Sashe 79
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin tayi shiru bata tanka mashi ba, yasa shi furta"Ummi, meyasa ki ka yi shiru uhum"?
Cikin sauri ta tura wayar cikin bra dinta, ta gyara headscarf din kanta, kafin ta yi unlocking door din.
Har saida gabanta ya fadi ganin yadda ya murtuke fuskarsa kamar bai ta6a dariya ba.
Adabarbarce ta furta"am.. um.. ai na fada maka period nakeyi, bazan iya yin wanka atare dakai ba, bana so kaga abun da zai tada maka zuciya, nasan kana da
yami, ka jira in gama sai ka shigo"
ta karashe maganar tare da ruko kofar da niyar ta rufe, batai aune ba taji ya bangaje kofar, ya shigo ciki tare da kulle
ofar, aru
e tace"big boss why?
Na fa
a maka bazan iya wanka tare da kai ba ina period, yakamata ka jira ni awaje.."
bata
are maganar ba, Ya janyota ta fa
o kan kirjinsa, hugging dinta yayi tightly, kirjinshi ya hadu da nata sosai, har saida nunfashin ta ya dinga fita dakyar.
A hankali Ya tallabe ass dinta da palms dinsa..
In a low voice kamar yana mata ra
a ya furta"kada ki damu, ba zanji
yamin ki ba saboda kina jini, inason komai naki ummi, saboda ke din mai tsaftace, duk abun da zai fito daga jikinki tsaftatacce ne, babu kazanta a jiki mai tsarki irin naki.."
ji take kamar ta fasa ihu, saboda fargaban kada Ya gano wayar data sa
a a cikin bra dinta, gashi sai yawo yake mata da hannayensa a jikin ta
"Pls big boss, bana jin dadi, cikina ciwo ya ke yi min, wankan ma na fasa, kasa a kawo min magani in sha.."
ta fa
a tana kokarin raba jikinta daga nashi, sa6arta yayi kamar diyar roba Ya nufi bathtube Yana fadin"ba sai kin sha magani ba ummi, zansa kiji sau
in radadin ciwon cikin ki.."
waro idanu ta danyi ganin ya nufo bathtube da ita, tuni tasha jinin jikin ta, abun da take jima tsoro kada ya yi attempting undressing dinta zai iya ganin wayar data 6oye
Bubbuga kafadunsa tayi da tafukanta"pls, ka maidani bedroom, bazan yi wanka ba, na fasa, bana son ruwa ya ta6a jiki na, zazza6i nake ji.."
Wata yar iskar dariya ya saki"da ruwan zafi zamuyi wankan, zaki ji dadin jikin ki" kukan shagwa6a ta sanya ma shi, bai ko kulata ba.
da iya karfinta na karshe ta fusge hannayensa daya tallabe ta da su, ta bangaje shi da gudu ta nufi toilet door din tana isa ta bude kofar ta fuce.
Tana
arasowa gaban gadon tana haki tayi saurin tura hannu cikin bra da niyar ta
auko wayar ta maida a purse sai dai me?
Tana zura hannu ta laluba bra taji wayam babu wayar a jikin ta, gaba daya tabi ta rude ta zuge zip din rigar, ta 6alle hannun bra din ta cire ta duka ta zazzaga ta kwata kwata babu wayar, ru
ewa tayi gaba daya kanta ya daure ta rasa tayaya akai har wayar tabar jikin ta?
Tunani tayi ko dai gudun da tayi ne yaja har wayar ta fado daga jikin ta?
Girgiza kai tayi kamar ta6a66a, ta furta ba zai yiwu ba, anan na aje wayar, babu space din da wayar zata iya zamewa daga cikin bra dina saboda ta matse ni, ko dai na barta a toilet"?
Yanke shawarar komawa toilet din tayi don ta dubo ko a nan wayar ta fadi.
Juyawar da zatayi keda wuya kwatsam ba zato ba tsammani, Idanunta suka sauka akan wayarta dake a ru
e a hannunsa.
Yana a tsaye bakin kofar toilet din, yawu ta ha
iya cikin rudu ta furta"a ina ka ganta"?
Shu'umin murmushin nan nashi ya sakar mata"a inda kika 6oye ta, Ummi me kike yi da waya a cikin toilet?
Bayan asanina dake bakya shiga toiler da waya a hannun ki.
murmushin ya
e ta sakar mashi tana inda inda tace"am..um..dama Natasha ne ta kira ni, tana kara tuna min akan inyi maka maganar babyn pretty..."
tsoki yaja"Ummi banason maganar nan, ki fi
a mata ta fidda rai akan ta, saboda ba yar ta bace, na maida ma mommynta ita"
Ajiyar zuciya ta sauke ganin bai dago ta ba"babe saida na fada mata haka, nace tayi hakuri, amma takasa saboda ta kwallafa rai akanta, shakuwace ke dawainiya da ita, dole tayi kewanta, ta fada tare da matsawa kusa da shi, cikin salon jan hankali take shafa kirjin shi, har takusa zame wayar daga hannun shi, kwatsam sai ga sako ya shigo wayarta akan idanunsa.
_thank amma ba zamu iya bin diddiginsa ba ummi, Ki kula da kanki zamu nemi wata hanyar da zamu kama shi_
Yanayin fuskarsa ne Ya canza zuwa tsantsar al'ajabi da tashin hankali, cikin rudu da faduwar gaba ya dubeta, duk da batasan sakon menene ba sai da taji
an hanjin cikinta sun ka
a ganin yadda walwalar fuskarsa ta dauke Cikin ru
u ya furta"ummi, diddigin wanene za'abi don a kama shi, Kuma ta hanyar ki"
Waro idanu waje tayi tamkar kwayar zasu fa
o kasa, adabarbarce ta furta"Um..kada ka damu, kasan nasaba irin wannan aikin na taimaka ma jami'ae donsu kama 6ata gari tun a america, yanzun ma wani
an ta'addane suke so su kama shine suka nemi in taimaka masu..."
shiru yayi jim kamar zuciyarshi tana so ta musa mashi akan abun da ta fada.
sai dai me rawar da jikinta keyi kamar mazari yasa shi zargin bata da gaskiya, saboda gaba daya babu nutsuwa a tare da ita.
"Ina kokwanto akanki Ummi, ban yarda da maganarki ba, ki fada min gaskiya, tun kafin in gano da kaina, Idan ba haka ba, wallahi na lahira sai yafi ki jin dadi..."
yawu ta ha
iya
utt tana faman zare idanu tace"meyasa ba zaka yarda dani ba?
Na ta6a yi maka karya ne?
Shekara nawa ina atare dakai big boss?
Ban ta6a hada baki da wani don a cutar dakai ba babu wanda yasan ma muna atare dakai, pls ka yarda dani.."
wani kallo yayi mata yana sakin wani shu'umin murmushi ya furta"ummi dan adam ba abun yarda bane, mutun ya sa6a wa mahaliccinsa balle ni, kawai idan kinaso In yarda dake ki cire min security din wayarki In bincika ta..."
" Na shiga uku..."
yarfa hannu tayi kamar zata fasa ihu saboda tashin hankali bawai don tana jin tsoron nuna masa ba sai don tana jin fargaban maganar Chief ya zamana gaskiya in kuwa hakane kashin ta ya bushe.
Mika mata wayar yayi"bude min ummi na" yatsun hannun ta na kar6a ta kar6i wayar idanunsu a cikin na juna, tunawa tayi da maganar Chief, dole kiyi taka tsantsan idan ba haka ba, in har ya tabbata shine Jan wuya na gidan kurkukun kaddara ya kuma gano kin bamu hadin kai, har kashe ki zai yi, kada kiyi tunanin shakuwar dake a tsakaninku zaisa ya raga maki.."
da gangan ta saki wayar ta kife kasa har wani sauti ta bada saboda tiles din data daka
Pretending tayi a rude ta zukunna tare da daukar wayar tana fadin"Ya salam, screen din wayar ya fashe"
mikewar da zatayi keda wuya, taga yana matsowa kusa da ita, ja da baya tayi a tsoroce ganin yadda Jikinshi ke kerma ..
Yanayinsa kamar na wanda zuciyarsa ke nema ta karye...
Kwatsam Ya sha
e wuyanta da hannunsa Ya kure ta jikin bango, da wata irin bu
iyar murya ya furta"sabo da kaza bai hana In yankata Ummi, muddin ta ci amanata, Ki fada min menene kike boye min?
Tun kwanaki kika sauya min, abun da baki taba min ba, yau tun zuwanki ina lura da duk wani motsinki, baki shan giya ummi amma kikasa na kawo mana giya, saboda kina so hankalina Ya gushe donki samu damar aiwatar da abun da kike so, bayan da bacci ya dauke ni, sai kika dauki hoton tattoo dina, Ummi wanene ya saki huh?..."
Tashin hankalin da ba'a saka mashi date, tuni ido Ya raina fata, wani irin faduwar gaba ta soma ji a kirjinta kamar ana buga war drum, Muryarta ashake ta furta"big boss, bazan iya cin amanarka ba, ka yarda dani..." katse ta yayi"kada ki min karya, ba halin ki bane, Idan kinaso In yarda dake ki fada min komai..
"
rintse idanunta tayi tare da cizon le6enta muryarta na rawa ta furt"sus..
Sune suka sanyani, saboda suna zarginka, wallahi bada son raina ba, saida nace masu ba zaka taba iya aikata miyagun laifukan da suke zarginka dasu ba, amma suka matsa min akan cewa kana da sa hannu, koda suka rokeni akan in basu hadin kai gurin ka ma ka nace ni bazan yi ba, shine suka matsa min, ni kuma saboda na yarda dakai nasan baka da laifi shiyasa na amince masu saboda nasan ta silar bincike zasu gane sunyi kuskuren zargin ka"
e ya furta"wani irin zargi su ke yi akaina um"?
zazzare idanunta tayi, wani kwarjini yayi mata har bata san sa'adda ta furta"dg yana zargin kana
aya daga cikin Elders na kurkukun kaddara, wai kaine Jan wuya, mahaifin Unaizah yar gidan daddy, saboda sun ga hotunanka kai da Natasha acikin Diary dinta data bari a hannun yan uwanta prisoners din kurkukun kaddara, Dan Allah ka fada min gaskiya kaina ya kulle, na shiga rudani, zuciyata ta tsorata, naji fargaba da tashin hankalin da ban ta6a ji ba a lokacin da naji labarin kurkukun kaddara, da irin izayar da wasu azzulaman mutane su ke yi wa yaran da basu ji ba basu gani ba, big boss tayaya zan yarda da abunda suka fada akanka"?
Ta fa
a tana kallansa..
"Bayan ni nasan wanene mutumina, saida na fada masa mutun mai zuciyar imani da tausayi, bazai iya aikata abun da suke zarginka da shi ba.."
Bata
are maganar ba, sakamakon tsawar daya daka mata wadda tayi silar ru
ewarta, kamar zai fasa dodon kunnanta, Dafe kanshi yayi da tafukansa kamar mai fa
a da ciwon kai, Cike da tsantsar tashin hankali da rudu ya shiga furta"How is that possible?
How do they know everything?
How did they get Unaizah's diary?
Who told them?
Who is behind this?
This is a lie!