Sashe 45
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
My secret is yours, Unaisah, Even if no one understands me, I
m sure you will understand me, sai dai bana jin zan iya fada maki abunda ke damuna a halin yanzu saboda banaso na daga hankalin ki, amma nasan zaki ji agurin daddynki idan na fada masa" cike da kasala ta dago da kanta, ta fuskance shi idanunsu suka shiga cikin na juna, hakan yasa numfashinsu ya dinga gaurayewa dana juna saboda qarin kusancin da suka samu da junansu..
Tsananin tausayinsa ne ya kara kamata, ganin yadda cheeks dinsa su kayi suntum, reddish eyes dinsa sun kara ciza launinsu hasken ya rune zuwa ja, bakomai take hangowa cikin idanun nasa ba face tsantsar damuwa da tashin hankali.
Cikin muryar ra
a ya furta
Thank you for taking care of me, I can't wait to have you as my wife
kunyar shi ce ta kama ta, dama dakyar take jure kallansa saboda nauyinsa da take ji..
"Ku yi hakuri, jiya na bar ku kuna ta jirana, ban kuma kira na fada maku bazan dawowa ba, banji dadi ba"
"Kada ka damu, komai ya wuce.."
"Kin lura da time..." ya fada tare da nuna mata katafariyar agogon dake manna jikin bangon dakinsa ..
' kallo daya tayi mata tare da jinjina kanta..
"Ki shiga toilet dina ki yi alwala...
Saukowa tayi daga kan gadon ta nufi toilet dinsa, tana tafiya kamar wadda
wai ya fashe mawa akai, gabanta nata faduwa, kwata kwata bata son shiga toilet dinsa saboda glass wall din dake gare sa wanda ke a waje na iya ganin komai na cikinsa, batasan ya zatayi amfani da shi ba, abun da take ma zullumi kada Chief ya gane mata budurcin ta anata wautar
Agaban kofar toilet din ta tsaya tana dan zazzare idanunta kamar wadda tayi ma sarki karya fadawa suka turketa.
ita a wurin ta kauyacine ta tambaye shi ya ake amfani da toilet din, kanta ya kwance, ranta ne ya bata ta juya baya taga idan yana kallon ta, juyowar da za ta yi keda wuya, idanunta suka sauka akan nashi yayin da yake gyara kwanciyar shi.
Idanunta ne suka dinga nuna mata kamar murmushi ya ke sakar mata, zuciya da sake sake saita dinga ayyana mata da gangan yace ta shiga toilet dinsa don ya ganta..
lumshe idanun shi ya danyi, lokaci daya
walwarsa ta fara tariyo masa maganganun da suka tattauna tare da grandpa dinsa.
"Wife to be...." can kasan makoshi ya furta..
Kamar jira take ya kira sunanta, jikinta na bari ta baro bakin toilet din, don batajin zata iya shiga.
Daga gaban gadon ta tsaya tare da amsa mashi "Naam ..."
"Idan ba zaki manta ba, last time mun yi magana akan hotunan dake a cikin diary din yarinyar nan, har yanzu baki tuna komai dangane da su ba..."?
Ya tambaya akagare da son jin amsar ta, shiru tayi jim tana kokarin tunanowa, bakomai ya fado mata arai ba face hotunan nan na dakin su da suka tsin ta, dama tana ta kokwanton kamar a cikin diary din suke.
Cikin sauri ta furta"Na tuna, bari naje na dauko maka"
Calmly ya furta okay, cikin sauri ta fuce daga dakin har wani ajiyar zuciya take saukewa.
Mikewa zaune yayi tare da jingina bayansa jikin head board dinsa, dawowarta ka
ai ya ke jira..
Bayan ta koma
dakin bata iske kowa ba, sai da tafara shiga toilet ta watsa ruwa tayi alwala sannan ta fito ta dauko hijabi tayi sallah a tsanake, bayan ta gama ta dauko hotunan data ajiye a cikin drawer chest, cikin sanda ta wuce part dinsa batare da wani yaganta ba.
After some minutes Yaji motsin shigowarta, da sauri ya kalle ta, karasowa tayi tare da samun wuri gefen gadon ta zauna, hannun ta ruke da hotunan ta mi
a masa"tun da jimawa na tsince su a karkashin gadon mu, a lokacin ina tsaka da neman wayata, bansan su wanene akan hoton ba, kuma ban san waya kai hotunan dakin mu ba.."
kar6ar hutunan yayi daga hannunta, ya shimfida su akan tafinsa tare da daura idanunsa akansu, lokaci daya yanayin fuskarsa Ya nuna tsantsar radani da mamaki..
"A daren ranar da muka baro part din daddyna, mun dawo nan saboda wayata da nake nema, ni da Batool muna tsaka da neman wayar acikin dakinmu, kawai sai naji Batool tace min a ina kika samu wadannan hotunan?
Nan nake fada mata inda nagansu, sai tace To ay mutumin aunty Ummi ne wannan, Ita kuma wannan kin tuna
awarta baturiya wadda sukazo airport atare wata fara sol launin idanunta blue, da tayi wannan maganar nan take sai na tuna ta, itace kawar aunty Ummi mai suna NATASHA, sai nace mata Amma taya akai tasan Mutumin aunty ummi ne wannan, shine tace Zata fa
a mini, amma dan Allah kada in fada ma aunty Ummi, saboda ta ta6a gargadin ta, akan bata son ta ta6a mata waya, sai nace mata naji ba zan fada ma Aunty ummin ba..." tun da tafara Kora masa jawabi, Chief owais ya kafe ta da idanunsa da suka cika da al'ajabi
"Shine tace min wai ranar aunty ummi ta shiga toilet aka kira wayarta, garin ta dauka kawai tayi picking call din, nan tagan shi kwance acikin kwamin wanka, kumfa ta lullu6e jikinsa sai fuskarsa kadai ta iya gani, a fahimtana shi baiga fuskar Batool ba, ita kadai ce ta gan shi watakil ta kare front camera din wayar da yatsan ta tun da ba sanin takan waya tayi ba, koda ta fada mini hakan, mamaki ne ya kamani, har na fara kokwanton maganarta, saboda nayi mamakin ta yadda har ta iya ruke kamannin fuskar mutumin da tagani farat
aya a video call bayan haka waye ya kawo hotunan adakin mu"?
Ta fada tamkar tana tambayarsa..
"A tunanina Aunty Ummi ba zata taba yin gangancin da zata kawo hotunan dakinmu ba, tun da har ta ta6a gargadin Batool akan daukar mata waya thats mean bata so tasan sirrin ta"
tunkan ta karasa maganar ta lura da yanayinsa da Ya sauya, shiru tayi tana jiran jin me zaice..
a mata hoton Alhajin yayi"me zan yi da shi" ta fa
a tare da ruke hoton a hannun ta.
"Kin san wanene wannan mutumin"?
Girgiza mashi kai tayi..
Murmushin takaici ya dan saki tare da cewa
He is your mom's uncle, Alhaji Musa Wadata, former president of our country After that, his sister Hajiya Laura is my daddy's second wife"
Bai karasa maganar ba, ganin yadda ta zabura ta mike tsaye tana zazzare idanun ta cike da rudu akan fuskarta..
Labbanta na kerma tace"tayaya hakan zai yiwu?
Me ya kawo hotonsa a dakin mu"!
"Ina zargin mutumin nan yana
aya daga cikin Elders na gidan kurkukun kaddara, in har ya zamana dagaske hotunan nan sune acikin diary din yarinyar, a labarin da kika bani, ta ta6a fada maki nickname din mahaifinta ne Jan wuya, sannan a shafin farko na diary din ta akwai nickname din sa a rubuce, jan wuya kuma yana
aya daga cikin Elders kamar yadda Danish ya fa
a mun nicknames dinsu da suke amfani da su a gidan kurkukun, bayan haka kawar ummin nan, zai iya yiwuwa mahaifiyarta ce ko marikiyar ta ..."
tashin hankalin da ba'a saka mashi date, da tsantsar rudani suke kallon kallo atsakanin su, cikin rawar murya tace" In kuwa hasashenmu ya zama gaskiya, to kenan bai rabu da Aunty Ummi ba?
Yana atare da ita, Sannan shine ya sadaukar damu!
Ni da babyn Uncle shureim..."?
Dakatawa tayi da yin maganar kamar an tsikare ta, lokaci daya takuma zare idanunta alamar ta tuna wani abu
"Are you okay," ya fa
a yana dubanta, Jinjina mashi kai tayi adabarbarce tace"shine.. ! wallahi shine.. mutumin nan shine Jan wuya mahaifin Unaizah, saboda Ina zargin Yarinyar Wurinsa yar uwar Unaizah ce saboda kamannin su ya 6aci, kamar twin sister din ta ce, a ranar dana fara ganin ta sai da na razana..."
Nan ta labarta masa farkon haduwar su da Zeenatu, wlh sai yanzu ya gane dalilin dayasa farko daya daura idanunsa akan hoton unaizah yai tajin kamar yasanta aran shi, ashe saboda kamanninta da zeenatu ne, Ya San ta, tun da kuruciyarta, lokacin da Hajiya sarah take zumunci da hajiya saratu tana yawan zuwa da ita estate
insu kafin daga baya ta
auke kafa da zuwa..
gaba daya sun rude da lamarin, Cikin sauri ta kuma cewa"bayan haka, rannan ina tsaka da neman Sim card din da daddyna ya saka min acikin backpack din Unaizah, aranar ne ma Na curo texbooks din ina dudduba su, ina da tabbacin silar neman sim dinne yaja har hotunan suka fa
o daga cikin diary din batare dana ankara ba, wani abu daya daure min kai, ina a zaune tsakiyar gadonmu Ina tsaka da neman sim din saiga sajeed Ya shigo dakin mu kamar baya a cikin hayyacin shi..."
nutsuwa Chief yayi yana sauraranta yayin da take basa labarin, idan tana bada labari tiryan tiryan babu kuskure kamar yar jarida sai ya dinga tuna mommynta, ya faminci halayenta da dabi'unta sunfi karfi ta bangaren mommyn ta.
"Da ya sake jaraba Kiran layin wayarsa, kwatsam sai muka ga kiran ya shiga sai dai ba'a daga ba, daga baya munyi waya da me lambar har na bata hakuri nace wrong number ne na kira, amma sai na nemi alfarmar inaso mu dinga zumunci da ita saboda ta kwanta min arai na, toh daga nan ne muka shaku da junan mu, kusan kullum sai ta kirani, ko bata kira ba, to ni zan kirata ne, wlh bantaba sanin mommyna bace, sai a ranar dana kira layin ta, bayan ka fayyace min komai daya faru da ita, nayi al'ajabin taya akai sajeed yayi guessing number din zeenatu"?
Dafe kansa yayi da tafin hannunsa, gaba daya suka zurfafa tunanin su.
"A labarin da kika bani, kince Sajeed Ya fada maki zai iya gane fuskar mahaifinsa Idan ya gansa ko"?
Jinjina mashi kai tayi"Eh, haka ya fa
a mini, kuma wani abun daure kan nidai dana kalli hoton akaro na farko sai naga sunyi kama da Sajeed kamar yayi kakinsa.."
baisan ya akai ya kara jin
arfin gwiwa atare da shi ba.