Sashe 115
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Omar, ka yi hakuri, ka yi hakuri, kuka bashi bane mafita ba, muma mun shiga mawuyacin hali, wanda na yi imanin dukkanmu in aka bincika lafiyarmu babu wanda za a samu batare da ciwon zuciya ko hawan jini ba, saboda depression din da ya kama mu, amma ba yadda muka iya, dole muka yi hakuri saboda bamu isa mu sauya abin da Allah ya kaddara faruwarsa a cikin rayuwar mu ba, bawa bai isa ya gujewa kaddararsa ba, iya cuta dai an cuce mu, an yi mana bakin ta6o, amma ba komai akwai Allah, su ke tunanin sun zalunce mu, wallahi bamu suka zalunta ba, kan su suka zalunta, sun kashe rayuwarsu da kansu, sun yi asarar duniyarsu da lahirarsu!"
"Na fi jin tausayin ku Owais, ni bana jina a matsayin kowa, na rayu batare da dangina ba, bakowa ya sanni ba ko a family
inmu, ku kuwa duniya ce ta san ku, ina jiye mana halin da zamu shiga idan asiri ya fallasu mutane suka sani, bana so ahalinmu su muzanta a idon duniya, bana son laifin da bamu muka aikata ba ya shafe mu, mutane bakowa keda fahimta ba, wasu dama jiran mu suke yi, mun tara ma
iya da mahassada nasan da zarar sun ji abun da ke faruwa zasu yi farin cikin samun hanyar da zasu ba
anta mana rai don su ga raunin mu.
Owais ya zamu yi?
Meye mafita Owais um?"
"Omar mafita
aya ce!
Shine mu yi hakuri mu rungumi kaddara!
Mu dogara ga Allah, mu mi
a lamuranmu gare shi, mu aje batun mutane gefe
aya, addu'a ita ce takobin da zamu kare kanmu daga dukkan me nemanmu da sharri."
Gaba
aya komai da suke tattaunawa a cikin kunnan Salsabeel yana gani kuma yana sauraron su, tun da suka fara magana.
Bawan Allah ashe ya ji labarin zuwan Chief a bakin docs din dake kula da su, shiyasa ya yanke shawarar zuwa ya gan shi ya ji shiru bai le
o shi ba.
Unfortunately ya iske shi a dakin Omar suna tattaunawa, kunnuwansa sun jiyo masa abun da ya karya masa zuciyarsa, yana daga tsaye bakin kofar
akin, hannunsa
aya ya
an karkace da
auri a jikin shi, fuskarsa ta ji
e sharkaf da hawayenshi, so yake ya yi kuka sosai amma ya kasa, saboda bai son su san ya ji bai san ya zasu
auki abun ba, duk da shi bai zo da niyyar ya yi masu la6e ba.
Ba zai iya jurewa ba, ya gaza yarda Danish babu shi a doron duniya, yaron da ya kwallafa rai akan son ganin ya ha
u da iyayensa ya kuma samu farin ciki mai
orewa a rayuwarsa, ga kuma tausayin Owais da Omar da ya kamasa, da farko ya yi farin cikin jin sun gano su wanene elders saboda shi kanshi ya ci burin ya gansu da ainihin suffarsu, amma da ya ji akwai kakan Owais da mahaifin Omar sai ya ji zuciyarsa ta karaya, jikinsa ya yi sanyi lakwas, damuwa da tashin hankali suka ba
unci zuciyarsa.
Wlh ya ji
acin jin cewa dasa hannunsu a ciki sune ma giggan kurkukun, bayin Allah gwanin ban tausayi yake kallon su..
Jikin sa a sanyaye ya juya zai bar dakin, har ya kusa fucewa muryar Omar ta katse shi, "Salsabeel!
Kai ma ka ji komai ko?" Baisan ya ganshi ba, lokacin da zai
ago da kansa daga kan kafadar chief Owais ya hango shi.
A hankali ya juyo ya fuskance su, "Ku yi hakuri, ba labe nake yi maku ba, na ji zuwan Chief shi na zo nema, sai kuma na taras da shi a dakin ka.."
"Kana nufin baka ji komai da muke tattaunawa ba?" Umar ne ya tambaya fuskarsa a marairaice,
"Ku yi hakuri, amma na ji komai da kuka tattauna, ha
a zuciyata ta karaya, tsigar jikina ta tashi, na ji abun da ya
aga hankalina, ya kuma jefa ni a hali na damuwa, wallahi ban ta6a zaton za a samu Elders a family din da ya daga cikin ku ba, saboda kyawawan halayanku, amma idan na tuna fa
ar Allah wannan bakomai bane..." Ya fa
a yana tafiya a hankali yake tunkarar su.
"Na tausaya ma rayuwar ku, da ahalinku, bansan tayaya zan misalta maku ba, amma na razana sosai..."
Daga gaban gadon ya tsaya tare da goya hannayensa akan
irjinsa..
"Sai yanzu na gane dalilin da ya sa lokacin da Danish ya riki
a ya zama maciji bai nufi ko'ina ba sai gidan kakanka.."
A ru
e suka dube shi.
"Kiranye ne ya yi mashi saboda yana son ya mayar da shi gidan kurkukun
addara, ni nasan ba za a rasa gurin da ya ke6ance a cikin
akinsa ba, wanda da zarar Danish ya fa
a ciki zai mayar da shi kurkukun
addara ta
arfi ta tsiya..."
Cike da takaici suka girgaza kawunansu.
akin yayi tsit na
an lokaci kowa da abun da yake sa
awa a zuciyarsa.
Akwai tarin tambayoyin da suka cika zukatansu wadanda suke so su yi ma Owais sai dai damuwa ta hana su furta
A daren ranar suka baro asibitin su dukan su, tare da twins bayan da docs suka tabbatar da lafiyarsu ta inganta ba abun da za su bukata..
Ba sai na bayyana maku irin farin cikin da su Unaisah suka yi ba na ganin Sajeed da twin sister din shi, duk a daren ranar Owais ya dawo da sauran yaran gidansa.
Murna a gurinsu kamar wa
anda akaiwa albishir da gidan Aljanna...
Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.
Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.
Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~

08093772168.
Idan muka koma bangaren jikokin Baba Obie mazauna
asar waje, da matayen
ansa da basu samu halartar family meeting ba, saboda uzururrukan da suka ru
e su, kwata kwata basu da masaniya game da abun da ke faruwa da ahalinsu na Nigeria saboda ba a sanar da su ba, sai dai kowan nan su ya damu da rashin samun iyayen nasu a waya, sun saba akai akai suna kiran su su ji lafiyarsu, ko su yi fira a family groups din su amma wannan karon komai ya sauya ba kamar yadda suka saba ba, ko sun kira basa samun su, hakan yasa suka fara tunanin su dawo gida don su duba meke faruwa da ahalin nasu.
Mazauna
asar wajen ne suka tattauna maganar a wani video call da suka yi tsakaninsu kuma suka yanke shawarar zuwa, batare da iyayensu sun sani ba, haka matayensu ma sun yi deciding biyo sahun mazajen su da suka ji shiru basu dawo ba kuma sun daina picking calls
in su.
~_____________________________
Sheikh Iman ne ya shawarce su da su kira sauran ahlin nasu su fada masu komai, tun kafin duniya ta ji, gudun halin da zasu shiga idan suka tsinci labarin a waje.