← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 201

Sashe 119

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maids din gidan dake le
en su sun ji komai, bayin Allah sun yi kuka da idanunsu kamar ba gobe, su kansu Baba Obie ya karya musu zuciya, sun kuma ji tausayin halin da ya jefa ahalinsa, sai yanzu suka gane dalilin da yasa cikin kwanakin nan mutanan gidan suka shiga mawuyacin hali da kuma dalilin da yasa suke sa ake kawo masu abinci daga restaurant, ashe gujewa cin haram suke yi.
alamina shima ya yi rauni, bazan iya misalta tashin hankalin da suka shiga ba, zuciyoyinsu sun karye, ga wata matsananciyar damuwa mai tattare da fa
uwar gaba da ta cika zukatansu, sun yi kuka kamar ransu zai fita, babu babba ba yaro, babu mai lallashin wani kowa ta kansa yake yi, duk da sanyin A.c din dake ratsa fatar su hakan bai hana su fitar da gumi ba, gaba
ayan su babu wanda zazza6i bai kama sa ba, harda masu ciwon kai.

Nan take suka fara yanke jiki suna fa
uwa
asa a sume, kusan mutun goma suka sume, Zaid da ya gama haukacewa cikin
imuwa ya nufi c-table ya
auki glass vase din dake akai ya
aga sama yana kokarin buga ma kansa, bai aune ba yaji an cafki hannunsa idanunsa jawur ya dubi Chief da ya ruke sa, fashewa ya yi da kuka yana fadin ya
yalesa ya kashe kanshi ko ya samu sassaucin ra
adin da zuciyar shi take yi mashi, mutuwa ya ke so ya yi wlh sai ya kashe kan shi.

Chief baisan sa'adda ya dauke shi da mari ba saboda zafin kalmar kashe kan shi da ya furta aikuwa nan take ya fa
i a sume, hankalinsa ba
aramin tashi ya yi ba ya yi zaton zuciyarsa ce ta buga ya mutu, hankalinsa ya rabu gida biyu, kwata kwata kowa ya rikice, jikokin sai kokarin illata kansu suke yi, iyayensu ne ke ta kokarin hanasu aikatawa wlh duk sun haukace, daga sun taro wannan sai wannan ya 6alle gida ya rikice, hauka tuburan, Zayn da
unci ya mamaye shi babu wanda yasan ya zame jiki ya nufi kitchen ya
auko wu
a yana kokarin dadarata akan wuyanshi, maids din gidan dake kallon komai dake faruwa aka samu wata ta ganshi aikuwa ta fasa
ara tana fadin zayn zai kashe kanshi a kitchen, da gudu Sir Mubarak ya nufi kitchen din a lokacin har ya fara yanka gefen wuyan shi jini duk ya wanke shi, a zafafe Sir Mubarak ya fusge wu
ar ya jefar da ita, ya dinga kifa masa maruka har saida ya sumar da shi.

Ya salam! sun yi tunanin mafita ne da suka fara sanar da su kafin su ji a bakin duniya gudun kar a ci zarafin su, ashe kiran nasu da suka yi a gida suka fa
a masu basu tsira ba, yaran nasu ne wasu ba tawakkali, suna da
arancin ilimin addini akai, ba kowan nan su bane zai iya
aukar
addara, bayin Allah tun da suka taso rayuwarsu basu san wahala ba, basu san tashin hankali ba, basu san rashi ba, Allah ya basu komai, nasara da gatanci, wayewa ta yi masu yawa, rayuwarsu da dabi'unsu duk na turawa ne, dama irinsu basu cika
aukar
addara ba, in mummunan abu ya faru da su sukan kamu da depression daga nan sai su kashe kan su toh abun da ke kokarin faruwa da su kenan.

Ba don Allah ma yasa sunyi dabarar kiran su gida suka fara fa
a masu ba, watakil sai dai su ji labarin duk sun kashe kan su.

Da abun ya ci
arfin su, a karshe sai dai suka kira docs, suka dinga rurru
e su suna yi masu sedative injection tun da nasihar ta
i shigar su, basu ganewa depression ne na farat
aya ya kama su.

Kowa ya fi jin tausayin
a'yan pravin, bayin Allahn nan suna a tsaka mai wuya, da
yar ma su dawo hayyacinsu batare da sun samu ta6in hankali ba.

Al'amarin ya
aga hankalin Imam Malik da iyayen su, har nasiha aka yi musu don su dauki dangana, amma sai gashi suna abu kamar ma basu ji nasihar ba, ba irin kokarin da basu yi ba amma sun kasa tan
wara wasu daga cikinsu, addu'o'i Sheikh Imam ya dinga karanto musu da kyar suka samu suka fara maimaita addu'o'in a cikin zukatansu, ta haka ne suka fara samun sassauci daga ba
in cikin da ke damun su, abun da ya fi karya zukatan iyayensu ganin tun yanzu sunata kokarin kashe kansu to ina ga idan aka fallasa sirrin mutane suka ji?

Aka fara tsangwamar su!

Akwai sauran Rina a kaba..

Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Luxury-incense By Sapnah Borno.

Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.

Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.

Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.

Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
~________________________________
*HAJJATY
Bari mu koma baya muji meya faru da Hajjaty bayan su Sir Mubarak sun yi nasarar cafke su..

Tun bayan da ta suma, bata kara sanin inda kanta ya ke ba, lokacin da ta tashi farfa
owa a wani
aki ta tsinci kanta a
wance saman gado, ga
arin ruwa sanye a hannunta, cikin disasshiyar murya take ambaton sunan Praveen!

Sam ta manta da abun da ya faru.

Da kyar ta tattara sauran karfin da ya rage mata ta samu ta dan motsa jikinta ta mi
e zaune, tana bin ko'ina da kallo,
Tanata tunanin a ina take?

Meye faru?

Ina Praveen.

Unexpected ta tsinkayi Muryar Sir Mubarak a cikin kunnanta.

"Ina fata kin tashi lafiya? gabanta ne ya fa
i, a rude ta kalleshi, yana a tsaye bakin kofar dakin jikin shi sanye da kakinsa, nan take ta tuna da komai da ya faru.

Cikin shesshekar murya ta ce,"Yaya Mubarak, dan Allah ku yafe mana laifin da mu ka yi maku, wallahi mu ba mazinata bane, da auran mu, munsan bamu kyauta ba da muka 6oye maku, amma ku yafe mana, mun tuba ba zamu
ara ba, koda ba zaku maida mu cikin ku ba, ku yafe mana zamu tafi mu bar maku
asar gaba
aya amma dan Allah ku duba zumuncin dake a tsakanin mu, ko dan saboda iyalin Praveen ku taimaka ku
yale shi, kada ku kashe min
an uwana, shi ka
ai ne dangina da ya rage mini a duniya, na ro
e ka Ya Mubarak.."
A hankali hawayen da suka taru cikin idanunta suka soma dira kan kuncin ta.

A tsanake ya ke bin ta da kallo, kwata kwata babu alamun zai furta kalma saida ta
arashe maganartata, ya matso ya zauna kan kujerar dake a agaban gadon nata.

"Baki bani amsa ta ba!
Chapter 119 · 0% Book details