daga gare ta ko ya samu su sasanta cikin sau
i, kuma plan dinsa yana aiki yadda ya kamata!.
cikin nutsuwa ya shiga shafa Gashin ta da hannayen sa, cikin sigar lallashin ya furta"ya isa haka Malak albi, bana son jin kukan ki yana
ona min rai, ki yi shiru, komai ya wuce, ni ban fada maki da wata manufa ba, sai don inason na shawo kanki Unaisah don ki kar6i uzurin daya hanani dawowa gare ki..

"
bai
are maganar ba ta katse shi cikin shesshekar kuka mai ha
e da haki ta furta"cec..

Cewa ka yi in ba zan iya zama dakai a matsayin Omair ba, muyi break up! kasan yadda naji zafin kalmar nan a cikin zuciyana"?

Dakyar ta
arashe maganar tana
ara matse jikin ta da nashi.

Baisan tayaya zai lallasheta ba, zuciyarta awuya ta ke, Ya fahimci taji zafin furucinsa sosai.

Bazai juri cigaba da sauraron kukan ta ba, batai aune ba, taji ya tallabe bubble butt dinta da tafukansa ya janyo jikinshi sosai, ya shiga tsakanin cinyoyinta ya matse jikin su duk da taji fa
uwar gaba da zullumi amma bata iya raba jikinta daga nashi ba, saboda malalaciyar kasalar daya haifar mata tuni bugun zuciyarta ya tsananta, Kwantar da kanta tayi saman kafa
arshi tuni ta nemi shesshekar da takeyi ta tarasa saboda nutsuwar da ta ziyarce ta, neman duk wani abu da zai sanyaya mata zuciyarta takeyi ko ta samu sassaucin ra
adin da ta ke ji.

Tun da ya yi hakan ya nemi nutsuwarsa ya rasa,Yana ta k'ok'arin kame horny dinsa but he couldn't bear it, cos He still feeling her intense desire, nothing changed, just like she feels that too.

Da niyar ya lallashe ta ta daina kukan da ta ke yi ya
auke ta, sai dai lamarin ya juye fiye da zaton shi, tamkar ya tsokano yunwar Sha'awarta, ji ya ke in har ya
aga kafarsa fa
uwa zaiyi saboda matsananciyar kasalar data haifar masa shiyasa ya
ame atsaye.
lokaci daya makoshinsu Ya bushe kamas wani irin kishi Ya ziyarce su.
yana jin yadda iskar numfashinta ke buso fatar wuyan shi, jin baida alamun motsawa ne yasa ta tattara sauran
arfin daya rage mata ta
ago da kanta a hankali ta saisaici saitin fuskarshi wani faduwar gaba taji sa'ilin da idanunsu suka shiga cikin na juna wani marayen kallo irin na mabu
aci ya ke bin ta da shi dakyar ya ke iya bu
e sleepy eyes dinsa akan ta, duk tabi tasha jinin jikin ta ganin yadda ya sauya mata kamar ba Man
in ta ba sai yanzu da su ke gab da juna ta lura da girman daya
ara.

Muyarta na rawa ta furta"
ishi nake ji, Ruwa zan sha" ta fa
a tana kokarin 6an6are jikin ta daga nashi cikin sauri saidai takasayin hakan, unexpected ta tsinkayi muryasa a cikin kunnanta
"Let me quench your thirst with my saliva.."
e ta
an zare idanunta akan nashi, tana kokarin bude baki ta furta kalma unexpected taji ya zura tongue dinsa a cikin karamin bakinta, ba shiri ta kar6e shi dukanshi cikin fitar hayyaci suka shiga kissing din juna azafafe, kamar zasu cinye harshen juna.
cikin wani irin salo ta tallabe wuyansa da tafukan ta da ke kerma gudun kada ya kubce mata donji take zata iya rasa ranta, while she's kissing him passionately, like the way he's giving her French kissing, gaba
aya suka fita hayyacin su, sai da takai ga hatta numfashin su dakyar yake fita, sai huci su ke yi suna haki, Jikinsu kerma yake sosai ya
auki zafi rau cos this is their first time..

Jirine ke niyar dibarshi sosai Ya
ara tallabe butt din ta, dakyar dakyar ya nufi bathroom da ita ahaka yadda suke manne da juna suna cigaba da kissing din juna.

Kaitsaye ya nufi Walk-in Shower
auke da ita, wani katafaren Bathtub ne girke kan floor, gaba daya kewayen shi glass ne, daga sama, Ceilling shower din take tana fuskantar kwamin wankan
a hankali ya kai hannunsa jikin Button din ta ya kunna ta.
nan ta ke Ruwa Ya soma yayyafowa yana zuba cikin kwamin kamar ana ruwan sama, kwata kwata Unaisah batasan in da suka shigo ba, ta lula duniyar mayen shi.
dakyar ya banbareta daga cikinshi kamar magana
isu Ya Kwantar da ita cikin ruwan batare daya rabata da corset din jikinta ba,
umin ruwan ne ya ratsa fatarta ta lumshe idanunta da suka ka
a jawur kamar na yar
waya.
yana ta jan numfashi ya soma warware towel dinsa don shima ya shiga ciki,a lokacin dik da bata a cikin hayyacinta saida ta razana da ganin abun da ya ke kokarin yi.
batasan sa'ad da
arfi yazo mata a jikin ta ba, tayi saurin durowa daga cikin kwamin a gigice ta watsa aguje zata fice, bata kaiga isa ga
ofar ba, sil6i ya kwasheta tayi baya zata kife, a hanzarce ya tarota ta dawo kan hannun shi, Sa6arta yayi ya juya zai koma gurin kwamin da ita, ta bangaje shi, ta duro a makance ta shiga neman hanyar da zata fuce daga bathroom din tama rikice ta kasa ganowa, a lokacin ji yake kamar ransa yana a jikin ta kan abinda ya
wallafama rai, ta riga ta gama rikitashi da ganin wannan sura tata,cikin rashin sa'a ta
ume kanta jikin glass wall din gurin.
radadin da taji ne ya hana ta iya dagowa har ya cimmata, kamar mayunwacin zaki ya yi mata rumfa da broad chest dinshi, ya manneta da bangon ta yadda bazata iya kubce ma shi ba.

Yana fitar da huci ya furta "Why are you running from me?"..
runtse idanunta tayi sosai tana ji yadda jikinta ke tsuma.
Chapter 194 · 0% Book details