Sashe 135
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
So yake ya mutu sai dai ba halin mutuwa, da biyu suka
aure mashi
afarshi da
ayan hannunsa marar ciwon, don sun san zai iya amfani da su gurin kashe kan shi, ga zuciyar tashi da ke ta
onuwa da bakin ciki ta
i bugawa bare ya ware, lokacinsa bai yi ba.
Tun a duniya ya fara ganin sakamakon zunuban da ya aikata, da ya ke jaki ne yafi jin kunyar duniya baisan tun awurin zare ransa zai gane kuskuren sa.
"Unaisah ta yi maka ta'asa Musa, ka ga kuwa mummunar halittar jikinka?
Kamar gwaggon biri, so ta yi ta kashe ka, amma mahaifinta ya hana abata damar da za ta yi hakan saboda ba ya son
arsa ta zama silar mutuwar wani, bayan haka mun fi so ka fara gir6ar abun da ka shuka anan kafin ka ba
unci
abarinka.
zufa ta wanke fuskarsa, sai faman gurnani ya ke yi da nishi.
"Na ga duk abubuwan da nake so na gani a tare da kai, amma banga nadama ba, sai dai itama nadamar za ta zo maka ne a yayin da ka ga wannan..."
arashe yin maganar tare da zura hannunsa cikin aljihun wandonsa ya zaro wasika,
"Ka nemi duniya ido rufe, ka bi
yewa son zuciyarka, ka dinga yima mata ciki suna haifa maka
a, ba kai tunanin iyayen ya'yan da su kansu yaran wani hali zasu shiga ba idan su ka ji irin cin amanar da ka yi masu, ka kasance me son kai Musa, burinka ka faranta ranka, ka nakasa waninka in har zaka samu abun da kake so, nasan Unaisah ta fa
a maka game da wasikar da
arka Unaizah ta bada a baka, to gata nan ta bani in baka, ya rage naka, in ma ka karantata ko ka ketata, matsalarka ce, amma zai fi ka karantata, ita ta rubuta da kanta.."
a hankali ya
aura masa wasi
ar daga gabansa.
Tun kafin ma ya bu
e wasi
ar ya karanta abun da ke a cikinta, wasu tagwayen hawaye suka fara zarya kan kuncinsa.
Har Owais ya fuce daga cell din bai lura ba, ya kafe idanunsa akan wasikar da ya gaza bu
ewa, yana jin fargaban ya ga me Unaizah ta rubuta masa!
Lokaci
aya ya fara tariyo komai nata, gaba
aya
ansa da ya sadaukar bai ta6a yi ma wani son da ya yi ma twins
insa mata ba, Zeenatu da Unaizah kuma su ka
ai ne ya samu ta hanyar Aure cikin wa
anda ya sadaukar, son duniya ne da ya rufe masa ido ya ja ya sadaukar da su gashi nan yanzu ya ja dukan su basa a raye saboda zaluncin shi.
Da yatsun hannunsa mai ciwon ya samu ya bu
e wasi
ar da
yar, yana ganin handwritting
inta ya shaida ita ta rubutata, ta yi rubutunne cikin harshen da ta fi ji british english, da
yar ya samu nutsuwar karantata.
~________________________________________
_Idan wani ya zalunci yaro, iyayensa ne na farko da yake fara kai kukansa wajen su, amma idan iyayen nasa ne suka zalunce sa, wurin wa zai kai kukansa?
Ni da bansan akwai wanda ya halicce ni ba?
Laifin me na yi maka daddy?
Me na yi maka dana cancanci wannan hukuncin daga gare ka?
Ka sani kokwanton anya kai ubana ne?
Anya kana da zuciya a
irjin ka?
Uba koda azzalumi ne shi zaka same shi da son ya'yan shi sai dai ya zalunci na wasu, me na yi maka?
Yanzu na gane dalilin da yasa ka hana in san kowa naka, ka 6oye min real identity
inka, ni ina kokwanton ma zai yi wuya idan ba sato ni ka yi ba.
Ka yaudare ni, ka ci amanata, ka ha'ince ni, ashe wasan da kake yi min da dariya da gatancin da kake bani duk kana yi ne saboda ka riga da ka sadaukar da ni saboda biyan bu
atarka, ina farin ciki daddyna yana sona, yana gatanta ni, baya son 6acin rai na, ya fi sona fiye da komai ashe na yi kuskure, ka ci amanar yardar da na yi maka, baka ta6a sona ba, ka karya zuciyata.
Daddy na rasa wani zunubi na yi maka!
Ubangijin da ya halicce ni ma ka hana in san shi, ka yi min
aryar babu wani addini, idan na ga kana yin sallah sai ka ce motsa jiki kake yi, kawai saboda ba ka son in ra6i rahamar ubangiji na, ka hanani duniyata ka kuma hana in nemi lahirata daddy, kun ha
u kai da mommy kun gur6ata rayuwata, ka yaudare ni, ka ce korean school zaka kaini, ashe gidan matsafa ka sadaukar da ni.
Burinka ya cika, sun wula
anta ni, kamar karya suka maida ni, mutun shidda a kaina, manya wa
anda suka fi
arfin shekaruna, ni
aya, shekarata sha shidda, ka fi kowa sani.
Abun da suka yi min ban ji zafinsa ba fiye da yadda na ji zafin cin amanar da ubana ya yi min, meyasa baka kashe ni ba tun farko?
Wallahi na yi danasanin kasantuwarka ubana, mugu, azzalumi, mara imani, alade mai kwanciya da
ar cikinsa.
In sha Allah sai rayuwarka ta wula
anta, kukan ba
in ciki da na yi sai ka yi ninkin baninkinsa, radadin azabar da na ji sai ka ji mafiyinsa.
Na tsanake!
Na tsanake ka!!
Ka kawo ni kurkukun
addara don matsafa su amfana, nima na amfana, addinin daka hana in sani, ka ke boyemin don kar Allah ya tuhume ka,
ar uwata Unaisah ta fayyace min komai, ita ce ta ganar da ni wanene mahaliccina, bayan haka silar zuwa na kurkukun kaddara, Allah ya ha
a ni da yan uwa masu sona tsakani da Allah, sun bani tarbiyar da baku bani ba, sun bani kulawar da baku bani ba, ku kuma ku je ku da Allah, ga duniyar nan, ita da kuke nema Allah ya bar ku da ita daddy, ku ga idan zata amfane ku, kuma duk min daran da
ewa kuma zaku zo inda nake.
Allah ya isa ban yafe maka ba!
Allah ya saka min cutarwar da ka yi min_.
Bai
are karanta wasikar ba ya fashe da kukan ba
in ciki, wani irin
unci mara misaltuwa ne ya baibaye zuciyar sa, kuka har da majina, ya jibge guri guda kamar bijimin sa, ha
a kalaman Unaizah sun karya zuciyar shi, sun sa shi jin ra
in da ba zai misaltu ba, gaba
aya ya rasa meke masa da
i, cikin shesshekar kuka ya ke ambaton sunanta Unaizah Unaizah, kwatsam!
Ta soma yi masa gizau a cikin idanunsa, ya zama kamar mahaukacin kare, ya dinga haushi yana kai hannu zai kamo ta sai dai ya ji ya cafki iska..
A ranar da Isod agents suka zo tafiya da baba Obie, kowa da kowa na family dinsa saida Ya hallara a babban falon gidan sa, tun daga kan
ansa, jikokinsa, hada Sheikh Imam malik shima ya zo, momma ma tana nan, jiya jiya aka sallame ta daga asibiti, ta samu lafiya, memory
in ta ya dawo.
family din matayensa da suke a tare da su duk suna anan, wasu suna a zaune kasa suna jimami, wasu suna a zaune kan kujera sun zagba tagumi, wasu ma kasa zaman su kayi, kowa ya shiga tashin hankali da damuwa.
A gaban Kofar dakinsa Agents din suka tsaitsaya Chief Owais ne agaba, dama Ya fa
a masa idan suka kammala binciken su suka kama Elders zai bu
ofar, bayan da yayi knocking
ofar cikin karyayyar Murya yace"baba mun zo mu tafi da kai headquarter din mu, jibi za'ayi zaman shari'ar ku"
kowa Jiran fitowarsa ya ke yi wasu Allah Allah suke Ya mutu adakin karya fito da ransa.
Lokacin da suka fara jiyo alamun zai bu
ofar dakin, Hajiya saratu tayi kukan kura ta dira agaban kofar dakin, Ta daddafeta da hannayenta, tana kuka ta dinga rokonsa tana fadin baba dan Allah kada ka fito, baba na roke ka, baba ka 6ace ka tafi wani guri kayi rayuwarku, in ba haka ba zasu azabtar da kai, su kashe mana kai, dan Allah baba ka taimaki rayuwana, banason ka tozarta a idon duniya, bana son su ta6a lafiyar jikin ka, ....
"
lokacin da ta ke yin wannan maganar a cikin harshen Igbo tayi, Bakowa ya fahimci me take cewa ba, Yayyenta ne kadai suke jin harshen mahaifin na su.
Kowa dake agurin saida ya tausaya mata, baiwar Allah duk tabi ta haukace ta dinga kuka kamar karamar yarinya babu wanda bai zubda mata kwalla ba.
iri
iri ta
i bari ya fito, ta
i kaucewa taba Agents din hanyar da zasu kama shi.
A lokacin yana sauraron maganganunta acikin kunnansa, harya bu
ofar, ya kasa motsawa saboda yaji saratu ta daddafeta ta hanasa ya karasa fitowa, kuma kowa ya kasa kawar da ita saboda karya masu zuciya da ta yi.
Ya yi kukan zuci mai radadi, Ya kara jin danasani fiye dana ranar da asirin shi ya tonu, ganin irin halin daya jefa ya'yan shi, kuma still basu daina jin shi a amtsayin Ubansu ba, saratu ta bashi tausayi ta karya mashi zuciya.
Dakyar Sharafudden da sir mubarak suka rabata da kofar dakinsa, tana turjewa suna janta, ta dinga kokarin
wacewa.
Lokacin daya fito babu wanda gabansa bai fadi ba, sun razana da ganin yadda ya sauya cikin
anin lokaci, Ya rame sosai, tsufansa ya fito, dakyar yake iya
aga kafarsa, bakar jallabiya ce a jikinsa mai hula, Ya rufe rabin fuskarsa da takunkumi, saboda kunyar hada ido da su yasa bai iya dagowa ya dubi kowan nan su ba, har saida suka hada baki gurin furta Baba.