← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 182 OF 201

Sashe 182

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gudun kada ringing din wayar ya katse mashi baccin shi yasa ta mi
e a hankali kamar wadda ta kwantar da jinjiri ta sauko daga kan gadon ta
auki wayar ta duba sunan me kiran ta, My in-law ta gani.

Almost 30 misscalled yayi bata batare data sani ba, saboda hankalin ta na akan baby boy
inta.

Gently tayi picking tare da kara wayar a kunne.

"Danish ya
araso"?

Daga yanayin muryarsa ta fahimci hankalinsa ba akwance ya ke ba.

"Owais, calm down your mind, Omair Ya karaso, Yanzu haka Yana akwance kan gado yana bacci"
wata nannauyar ajiyar zuciya taji ya sauke tare da furta"Alhamdulillah, Alhamdulillah, Allah na gode maka"
cikin karyayyar murya tace"Owais, bansan da wasu kalmomi zanyi amfani gurin yi maka godiya ba, Owais, I couldn't bear it, when I hugged him tightly, I felt an indescribable sense of unconditional love, Owais daga ni har shi munyi kuka tamkar ranmu zai bar gangar jikin mu, Owais na kasa jurewa, bazan matsa maka ba amma ka taimaka min, ku gano su wanene suka rabani da shi tsawon shekarun nan, wallahi bazan
yale su ba, ko da hukumarku zata hukuntasu sai nayi
arar su Owais, dole su fuskanci hukunci mai tsanani dai dai da abun da suka aikata mana" ta fa
a da tsantsar 6acin rai akan fuskarta.

Bata jira taji me zaice ba taci gaba da cewa
"Owais wani irin rashin imani da tausayi ne?

Bansan yana araye ba, shima baisan yana da iyaye ba, bamu san irin rayuwar da ya yi ba...

"
tun da tafara magana yayi shiru yana sauraronta, saboda a halin yanzu tana bukatar wanda zata fada ma halin da take a ciki kota rage radadin dake a cikin zuciyarta..
bata kare maganarba ta fashe mashi da kuka mai tsuma zuciya..

Kasa magana Owais yayi saboda tashin hankalin da ya ke a ciki, bai ta6a jin kukan Sheikha Mujeedat ba sai yau, shi damuwar shi Idan taji labarin azabtarwar da Omair yasha agidan kurkukun kaddara baisan Ya za ta ji ba.

"Mommy, bansan tayaya zan lallashe ki ba, amma ki tuna Allah yana atare da masu ha
uri, nayi maki alkawarin zamu gano ko su wanene sukai maku aika aikar nan, kuma zamu dauki mataki akan su, pls mommy, ki kwantar da hankali, ki lallashi zuciyarki, mu godewa Allah daya bayyana mana shi da ranshi ta hanyar da bamu ta6a zata ba, Allah kadai yasan dalilin da komai ya faru mommy, a halin yanzu damuwa bata ki bace, baby Omair Yana bukatar kularki da lallashin ki, saboda baya da koshin lafiya...."
lumshe idanun ta tayi a hankali hawaye suke sauka kan kuncin ta masu
umi.
nutsuwa tayi tana sauraron Owais dake lallashinta tare da bata baki.

Kwatsam ta soma jin nishi da gurnani cike da fargaba ta zare dara dara idanunta akan shi wani faduwar gaba taji, Ganin yadda ya ke birgima akan gadon, tafukan hannayensa daddafe da mararsa, gaba daya ilahirin jikinshi rawa ya ke yi, fatar jikin shi ta jike sharkaf da zufa, Idanunsa sun juye sun koma fari fat gwanin nan tsoro.

Da karfi ta furta"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un Om..

Omair!

Meke damun ka"?

Chief owais dake sauraronta aru
e ya shiga tambayar meke faruwa da shi?

Bata kaiga bashi amsa ba ta saki wayar ta fadi kasa, ta haye kan gadon tare da janyo shi yana ta hauka hauka, idanunsa sun kakkafe, lokacin
aya ya fara sakin
ara mai sautin gaske, fuskarsa tayi jawur, duk yabi ya ciccije labbansa Ya faffasa su, gaba daya tabi ta rude, ta shiga tashin hankali mara misatuwa, Tana kuka Yana kuka tare da sakin kara, duk yadda ta kai ga
okarin kwantar masa da hankali takasa, fargabanta kada ta rasa shi arana ta farko da ta fara ganinsa amatsayin gudan jinin ta, rungume shi tayi a kirjinta wani zafi da taji a skin dinsa saida ta nemi zaucewa, cikin harshen larabci ta dinga furta Omair Meke damunka?

Me ke faruwa dakai!

Ya Allah ka kawo masa sau
i, Omair kada ka mutu ka barni, Omair, dan Allah ka saurareni, inason ka, Ina
aunarka Omair, bana so na rasa ka"!

Addu'o'i ta soma karantowa tana tottafa mashi akan sumar shi, ta dinga shafe mashi ita da tafin hannun ta, maimakon taga sauki atare da shi sai taga kamar ana kara masa Ciwon.
tunawa tayi da maganar Chief da yace bashi da koshin lafiya, ta tanadi likitocin da zasu kula da lafiyar shi, a hanzarce ta soma kokarin raba jikinta daga nashi, wani abu daya karya zuciyarta yadda ya
ame hannayenta yaki bari ta matsa daga jikin shi, Sosai ta fashe da kuka cikin shesshekar murya ta furta"omair ba tafiya zanyi na barka ba! bazan jure ganinka a mawuyacin hali ba, lafiyarka tafiye min komai arayuwata.."
tana
arasa maganar ta 6an6are hannayenta daga nashi, ta sauko daga kan gado tana faman share kwalla ta dauki wayar da ta jefar kasa, yatsun hannunta na kerma ta dannawa likitanta kira..

After few mins..

Ambulace ta shararowa da matsakaicin gudu zuwa cikin Gidan bayan Sunyi Parking, Medical team tare da nurses suka fara fitowa cikin sauri kowan nansu sanye da Uniform dinsa, wasu sun ruko emergency box a hannayen su..

A Falon suka iske gimbiya Mujeedat, da hannu tayi masu alamar su biyo bayanta, kaitsaye suka nufi bedroom din da Omair Ya ke, a lokacin kiris Ya rage ya
undumo kasa daga kan Gadon sai jan numfashi ya ke yi kamar ransa zai fita, cikin zafin nama Gimbiya Mujeedat ta tallabo shi tare da taimakon Docs Suka mayar da shi kan gadon nata, kasa barin dakin tayi saboda zullumi da fargaban kada ta rasa shi, duk tabi ta ru
e, sai fadi take su taimaka mata kada ta rasa
anta, bata so wani abu ya same shi, ji take kamar ta
auke masa ciwon ya dawo jikin ta.

Su kansu Medical team din mamaki ne ya kamasu jin kalaman Sheikha Mujeedat akan Yaron da basu san wanene ba ko a zuri'arta basu san da zaman shi ba.
gaba
aya suka kewaye shi tare da bada himma gurin fara duba lafiyar jikin shi, duk da halin da suke a ciki na duba lafiyarsa hakan bai hana su yaba
yanshi a cikin zuciyarsu ba.

Rage kayan jikin shi sukayi, suka bar mashi short da singlet fara, zanan tattoo dinsa Yasa su jin fargaba.

Komawa tayi daga kofar dakin ta tsaya tana kallon su, jininta akan akaifa takasa tsaye ta kasa zaune gani take kamar basa yin sauri.

Muryar team led din su ta tsinkaya a cikin kunnanta
"Oxygen mask, stat!

We need to get his oxygen levels up, And someone get an IV started, saline drip, now!"
cikin sauri nurses din suka bu
e akwatinan, wani nurse ya soma sanya masa oxygen mask over his face, while another inserted the IV needle into his vein.

Daga bisani docs suka fara Examining din shi.

"Pulse is 120, blood pressure's 90/60, Let's get a blood sample for lab tests." wani doc ne ya fada
Da sauri Nurses ya kar6i blood samples din Omair ya tura shi zuwa Lab..

A lokacin kwata kwata baya acikin hayyacinsa, baima san su wanene akan shi ba, sai kokarin bu
e idanunsa yakeyi ya kasa saboda nauyin da sukayi ma shi.

Gimbiya mujeedat kasa zama dakin tayi saboda tausayin shi, fitowa tayi bakin kofar dakin, ta kifa kanta jikin kofar hawaye wasu nabin wasu akan fuskarta.

"Let's keep him under close observation, I want vital signs every 15 minutes." gaba daya maganganun Doc din a cikin kunnanta, baiwar Allah tasha kuka kamar ba gobe..

Da damuwa ta mamaye zuciyarta, duk in ta rufe idanunta fuskarshi take gani, Prayer room ta shiga, bayan tayi sallah ta dinga yi mash
i addu'o'i tana kai kukan ta gurin Allah..

Babu gajiyawa, har sai da kiran Doc Ya riske ta, fitowa tayi daga dakin with respect dr din Ya soma bu
e mata hotuna a tab din sa masu dauke da bayanan ciwon Omair.

Yana magana yana duban fuskar sheikha Mujeedat, Tashin hankaline Tsantsa da damuwa..

Bai karasa Maganar ba ta dakatar da shi, jikinta kerma ya ke yi saboda damuwa..

"Please, I want you to do everything medically possible to save my son.." ta fada idanunta cike tab da
wallah
"Consider it done, Your Highness." ya amsa mata kafin ya koma bakin aikinsa.

Tun dare suke duba lafiyar shi, Har asuba ta rutsa da su, da suka bukaci zasu
ara mashi jini, ita ta bada jinin ta duk da sun nuna in akwai namiji zasu so ace shi ya bada, amma ta kafe kan nata zasu diba, Dan a yadda takeji ko shine kadai jinin daya rage mata zata iya mallakama omair dinta, babu yadda suka iya duba da ganin lafiyayyar mace CE kuma zasu samu enough yadda suke buqata, bayan sunyi gwaji suka sanya mashi.

Kasa jurewa tayi ta nufi bedroom dinta ta dauko waya, anan ta ga miss calls na family din ta, Hada na Chief Owais, kira ta danna mashi after yayi picking yace"meke faru da shi ne?

Meke damun shi?

Inata kira baki daga ba, duk na damu"
Kuka ne yake kokarin kubce mata amma saboda jarumtakarta ta jure tare da numfasawa ta zayyana mashi sakamakon abunda ke damun shi Omair ta kara da cewa"Owais, bazan misalta maka tashin hankalin da nake aciki ba, pls ka fadamin garin yaya ciwuwwuka sukayi mashi mugun kamu?

Bazan tuhume ka ba nasan kana iyakar kokarin ka amma Owais, ciwo kusan biyar duk a jikin bawa?

Su wanene suka azabtar da shi"?

Tashin hankali da damuwa sun cika zuciyar Chief, Sai yaji duk ba dadi badan
wararan dalilan dayasa Ya damka mata Omair ba, da yasani bai tura mata shi a haka ba, har sai ya samu lafiya yasan zuciyar uwa musamman akan Danta.

Hakuri Ya kara bata yace ta jure komai zata gani atare da shi, ya kuma tunasar da ita yace kada ta manta Allah yana kar6ar addu'ar uwa akan ya'yanta, don haka ta dage dayi masa addu'a in sha Allah Omair zai samu lafiya, sannan Amsar tambayoyin da tayi mashi zata same su a lokacin da suka kammala bincinken su, baiwar Allah bata musa ba tace mashi toh har ta yi mashi godiya.
Chapter 182 · 0% Book details