← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 201

Sashe 76

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Giya nake so na sha" da mamaki yace"yaushe kika fara shan giya" ya fada tare da kishingi
e kansa saman pillow.

"Yau zan fara, saboda inaso na bugu na manta kaina"
wata yar iskar dariya ya saki tare da saukowa daga kan gadon ya nufi wine cabinet din dakinsa Ya dauko bottle
aya tare da cup daya, ya dawo gaban gadon Ya zauna tare da tsiyaya mata a cup ya mi
a mata yana fa
in "ki komo kan gadon ki zauna kada ki fa
komawa tayi gefen gadon ta zauna har zata kai baki ta dan dakata tare da kallon shi ya tsareta da idanunshi da suka kada jawur tarasa gane kallon menene ya ke yi mata .

"Kai ba zaka sha ba.." girgiza mata kai yayi"no, ke dai ki sha.." ma
e kafada tayi"in har ba zaka sha ba, nima bazan sha ba"
smirking yayi tare da kai kwalbar abakinsa Ya soma
akarta har saida ya shanye giyar duka.
sannan ya janye kwallar daga kan bakinsa ya daura ta kan bedside drawer, girgiza kanshi yayi yana faman jan numfashi, da alama giyar ta fara bugar da shi, idanunsa na kokarin lumshewa ya dube ta"ki sha"
kaiwa tayi saitin bakin ta, ta kur6a batare data hadiyeta ba, batai aune ba taji ya janyota jikin shi ba arzi
i ta saki cup din hannun ta.
hugging dinta yayi ya soma undressing din ta, tana ta kokarin kubce mashi takasa saboda karfin daya sa mata, sai da rage daga ita sai pant da bra, sannan ya
yaleta, ya janyo duvet cikin maye ya rufa musu, ya zuro hannunsa daga cikin dubet din ya danna wani button jikin gadonsa nan take duhu ya mamaye dakin, romancing dinta ya farayi kamar zai haukatar da ita, short dinsa daya cire ya cillo shi wajen bargon.
gurnanin shi da nishin shi ya cika dakin kamar zai fasa dodon kunnanta, kamar zata fasa ihu saboda kyama da kyankyamin daya kamata tarasa ya akai bata jin dadin hada jikinta da nashi ba kamar da ba, komai da yakeyi mata baya mata dadi yanzu, ta bashi giya don ta gusar mashi da hankalin shi, amma kamar giyar bata aiki akan shi, kokari ya ke ya shige ta, data turje ya yi forcing dinta akan tayi ma shi abun dayake so, duk fa yana a cikin mayen na shi, addu'oi ta dinga karantowa acikin zuciyarta tana rokon Allah yasa bacci ya dauke shi, cikin sa'a giyar dayasha ta
arasa bugar da shi, ya dinga sambatu na batsa marasa dadin ji har saida bacci yayi awon gaba da shi.

Kasa mikewa tayi saboda ya matseta a kirjin shi, motsi kadan idan tayi zai iya farkawa in har ba baccin nasa yayi nisa ba, hakan yasa ta jinkirta tashin nata, har batasan sa'adda bacci yayi awon gaba da ita ba
~________HeartBeat
Destiny
____~
A hankali ta fito daga toilet jikin ta sanye da bathrobe ga dukkan alamu wanka tayi duba da danshin ruwan dake a jikin ta, unexpected ta tsinkayi shesshekar kukan Unaisah a cikin kunnanta, gabantane Ya fa
i, da sauri ta nufi couch din da take a kwance ta kudundune jikin ta cikin bargo sai kerma ta ke yi..

"Ukhty! sisterna!

Meke damunki ne? meyasa kike ku ka um?

Ta fa
a cikin nuna kulawa tare da zama gefen ta..

Shiru tayi bata tanka mata ba, bubbuga kafadarta Batool tayi"kina jina kinyi shiru ba zaki fada min abun da ke damun ki ba"?

Cikin shesshekar Kuka tace"dan Allah ki rabu dani inji da abun da ke damuna"!

"Unaisah, please Ki fadamin zan taimaka maki mu nemi mafita".

Wannan karan da tsawa ta furta"nace ki rabu dani!

Ko da na fada maki babu abun da zaki iyayi min"!
mikewa ta yi sukuku ta juya ta nufi toilet harta kusa isa ta dan dakata"bansan meyasa kike yi min haka ba, kawai daga tambaya sai ki rufeni da fa
a hada tsawa"?

Ta fa
a cikin 6acin rai cos taji haushin tsawar da Unaisah ta yi mata.

"Kawai saboda na nuna damuwa akanki?

Batun yau kike min haka ba, duk in zanganki awani hali na tambayeki meke damunki baki fa
amin!

Na sha farkawa tsakar dare in ganki kan darduma kina kuka, amma baki ta6a fadamin abunda ke damun ki ba why?

Me kika
auke ni ne?wani sa'in kamar kina min kallon mara wayau, saboda bani da ilmi yasa kika raina ni Unaisah, Nafa girmeki, shekara biyu da watanni na baki!

Ni ba tsararki bace! yakamata kina girmamani amma meyasa ki ke min haka"?
arashe maganar tare da juyowa ta dubeta da idanunta wadanda suka cuko da kwalla..

Unaisah data yaye bargonta fuskarta sha6a sha6a da hawaye, Kasa furta kalma tayi saboda bata tsammaci Batool zata iya mayar mata da martani ba, ashe abun na damunta, amma saboda tana da hakuri yasa ta ke dannewa ayanzu kuma taji bazata iya ba.

"Baki
auke ni kamar yadda na dauke ki ba, na tabbata da ace ina da ilmi ba zaki ta6a yi min haka ba, a tunanina damuwarki tawa ce!

Babu sirri a tsakanin mu"
jikinta ne yayi sanyi lakwas, duk sai taji ba dadi saboda maganar da Batool ta fa
a gaskiya ne.

"Na tsani in tambaye ki meke damunki ki ce min baki sani ba, ko ki nemi raina min hankali, sometimes kin kwammace kiyi shawara da aunty ummi akan ki yi dani, ni kuma burina kullum in fi kowa kusanci dake, in fada maki damuwata, in nemi shawararki, amma ke ba haka ba.."
juyawa tayi da gudu ta shige toilet taja kofa ta datse, bata ta6a ganin Batool a hali na 6acin rai irin na yau ba, kamar mai aljanu.

Saukowa tayi daga kan kujerar ta nufi Toilet door tare da yin knocking, tana jiyo shesshekar kukan ta"Batool ki yi hakuri bansan abun yana bata maki rai ba, bansan nayi maki badaidai ba sai da kika fada min, tabbas nayi kuskure amma inaso ki sani wallahi ba abunda kike tunani bane, kada ki bari shaidan da zuciya su shiga tsakanin mu, Batool ban raina ki ba, wallahi bana maki kallon mara ilmi, ni da nake kokarin inga kun samu ilmi kun waye Batool?

Ni ce fa Unaisah me son cigaban ku da farin cikin ku.."?

Dakyar ta
are maganar saboda kukan daya su6uce mata, abun ya ta6a ta, abun ka ga mai zuciya.

"Meyasa kike tunanin haka Batool?

Kin bata mun raina, meyasa zaki bar abu yana cinki a zuciya baki sanar dani ba?

Kin
ullace ni aranki, ba halinki bane Batool, kamar yadda kike burin ki fi kowa kusanci da ni nima haka nake buri Batool, inasonki fiye da sauran yan uwan mu, saboda halaccin da kikayi min arayuwa bazan ta6a mantawa ba, dan Allah ki bu
e mun kofa, inason yin magana dake, zan fada maki abun da kikeson ji sannan ki daina kuka bana jin dadi."
ta fa
a cikin shesshekar Kuka, Kamar marasa galihu sun dage sai kuka su ke yi.

"Ba zaki fito ba?

Kuma ki daina kuka acikin toilet babu kyau"
"Ki
yaleni, bazan fito ba, saboda kona fito babu amfanin da zanyi maki" bubbuga kofar Tayi kamar zata balle ta tace"ki daina wannan maganar Batool bana son ji"!

"Naje nayi ay gaskiya na fada.." ji take kamar ba Batool dinta ba, ta burkice mata lokaci
aya..

"Ki yi mun ko wani irin hukunci zakiyi min in har hakan zaisa ki huce, Ko ki fada min me zanyi in gyara kuskure na"?

Ta fada tare da jogana kunnanta jikin kofar..

Sai da ta mula ta sha iska tukunna tace"kin makaro Unaisah, sai da na fada sannan zaki gyara?

Hmmm, kawai ki rabu da ni, ko ganinki bana son yi"
"Bazan iya rabuwa dake ba, bana jin dadin maganarki, Batool jinki nake kamar twin sister dina.."
in bakin ki bazaisa in hakura ba" murmushi Unaisah tayi still da hawaye akan fuskarta"ba da
in baki nake maki ba, wallahi dagaske nake maki my heartbeat, Ki fito in nuna maki irin kaunar da nake maki"
banza tayi da ita, tunani ta shiga yi meya kamata tayi don ta shawo kanta? da sauri ta nufi wadrobe Shelves inda ta ajiye sauran kayan da suka siyo a shopping mall, Batool ta dade tana kwakwar ta bata wayar nan taki bata a lokacin saboda ta raba gaddama tsakaninta da sajeed da shima ya kwallafa rai akan wayar, sai yau da take son faranta mata.

Phone box din ta ruke a hannunta ta dawo bakin toilet door din"Ukhty na, come and see something special"
banza tayi da ita, magiya ta dinga yi mata amma tayi shiru, still batayi fushi ba, saboda ta fahimci halin da yar uwar tata take a ciki, tasan Batool tana da hakuri baiwar Allah.
a lokacin Batool tana a zukunne gaban kofar toilet din ta ciki ta jingina bayanta, kunnuwanta suka jiyo mata sautin wakar da Unaisah ta ke raira mata daga cikin dakin.
awata kina jina?

In har kika barni sai na sha wuya_
_Sai na zam tamkar tsokar da babu jijiya_
_In ba dake ba sai dai rijiya_
_Rijiyar ma mai dauke da
ugiya_
_Wacce zata caki rai na, ban kara kwana_
_Mai zai sa in kwana?

Ban gano masoyiya ba_
_Kece aljannata duniya ta_
_Masoyiya ta, aminiya ta_
yayin da take sauraron wakar batasan sa'adda murmushi ya su6uce mata ba, wani sanyi taji ya ratsa zuciyarta, kamar ana wanke mata damuwarta.
Chapter 76 · 0% Book details