Sashe 95
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bin bayan shi ta yi, suna gab da zasu gifta ta falo Alhaji Ubaid ya yi masu gyaran murya, sam basu lura da su ba.
Shi da Hajiya Layla ne zaune kan kujera..
Cikin nutsuwa Taj ya nufe su, with respect ya gaishe da su..
Cike da jin nauyin shi hajiya Layla ta ce, "Taj kaima mun yi maka laifi, tun jiya nake ta so in nemi yafiyarka amma kunya ta hana ni Taj." Ta fa
a idanunta cike tab da
walla tana
an girgiza kanta cike da danasani.
"Tun da ka auri Benazir ban ta6a nemanku ba, lokacin da kuka 6ace, na ji labari amman ban nuna damuwa ba ko ka
an, saboda banso Alhaji ubaid ya baka auren ta ba, shiyasa na zame hannuna a cikin rayuwarku tun da kai ba za6ina bane, na yi maka wulakanci saboda kasantuwarka
an jarida mai rufin asiri, a lokacin da idanuna suka rufe da son siyasa, a ganina zaka jaza mana matsala ne, ashe ba haka bane, kai din Alkhairi ne a cikin rayuwar mu, samun suruki irinka zai yi wuya a duniyar nan, gashi ta silar ha
a zuri'a da kai mun samu lu'u lu'un da kowa ke alfahari da shi.
Murmushi suka yi shi da Benazir, har ga Allah bai ta6a ru
e su aran shi ba, tabbas bai ji dadin halin ko in kulan da Hajiya layla take nuna masu ba, Amma saboda Alhaji ubaid yana son Unaisah yasa bai ta6a ruketa aran shi ba..
"Kada ki damu, komai ya wuce, na yafe maki, Allah ya yafe mana baki
aya." Ta amsa da Ameen.
Alhaji Ubaid yana murmushi ya ce, "Gaskiya ni ban yafe mata ba, tsakani da Allah bata kyauta ba, ko fa fuskar jikarta bata ta6a sani ba, sannan kuma ka ce ka yafe mata ta cikin sauki, lalala, sai ta ji jiki tukunna." Dariya suka saka, kamar babu damuwa a tare da su.
"Baba, ayi hakuri dai a yafe mata tun da ta gane kuskurenta, mu ma muna so in munyi laifi Allah ya yafe mana." Alhaji ubaid ya ce, "Toh mun yafe mata, ba don halin ta ba." Tana murmushi ta dubi Benazir, "Yanzu hankali ya kwanta ko?
No more pretending, and no more tashin hankali akan mijina,
ata, duk kika bi kika hana mutane bacci.
murmushi suka saki gaba dayan su.
"Daddy, mommy, pls, tun da mun ha
u gaba
aya kuma ga Taj shima, ku saka baki ya maidani..."
e baki suka yi da mamaki, kunya ta kama Taj ya sunnar da kai
asa.
Alhaji ubaid ya ce, "Koda yake, ay da yake jinin ki ce, fiye ma da haka zata iya." Hajiya Layla ta yi saurin cewa, "Dan Allah ka daina mana, a gaban surukin namu." Ta fa
a tana nuna Taj, dariya suka yi..
Harara ta galla ma Benazar.
"Ke ko irin alkunyar nan baki da ita, ay kya bari jikokin namu su dawo lafiya ko." Walwalar fuskarta ce ta
auke, ji ta yi kamar ta fama mata raunin zuciyarta.
Lura da yadda jikinsu ya yi sanyi yasa Alhaji Ubaid da hajiya Laylan suka ha
u gurin kwantar masu da hankali.
Daga bisani suka ce su tafi inda zasu je, mi
ewa suka yi a tare suka nufi garden, a kan kujerun sha
atawa suka zauna..
"Pls ki daina zubar da hawayenki, In sha Allah ba abun da zai faru da su, zasu dawo lafiya"..
Jinjina kai tayi, "Zan daina amma kasan ba yadda za'ay hankalina ya kwanta bayan
anmu suna a hannun fasiki, wlh baka ji yadda zuciyata ke bugawa ba, tun
azu nake jin fargaba, gabana yana ta faduwa..."
"Ummu Unaisah, duk abunda kike ji nima ina jin shi, amma ya zamu yi?
Tun da munyi masu addu'a kamata yayi mu bar ma Allah sauran, in sha Allah zai duba kokenmu kuma zai kawo mana mafita.." Kwantar mata da hankali ya yi har saida ya samu ya shawo kanta.
Shiru suka yi, idanunsu akan fararen agwagin dake yawo cikin garden pool din gaban su.
"Akwai abun da ban fa
a maki ba, saboda bana so kiji ba da
i..." bai
are maganar ba, ta katse shi da cewa, "Ka auri yarinyar da ta ceci rayuwar Angel
ina?" Da mamaki ya dubeta, "Tayaya akai kika sani?" murmushi ta yi, "Jiya bayan mun fita yawon sha
atawa, lokacin da zamu dawo, da aka kira magrib ka shiga masallaci yin sallah ka barni a mota, an kira wayarka, dana duba screen din sai na ga suna ya bayyana My Danejo, na yi picking call din anan na ji tana fa
in ta ji shiru shiru har yau baka dawo gida ba, bayan ka fa
a mata kun dawo daga kai farmakin, dan Allah ka dawo ta yi missing
inka.
Ban
arasa sauraronta ba na yi rejecting call din saboda kishin da ya turnuke zuciyata, amma ko bayan daka dawo ban bari ka gane halin da nake a ciki ba.
Bayan na dawo gida, ko dinner
ina ban ci ba, na
umshe a
aki na ci kuka na, saboda raina ya bani kana da aure ka boye min ne, jiyan nan kasa bacci na yi, ina jira washe gari ta yi don in kiraka in tuhume ka akanta, da damuwa ta ishe ni na fito daga
aki, kwatsam na ga Yaya Shureim yana ta sauri zai fuce daga falo na je na tare shi anan yake fa
a min Aisha ta kira tana neman shi..."
tun da ta fara magana yake kallon cikin idanunta, a jiya daka bamu labarin abun da ya faru da kai, anan ne na ji irin taimakon da bafullatanar dajin nan ta yi ma Unaisah, kuma na ji ka ambaci sunanta Danejo, duk da baka bamu labarin da ita ka dawo ba, ko kun yi aure amma ni na gane itace wadda ta kira ka a waya, saboda hausarta bata
ware ba, ina ji na gane bafullatana ce, nan take na gane kuna a tare.
"Ummu Unaisah am sorry idan baki ji dadi ba, na aureta ne saboda ta so ni, kuma iyayenta ne suka dam
a mani amanarta saboda ta nuna bazata iya rayuwa batare da ni ba, bayan haka a lokacin bani da zabi, nima ina sonta saboda kyautatawar da ta yi ma
ata da kuma ni, kuma nasa ma raina ba zaki ta6a dawowa cikin rayuwata ba..."
A ta
aice ya labarta mata komai da ya faru tun daga farkon ha
uwarsa da Danejo...
Ajiyar zuciya ta sauke, kwata kwata bata ji kishi ba tun da ta gane ita ce bafullatanar da ta taimaki Unaisah.
"Taj, ka yi abun da ya dace, in ma baka aureta ba ni zansa ka aureta ne, saboda ta hakane ka
ai zamu iya rama mata halaccin da ta yi mana, da ba don Allah ya
addara fa
awarta cikin ruwa ba, da yanzu babu Unaisah.
Inason me son
ata, don haka, bazan yi kishi da Danejo ba, zan dauke ta kamar
anwata." Kalamanta sun faranta ran shi..
"Allah ya yi maki Albarka Ummu Unaisah, Allah ya bayyanar mana da ya'yan mu."
"Ameen..."
"Idan Allah Ya maido mana su Unaisah lafiya, ka kaini part din ka in ganta."
"In sha Allah" Daga haka suka yi shiru..
Yanzu dai gaba daya kowa jiran tsammani ya ke yi!
Kusan sau hamsin Taj yana kiran Chief wayar bata shiga, ya
agara ya ji meke faruwa?
Sun yi nasarar gano su ko kuwa har yanzu
Gaba
aya ko wani ahali daga cikin su haka suka wuni da fargaban a wani hali yaran nan suke a ciki, tun jiya da dare ba ci ba sha, ruwan tea din da suka sha lokacin da suka yi nafilfili ne ka
ai ya rage a cikin su..
Abu kamar wasa, har dare ya yi babu labari dangane da su, Hajiya Layla da Alhaji Ubaid da marece suka bar gidan Owais, sakamakon kiran da Hajiya Sarah take ta yi masu game da rashin dawowarsu gida, kuma sun barsu cikin fargaba.
Kusan gaba
ayansu suna a falo cikin damuwa, kowa ka kalli fuskarshi babu annuri bacci suke ji amma damuwa ta hana baccin ya
auke su, sun kasa sun tsare sai sunga dawowar ya'yansu, sheikh Imam ne ke tausarsu da nasiha mai ratsa zuciya, Taj ne ka
ai baya a falon bai da
e da fita ba ya je ya kwantar da baby Junaid.
Benazir da Aisha da Anila suna a zazzaune kan rug sun zabga tagumi suna sauraron Sheikh Imam, yayin da Dr Shureim ya ke a gefen shi, shi kanshi Imam malik din ba
oshin lafiya ne da shi ba, har yanzu yana jin
acin abun da Musa ya yi mashi a ranshi, ya yi masa abun da har abada ba zai manta da ba
in cikin nan ba, amma ya fawwalawa Allah, kuma baya son rauninsa yasa suma su shiga damuwa ko dan saboda alkawarin da ya yi ma Aisharsa.
~______________________________~
A bangaren gidan
an iya, bayan komawar su Abie, a falo suka iske mutanan gidan sun zabga tagumi, sunyi kukan har sun gaji sun godema Allah, ba
in ciki da damuwa sun hana su sukuni.
Zahra ma bata da lafiya, tun bayan da lamarin ya afku zazza6i ya lullu6eta, ta dinga amai har daga kwance..
Mahboob ma kamar baya a cikin hayyacinsa, firgita ya ke ta yi, ha
i da sambatu yana ambaton Ana ta mutu, daddynsu ya kashe Ana, shima mutuwa zai yi,.
Baiwar Allah Mami duk da halin bakin cikin da take a ciki ita ke
arin lallashin su, sai dai duk da hakan ta gaza shawo kansu, sun
i cin abinci tun jiya har yau.
Lokacin sallamar Abie ta katse su, Mami ta shiga fa
a masu halin da suke a ciki, ta ce su taimaka mata ta shawo kansu, bata son ta rasa
anta, abun zai yi mata yawa..." Wlh kasa magana suka yi saboda tausayin su, fargabansu ma kada su ji sauran miyagun ayyukan da
an iya yake aikatawa, watakil zaucewa za su yi..
yar suka lallashe su, Abie ya taimaka ma Mahboob ya yi wanka, itama Mami ta shiga da Zahra
aki tasa ta yi wanka,
daga bisani ummi ta shiga kitchen ta girka masu wani abincin, don wanda suka bari na jiya tuni ya lalace.