← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 201

Sashe 49

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Amma meyasa baki taba kar6ar tayinsa na aure ba?"
Tana cikin share
walla ta ce, "Saboda ban ta6a son shi da aure ba, bayan haka a duk lokacin da yayi mini magiya akan in amince in auresa, da zarar na amince muka fara shirye shiryen auranmu toh bazai
ara lafiya ba, har sai ya fasa zancen auren, wannan dalilinne yasa har ila yau bai aure ni ba."
ar da kanta kasa ta yi jikinta yayi sanyi da ganin yanayinsa, duk sai taji ta
muzanta, saboda tayi zaton haushin rayuwarta ya ke ji, tuni idanunta sun cicciko da
walla,
"Kayi hakuri, idan labarin dana baka ya 6ata maka rai, shiyasa tun farko banso ka matsa min akan in fada maka ba.."
A hankali ya bu
e idanunsa da suka ka
a jawur ya girgiza mata kai, "Ba abunda kike tunani bane Ummi, labarin ki ya karya min zuciyana, na ji tausayin rayuwar ki..." hankalinta ne ya kwanta jin ba abun da ta zata ba ne.

"Nagode da kika aminta da ni har kika fa
a min sirrinki"
an murmushi ta yi.

"Amma kai ma kamar kana da damuwa, kada ka ce na sanya maka ido, wlh ka rame, babu karsashi a jikin ka"
Murmushin ya
e ya
aro akan fuskarsa, "Kada ki damu da ni, zazzabine ke damuna amma na ji sau
i..." Girgiza kai ta yi, "Yallabai, halin da ka shiga yafi
arfin zazzabi, kada ka boye min pls, tun da har na aminta da kai na baka labarina dayake sirrina kaima ya kamata ka sanar dani taka damuwar, ko da bazan iya sama maka mafita ba, zan tayaka da addu'a." marairaice masa fuska ta yi.

Shiru yayi jim yana tunanin ya zata
auki abun in ya fada mata,
Cikin sanyin murya ya ce, "Ummi mun fara gano su wanene Elders na gidan Kurkukun
addara!

Kuma muna zargin uncle din
awarki Benazir yana
aya daga cikin su..."
Bai
are maganar ba ganin yadda ta zare idanunta, walwalar fuskarta ta
auke tamkar bata ta6a yin dariya ba.

A dabarbarce ta ce, "Sir ka san me ka ke fa
a kuwa?

Wallahi ba dan ina ganin girmanka ba da ba abun da zai hana..." Kasa
arasawa ta yi, can kuma ta ce, "Bazai yiwu ba, big boss baya
aya daga cikin su, saboda shi ba matsafi bane kuma ba mugu bane, ni nasan wanene big boss!

Nasan halinsa ciki da bai, pls ku sake bincike akan shi zaka tabbatar da abun da nake fa
a maka!" Rai a
an 6ace ta fa
a, ta ha
ance akan gaskiyarta.

"Ke baki tunanin mutumin nan da wata mummunar manufa yake atare dake Ummi?

Ke fa malama ce, kina da tarin ilimi akan ki, kinsan mai kyau da mara kyau, taya zaki yi tarayya da fasi
i kuma har kina kare sa daga laifin da ake tuhumarsa...?"
"Baki tunanin saboda kin nuna baki son shi dr.

Shureim kikeso shiyasa ya
ulla makircin da ya shiga tsakanin ki da shureim ya kuma raba ki da mahaifinki saboda yasan bazai bari ki aure shi ba tunda baki son shi, sannan bayan kin gudu da tsakar dare tayaya akai har kika ha
u da shi a wannan lokacin?

Shi Aljanine baya bacci ne?

Ba yadda za'ayi ya fito in the midst of the night batare da wani
waran dalili ba, gaba
aya plan dinsa ne Ummi..."
Shiru tayi jim ba tare data furta kalma ba, bata san tayaya zata fahimtar da Chief ba, gani take kamar ya fara zarewa.

"Kiyi amfani da hankalinki Ummi, meyasa ya
auki nauyin karatunku a
asar germany? ya kuma kama maku hayar gida, bayan haka duk weekend sai ya kawo maku ziyara har ya kwana agidan ku," ya fa
a yana kallon cikin idanunta.

Gaba
aya tabi ta ru
e, sai dai kwata kwata bata gasgata maganarsa ba, saboda ta yarda da Uncle Musa fiye da kowa tun da ita ya yi mata hallacci, ya so ta a lokacin da kowa ke gudunta, ya zama danginta a lokacin data rasa dangin da zata jingina da su.

Murmushin takaici ya dan saki, saboda ya fahimci ta cikin sau
i bazata yarda da shi ba,
Zura hannunshi ya yi cikin front pocket na jallabiyarsa ya zaro hotuna,
Kamar daga sama ta ji ya ce, "Nasan har yanzu kuna a tare Ummi, saboda akwai ranar da ya kira ki a waya kin shiga toilet, Batool ta gani ta
auka batare da sanin ki ba, a yanzu haka ina da hujjojin da za ki gasgata magana ta.."
She was utterly perplexed, but she didn't believe his words at all.
arashe maganar tare da
aura mata hotunan akan table dinsa, lokacin da ta daura idanunta akan hotunan wata irin firgita ta yi, gaba daya tabi ta rude, muryarta da mamaki ta ce, "Sas..

Sir ina ka samu wa
annan hotunan?"
Ta tambaya a
agare da son jin amsar shi, bai tanka mata ba, har saida ya zaro
ayan hoton ya jera shi da sauran hotunan..

Lokaci
aya ta
ara ru
ewa, labbanta na kerma ta furta, "Baby preety, Sir Ina ka samu hotunan su um??"
Numfasawa yayi kafin ya ce, "zan fa
a maki inda na samu hotunan amma ki fara fa
a mini miye ala
ar dake atsakanin mutanan dake a cikin hotunan nan?" Jinjina mashi kai tayi kafin ta fara kora masa bayani,
"A tare na san shi da Natasha, sun da
e a tare, karuwarsa ce kuma baturiyar england ce, ita kuma baby preety rainon ta ya kawo mata tun tana jaririya, amma lokacin da ta kai shekara sha shidda ta ce min ya kar6e ta, ya mayar da ita gurin mamanta da ke anan Nigeria.."
Runtse ido chief Owais yayi saboda takaicin da ya turnuke zuciyarsa, aransa ya ayyana hakan na nufin
an biyu ne ita da
ar wurinsa!

Kamar yadda su ka yi tsammani, Ya sadaukar da
aya, ita kuma
ayar tana agurin mamanta.

"Sir meya faru um?

Dan Allah tun da na amsa maka tambayarka, nima ka fadamin a ina ka samu hotunan su!

Na
osa na ji."
a hannu yayi cikin table drawer din gabansa ya curo diary
in Unaizah ya
aura mata akan table din, "kinga inda na samu hotunan, Kuma diary din nan mallakin
aya daga cikin fursinonin kurkukun kaddara ne, nasan ba zaki manta yarinyar da Unaisah ta bada labarin mahaifinta da ya yaudareta ya sadaukar ita gidan kurkukun kaddara a matsayin Korean School...?"
Wani irin faduwar gaba taji daram dararam kamar ana buga gangunan ya
i a
irjin ta.

Yatsun hannunta na kerma ta bu
e diary din ta soma karanta shi,
Wa'iyazubilla! tana karantawa yayin da brain dinta ke tariyo mata fuskar yarinyar, tabbas ta yarda diary din mallakin baby preety ne babu tantama saboda yawanci duk abunda ta rubuta a cikinsa ta ta6a jin labarin a bakin Natasha.

Bata
arasa karantawa ba, ta rufe diary din tare da kifa kanta saman shi, wlh bazan iya misalta tashin hankalin da ta shiga ba, She was completely bewildered and shocked, unable to believe it, Aranta tana jin ba zai yiwu uncle Musa ya iya aikata rashin imanin nan ba, mutun mai tsoron Allah da tausayi irin sa would never do such terrible thing, amma kuma ta fara kokwanto saboda in har ba a diary din baby preety ba, to kuwa babu inda za'a samu hotunan Big boss da Natasha da kuma na baby preetyn, sai dai bata so ma zargin su akanshi ya zamana gaskiya.

"Yanzu kin yarda da maganata ko kuwa kina akan bakanki"
Jinjina mashi kai ta yi, "Bani da matsaya, amma na yarda da big boss, kuma na yarda da kai, sai dai bazan iya yarda da abun da ka fada akansa ba, wadannan hotunan na yarda a cikin diary din baby preety aka same su amma bana tunanin itace yarinyar da Unaisah ta bamu labarin ta, please na ro
e ka ku sake bincike akan shi.."
Duk yadda Chief ya so ya kwatanta mata cewa ba mutumin kirki bane ta
i yarda, tana akan bakanta saboda ta aminta da mutuminta, yadda kasan wadda aka asirce, kwata kwata bai ji haushinta ba saima tausayinta da ya mamaye zuciyar shi saboda ya lura ta ru
e ne sosai kuma bata son zargin da suke yi ya tabbata akan shi saboda halin da zata shiga, shiyasa tun farko baima yi tunanin fa
a mata komai game da babynta ba saboda gudun halin da zata shiga.

"Ummi, Zan baki lokaci kije ki yi tunani akan abun da na fa
a maki, sannan ko da baki yarda ba, Inaso ki bamu hadin kai please..."
Girgiza kai ta yi, "Ka yi ha
uri ba zan iya ba, nayi masa alkawarin bazan ta6a bari wani ya san muna a tare ba, in har ya ji na karya masa alkawari bazai ji dadi ba, zaiga kamar na ci amanarsa ne, ni ko maganarsa bana son yi da wani." Zuciyarsa ta sosu ransa yaso ya 6aci, sai dai bai nuna mata a fuska ba..

"Zaki iya tafiya..." Har zata mi
e ya tsayar da ita, "Zan garga
e ki, Kada ki kuskura ki bari mutumin nan ya gane abunda muke zargi akansa! bama shi ba, ko da
awar nan taki ce, idan har na ji maganar nan agurin wani, hmm, ba abun da zai hana in gar
ame ki a cell kuma kema zaki shiga cikin zargin da muke akan sa, sannan kada ki canza masa ku cigaba kamar yadda kuka sa6a."
Maganarsa ta
aga hankalinta, dama da biyu ya yi mata barazana, fuskarta ta ji
e sharkaf da gumi, kwata kwata babu walwala atare da ita, Ya rudar da ita ba ka
an ba, Ya kuma tsoratar da ita.

Hanky ya mi
a mata, "Share zufar dake akan fuskarki, don bana so wani ya gane halin da kike a ciki."
Cikin rawar hannu ta kar6i hanky din ta soma share gumin fuskarta, har ce mata yake yi, "Ki share da kyau fa.." tace toh, bayan ta gama ta juya zata tafi da hanky
in ya dakatar da ita, "Bani abuna.." mi
a masa hanky din ta yi, ko waiwayensa bata yi ba saboda a
agare take da ta bar sitting room din nasa..
Chapter 49 · 0% Book details