Sashe 20
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zufa duk ta wanke jikina, naita kokarin kai hannu don in tashe ka daga bacci amma nakasa, na yi kokarin in yi koda addu'a ne nan ma abun ya ci tura saboda ha
orana sun game gam, Taj ban
ara sanin me ya faru dani ba, nadaisan bana a cikin hayyacina na sauko daga kan gado ina jan
afa na tura
ofar toilet na shiga.
Wlh Taj haihuwar Unaisah ikon Allah ne, kwata kwata bana a cikin hayyacina a haka na kar6i haihuwana da kaina amma bansan na yi ba, bansan dame na yi amfani gurin yanke cibin ba, a lokacin dana haifeta saida na kalleta cikin jini, na rungume abuna ina kuka tana kuka, abun da nake ta gudun in haifa sai gashi na haifeta, kuma sai na ji na kamu da
aunarta fiye da komai na duniyar nan, ina tsaka da kallonta, Kwatsam na fara jin ana ambaton sunana da wata iriyar murya mai matu
ar tsoratarwa, kuma nan take na dinga jin bakin ciki a cikin zuciyata, na ji na tsani komai in har ban je na amsa kiran da bakuwar muryar ke yi mini ba zan iya rasa raina ne, saboda yadda tsigar jikina ke tashi kamar ana tunzurani, yadda kasan ana zare raina ban ma san sa'adda na kwantar da Unaisah cikin bathtube ba, cikin hanzari duk da rashin
warin jiki na fuce daga cikin toilet din, ko waiwaye ban yi ba na nufi gate, baba mai gadi yana adakinsa yana bacci baisan na fita ba, saboda wani
arfine ya zo mini bangaza
aya na yi wa kofar jikin gate din mu dake a kulle nan take ta bu
e nasa kai na fuce da gudu na bi santar mu.
Ban
ara sanin meya faru ba, sai dai na wayi gari na ganni a kwance kan gadon asibiti magashiyan rai a hannun Allah, bayan dana dawo hayyacina na tambayi nurses din dake kula dani akan meya faru da ni? anan suke fa
amin wani matashi ne ya banka
e ni da motarsa akan titi shine ya kawo ni asibitin, abun da ya
aure mini kai, ni da na ke a Jos meya kawo ni Abuja?
Ban sanya damuwa araina ba saboda lokacin burina kawai in yi nesa da dangina saboda bana son su a kusa da ni.
Tun kan ta
arasa bashi labarin ya soma ambaton Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un! cikin karyayyar Murya ya ce, "Benazir!
Dama haka komai ya faru baki ta6a sanar da ni ba?
Kika sa nayi ta zargin ki, Ya Salam!!
Pls ki yafe mini"!
In a cool voice ta ce, "Ba laifin ka bane, rashin sanine ya jawo hakan, Nima ka yafe mini 6ata maka rai da na yi a zaman mu na aure.."
"Ki manta da komai ya wuce, saboda ke ma bayin kanki bane, Ina tunanin Uncle dinki shine Ummul aba'isin komai da ya faru, yanzu ina so ki fa
a mini kece kika tura min sakon In sake ki!"
"Bani bace Taj, saboda ni ban tafi da waya ba, ni bansan wanene yayi mini hakan ba amma ina zargin Uncle Musa, saboda bayan na dawo gida Daddy da Mami sun fa
a min ana tura masu sakonni ta layin wayata, wai hada sakon da nace ni na gudu da son raina kuma na shiga duniya kada suyi tunanin zan dawo gare su kuma kada su sha wahalar nema na..." Dafe kai Taj ya yi da tafin hannunsa, Idanunsa sun ka
a jawur da su.
"Benazir, Ni kuma sa
on da aka tura mini da bakuwar number ne, Idan bazan manta ba, abun da aka rubuta a cikin sakon shi ne ka sake ni Taj, kuma kada ka yi tunanin zan dawo na tafi kenan har abada, har kiran layin na yi amma saina ji shi a kashe kuma daga ranar ba'a
ara tura min sa
o ba, tun ina sa ran dawowarki har dai na fidda rai"
Fashewa ta yi da kuka tana fadin, "Shiyasa kowa ya
ullace ni aranshi saboda ana zargin da son raina na tafi, Koma wanene ya yi min hakan bazan ta6a yafe masa ba, Allah ya isa wlh sai Allah ya yi min sakayya, lallashinta ya shiga ya har ya samu ta yi shiru, shima ya yi shiru na
an wani lokaci, sai sautin Numfashin junan su da suke ji ta cikin wayar, so yake ya bata labarin rayuwar Unaisah a gidan Kurkukun
addara saboda Yana zargin dasa hannun Uncle dinta sai dai ya kasa saboda baya son ya
ara
aga hankalinta, ganin halin damuwar da ta shiga, gaba daya ya fahimci bibiyar rayuwar su ake yi, tun daga kan Benazir, da Aisha da Dr Shureim, da kuma Iyayensu suma ba'a
yale su hakanan ba.
Jin shirun ya yi yawa ne yasa shi tunanin ko ta yi bacci ne .
"Benazir?"
In a low voice ta ce, "Na'am'
"Pls, Ki kwantar da hankalinki, nasan ba zaki rasa ciwon kai ba saboda kukan da kika sha, dan Allah kada ki sanya damuwa a ranki, maganar Uncle din ki zan fa
a ma Chief in sha Allah, duk yadda mu ka yi da shi zamu tuntu6e ku, yanzu ki kwanta ki yi bacci..."
Bai
are maganar ba ta katse shi da cewa, "Don Allah Taj, ku taimaka mana, har yanzu ina ji araina Babyn Shureim tana a raye, kuma tana a gurin Uncle, shi kadai yasan inda ya aje ta, amma nasan in har kuka yi bincike akan shi zaku gano komai..."
Kwantar mata da hankali ya cigaba da yi saida suka raba dare suna yin waya kafin suka yi sallama, A daren ranar Taj bai iya runtsawa ba, saboda maganganun da suka tattauna da Benazir sun hana shi sukuni, har dai ya gaza jurewa ya kira layin Chief saboda yasan ba lallai bane idan ya yi bacci ba saboda a irin lokacin yana yawan tashi yin nafila, Cikin sa'a Chief ya yi picking call dinsa, a nan ya sanar da shi sun yi waya da Benazir, ya ce ya duba whatsapp dinsa ya tura mashi recording din da ya
auka na tattaunawar da suka yi, Chief ya amsa mashi da toh.
Bayan Chief ya kammala sauraron audio din da Taj ya tura masa, har sujjada saida yayi saboda nuna godiyarsa ga Allah da ya fara kawo masa sau
i a cikin lamuransa ya kuma
ara yin addu'ar neman nasara akan abun da suka sa a gaba.
After Two days, ana gobe za'a yi family meeting, kiran sallar asubahin farko Private jet din Prime minister ya yi landing a Airport, Mai girma Sharafuddeen tare da Security details dinsa ne suka je dauko su acikin dankara dankaran motocin su, wannan karon daga shi sai Escorts dinsa suka zo Nigeria batare da iyalinsa ba, kuma bakowa ne yasan da zuwan nashi ba sai family dinsa, ko yan jarida ba a bari sun san da zancen zuwan na shi ba.
Kaitsaye suka wuce Vila da shi, Sai da ya fara huce gajiyar da ya kwaso, Har bacci ya yi a dakin
an uwansa Sharafudden kafin zuwa marece suka shigo Estate.
Gaba daya yan'uwansa suka hallara a main falo din baba Obie don su tarbe shi, Yana shigowa falon suka nufe shi cike da tsantsar farin cikin ganin shi,
aya bayan daya suka dinga yin hugging dinsa, burinsa ya
arasa ga mahaifinsa sun hana shi motsawa kowa
okin ganinsa yake yi.
Da
yar ya samu suka kyale shi ya nufi Baba Obie dake ta sakar mashi murmushi ya rungume shi kamar zai maida shi cikin jikin shi, su Hajiya Saratu baki ya
i rufuwa saboda murnar ganin Yaya Hateem, kowa ya bu
e baki sai ya tambaye shi ina iyalinsa?
Meyasa bai zo da su ba?
Ya ce masu su kwantar da hankalinsu suma zasu zo ne, amma a halin yanzu gimbiya da su Yazrin sun tafi Dubai gurin danginta hidima ce gare su, ita kuma Faryat bata samu hutun makaranta ba, shiyasa bata samu damar zuwa ba.
Lokacin da marece ya nutsa, sai ga kiran his excellency Abdul razak ya shigo wayar Baba Obie ya sanar da shi sun
araso Abuja yana a aiport, Batare da 6ata lokaci ba Baba Obie ya tura da motocin Escorts suka dauko shi, bai jima da
arasowa ba sai ga motocin His excellency Deen na Kaduna sun iso cikin Estate din.
Sun yi farin cikin sake haduwa da yan uwansu saboda sun yi kewar juna, Baba Obie sai haba haba yake da su, saboda murna bakinsa ya
i rufuwa.
A daren ranar saida suka raba dare suna hira da mahaifinsu kamar ba zasu yi bacci ba har saida Baba Obie ya ce suje su kwanta su huta tukunna suka yi sallama da shi, Hateem dai ru
e shi ya yi a
akinsa yace tare zasu kwana saboda ya yi kewarsa, hakan ba
aramin dadi ya yi ma Prime minister ba, a kan gadon Baba Obie suka kwanta, zai kwana da tunanin mutumin da ya kwallafa rai da son ganinshi,
azu da Chief ya zo gaishe da shi har tambayar shi ya yi ina baby boy dinsa?
Yana lafiya?
A lokacin hankalin Chief ba karamin tashi ya yi ba, amma saboda baya son ya
aga masa hankali yasa shi cewa yana nan cikin
oshin lafiya, amma baya a gidansa yanzu, yana a camp din su na isod, yana kar6ar training.
Dakyar ya samu ya shawo kan Hateem har ya ha
ura da maganar Danish amma fa yace duk yadda za'a yi kafin ya koma yana son ganin sa.
~________________________________
The Chief Owais Birthday Celebration and Family Gathering
*Daga Al
alamin Boss Bature
*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08103884440*
_*~....................................................................~*_
~___________________________________
Around
arfe 10 na safe, Kiran Chief Ya shigo wayar ta, a lokacin tana a zaune kan prayer mat ta nutsu tana yin karatun alkur'anin da ta bu
e akan qur'anic stand, bayan da ta kai aya mi
ewa tayi daga kan Prayer mat din, ta
auko wayarta da
aura kan Pillow ta yi picking Call din tare da kara wayar a kunnanta.
"My babe, how're you? i hope you slept well "?